← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 99

Sashe 88

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Uhum
kawai tace masa ta
auke kanta.
Ya kalleta da
yau yanajin mamaki a ransa, amma ganin ta
i kallonsa sai ya fita kawai.
Koda Ahmad yaje makarantar su Haysam
aukarsa Haysam sai ya
i yarda dashi, anyi lallashin duniya yaronnan yace shi sai dai Ummien sa ya keso.
Badan malaman sun san Ahmad ba, kuma ga tsananin kamar da Haysam keyi da shi da sai suce kodai dama ba mahaifinsa bane?.
Lallashi da wayo irin wanda akema yara babu wanda ba'aima Haysam ba amma ya
i kallon ko Ahmad
Wannan abu yay masifar sosama Ahmad rai, har ya gano kuskuren daya tafka ga iyalan nasa da basu da laifin komai akan damuwarsa.
Daga
arshe dole sai
aukar Haysam Ahmad yayi yaron na kuka tamkar za'a yankashi, sau
insama makarantar kusa da gida take, bawani uban nisa bane mai yawa tsakaninsu.
Har sukaje gida Haysam na turje-turje da kuka.
Umm-Ruman na bayi tana amai suka shigo, ta kuskure bakinta ta fito jikinta duk babu
wari, ga fuskartama ta nuna alamun a wahale take.
Ahmad ya sauke Haysam yana kallonta, itako ta
auke kanta ta haye gado ta sake kwanciya tana jan bargo.
Haysam kuwa da Ahmad ya sauke da gudu yaje ya ma
aleta yana
oyewa cikin bargon data lullu
Jikin Ahmad sai ya sake yin sanyi, ya zauna a bakin gadon yana mai zuba musu ido ranshi na
una.
Har washe gari Ahmad na tare da wannan damuwa, dan da safenma Haysam
in yarda yay ya kaisa makaranta, gashi Rumana na kwance babu lafiya sosai, ko breakfast ma sai Zainab ce ta ha
a musu saboda tana
arin koyama yarinyar duk abinda ya dace.
Dole sai Zainab ce ta
auki Haysam
in, Ahmad na biye dasu a baya har majarantar, daga can itama ta wuce shikuma ya dawo gida..............
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*
[8/24, 12:15 PM] Nadady: *_670774475737Y_*
...............Zama yay a bakin gadon yana mai kai hannu ya yaye bargon da Rumana ke ciki, duk tana jinsa, amma rashin
warin jiki da take fama dashi saboda yawan amai ya hanata koda kallonsa.
Hawowa yay gadon ya kwanta bayanta tare da mannata a jikinsa, ya sauke ajiyar zuciya yana lumshe ido saboda zafin da jikinta ya
auka.
Itama ajiyar zuciyar ta sauke amma ko motsawa batayi ba.
Murya
asa-
asa yace,
Haba Gwal
ina, yanzu wannan rayuwar da kika za
a mana kina ganin ta dace kenan? Ace kina fama da ciwo amma kin
i yarda muje asibiti?
Murmushi
an Rumana tayi jin furucin yayan nata, batace dashi komaiba itadai.
Shima tashi yay zaune ya yaye bargon gaba
aya, sannan ya
agota jikinsa yana fa
in,
Please muje namiki wanka, kuma banason musu
Bata musa masanba kuwa, dan tana bu
atar wankan, rashin jin
warin jikine ya hanata tashi, da taimakonsa tai wanka da ruwa mai
umi sosai dataji
warin jikinta ka
an, koda suka fitoma shine ya taimaka mata ta shafa mai ta saka doguwar riga.
Shima shiryawar yayi ya
akko kayan karin da Zainab ta ha
a musu ya kawo
akin, amma sai Rumana tace bazata iya ciba ta
oshi, da
yar ya takura mata tasha shayi babu madara, aiko tana gamawa sai amai.
Da gudu ta tashi zuwa bayi shima ya bita, ta bashi matu
ar tausayi, sai kuma ya fara zargi a ransa kodai cikine da Gwal
in tashi?.
Wani irin
oki ya ziyarci zuciyarsa, dan haka suna fitowa cayay mata asibiti zasuje, duk yanda take masa magiyar ya barta, bai sauraretaba ya saka mata gyalen jallabiyar dake jikinta, dole ta yarda suka tafi kuwa.
_______________________________
Rayuwar jail da Samina ta tsinci kanta a ciki rayuwace da sam bata da da
i, dan ALLAH ya ha
ata zamane da wasu mugaye dake azabtar da rayuwarta.
Cikin
anin lokaci komanta ya canja, tai wani irin ba
i saboda man bilicin da fuskarta bata samu, gashi tayi gida-gida tamkar ta
one, ga
uraje.
Yayinda zuciya take azabtuwa ta tarin
aunar Ahmad da baisan tanayiba, tunda take a rayuwarta bata ta
a jin son Ahmad mai masifar zafi irin a wannan tsakaninba, ji take idan bata rayu da shiba tamkar zata iya rasa ranta, kullum cikin tunaninsa take da ro
on ya dawo gareta dan ALLAH.
Samina Ahmad baya jin wannan kirayen naki sam, sai dai ha
uri kinji
Tana ambaton kalmar data sani gameda Sanin Ma'aruff fiye da sau dubu a rana, tare da
unbin jin zafin mahaifiyarta da kakarta da tafi tsana fiye da kowa yanzun a duniya, dan a ganinta kakarta inna mari ce silar komai, sai
awayen banza mugaye irinsu Nafy, tare da son zuciya da ru
i na neman wayewa da son duniyar da baida amfani, domin ita dai gashi bai mata amfaninba.
_______________________________
Su Ahmad suna isa asibiti a gwajin farko aka gano cikin da ke jikin Rumana
an watanni biyu, wanda Ahmad yake hasashen zuwan su Rumana Saudiyya babu jimawa ta sameshi.
Yayi murna sosai da farin ciki, inda harya kasa ha
uri sai da ya kira Yaya Maryam ya gwargwa
a mata.
Itama kuma Rumana lokacin tanata barci saboda Ruwan da aka saka mata.
Awarsu kusan shida a asibitin sannan aka sallamesu, lokacin da ruwan da aka sakama Rumana ya
are, yanda taga fuskar Ahmad
in a washe ya bata mamaki.
Duk da ita ta da
e da sanin ciki gareta, tunda taga wata ya shige batai jini ba tasan abinda Ahmad
in ke fata ya samu, yanda ya koma mafa
acin
arfi da yajine yasa ta danne abunta a rai ta
i sanar masa.
Murmushi ya sake sakar mata yana lumshe idanu, ya jawota ya saka jikinsa yana sauke tagwayen ajiyar zuciya, kafin ya
ago fuskarta yay mata sumba kusan hu
u a goshi da kumatunta.
Turesa ta
anyi tana fa
in,
Yaya wai mike faruwa hakane?

Kina nufin bakisan mike faruwa bane? Wlhy nasan kin san da abin farin cikinnan kika
oyemin Babie R

Ni bansan komaiba
Rumana ta fa
a tana
auke kanta gefe
Hannu yasa ya maido da fuskar tata inda take, yace,
Gwal
ina ke
innan ko, shikenan dai bara sai munje gida kawai
Shiru tai bata iya cewa komaiba, suka fito zuwa gida saboda an basu sallama, takumaji da
in jikinta sosai yanzu babu laifi, sai da suka biya ta makarantar su Haysam suka
aukesa, yau
inma dai
in yarda yayi da Ahmad, sai da yaga Ummien sane saiya gudu ya ma
aleta.
Rumana tai murmushi tana ri
e hannunsa da fa
in,
Oh Sadaukin Abbunsa kana lafiya?
Yaron ya fa
a jikinta yana dariyar farin cikin ganinta, koda Ahmad ya mi
a masa hannu sai ya no
e kafa
a alamar bazaijeba.
Ahmad yay guntuntun murmushi kawai.
Har suka isa gida Haysam nata bama Rumana labarin abinda take masa tambaya a kai cikin rashin
warewar maganarsa, dan yanzun yanda yake magana da larabci yafi masa sau
i akan hausar, danma suna
arin masa dan basa bu
atar ya manta da yarensa, to dama dai Ahmad
inne maijin larabcin sosai a gidan. Sai itama Zainab da yanzu Alhmdllh ta fara ji saboda makaranta, Rumana kam sai jefi-jefi irin na islamiyya da wanda take tsinta annan.

A gida duk yanda Ahmad yaso sakewa da Haysam kamar da can baya sam ya
i, zai fara kiran
an uwa ya baza musu tana da ciki ta fara ro
onshi akan dan ALLAH karyay hakan, badan yasoba dole ya ha
ura yabi yanda takeso tunda yasan dai Yaya Maryam ta riga da taji ai.
Cikin hikima kuma ya cigaba da jan Haysam a jiki, da masa wasa tamkar da, sai a hankali kuma yaron ya koma sakewa da shi tamkar da can baya, sha
uwa ma ta sake shiga tsakaninsu tunda yanata
ara wayo.
Haka Umm-Ruman ta cigaba da rainon cikinta dake
an wahal da ita, dan wannan karon da Amai yazo mata, sai dai tanata jurewa dan kar Ahmad yace bazai nema mata makaranta ba sai ta haihu.
Shiko da yaga kamar da sau
i yanzu sai ya cigaba da cuku-cukun makarantar tata da taimakon Gaddafi, dan matar Gaddafin ma jin
angaren islamic Rumana keson fa
a karatunta, sai itama taji sha'awar komawa karatun, duk da kuwa tayi karatu har matakin masters, to a ganinta hakan bai zama ya wadatarba dan islam shine babban tushen da zaka karanta kai alfahari da shi a duniya da lahirarka, boko kuwa aikin alkairin da zakai ta dalilin karantarsane zai amfanar da kai a duniya da lahira.
Komai tare akai musu, Gaddafi ya bada gudunmawa sosai saboda yafi Ahmad
arfi sosai.
Randa Ahmad yazo mata da bayanin komai, tare da takardunta sun kammala, jikinsa ta fa
a tana kukan da
i, bata ta
a zato ko tsamanin irin wa
annan nasarorinba a rayuwarta, amma gashi a dalilin yima iyaye biyayya tama wuce inda kowa yake zato, dalilin ha
urin da tai da Ahmad a farkon aurensu ya jawo mata alkairin da hasashen zuciya bai ta
a kaiwa nanba.
Ahmad dake shafa bayanta yay murmushi yana magana a hankali cikin kunnenta.
Chapter 88 · 0% Book details