← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 99

Sashe 99

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

auraye hannu yaron yayi yanufi
akin, babu jimawa ya fito yace,
Tace ku shigo
Zuciyar Umm-Ruman cike da
unbin mamaki tabi Ahmad hannunta ri
e da Abu-Turab, su Haysam na biye da ita shi da Abu-Talib, sai kallon gidan suke cike da tsantsami.
Maman Ama dake kwance bisa wata yololuwar katifa ta tashi da
yar, gabanta da tsohon ciki, dukta lalace tayi ba
i tamkar mai ciwon yunwa.
Sam bata gane Umm-Ruman ba, amma ganin ba
uwar
ar gayuce duk sai ta rikice, tai yun
urin tashi danta nemo aron tabarma wajen kishiyarta amaryar dan sunfi shiri akan ta tsakkiyar amma sai Rumana ta dakatar da ita saboda tausayi.
Taja kujera
ar tsugunno dake gefe ta zauna tana fadin,
Yi zamanki maman Ama, wlhy nanma ya isa
Karon farko da gaban maman Ama ya fa
i. dan kuwa tasan Amarya ce kawai ke kiranta da wannan sunan.
Rumana ma data fahimci bata ganetaba, sai tace,
Niko maman Ama sai naga kamar baki ganeniba, Rumana ce fa
Har taune harshe maman Ama keyi wajen fa
in,
Wai kina nufin Amarya matar Ahmad da suka zauna anan
akin?
Rumana tai murmushi da cewa,
Lallai kam baki mantaniba, itace kuwa
Babu shiri maman Ama ta mi
e zumbur jikinta na rawa, tama manta da nauyin cikin jikinta, sai tafa hannaye take jikinta na rawa tana sallalami.
Rumana dai nata dariya, cikin sassarfa Maman Ama ta fice tana
walama kishiyoyinta kira, takuma aika yara su kira mata su maman Aysha duk da yanzu ba shiri sukeba, dan tuni anyi uwar watsi saboda maman Ayshan yanzu ta ha
e kai da kishiyar Maman Ama ta biyun.
Tuni gidan ya kacame, ma
wafta nata shigowa, wasuma dai
in yarda sukai Rumanan ce, saida ta rantse musu.
Rumana ta tambayi ina Kausar, anan suke sanar mata ai ALLAH yayma Kausar rasuwa wajen haihuwar
anta na hu
u, dama tuni sun tashi daga nan gidan an ha
a da kishiyarta, haihuwarta
aya acan ana biyun ta rasu bama ta haifesaba.
Hankalin Rumana ya tashi harda kuka, sai rayuwar ta kuma bata tsoro sosai, da haka da hakafa kowa zai kama gabansa.
Sai da gidan ya natsa aka barta daga ita sai Maman Ama a
akin take bata labarin halin rayuwar data shiga itama, yanzu su ukune a wajen mijinsu, kowa haihuwa take kamarmi saboda gasa, yanzu haka yaranta bakwai ga cikin na takwasa, taga wula
anci kala-kala wajen mijinsu bayan aurensa na biyu, dan shiya sakata ta dawo nan
akin aka saka shikiyarta a nata
akin, lokacin Kausar na nan bata koma gidan kishiyartaba, zaman dai babu da
i damuwar yau daban ta gobe daban, kishiya ta sakata gaba wajen miji, yazo ya saketa taje gida tai zama kusan shekara
aya, harma ta kwashe kayanta ta saida, sai kuma ya dawo da ita, kasancewar ta saida kayan
akin daga ita sai katifa da
an kwanika ta dawo, ta dawo babu jimawa su Kausar suka tashi, tana
oki zata koma
akin da kausar din ta tashi tunda shima ciki da falone sai kawai mijinsu yazo da zancen zai
ara wani auren na uku.
Kishiyarta tata tsiya, babu dai yanda zatai ya auro suka zama su uku, da farko sun ha
e mata kai kamar yanda Kausar suka ha
e mata kai itada kishiyarta ta farko, to da zama yay zama kuma sai amaryar ta dawo wajen maman Ama din suke mutunci, yanzu haka
an gidan kusan goma sha tara, dan kishiyarsu ta tsakkiya sau biyu tana haihuwar
an biyu.
Tace yanzu haka dai gasunan zaman babu da
i, miji nauyi ya masa yawa yama barmusu nauyin kansu kowa itake cida kanta da
anta a gidan, inya samo ya mi
ama kowa abinda ya samu, idan bai samoba bamaya zuwa gidan sai sulusin dare, daga sallar asuba kuwa bazai dawoba, dukda wannan halin da suke ciki yanzu haka sunji labarin aure kuma yake nema na wata bazawara.
Maman Ama ta share hawaye da cigaba da fa
in,
Amarya wlhy yanzu haka yaran gidannan babu mai zuwa koda islamiyya, haka suke tantal ba
e cikin anguwa kamar
an akuyiyi, Wlhy ki godema ALLAH amarya,
yawar zuciyarku ke da mijinki itace taimuku jagoran zama masu nasara a rayuwa, baku
auki duniyar da zafiba, kunyi ha
uri da ka
an da ALLAH ya baku gashi yau kune ke ri
e da mai yawan, Amarya dan ALLAH ki yafemin abinda nai miki a zamanmu, wlhy nayi nadama, na gane manufar rayuwa a yanzu, dan dukkan abinda mukai miki nida marigayiya Kausar nima saida sukaimin ita da kishiyata, bayan barin kausar gidan kuma kishiyiyi suka kuma min, tun anan na gane mun cutar dake matu
a, zafin da naji yasa har yanzu na gaza yafema Kausar abinda sukaimin ita da kishiyata a gidan nan.........
Cikin hanzari Umm-Ruman tace,
A haba maman Ama, dan ALLAH karkice haka, ki yafema Kausar dan ita tata tarugada ta
are kuma, wlhy ni dama ban ta
a ri
eku a rainaba, nakuma yafe muku. ALLAH ya gafarma Kausar ya raya abinda ta bari

Hakane Amarya, amin ya rabbi, shikenan na yafe mata, ngd nima da kika yafemin, dan
ila da wuya nima na tsallake din a wannan haihuwar, ban ta
aukar cikin dake bani wahalaba kamar wannan cikin

Insha ALLAHU lafiya lau zaki haihu Maman Ama, raiyuwa da mutuwa duk a hannun UBANGIJI suke ai

Hakane amarya, ALLAH ya tabbatar, dan nima ba mutuwar nake soba kodan gudun halin da nake hangoma
ana zasu shiga
Rumana ta tausaya mata sosai, ta saka aka kira mata
an maman Ama duka ta gansu, ta saka musu albarka.
Su Abu-Talib kam ai Haysam ne kawai ya yarda maman Ama ta ta
ashi da ma
wafta da suka shigo, Abu-Turab kam dama shi babu yarda, hakama Abu-Talib
in yarda yayi dukda hararar da Rumana taita antaya masa.
A gidan Rumana ta yini, da rana Maman Ama taciyo bashin gurasa ta kawo mata, Rumana bata
iciba, su Haysam ne dai saida taimu jan ido sannan sukaci, bayan sallar la'asar ta kira Ahmad akan zataje tai gaisuwa gidansu Kausar.
Ya tambayeta wanene ya rasu?.
Anan take fa
a masa ai Kausar
ince ta rasu, sosai shima maganar ta daki zuciyarsa, yayta jinjina abin a ransa, yace ta jira yazo sai ya kaisu dan yana ta wajen anguwarma.
Shine yazo ya
aukesu harda maman Ama da ganin Ahmad ya sake rikitata, wlhy idan a hanya ta gamu da Ahmad da Rumana sam bazata ta
a ganesuba.
Sunje har gidan su Kausar sukaima mamanta gaisuwa, Ahmad yay musu alkairi tare da al
awarin aiko da taimakonsa wa
an da Kausar
in ta bari, suka kuma biya ta gidan auren Kausar din sukaima mijinta gaisuwa.
Daga nan suka maido maman Ama gida Rumana tai mata
yauta shima Ahmad yay mata akan zataji sa
o yanzu bashi da kudi sunsha kashi.
A hakanma godiya taitayi kamar zata dur
usa, harda share hawayenta, dan koba komai sun samu kudin abincin kwana biyu, tausayinta ya sake kama Ahmad da Rumana.
__________________________________
Watansu Rumana biyu a Najeriya suka shiyar inasu-inasu suka koma sukabar ahalinsu da kewa.
Ana komawa kuma kowa ya koma makaranta, Ahmad kuma aka du
ufa aiki.
Haka rayuwar taita gangarawa har cikin Rumana ya tsufa ya isa haihuwa.
Ranar wata juma'a ALLAH ya sauketa lafiya ta sambado
ar babi gal
inta mai kama da ita da Amadinta.
Murna wajen wannan ahali ba'a magana, su Abu-Turab anyi
anwa.
Ranar suna yarinya taci sunan Ayyah, wato *_RU
AYYA_*, amma kasancewar sunan Ayyah ne zasuke mata alkunya da *Noor*, to ALLAH ya raya Noor.
Bayan haihuwar Noor da watanni kusan shida sukazo Najeriya bikin Zainab da angonta, dukda kasancewar
an saudiyya Ahmad ya ce anan gida za'a
aurama Zee
insa aure kamar kowa.
Dole wakilansa uku dashi sukazo nan aka
aura auren akai biki kafin ya
auka matarsa su juya.
Su Ahmad kuma sai da suka
an huta anan kafin suma su koma cikin farin ciki da kewar Ahalinsu.
A wannan zuwan dai Samina ta tari Ahmad tana kuka da ro
on gafararsa ita da Mama gaje, dayake anyi sa'a
an hankalin na tare da ita a lokacin.
Bai kulasuba, sai da Rumana taita ro
onsa harda kukanta sannan yace shikenan ya yafe musu, ALLAH ya yafe mana baki
aya.
To amin ya rabbi Amadidin Ayyah. angon Rumana baban Haysam
, nima dai na yafema dukkan wanda ya
atamin, nima rabbi ka yafemin nawa kurakuran danayi akan sani ko a rashin sani.
*_ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN_*
duka-duka anan na kawo
arshen wannan
an littafi nawa, kuskuren da nayi a ciki rabbi ka yafe mani, abinda na fa
a dai-dai ALLAH ka taramu a ladan.
Mun gode sosai masoyanmu da suka sayi wannan littatafai na ZAFAFA, ALLAH yabar zuminci, muna muku san so irin wujiga-wujiga dinan, irin trillions dinnan.
anda baku sayaba kusani ko daga baya kuka karanta muna binku bashi
, a daure azo a biyamu kar ai sanya,
ari biyu tafu gaban wasa balle a lokacin corona
inan
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
z | ~
| ~
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KB7
TECNO LD7
WPS Office
f07826760d0b404898b8d20b1cefade1
Chapter 99 · 0% Book details