Sashe 121
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan minti sha biyar sai ga Rachael ta shigo da plate na Noodles Comfort na biye da ita da wani plate din ko wanne da kwai uku a kai, ta ajiye masu kan Carpet tana kallonsu tace "It's ready boys" sakkowa suka yi kasa, Comfort na murmushi tace "Welcm boys" duk suka kalleta suka ce "Thank you" Rachael ta xauna ita ma tana kallonsu cike da so har suka fara cin abincin, tace "I am still yet to knw d names of my handsome boyss" Arshaq yace "Grandma talking while eating is a bad table manner..." ta wara ido tace "Ohhh dats very true love" Comfort ta xauna gefen gado tana murmushi, Rachael bata kuma ce masu komai ba sai tagumi da tayi tana kallonsu, wai ynxu kyawawan yaran nn yaran Samanthar ta ce, ita ta haifesu, ta lumshe ido tace "Thank you lord jesus for providing me with this lovely kids into my family, father God i commit them into ur holy hands, nd i cover every part of dem with d blood of jesus" daga Arshaq har Ashraf sake baki suka yi suna kallonta, can Arshaq ya xaro ido yace "What r u doing grandma?" Ta bude ido da sauri tace "Am praying for you sweet kids" Ashraf ya ajiye fork din hannunsa yace "That's odd...." Xata yi magana wayarta yyi ringing ta mike da sauri ta dauka taga Sarah ce ke kiranta tana dagawa cike da farin ciki tace "Sarah yau ga yan biyun Rebecca sun xo min hutu" daga daya bangaren Sarah tace "Haba Sister?" Rachael tace "Am telling u Sarah, ki xo ki gan su" Sarah tace "toh gani xuwa" daga haka ta katse wayar ta fita dauko ma jikokin nata ruwa tana murmushi, ana gama kiran La'asar Twins din suka mike daga gun abincin, Rachael tace "Ba ku cinye ba ai yarana" Arshaq yace "We are full" Comfort ta hade abincin waje daya ta fita da su, Ashraf yace "Grandma we want to perform ablution" daga sama har kasa take kallonsu can tace "We don't do that here...." Arshaq yace "i dnt get you?" Ta mike tana xaro masa ido tace "Ga cartoon ana yi kuyi kallon ku" Ashraf yace "But it's time for prayer" Arshaq ya nufi kofar da yake tunanin toilet ne ta rikosa tace "Kai cikin sanyin nn xaka xuba ruwan sanyi jikin ka, do you want to catch cold" ganin ynda yaran suka tsaya kallonta ta d'an bata fuska tace "Ai shknn bari in sa maku ruwan dumi, amma ni bni da kettle a gidana" Ashraf yace "But why is that, didn't you use to pray?" Ta rike kugu tace "I dnt pray d way u pple do, it's very wrong" toilet din ta shiga ta xuba masu ruwan dumi a bowl ta dawo tace su je su yi alwalan, ba musu suka shiga toilet din su biyu, ta xauna tayi tagumi tana kada kafa, wato har sun cusa ma yaran nn musulunci ko, to baxa ta sa6u ba, tana kallonsu suka fito suna dube duben darduma, Arshaq yace "Grandma praymat?" Tace "I've told u pple i dnt pray d way u do" A tare suka ce "Then hw do you pray" durkusawa kasa tayi ta hade hannayenta ta rufe idonta ta shiga kwararo addu'ar coci tsakaninta da Allah, Suka fashe da dariya ta bude ido tana kallonsu Arshaq yace "That's weird, i think that shud be d barbarians way of worshipping, it's just strange, that's not hw islam teaches us to pray to Allah" Ashraf yace "Anyway, where can we find d nearest mosque grandma" sake baki kawai tayi tana kallonsu, can ta mike ta hade rai sosai tace "yanda kuke naku addu'ar ne kalan na babarians, c'mon ku wuce ku xauna bbu inda xa ku fita, you two are going no where, ga cartoon nn na sa maku" Arshaq yace "I said it, i knw i will never like it here, am gonna give dad a call ryt away to cum take us away from this goddam home, am nt staying any longer...." yana magana ne kamar xai yi kuka, Ashraf ya rungume hannayensa ya juya baya yace "Yaa Allah" Rachael ta karasa da sauri ta rungumo Arshaq jin furucin sa tace "No, no don't say that son, u will like it much here, grandma loves you a lot, dnt wrry let me escort u two to d mosque" daga haka ta kama hannunsu ta fita dakin da su, Comfort na tambayarta inda xata bata tanka ta ba har suka fita gidan, masallacin unguwar ta kai su suna shiga ta nemi wani dakali nesa da masallacin ta xauna tana jiransu, kowa ya xo wucewa sai ya kalleta, har aka idar da sllh sai gasu sun fito, suka taho gun ta, Arshaq yace "Ohh you waited for us grandma" ya manna mata kiss a goshi yace "I love you Grandma" rungumesa tayi tace "I love you my handsome" daga haka ta mike ta kama hannunsu ta dau hanyar gida duk aka bi su da kallo, daren ranan da Mr David ya dawo shi ma ba karamin farin cikin ganin jikokin nasa sun xo hutu gidansa yyi ba, yaran suka ji ddin ganinsa sosai su ma, a kwanakin yaran biyu a gidan David har mamakin matar tasa ya dinga yi ynda duk abinda yaran suka nuna suke so shi take yi masu ko da kuwa na addinin islam ne, ji take kmr ta mayar da su ciki don so, bata sake gigin kkrin hana su yin sllh ba, church kuma tun da ta kai su suka dinga rusa mata kuka su gida xa su koma bata sake kai su ba, Rosary ma da ta sa masu suka nuna basa so bata sake sa masu ba, in dai Mr David bai nn ita ke raka su masallaci yin sllh, har tanadar masu ruwan alwala take a flask, ko kadan bata son bacin ran jikokin nata, yaran suka saki jikinsu sosai a gidan, suma kuma sosai suke sonta kamar yanda take son su, ita ke coaching dinsu a karatun bokonsu, kullum dare kafin su kwanta sai sun yi karatun qur'an, wani lkcn ta xauna ta sa su gaba tana kallon ikon Allah ba dai dama tace baxa su yi ba su tada mata bori in dai su yi bacci ta kan dauki bible ta sa a tsakankaninsu, duk gidan kawayenta sae da ta bi ta nunnuna su, har addu'a take kar hutun ya kare don yaran sun yaye mata bakin cikin da ke kunshe a xuciyarta na shekara da shekaru, ana saura kwana biyu xa su koma makaranta kuwa bbu abinda ta mance bata siya masu ba, Mr David ke driving din ranan lahadi xa a maida su gida, Rachael na xaune bayan mota da yan biyun, Ashraf yace "Am seriously going to miss u grandma..." Ta jawo sa jikinta da damuwa tace "will miss u also prince" Arshaq yace "Grandma ki dinga xuwa gidanmu plsss" Tace "I can't withstand d sight of ur mother" Ashraf ya kalleta yace "Why?" Ta tabe baki tace "I just don't want to see her" Ashraf ya janye jikinsa a nata, Arshaq yace "But where did she she wrong you?" Rachael tace "When u get home as her" shi dai David bai ce komai ba, har suka isa gidan bbu wanda ya sake cewa komai, Ashraf ya bude mota xae fita, Rachael ta rikosa tace "Without even a goodbye my prince" ya hade fuska yace "Not when u can't withstand d sight of my mother, i will neva spend my holiday with you again" da damuwa tace "Nooo, Am sorry prince, may be i shud'nt have said that...." Yace "Then cum
in nd meet my mum" Arshaq yace "Yess plss, and little Noor also, she's so beautiful grandma, i knw u will love her" Rachael dai sai kallonsu take, Ashraf yace "You're nt cuming right?" ajiyar xuciya ta sauke tace "Alryt" daga haka ta fito tana kallon Mr David dake ta murmushi, ta hararesa ta bi bayan yaran dake jan ta xuwa cikin gidan nasu.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
105.....
in nd meet my mum" Arshaq yace "Yess plss, and little Noor also, she's so beautiful grandma, i knw u will love her" Rachael dai sai kallonsu take, Ashraf yace "You're nt cuming right?" ajiyar xuciya ta sauke tace "Alryt" daga haka ta fito tana kallon Mr David dake ta murmushi, ta hararesa ta bi bayan yaran dake jan ta xuwa cikin gidan nasu.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
105.....