Sashe 119
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ohk ohk am sorry boys ku fito ku kira min Abbun naku am waiting here" Ashraf na nuna masa seven fimgers yace "Grandpa we re seven yrs old" dariya Col yyi yace "Meaning?" Yace "Xaka mana" Arshaq yace "Pls grandpa let go in togeda so u can meet our Ummu" Col dai rungume hannu yyi yana kallonsu, can ya ciro makullin motar ya karbi ledan hannun mai gadin ya nufi gate din, yaran suka fito da sauri suka bi bayansa ya rufe motar, su suka fara shiga parlon snn shi ma ya shiga, dai dai sakkowar Abuturrab kasa, tsaye yyi yana kallon Abban sa ya kasa karasowa cikin parlorn, yaran suka tafi da gudu suka rungumesa da Arabia suke ce masa sun dawo da grandpa, murmushi ya kirkira yace "Yea i saw him" daga nn suka rike hannunsa suka dawo parlon gaba daya, Arshaq yace "Abbu, grandpa denied being angry with you, he said he is nt" Abuturrab yyi tsuru yana kallonsu, can ya kalli Abban sa da ya kasa boye murmushin sa, ya xauna kansa a kasa yace "Ina kwana Abba" Col yace "Alhmdllh" Arshaq yace "Abbu we love ur dad" murmushi yyi yana gyada kai, can ya mike yace "Bari in kirata Abba" daga hka ya wuce sama, Ashraf ya tafi fridge ya dauko ma grandpa din nasu ruwa Col ya karba yana murmushi ya manna masa kiss a goshi yace "Thank my boy, ba ku je kun gaida mum ba" Ashraf yace "Xaka wuce idan muka je upstairs" Kwance Abuturrab ya tadda Noor, yyi tsaye bakin gadon yana kallonta, can ya xauna ya kai hannu fuskarta a hankali yace "Wife" bude ido tayi yace "Ur boys are back, ki daure ki xo ku gaisa da Abbana" ta mike xaune tace "Da gske?" Yace "Yea wife" hijab ta dauka suka fita a tare, nesa da Col Noor ta durkusa ta gaishe sa, ya amsa yana tambayarta gida, su Arshaq suka tafi suka rungumeta suna cewa "Ummu mun dawo, Grandpa is very lovely" murmushi kawai tayi bata ce komai ba, Col ya mike yana kallon yaran yace "Hope i am free to go now" suka koma gunsa suka yace "Yea grandpa, we wish to spend our next holiday with you" dubu goma ya ciro aljihunsa ya damka musu dubu biyar biyar, da farko kin karba suka yi har sai da Abuturrab yace su karba, snn Col ya bar parlon bayan Noor tayi masa Allah kiyaye, yan biyun kuma na daga masa hannu, Abuturrab ya bi bayan Abban nasa, Arshaq ya dago kan Noor yace "Ummu are you sick" tayi murmushi tace "Why did u ask?" Ashraf yace "You look pale" tace "I am getting better now" mikewa tayi ta wuce sama da boys din nata.
Da daddare Noor na kwance Abuturrab ya shigo dakin bayan ya samu su Arshaq sun yi bacci don tun dawowarsu suke ta basa lbrin holiday din su, da abubuwan da Abbansa yyi masu, da wajajen da ya kai su, ya cire duvet din jikinta yace "Tun da baki son allura ga drugs na siyo maki" tace "Ni nace maka i don't need anything, i will be fine" yace "Kin ga fa xan kira mum in hada ki da ita, you've being sick tun shekaranjiya kin ki yrda ki sha magani" kallonsa tayi tace "Toh fa na ce maka i will be fine" ya kamo hannunta yace "But ni baki taba rashin lfya na baki magani ki ki sha ba wife, tell me what ur problem is" mikewa xaune tayi tace "My problem is baxa ka sake xubar min da ciki ba" daga haka ta sauka kan gadon ta nufi kofa, ya bi ta da kallon mamaki har ta fita, lkci daya jikinsa yyi sanyi ya kuma ji kunya ba kadan ba, dafe kansa yyi na kusan minti biyar, can ya dago ya mike ya fita dakin, wani bedroom daban ya sameta duk ya kasa barin su hada ido ya xauna yace "Am sorry Noor, but it's nt my fault" tace "It's mine then" ya girgixa kai yace "No baby, i have my reasons for Aborting ur pregnancy" bata ko kallesa ba yace "Ki yi hakuri don Allah" tace "Nayi amma ni baxa ka xubar min da ciki ba" yace "I have to dear, ba kuma da son raina xan yi haka ba" tace "Toh sai dai ka kashe mu baki daya" rasa abinda xae ce mata yyi, can ya mike ya fita daga dakin.
Washegari da safe shi ya yi ma boys dinsa wanka ya shirya su cikin uniform dinsu, ya hada masu shayi da bread nd butter, suna gamawa ya dau makullin mota xai ajiye su schl, Arshaq yace "Abbu we've nt seen ummu" Ya shafa kansa yace "She's still sleeping" Ashraf yace "Can we go in and see her" sake su yyi yace "Alryt" duk suka shiga bedroom dinta, tana kwance idonta biyu suka karasa kan gadon duk suka gaisheta tace "How r you two" Arshaq yace "We are fine, Abbu told us u were sleeping" ta gyada kai tace "I just woke up" daga haka tace su tafi kar su yi late, suka daga mata hannu suka bar dakin, ko da Abuturrab ya dawo daga kai su makaranta Noor na daki har lkcn, sai da ya gama shirin fita aiki snn ya shiga dakin sai tayi kamar bacci take, hakan yasa yyi wucewarsa kawai, yana office ranan Hajiya Mariya ta kirasa, bayan sun gaisa tace idan ya tashi office ya biyo gidanta, murmushi yyi bayan ya ajiye wayar don yasan sauran, ae kam yana xuwa gidan da yamma abinda ya xarga ne ya faru, ya jira ta gama fadan ta snn yace "Amma mum kin san ynda muka yi da Abba da yakumbo" tace "Aikin bnxa kafi tsoronsa a kan ubangijin ka knn..." Shiru yyi bai ce komai ba.
Laulayin da yafi na cikin su Arshaq wahala Noor ke yi, duk ta fita hayyacinta, gashi ko wani irin taimako xai bata na medication nunawa take bata so duk ta ki yrda da shi, hakan yasa Hajiya Mariya tasa wata kawarta likita ke xuwa gidan dubata tana bata medication ynda ya kamata don ita ma ba yrda da shi tayi ba, Abuturrab kam ya xama d'an kallo, yaran biyu duk Hajiya Mariya ta maida su gunta, Ilham ce ta xauna da ita tana taimaka mata aikace aikacen gidan, kafin watanni hudu Noor ta fara samun kanta har lkcn ko paracetamol bata yrda ta sha idan Abuturrab ya bata, sosai take kewan yaranta da Abbanta, don tunda Hajiya Mariya ta tafi da su shi ma ya daina xuwa, ana haka har watan haihuwar ta ya tsaya, ita fa har xuciyarta bata yrda Abuturrab ya amshi haihuwarta ba kuma kiri kiri ta gaya masa, ya saki baki yana kallonta, can yace "Ko sbda me?" Tace "Haka kawai ka kashe min baby tunda ba so kke ba" bai ce komai ba don bai ji ddin hakan da tace ba, har ta mance da xancen yace "Toh ko na kashe babyn ai nawa ne" bata kallesa ba bare ta tanka sa, ranan da ta fara nakuda axaba yasa ta mance da abinda ta fada masa na cewa kar ya xo kusa da ita idan xata haihu, kuma a gida da taimakonsa ta haifi tsalelliyar yar ta mace daren friday, bbu abinda babyn nn ta mance na Noor kmr tayi kaki, don har ta fi yayinta maza kyau ga hanci maa sha Allah fara tass da ita, farin cikin da Abuturrab yyi a daren nn ba a magana, sai da ya kintsa su yana murmushi yace "Toh gashi har ke ke cewa in taimake ki wife, sai naji baki ce aje asibiti ba" kunya ya kamata ta dauke kanta tace "Ni bn ce haka ba..." rungumeta yyi ya lumshe ido yace "Gaskiya baby kina da dauriya ssai, haka kika yi da xaki haifi su Arshaq?" Tace "Ka tambayesu xa su gaya maka" ya ja hancinta yace "Kin san carbon copy dinki ne a cikin ki shi yasa kika dage sai kin haifeta ko" murmushi kawai Noor tayi tana kallon cute babynta dake bacci.
Ranan suna dai Baby ta ci sunan Ummin Gombe wato Hajarah, tun ana gobe suna Anty Maryam ta xo gidan, abun mamaki har da Yakumbo a xuwa sunan fa, su Arshaq suka sa ta gaba kamar yanda Hajiya Mariya tace masu ai ba fa ta jin ko wani yare bnda larabaci a duniya, nn suka dinga yara mata tana kyalkyala dariya uwa tana jin abinda suke cewa, nan kuwa ji take kamar an sa ta aljanna jin yaren da jikokin nata ke mata da fararen jallabiyarsu da hula, Kaya ba na wasa ba Ummi ta taho ma da takwararta me kyau, Ummar su Ahmad da yaranta mata gaba daya suka xo sunan su ma, aka yi suna na gani na fada aka watse lafiya, kaya ba na wasa ba babyn ta samu, sai bayan suna da sati daya ko me Col ya gani sai ga shi ya xo ganin 'yar matar tasa me kyau, dubu hamsin ya ajiye ma babyn da ake kira da *Noorul Huda* Abuturrab yaji ddin xuwan Abban nasa.
Bayan suna da wata guda Abban Noor ya taho ganin matar sa shi ma.
Little Noor na da wata Huda su Arshaq suka kuma samun long Vacation, murna suka yi tayi suna jiran jin inda Abbunsu xai ce xa su for the holiday, Noor na bedroom dinta tana shirya little Noor Abuturrab ya shigo dakin, xaunawa yyi kusa da su yana jan Cheeks din daughter sa yace "Ummu am thinking Boys din su je Holiday gun mum, i mean ur Mum" dago kai tayi tana kallonsa ya buda ido yace "Yea, it's nothing wife, naga yaran na da wayo sosai kuma ai Abba na gidan" bata ce komai ba ita dai ya dau little Noor dake masa dariya ya mike yace "Sai ki hada masu kayansu" daga haka ya fita daga dakin, Noor duk jikinta yyi sanyi don ita kam tsoron mum dinta take ynxu.