Sashe 32
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ae ni nace dama na shiga uku, Rebecca bata kwanan gida, ina take kwana" kuka sosai ta fashe da, daga haka ta bi bayansu Sarah ita ma da gudu, yau kam samantha bata ji tsoron karnukan dake haushi ba, neman tsoron ma tayi ta rasa, gudu kawai take don tasan da wuya idan ba a san ta fita ba yanxu, tunanin hakan yasa jikinta ya dau rawa a xuciyarta kuwa addu'a take Allah sa Abuturrab bai rufe gate ba, don tasan idan ta tsaya bubbugawa xa a iya risketa kuma tata ta sameta knn gun su Mumy.....
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
24/25
Tana isa gate din ta turasa taji a rufe, kasa bubbugawa tayi sai haki take, hasken torchlight ta dinga hangowa daga nesa, ae bata san lkcn da ta fara buga gate din ba, Abuturrab dake xaune ya rike kai a parlor don ya rasa me ke damunsa tun bayan dawowarsa gida ya mike da sauri kamar dama jiran buga gate din yake ya fito ya karasa ya bude, yana ganinta kuwa ya jawota ya rufe gate din gam, sulalewa kasa tayi, ya bita da sauri hankali tashe yace "What Happened Samha?" Mikewa tayi da sauri ta shige parlor ya juya ya bi bayanta, xaune tayi parlon ta hade kai da gwiwa ta dinga rusa kuka, wani mugun tashi hankalinsa yayi, ya dagota yace "Don Allah ki min magana...." Bai rufe baki ba yaji ana bubbuga kofa kamar xa a cire, mikewa yayi da sauri ta rikosa cikin rawan murya tace "Plss kar kaje, Mumy ce..." Kallon mamaki ya dinga mata, lkci daya jikinsa yayi sanyi, su kuwa basu fasa buga gate din ba, ga haushin da karensa ke yi duk ya cika gidan, to bai son a ji a cikin gida, ya durkusa cikin kwantar da hankali yace "Look Samha, bari in je, nasan me xan yi, tashi ki shiga daki" cikin kuka tace "Don Allah kar kaje plsss" rike hannunta yayi yace "Noo, yanxu xa ki ga soldiers din cikin gidan nn sun yo nan, i don't want that, nace maki nasan abinda xan yi" kasa cewa komai tayi sae dai duk jikinta rawa yake, ya mike da sauri ya fita, ae ko sae ga soldiers har uku suna tahowa, ya d'an kallesu yace "No, it's nothing, kila emergency ne, kuyi wucewar ku kawai..." Juyawa suka yi gaba daya sae da suka sha corner, snn ya isa cage din karensa ya bude, karen ya fito kamar jira yake ya nufi gate din, Abuturrab ya bi bayansa, lkci daya ya bude gate din amma ya tare yanda karen baxae iya fita ba, yamutse fuska ya dinga yi kamar mai bacci yace "Any problem??" Bai gama rufe baki ba Mumy ta cakumosa tana haki tace "Ka fito kin da 'ya ta kar in cinna ma gidan nn wuta yanxun nn, fito min da 'ya ta nace!!" Wani kallo ya dinga yi mata yace "Ban gane ba" wani ihu tayi tace "Baka gane ba koh, to wllh yau sae na tara maka jama'a bring out my daughter oo" A fusace Sarah ta bankesa xata shiga gidan, ya hankada ta waje, daga haka ya matsa karensa ya fito ya dinga wani irin haushi yana tsalle duk suka koma baya da gudu sai dai fa hakan bae sa Mumy ta rufe baki ba, duk ta xama kamar wata xautatcciya, can ta fashe da matsanancin kuka tace "Yesu what have i done to deserve this, why my daughter, why rebecca..." Vivian ta dinga jan ta tana cewa "Sister Rachael mu je kawai gobe sae mu je station kinga karen nn sae ya iya cizan mu" da kyar suka ja ta tana kuka sosai ganin kare fa ya dage xae yi cixo don ma Abuturrab na kiransa, suna barin wajen karen ya dawo Abuturrab ya jawosa ciki snn ya rufe gate, ya shiga parlor ya sa key, duk jikinsa yayi sanyi ya karasa bedroom, xaune ya ganta a kasa ta hade kai da gwiwa tana rusa kuka, durkusawa yayi gabanta cikin sanyin murya yace "Am sorry samha, forgive me plss, i know i caused everything" k'in dago kanta tayi, yayi shiru ya ma rasa abinda xai ce, can ya mike duk jikinsa a mace ya shiga bathroom, ruwan dumi ya hada mata ya fito da towel ya durkusa gabanta yace "Plss ki tashi kiyi wanka sai ki kwanta, you will feel much more better" ganin ba kulasa xata yi ba ya dagota ta fashe da wani kuka mai ban tausayi, bai san lkcn da ya rungumeta ba yace "Noo plss samha, you re making me feel guilt inside me..." A hankali ta dinga kukan ya dagota ya cire mata dankwalin abayar kanta, snn ya daga Abayar ta sauke da sauri, murya can kasa yace "Toh tafi bayi ki cire..." Kamar iska xai hurata ta mike sae kuma ta bude tafin hannunta har lkcn xoben na nan, bata bari sun hada ido ba ta saka a finger dinta ta nufi bathroom din a sanyaye, bayan minti kusan ashirin ta fito daure da towel, gaba daya ta mance da ganinta kasan she's not her self, suna hada ido ta kalli towel din ta juya da sauri, bin ta yayi yace "Noo, kar ki maida kayan ki, i wil give you another..." Rigar Pyjama dinsa ya dauka ya kai mata snn ya fito, goge jikinta tayi ta saka rigar da ya sauko mata har kasan cinya snn ta fito, taga baya dakin, gashinta ta daura ta kwanta hade da lumshe ido.
Rike da cup din tea ya shigo dakin, har ya karaso inda take bata bude ido ba, ya ajiye cup din murya can kasa yace "Samha!" A hankali ta bude rinannun idanuwanta ta kallesa, ya sakar mata lallausan murmushin kwantar da hankali yace "Tashi ki sha tea, it will help" shiru tayi bata ce komai ba kuma bata tashi ba, ya kamo hannunta yace "Kinji?" Mikewa xaune tayi ba tare da ta kallesa ba, ya dau tea din ya mika mata ta karba ta kai baki, da yake shayin bbu wani xafi rabin cup ta sha ta mika masa, yace "No, daure ki shanye don Allah" girgixa kai tayi cikin sarkewar murya tace "Na koshi" karba yayi ya ajiye, ya mike ya nufi gaban mirror ya dauko paracetamol biyu ya dau ruwan goran da ya rage ya dawo ya mika mata, ba musu ta karba ta bude ruwan ta sha maganin ya karbi ruwan ta koma ta kwanta ta lumshe, lullubeta yayi da duvet don Ac'n dakin a kunne yake, ya kusa awa daya xaune kafin ya mike ganin sha biyu ya wuce ya dau pray mata da blanket ya fita parlor.
Washegari yana dawowa daga masallaci ya hadu da Mami dake kkrin shiga parlonsa, sosai gabansa ya fadi, ta tsaya ganinsa tace "Sai yanxu ka dawo daga masallacin?" Ya risina yace "Ina kwana Mami" tace "Lafiya lau, su wa ke buga gate jiya Aliyu?" Rasa abinda xai ce mata yayi, duk hankalinsa ya tashi har ta so gano hakan, ganin irin kallon da take masa ya dake yayi ta maza yace "Kiyi hakuri Mami, a nan anguwar suke, emergency ne daya daga yaran gidan basu da lafiya!" Tabe baki tayi cikin nuna rashin gamsuwa tace "Ae tun ba yau ba dama ka iya karya" shiru yayi bai ce komai ba tace "Naga alamar your staying here is doing you more harm than before, bari dae Abban ka ya dawo...." Daga haka ta juya ta bar wajen, ya bi ta da kallo a sanyaye, cikin rashin kuzari ya shiga parlor, ya karasa bedroom ya ganta durkushe jikin gado ta hade fuskarta da gadon, karasawa yayi kusa da gadon da sauri yace "me ya faru samha?" D'ago kai tayi tana kallonsa da idonta da suka tashi da gani kasan ta ci kuka kenan da daddare, ya durkusa kusa da ita da damuwa yace "Samha!" Sauke idonta tayi kasa tace "Addu'a nake" sae a snn hankalinsa ya d'an kwanta yace "Ohk, tashi kije kiyi wanka, but you have to hurry up before daybreak, xamu fita kafin su mum dinki su dawo...." Tana jin haka kuwa ta mike ta nufi bathroom, duk tausayinta ya cikasa, yanxu duk shi fa ya ja mata everything she's going through, kuma ko k'adan bata nuna tana jin haushinsa ba, cikin kankanin lkci tayi wanka ta wanke baki da mouth wash ta fito, taga bbu shi a dakin, ta rakube gefe daya don tasan gaskiyarsa su Mumy na iya xuwa yanxu, shi kam main house ya nufa yaji alamar Mami na kitchen da mai aiki, ya haura sama da sauri ya shige dakinsu Ilham duk sun koma bacci, a hankali ya bude press dinsu yana kare ma kayayyakinsu kallo, ganin kamar samantha ta fi son Abaya ya dau wani well ironed Abaya baki da veil dinsa ya rufe gun, rasa yanda xai fita da kayan yayi kar yaje ya ci karo da Mami, bathroom ya shiga ya dauko towel dinsu ya nannade kayan a ciki ya bude window a hankali ya jefar da kayan kasa, yana juyowa yayi ido hudu da Ramla da k'aran bude window yasa ta farkawa tunda basu dade da komawa ba bayan sun yi sllh, mikewa xaune tayi tana kallonsa ya hade rai yace "Ku baku da aiki sai na bacci ne a gidan nan?