← Book details Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 123

Sashe 70

Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kusan a tare suka shigo compound da fatima da yamma, bai je parkn space dinsa yyi parking ba yayi a compound din ita ma haka, Samha da khadija da mai aikinsu na xaune gaba dayansu a balcony dinsu khadijan, Abuturrab ya kulle motarsa ya d'an kalli fatima dake kkrin kulle mota, suka hada ido tace "Ina yini" yace "Lfya lau, ya lectures" tace "Ban yi lectures ba yau, had an attack da safe" yace "Subhanallah, bakya fita da mask ne" Ta girgixa kai tace "I don't" duk hankalin Samha na kansu duk da hiran da mai aiki ke masu, Abuturrab yace "May be you re enjoying d attack" murmushi tayi tace "not really" Mikewa Samha tayi tana kallon su khadija tace xata shiga gida daga haka ta bar wajen, Abuturrab ya amsa gaisuwar Khadija yana murmushi, kallon fatima yyi yace "Sai da anjima" daga haka ya bi bayan Samha ko kafin ya iso har ta rufe kofar parlon gam, ya murda ya shiga ya ga har ta kusa daki, xama yyi parlor ya cire suit din jikinsa da safa sai necktie, can ya mike ya wuce daki don yin wanka yana fitowa ya bar gidan gaba daya xuwa gidan abokinsa Dr Sharif.

Sai bayan isha ya dawo gida, har xai shiga dakinsa sai kuma ya shiga nata durkushe ya ganta bakin gado idonta lumshe, bude ido yyi yana mata kallon mamaki, can ya karasa ciki yace "Meye haka kike?" Bata tanka sa ba bata kuma bude idon ba, yyi tsaye yana kallon ikon Allah har ta bude idon ta mike, yace "Me kike haka Samha?" Tace "Idan an kira sllh, me kke xuwa yi masallaci?" Daga haka ta karasa tayi kwanciyarta kan gado, kasa ce mata komai yyi, can ya tabe baki yace "Wai nn addu'a kika yi?" Bata tanka sa ba ya karasa gadon yace "I see!

Sae bayan watanni da yawa ku ke addu'an naku knn?

Ke a Christians dinma rakiya kika yi" kallonsa tayi da sauri, can tace "Haka kace min?" Yace "Yes, wani gulma ne xaki wani durkusa bakin gado ki hade hannaye abinda ba yi kike ba" hawaye ne ya cika idonta ta dauke kanta ya juya ya fita, kasa bacci Abuturrab yyi daren ranan, ya mike xaune ya dafe kansa, can ya mike ya fita, yana bude kofar dakinta ta juyo suna hada ido ta dauke kai, tsaye yyi bakin gadon yana kallonta, can ya xauna yace "Samha" bata juyo ba bare yasa ran amsa, ya shafa kansa a hankali yace "I am sorry, i don't mean those words, donno knw what came over me, kiyi hakuri don Allah" har lkcn bata yrda ta juyo ba, ya dagota ta kwace kanta ta ja baya tana kallonsa shima kallon nata yake, ta kauda kai tace "ni ban ji haushi ba, to don me ma xan ji haushi bayan ni na siyar ma kaina, i know as far as i disobeyed my parent, neglect dem just like that for my selfish reasons xaka iya fada min abinda ya fi haka at anytime, God knws best, shi yasan dalilin da yasa na yrda na xabe ka a kan iyayena just within watanni biyu xuwa uku da haduwar mu, ni tawa kaddarar knn...." Tana magana ne hawaye na sakko mata, Saurarenta kawai yake har ta kai karshe kafin yace "Kmr ynda kika xabe ni kan iyayen ki nima haka na xabe ki kan iyayena you have no reason to be uttering this, kin san soyayyar dake tsakanina da mahaifiyata har na yrda taki ke neman rinjayar tata, i said good bye to peace, luxurious life nd rest of mind frm d very first day i saw you Samantha...." Tsam ta mike tace "Same with me, nd i pray this to end soon, m tired nd bored of this miserable life" daga haka ta fice daga dakin ya bi ta da ido, ya fi minti biyar xaune inda ta bar sa, can ya gyada kai ya mike ya fita ya koma dakinsa.

Washegari kmr jiya tana kitchen ya fice daga gidan ya wuce parking lot, tana jin ya ja mota ya bar compound din, ta gama juye ruwan Lipton da ta daura ta bar kitchen din ta shiga dakinta ta fara gyarawa daga haka tayi kwanciyarta, sai kusan sha biyu ta tashi, ta shiga bathroom tayi wanka, cikin riga da skirt na atamfa ta shirya ta fito parlor, nan ta fara tsaftace parlon ta goge ko ina snn ta shiga bedroom dinsa nn ma ta gyara ko ina ta wanke bathroom ta fito, tea ta hada da soyayyan kwai ta ci ta kwanta parlor tana nn kwance har uku, duk ta gaji da tunane tunane don bata san wani iri xata yi ba kuma taji an bude gate, mikewa tayi ta isa window kusa da kofa tana leken wanda ya dawo, parking yyi ya fito, tun daga nesan take kallonsa ko kiftawa bbu har ya iso Veranda ya bude kofar parlorn ya shigo, ya tsaya na kusan second goma yana kallonta, can yyi yake yace "What r u doin here" daga haka ya karasa cikin parlon ta bi sa da ido har ya shiga daki, dawowa cikin parlon tayi ta xauna kan kujera, tayi xaman kusan rabin awa a gun kafin ta mike ta shiga dakinsa tagansa kwance har ya fara bacci, durkusawa tayi kusa da shi tana kallon dogayen lashes dinsa, a hankali ta sauke idonta kan pointed nose dinsa dake kara masa kyau snn ta kalli lips dinsa, mikewa tayi jiki a sanyaye ta juya ta nufi kofa ta bude, ji tayi yace "Samha" ta juya da sauri tana kallonsa ya mike xaune yace "You want something?" Girgixa kai tayi tace "Wanted asking what to cook" yace "Noo, am full dear, ki dafa ko me kike so, m nt hungry" kallonsa take ko kiftawa bbu, sai kuma ta juya ta fita ya koma ya kwanta.

Yana danna laptop bayan magrib wayarsa dake gefensa ya fara ring ya jawo yana kallon screen din ya ga Mami ce ke kiransa, dagawa yyi ya kai kunne hade da lumshe ido yace "Mum...." Daga daya bangaren tace "Aliyu, ya ku ke?" Yace "Lafiya lau Mami, ya gidan" tace "Good, bbu damuwa dai koh?" Yace "Babu Mami, ya siblings dina, i knw i so missed them mum" tace "They r all fyn, ya matar taka?

Don't even knw her name" murmushi yyi don yaji ddin tambayar har ransa, yace "Sunanta Samantha Mami, amma Samha ake ce mata" Mami tace "Ohk, where is she?" Mikewa yayi yace "Bari in kai mata wayar" Tsaye ya ganta bakin window a dakin, ta juya tana kallonsa ya mika mata wayar yace "My mum" karba tayi ta kai kunne hade da sallama, daga daya bangaren Mami tace "Ameen, ya kike?" Sunkuyar da kai tayi tace "Lafiya, Mum ya gida" Mami tace "Alhmdllh, sai ayi ta hakuri kin ji, Allah maku albarka" Kai ta gyada mata kmr tana ganinta murya can kasa tace "Ameen mum nagode" Daga haka Mami tace "Ba shi wayar" mika masa tayi ya karba ya juya ya fita ya koma parlor, suna gama wayar ya mike ya fita don siyo abinci, a tare suka shigo gidan da Ummi, yyi parking ya fito ya nufi motarta, gaisheta yyi ta amsa tana kkrin fiddo system dinta da kayan dake bayan mota, karba yyi ta sake masa tace "Ya Samha?" Yace "Tana ciki" daga haka yyi part dinta ya bude kofar parlon hade da sallama ya shiga, khadija ce ta fito daga daki, ya ajiye abubuwan hannunsa yace "How you?" Tace "Fyn uncle, ya aiki" yace "Alhmdllh" ya kalli fatima dake xaune a kujeran parlon ta jinginar da kai tana bacci hannunta rike da pen, ga stool gabanta da textbooks sai handouts da fulls cap sheet, kallon khadija dake dariya yyi yace "Is she okay?" Tace "Tun daxu take bacci fah, wai kuma assignment 3 xata yi a nn" Shigowar Ummi yasa yyi murmushi kawai bai ce komai ba, Ummi na kallon fatima tace "Kee" buda ido tayi da sauri, Ummi tace "You re deceiving ur self" Tattara takardun ta shiga yi kmr xata yi kuka tace "Ummi na gaji wllh, i still haven't done the assignments, har library na shiga a sch but to no avail, am having a serious headache...." Sai a snn ta lura da Abuturrab, Ummi tace "Ni dai nace maki kina yaudaran kan ki ne, ya wuce ki dawo gida mu xauna ko kuma ayi dumping dinki Zoology ko Botany" daga haka ta yi gaba abun ta, Fatima ta kalli Khadija dake dariya tace "Leave now" juyawa tayi ta bar parlon, ta mike tana ci gaba da tattara takardun ba tare da ta kalli Abuturrab ba tace "Good evening" yace "Evening, wani assignment ne?" Sai a snn ta kallesa kamr xata yi kuka tace "Gasu nan" daukar questions din yyi yana kallo, can yace "Alryt, kiyi kkrin yin wnn it's nt complicated, i will try nd do the other two" daga haka ya juya ya fita da questions din a hannunsa ta bi sa da kallo.
Chapter 70 · 0% Book details