Sashe 117
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Mr David ya girgixa kai yace "Noo, let me call ur mum to assit you" a tare suka ce "Noo, we want ur assistance Grandpa" shiru yyi yana kallonsu, ganin ynda suka marairaice su ma suna kallonsa, yyi murmushi murya can kasa yace "Alryt, which surah is that?" a tare suka ce "Surah Al-Munafiqun" Lumshe ido yyi yace "Alryt, alryt... you read frm d beginning den i continue frm where u stop" xaunawa suka yi a tare suka ajiye qur'an din hannunsu suka fara karanto haddar suran dake kansu idonsa a kansu ko kiftawa bai son yi.....A aya ta biyar suka dago suna kallonsa, ya dage masu gira yana murmushi yace "Go on boys" Arshaq ya kalli Ashraf yace "We stopped der, ryt?" Ashraf yace "Na'am...." Kallon kakan nasu suka yi, Ashraf yace "Grandpa the next aya is where we need ur assistant" Mr David ya jinjina kai yace "Ohk, ohk go get me pray mat....." mikewa Arshaq yyi ya dauko masa darduma ya kawo masa ya karba ya shimfida snn yace su daura qur'an din a kai, ba musu suka daura, ya sakko kasa ya xauna kan lallausan carpet din parlon ya tankwashe kafa yana kallon qur'an din dake kan darduman, Noor dai na tsaye kitchen ta jingina da bango duk jikinta yyi sanyi, lkci daya hawaye ya kawo idonta, a hankali Mr David ya soma karanto masu aya ta shidda a surahn idonsa na kan qur'an din, duk yaran suka maida hankali kan qur'an din suma suna saurarensa, a aya ta bakwai suka ce masa Abbunsu ya tsaya masu, don haka ya dinga maimaita masu idanuwan su a kan qur'an din gabansu, har Abuturrab ya shigo parlon, tun daga bakin kofa yake kallonsu da mamaki har ya karaso inda suke, Mr David ya kai aya snn yace "Hope it's clear" duk suka gyada masa kai snn suka rufe qur'an din suka mike suna kallon Abuturrab suka yi masa sannu da xuwa da larabci suka bar parlon, xaunawa yyi kan kujera yana kallon Mr David yace "Ina yini Abba" Mr David ya kallesa yace "Lafiya Aliyu, sun sa sai na biya masu hadda" Abuturrab yyi murmushi yace "Baka mance karatun qur'an ba knn Abba" murmushi yyi bai ce komai ba ya mike yace "As usual i came to check on dem, sai next Friday" daga haka ya nufi kofa Abuturrab ya bi sa da kallo a sanyaye, ganin zai fita yace "Abba abinci fa?" Ba tare da ya juyo ba yace "Ohh Alhmdllh tnx" daga haka ya fita, Abuturrab ya kasa dauke idonsa a kan kofar.
Tunda Mr David ya isa gida ya kasa shiga parlor yyi tsaye Balcony, ya rasa tunanin da yake, ganin har bayan minti talatin bai shigo ba Rachael dake parlor da kawarta ta aiki 'yar yayarta dake Ghana, warce aka bata madadin Samantha a cewarsu, tace mata taje ta duba me yake yi a waje, yarinyar da baxa ta wuce 20 ba ta dawo tace "Kawai yana tsaye ne Mumy" mikewa Rachael tayi ta fita ta tsaya tana kallonsa, can ta tabe baki ta koma ciki, bayan minti goma taji fitar motarsa gidan, Kawarta Esther tace "Mantuwa yayi ne?" Rachael tace "Who knws for him, na lura tunda aka ban Comfort yake bakin ciki, yaga na yaye yar sa a rayuwata, ni a ynxu da kika gan ni bani da ya a duniya da ta wuce comfort" Esther tace "Gaskiya kam, amma kina jin labarin samantha da yaran nata kuwa?" Rachael tace "Ynxun ma da kika gansa na san daga can yake, yaranta kuma yace min sun girma amma ni ba matsala ta bace wnn, comfort ce komai na ynxu" Esther tace "Anya kuwa David ba cewa xai yi shi ma xai koma musulunci ba" Dariya sosai Rachael tayi tace "Da kuwa ya gwammace ba mu hadu a rayuwa ba" tun daga wnn rana idan Mr David yaje gun grandchildren din nasa sai sun dauko masa qur'an ya biya masu, Noor na jin dadin hakan har ranta a ko da yaushe kuma fata take Allah yasa Abbanta ya dawo islam, da farko bai yrda ya dau qur'an din sai dai yasa su ajiye masa kan pray mat, daga baya kuma taga yana dauka.