Sashe 12
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ALLAH sarki, to yaya jikin Inna Mari
Sai da Samina ta saci kallon Ahmad da ya ra
asu zai wuce tankar bai santaba sannan ta bama Ayyah amsa da
Jikinta Alhmdllh, taji sau
i shiyyasama na taho, amma Ayyah yah Ahmad kuwa lafiya yake?
Cikin murmushi Ayyah tace,
ALLAH ya
ara lafiya to,
an albarka kuwa bayajin da
i, nima yanzu nazo dubashi naga bashi da lafiya
Muryar Samina na rawa ta shiga jero masa addu'ar samun lafiya, Ayyah kuwa na amsawa cikin jin da
Ahmad ko koda ya wucesu jiyake tamkar ya shake wuyan Samina saboda kishin dake cin ransa, ya gaida Gwaggo dake hada-hadar
ora girkin rana.
Amsawa tai cikin satar kallonsa, dan muryarsa ta tabbatar mata bayajin da
i, ta
auke kanta tana cewa,
Baka da lafiyane?
Sai da ya kalleta, murya a sar
e yace,
Kaina kemin ciwo
ALLAH ya sawwake
ta fa
a tana shigewa
akin da suke ajiye kayan abinci.
A saman la
a ya amsa yana binta da kallo, ya
an lumshe idanunsa yana jingina da katangar da aka zagaye sashen nasu da ita.
A haka Ayyah ta shigo ta sameshi
A'a, tsayuwar mi kakeyi kuma anan
an albarka?
Idanunsa ya bu
e a kanta yana sauke numfashi da buso iskar bakinsa, yace,
Babu komai Ayyah
To jeka zauna na ha
a maka ruwan saika watsa
Umarninta yabi, yaje ya zauna a kujerarta dake
ofar
aki ajiye.
Bayan ta ha
a ruwan Zainab tazo takai masa ban
aki.
______________________________
Wai lafiya na ganki a sukuku? Bayan kuma ba haka kika fitaba
Samina ta ajiye ledar omon data siyoma Mama gaje tana fa
in,
Babu komai mama, Yah Ahmad ne baida lafiya
Shiru Mama gaje tayi bata tankaba.
Kishiyar mama gaje mahaifiyar Umm-Rumana da suke kira da Amma na daga bakin murhu tana ha
a wuta, tana jin uwar da
ar, sai dai batayi ko tariba, saboda tun a daren jiya ta jiyo kalaman Mama gaje akan Ahmad tasan akwai matsala, dan agaban idonta Samina ta shigo da ledoji ni
i-ni
i a hannu, daga baya ta jiyo murnar da Mama gajen takeyi daga cikin
aki, har tana kushe
okarin Ahmad duk da wahalar dayay da Samina a baya, koma yake kanyi har yanzun.
Saminar ma batace komaiba ta juya ta zata fita, da sauri mama gaje tace,
Ina kuma zakije? Bayan nace ki wanke min zanin gadoncan dana ji
a tun jiya
Mama ina zuwa
Samina ta fa
a ba tare da ta saurari mamar tataba ta fice da hanzari.
Kanta tsaye sashen su Ahmad ta nufa, ta iske Gwaggo a tsakar gidan tanata aikinta na abinci, sai Sadiya dake taimaka mata da wasu ayyukan.
Gaisheta tayi, Gwaggo ta amsa da fara'a tana tambayarta yaushe ta dawo?.
Fa
a mata tayi jiya cikin jin nauyinta, Sadiya dake dariya ganin yanda Gwaggo da Samina kejin nauyin juna itama ta gaisheta.
Kafar
arta Samina ta
an buga tana fa
in,
Baki da kunya yarinyarnan, ina Yah Ahmad yake? Koya koma
akinsu?
A'a yana
akin Ayyah, sun tsareshi ita da Iya yana shan magani, kinsan maigidan naki da magani tamkar jariri yake
Dariya kawai Samina tayi, saboda Gwaggo dake a wajen bata iya bama Sadiya amsaba..
Samina ta le
akinsu Sadiya, dan taga takalman Fa'iza, ciki ta shiga da sallama, Umm-Rumana da Fa'iza dake Assignment na islamiyya duk suka kalleta.
Da yake ta girmesu, kuma suna kallonta matsayin wadda yayansu zai aura sai suke bata girma sosai, gaisheta sukai, ta amsa tana
ata fuska saboda ganin Rumana a wajen, dan mahaifiyarsu ta riga ta cusa musu
in kannenn nasu da suke uba
aya sosai.
Umm-Rumana ma saita maida hankalinta ga Assignment
in bata saka musu baki cikin hirarsu, dan tasan
aramin aikin Samina ne ta ci mata mutunci yanzun nan.
A gabanta Samina taja Fa'iza suka fita, danta rakata
akin Ayyah ta duba Ahmad.
Batai yunkurin binsuba, dukda tanason taje tai masa sannu itama.
Sun shiga
akin da sallama, Ayyah na tsaye akan Ahmad ita da Iya kakarsu suna lalla
ashi yasha magani, sai kumbura fuska yake tamkar zaiyi kuka.
Iya ta dungure masa kai tana fa
in,
Ragon kawai, ni nama ta
a ganin namiji na tsoron magani inba kai ba Amadu
Sake tsuke fuska yayi yana langabe kai gefe idonsa akan Ayyah dan taji tausayinsa.......
Ayyah zatai magana cikin son yin dariya su Samina sukai sallama, koda suka shigo bai kallesu ba, sai Iya ce tace,
To ai yanzu kasha tunda ga matarka nan ko
Bai tanka ba, sai ruwan dake hannun iya ya amsa tare da watsa sauran maganin hannunsa cikin baki ya matse ido yana tuttula ruwa a baki ya ha
iye da
yar.
Yana gama shanyewa kwanciyarsa yayi a gadon Ayyah na karfe yayma kowa banza.
A hakane su Samina sukai masa sannu da jiki, takuma
ara fahimtar fushi yakeyi da itane da gaske.
Duk kuma sai taji babu da
i, jikinta yay sanyi sosai, gwiwarta a sanyaye ta fito ta koma
angarensu.
_______________________________
Wasa-wasa dai sai da ciwo yaja Ahmad kusan kwana uku, dan daga ciwon kai abu sai ya koma zazza
i, har saida yasha ledar ruwa biyu, kullum sai Samina tazo gaishesa, amma baya kulata sam.
A yaran gidan duk wanda sukazo gaisheshi yana amsa musu koda a gabantane, amma ita sai baya kulata.
Duk da abin na mata ciwo sai ta daure ta fa
ama Sufyan halin da ake ciki, Sufyan bai tsaya mata rufa-rufa ba ya sanar mata ganin da sukai mata a
ofar gidan su Inna mari, harma ya nuna mata video din daya
auka dan yaga tana neman musa cewar itace.
La
was jikinta yayi, nanfa ta shiga ha
arya ta shirya masa akan ita bata da ala
a da Ma'aruff, saurayin
awartane Nafy, tayi kuskure amma ya bama Ahmad hakuri akan shiga motar ma'aruff
in da tayi.
Dole dai akan wannan magana sai da Sufyan yasaka su zama su uku ya sasantasu, Samina harda kukanta tana bama Ahmad hakuri.
Daga baya bayan masifar da taci a wajensa yace ya hakura.
Tun daga ranar komai ya sake koma musu kamar da, suka cigaba da tattali da soyayyar junansu, yayinda a
oye Samina take tare da Ma'aruff, idan yaso su ha
u gidansu Inna mari take zuwa su ha
u a can.
angaren yaya Maryam kam babu wanda yasan miya faru, sai ga mijinta har gida yazo yana bama su Baba hakuri akan abinda yake mata, sannan itama ya bata ha
uri da neman afuwarta.
Babu irin tambayar da Ayyah bataima Ahmad ba akan ya sukayi da mijin Maryam
in, amma ya
i fa
a, yace shi babu komai.