Sashe 54
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ankameta ya sakeyi yana sauke numfashi da kyar, dan ba
aramin isa sa
on Rumana yayiba a dukkan sassan jikinsa da magudanar jininsa.
Itako dauriya kawai tai wajen aikata hakan, shiyyasa tana yi ta kuma cusa kanta a jikin nasa.
Da
yar ta yarda ya
ago kanta da hannayensa duka biyu, idanunsa ya fara bazawa akan fuskarta yana binta da kallon
urulla tamkar yaune ya fara ganinta, itako sam ta
i yarda ta kallesa.
Iska ya hura mata a fuska yay
asa da muryarsa tamkar mai ra
a yace,
Lallai Babie R
ina ta girma da gaske
Da sauri tace
Ni dai ban girmaba
Yanda tai maganar da shagwa
a ne ya sakashi yin murmushi, ya matsar da bakinsa saitin kunnenta, a hankaki ya furta,
Tunda kika iya
aukar nauyin Amadin Ayyah ai kin gama girma
Saurin
amesa tai saboda girman maganar tasa da sanin inda ta dosa.
Aiko Ahmad ya
yale da dariya shima yana rungumetan da
yau.
Itama dai murmushi taketa zubawa tana jin
aunarsa mai zafi na
ara tasiri a ranta.......
Daga waje maman Ama ta katsesu da fadin,
Amarya abincinki fa
auri
Da
yar suka iya rabuwa da jikin juna, ta
auki hijjab
in daya hanata sakawa ta saka ta fice domin duba abincin.
Babuma wani
aurin kirki da yakeyi, tsabar kutsugune irin na maman Ama, dan ruwan data tsumbula ledojin alalarne yake kumfa yana tasowa da
iga a risho
in, shinefa yake
an haya
i, hayakin kuma na
auri.
Bu
e murfin tai ta duba, ganinma alalar tayi sai kawai ta sauke ta
ora man da zata soya,
akin ta koma ta kaima Ahmad ruwan sha sannan ta dawo ta tsame alalar ta kashe risho
Ba tare da ta shiga
akinba ta
aga labulen ta
an le
a kanta,
Yaya azuba ruwan wanka?
Ahmad ya ajiye ruwan da yasha yana
aga mata kai alamar eh.
Sai da takai masa har bayi sannan ta dawo ta sake le
awa danta sanar masa ta kai ruwan, hannunta kawai yaja ta fa
akin sosai.
Wannan dojewar ai nasan inda ta dosa, oya maza cire min kaya, infa ba'a tarairayata kamar
wai a cokali kayana zan
ulle na koma....
Da gaske?
Rumana ta fa
a cikin waro masa idanu waje.
Hancinta yaja ka
an yana murmushi da fa
in,
Mizai hana
yawa ta
Umm-Ruman tai murmushi tana
arin cire masa ma
allin shirt din jikinsa, duk yanda yaso haka tai masa, da taimakonta ya cire komai, ta barsa da kayan ciki kawai ta koma
arin
akko masa jallabiyya a drawer.
Ta juyo zata bashi ya wani tsareta jikin drawer
in yana bata fuska,
Kai gidan hayama bai yiba, a yanda na gajinnan wankanma bu
atar aimun nakeyi
Rumana ta
ora hannunta kan baki tana murmushi.
Oh dariya ma kikemin ko? Aiko zan manta da kowa kuwa muje dole kiyim
Sosai ta kwalalo idanu tana fa
in,
Yaya rufamin asiri, aiko to har gidanmu sai matan gidannan sun kai gulma
aramin tsaki yayi yana amsar rigar da cewa,
Sun da
e basu kaiba masu kawunan talo-talo
Ita dai Umm-Ruman dariya tayi, shikuma ya fita domin yin wankan.
Dole taje ta sake yo alwala ta dawo
aki, aiko sake alwalar nan ba
aramin tsone idon maman Ama tayi ba, harda jan tsakinta tana fa
in,
Iya nan kukafi afana daga ke har lusarin mijin naki da baya amfana miki komai
Nace,
Oh su maman Ama problem
Koda Umm-Ruman da batasan maman Ama nayiba ta koma
aki sai tai azamar fiddo kaya ta saka kafin ya fito, ta shafa mai ta
an murza fauda da kwalli harda janbaki ka
an sannan ta saka turare ta tada salla.
Tana cikin sallar ne Ahmad ya fito, shima botikin ya ajiye ya
auka butar data ajiye masa yay alwalar sannan ya shigo.
An riga an idar da salla a massallaci, dan haka yay
okarin gabatarwa a
akin, lokacin Rumana ta idar sai ta bashi abin sallar ita kuma ta mi
e domin shirya masa abinci.
Yana idar da sallar mai ya
an shafa ya saka wando iyakar gwiwa da t-shirt mara nauyi mai guntun hannu, zama yay inda ta shirya abincin, da mamaki yake kallon Alalar da keta tashin
amshi, yanda yakeson alala yasan duk wanda yay tarraya dashi zaisan haka balle ita da suka tashi a gida
aya.
Kallonta yay,
Babie anya bakisan zan dawoba kuwa?
Murmushi Rumana tayi da fa
in,
Yaya baka sanarmin ba yaya zan sani? Amma miyasa kamin wannan tambayar?
Ba tare da yayi magana ba ya nuna mata alalar.
Nayine kawai saboda na tashi da sha'awar cinta ALLAH
Idanu ya lumshe ya bu
e a kanta, yace,
Hakan ya sake tabbatar min zuciyoyinmu suna fahimtar yaren juna koda basa a
ashin inuwa
aya Ruman
Sosai kalamansa sukai mata da
i, ta du
ar dakai tana murmushi, shiko ya fara cin abincinsa dake masa tsagwaron da
Sai da yay lauma kusan biyar sannan ya kai ta shidan bakinta, ta kallesa shi kuma ya
aga mata gira alamar ta amsa.
Babu musu ta bu
e bakin ya saka mata, a haka suka cigaba dacin alalar yanaci yana bata har saida sukayi nak sannan, ita tama rigasa
oshi.
Taji da
in yanda yaci sosai kuwa, ya fita ya kuskuro bakinsa yazo ya haye gado yana fadin,
Bara na
an rage barci kafin la'asar
A tashi lafiya yayanmu
Harya rufe idanunsa ya bu
e yana kallonta,
Bazaki tayaniba?
Kanta ta girgiza alamar a'a.
Ya
age gira sama ka
an yana fadin,
Shikenan zan rama
Ita dai Rumana Murmushi kawai tayi batace dashi komaiba, ta tattare kayan da suka gama cin abincin ta fita tsakar gida danta wanke, shiko babu jimawa barcin ya kwashesa dan dama shine fal idonsa.
Daga ita saisu Ahmad a tsakar gidan, mamansu ta fice tun
azun, Kausar kuwa tana
aki saboda yanzu tayi nauyi, gashi bata da isashiyar lafiya tunda cikin yakai watanni bakwai, yanzu ma inba sune suka lekata ba baka ta
a ganinta tsakar gidan sai alwala ko wanka ko fitsari ya fiddota dole.
Tana ciki. wanke-wanken ne Maman Ama ta shigo, tasan dai daga gidan maman Aysha take gulma, batabi takanta ba taci gaba da aikinta.
Koda ta kammala sai ta koma
aki abunta ta zauna tana
arema Ahmad dake barci cikin nutsuwa kallo, sosai ya kara canjawa, daka gansa kaga nutsatstsen matashi mai sassanyar
walisa, ya kumayin haske ga
ibar da yayi jikinsa ya kuma murjewa sosai, hakan saiya
ara masa kwarjini sosai, ga
asunbar daya ajiye tun wancan zuwan ta kuma fidda sirrin kyawunsa kai kace irin
an yankin utopia
in nanne.
Ajiyar zuciya Rumana ta sauke a hankali, ta
auka wayarta ta cire hasken camara
in ta lalla
a ta gabansa tai masa hoto, sosai kuwa hoton yayi
yau tamkar ba barci yakeba.
Tana nan zaune har aka kira sallar la'asar, a kiran farko da aka
wala Ahmad ya bu
e idanunsa.
Barcin dai ba isarsa yayi ba, amma yaji nauyin jikinsa ya ragu Alhmdllh.
Kallon Rumana data fara g
i yayi yana murmushi, daga gani bata san barcin ya figeta ba, bai tadata ba ya sauka a gadon ya fita yo alwala, sai da ya dawone ya ta
ata ta tashi shikuma ya saka jallabiya ya fita masallaci.
Bayan an idar da sallar la'asar
inma ya jima bai shigoba, har kusan mintuna ashirin bayan sannan ya shigo.
Sannu tai masa ya amsa yana nufar drawer, kaya ya ciro wando da riga na farin yadi ya saka,
inkin ya masa kyau dan iyakarsa cinyarsa, gashi fitet akaima rigar, yana
arin saka link
in hannun yake fadin,
Ruman bara naje na gaggaisa da mutane, idan na dawo kuma akwai labari mai da
Cikin zumudi Rumana tace,
Yayanmu da gaske?
Sai da ya kama hannunta cikin nasa sannan yace,
Sosai ma kuwa babia na, ke dai ki tanaji goro mai da
i da saka kunne mi
Tai
anyi walai da idanunta cikin salon jan hankaki tace,
auka ka samu Yaya na, mi zan dafa da dare?
Matso da fuskarsa yay kusa da tata
asa-
asa yace,
Ke ka
ai kin isheni ai
Da sauri ta
wace hannunta ta juya masa baya, yay
ar dariya yana rungumota ta baya da mata abinda ya sake tsundumata a kunyar da tafi ta farko, ga tsigar jikinta da tai wani yarrr.
Shi
inma ganin zai
akkoma kansa dala babu gammone ya sakashi sakinta yana sauke numfashi a harha
e ya fice da fadin,
Saina dawo
Uhum
ta iya ce masa kawai, hakanne ya sakashi juyowa ya kalleta.
Saurin juyawa tai wani sashin, shi kuma ya fice yana murmushi mai sauti.
__________________________________
Duk da yace kartai komai bata zaunaba, ta diba ayar da take saidawa wadda ba'a soyaba ta fita ta gyara, dama tanada kayan kunun ayarta datai tanadi akan duk randa zai dawo zatai masa sai kuma ya shammaceta.
Abu taima filashin, babu jimawa kuwa ya kirata dan shima yanada
ar jagwal dinsa, ro
onsa tai akan ya sayo mata kwakwa
wallo biyu idan babu tsada ya kawo mata sai ta bashi ku
in, idan kuma da tsada ya sayo
ayama zata isheta, sai
ankara kuma dan ALLAH.
Kafin ta kammala gyaran ayar kuwa sai gashi, ashema yana kusa da anguwar tasu yazo sayen kayan
inki.
Leda ya mi
a mata yana tsokanarta akan Yau da
i zasuci kenan?.
Rumana tai dariya tana fa
in,
Kai Yah Abu wane kayan da
i fa?,
an kunun ayane kawai zanma Yayanmu tunda ya mana zuwan bazata
Wlhy kuwa, ai Yah Ahmad ya iya wayo, kofa a gida babu wanda yasan da zuwansa, ganinsa kawai akayi
Rumana tace,
Lah wai harsu baba ma Yah Abu?
Aikam harsu in fa
a miki. bara naje Yah Mudan jirana yake nakai masa, sai mun dawo shan kunu