Sashe 104
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da Asuba yana dawowa daga masallaci ya tsaya bakin gado yana kallon irin kwanciyar da tayi da yaran kamar xa a kwace mata su, ya girgixa kai ya fita ya shiga dakin Mami, Hajiya Mariya na xaune kan darduma ya dau wayarta ys fita, hotuna ya dinga daukarsu ganin ta bude ido a hankali ya juya da sauri kmr yaran kadai yake dauka, sauka tayi daga kan gadon ta nufi bayi, yace "Kar kiyi amfani da ruwan sanyi" kallonsa tayi ta dauke kai ta shiga bayin, ya bi bayanta, brush dinsa ta dauka ya karasa ciki ya tara mata ruwan xafi ya tsirka snn ya fita, tana fitowa taga dakin wayam bbu yaran, kalle kalle ta fara yi, can ta nufi kofa da sauri suka kusa cin karo ta koma baya tace "Ban ga yaran ba kuma...." Kallon gadon yyi da mamaki fuskarsa yace "Toh ina suke?" Bata kuma saurarensa ba ta nufi kofa da sauri, ya rikota yace "Ina xa ki?" Kamar me shirin kuka tana kalle kalle tace "Xan je in duba su" yace "A ina" bata kuma saurarensa ba ta kwace kanta xata fita ya jawota jikinsa yana d'an murmushi yace "A gidan nan yaran ki xa su bata Wife?
Na lura baki da kara, Mami ta daukesu xa a masu wanka toh..." Shiru tayi bata ce komai ba.
Ya xaunar da ita gefen gado ya xauna yace "How did you feel rashin ganinsu just for some few minutes, dubi ynda kika hargitse, me yasa baki yi tunanin halin da ni na shiga ba all this while Samha, why did you choose to cause me so much pains??" Cikin raunin muryabm yake magana, ita dai bata bari sun hada ido ba, ya kamo hannunta ya kai kirjinsa a hankali yace "Feel it Samha..." Tana jin irin yanda xuciyarsa ke bugawa da sauri, a hankali yace "It's still not healed Samha, what have i done to deserve this from you?" Jin tayi shiru ya dago kanta a hankali yace "Talk to me Samha" still ta ki cewa komai, can ta sauke idonta a hankali tace "Nima ban sani ba" shiru yyi yana kallon fuskarta, matsawa tayi daga kusa da shi da damuwa tace "They are crying ko ruwan da xafi" wani kallo yyi mata yace "Ko xaki je ki duba?" Ta kallesa tace "A'a kai kaje, ni baxan iya ba" yace "Ashe ba son su kike ba" kamar xata yi kuka tace "Toh ka raka ni don Allah" ya mike yace "Toh mu je" tashi tayi da sauri ta bi bayansa, Mami ce ke ma Hussain wanka, Hajiya Mariya na rike da dayan dake tsala ihu shima jin d'an uwansa na kuka, Durkusawa Noor tayi kusa da Mami kanta a kasa tace "Ina kwana..." Mami tace "Lafiya lau, tashi a sanyi kin ji" murmushi kawai tayi ta kalli Hajiya Mariya ta gaisheta, ita ma ta amsa tana murmushi tace "Toh tashi mana" shi dai Abuturrab kallonta kawai yake, a hankali ta kai hannunta cikin ruwan kan idon Mami da Hajiya Mariya, Abuturrab ya juya da sauri kar yyi dariyar dake cin sa, Hajiya Mariya ta bude baki tace "Lallai Samha ruwan kike dubawa ko da xafi" kunya taji sosai ta kasa xaune waje daya tace "A'a mum, shine yace min in duba..." Mami da Hajiya Mariya suka kallesa a tare, ya juyo da sauri yana kallonta ya xaro ido yace "Ni?" Ta turo baki tace "Eh"
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
92___93
Dariya Hajiya Mariya tayi tace "To basa shi yyi masa wankan yaya" Mami kam murmushi kawai tayi tace "Da shi ma na k'ona sa yana jariri ae" fita Abuturrab yyi yana dariya, Noor ta mike ta bi bayansa, Hajiya Mariya ta rike haba tace "Ikon Allah, kin ga yaran yanxu koh?" Mami tayi murmushi tace "Su xo su tattara ma su bar min gida na sai ki je ki xauna da su, bn yrda da shirun nn na Col ba" Hajiya Mariya ta xauna tace "Wllh nima haka yaya, ba a banxa ba bin mu da ido da yake ya ki cewa komai Allah kadai yasan abinda yake kintsawa a xuciyarsa" Mami ta tabe baki tace "Kar ma yayarsa ta fado gidan, bn fiye son magana ba you know, snn ita ma yarinyar she is nt safe here....." Tabe baki Hajiya Mariya tayi tace "Bbu inda xa su yaya gwara ayi ta ta kare, ina ce ae yafi kowa shiga rudanin halin da Aliyu ya shiga don ma yana boyewa, i knw baxae so abinda xae kara taba ma d'an sa xuciya ba, bar sa ya gama shirunsa da kansa xae dawo yyi mana magana har ma ya bada ragon suna biyu" murmushi Mami tayi bata ce komai ba, Hajiya Mariya tace "Bari ma gari ya waye mu kira Hajiyar gombe, sae a kira kanwar babanta dake maraba ita ma a sanar da ita" Mami tace "Toh ni dai ki dau makulli ki tafi ki dauko ma yaran kayan da kika ce ke gidan ki, bbu kayan da xa su sa fa" Hajiya Mariya tace "Toh bari in kira yaran su rike maki wnn dake taya d'an uwansa kuka" daga haka ta ajiyesa ta fita suka dawo tare da fatima ta dau hassan, Hajiya Mariya ta dau makullin mota ta fita, Abuturrab na shiga bedroom dinsa Noor ta shigo ita ma, ya kulle kofar ya jawota jikinsa yace "Me nayi maki xa ki min irin wnn sharrin haka?" Ta hararesa tace "Toh ae baka ce min xa su gane ba idan na taba ruwan" kallonta ya tsaya yi, can ya lumshe ido ya rungumeta a hankali yace "I missed you Samha, kar ki sake bari na don Allah" lumshe ido ita ma tayi don tasan tayi kewarsa fiye da ynda take tunani, murya can kasa yace "Tell me how you felt when giving birth to our babies" sae da gabanta ya fadi tunowa da irin wahalar da tayi two days back, ta fashe da kuka ba hawaye tace "Ni baxan sake haihuwa ba, bana so" ya wara ido yace "Har ina cewa xa mu bar ma mum dinki wa enan tunda she is lonely without you sai ki sake haifa mana wasu yan biyun?" Da sauri ta dago tace "Da gaske?" Yace "Eh mana" a hankali tace "Toh a bata, xan haifa wasu" kamar warce ta tuno abu kuma tace "Nooo, my babies are muslims" ita kanta bata san lkcn da ta fadi hakan ba, ya dago kanta da sauri, ya xaunar da ita gefen gado yace "Really wife?" Sauke idonta kasa tayi, ya ji dadin furucinta har cikin ransa yace "So will der mother be one day" ta d'an kallesa, sae dai bata ce komai ba, yace "Toh wani sunan xa mu sa ma babies din?" Ta buda hannu alamar bata sani ba, ya kafa mata manyan idanuwansa.
A bathroom din Abuturrab Hajiya Mariya ta taimaka ma Noor tayi wanka, suna fitowa ta sa ta shirya cikin sabbin riga da skirt na Ramla ko taba sa su bata yi ba, nn ta nuna mata lallausan rug dake shimfide a dakin da aka tula mata kayan breakfast, tun daga kan shayi da bread, kunu, wainar shinkafa, pepper soup din naman rago da ya ji yaji, sai tuwon masara da aka yi mata duk ita kadai, kuma ba wai da yawa ba, ko wanne dai-dai dai-dai aka yi sa, Abuturrab ne ya shigo dakin bayan fitar small mum dinsa, ya xauna kan rug din yana kallonta don ba karamin kyau tayi ba duk da bbu make up fuskarta, tayi haske haske sosai, yace "Kinyi kyau mumyn twins" bata ce komai ba, ya kai hannunsa kirjinta ganin ynda suka cicciko yace "For only our babies yanxu koh?" Buge hannunsa tayi, yyi dariya, ita kam murmushi tayi ta shiga hada tea, ya gyara xama yace "Shud i join dear?" Kallonsa tayi ta gyada masa kai, nn ya hada masu shayin su biyu, har ya mance yaushe rabon ya bude ciki haka ya ci abinci, ita kanta tasan ta jima bata ci abinci kmr yau ba, ya dawo kusa da ita ya rungumeta ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "Ina son ki Samha...." Bakinta ta kai kunnensa a hankali tace "No more Samha, it's Noor...