Sashe 49
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ubanwama yasani ko kin ta
ayi ballagaza, tunda har kika iya bani wanima zaki iya bashi ai, ciki dai ko uwarki mai kwa
ayinan tazo nan bata isa hanashi yabi sokawe ba yau dinnan
Hawaye masu
umi suka shiga bin kumatun Samina, ta nuna Ma'aruff itama tace,
Wlhy sai dai uwarka mai ba
ar zuciya......
Jikake
Tatasss!!
saukar lafiyayyen mari a kumatun Samina, ta dafe kuncin tana sake fashewa da kuka.
Adam dake kallonsu yay saurin ri
e Ma'aruff dake zaro belt
in wandonsa.
Kaga ku nutsu dan ALLAH karka ta
Adam in bartafa kace?, wannan karuwar gidance har ta isa ta zagarmin uwa dan ubanta?
Nasan batai dai-daiba, amma dan ALLAH ka barta muyi kawai abinda ya dace, kekuma tunda yace bayason cikin kibari kawai a zubar dan ALLAH a zauna lafiya, lokacin daya shirya na tabbata bazai hana ki haihu
inba.......
Dawa zan haihu? Bar wannan sa
on dan ALLAH Adam, ai babu tsarin ha
a zuri'a da wannan ballagazar yarinyar a daga gareni, haka kawai a haifamin
a masu bin maza, saboda
ayifa tabar saurayin daya gama mata wahalar duniya kuma
an uwanta, tokai ta yaya zanyi fatan tazama uwar
ana a haifamin fan
ararru wa
anda idan nace ga yanda nakeso suce bazasuyiba, saboda haka uwarsu taima ubanta itams
Ya isa haka dan ALLAH, haba MJ
Shiru Ma'aruff yay yana
wafa, ya nuna Samina dake kuka rurus saboda ba
en maganar daya jefa mata yana fa
in,
Garama ki tsaya da arzi
i, dan wlhy inba hakaba dukan mutuwa zan miki kuma a zubar da cikin
Sai dai ka kasheni, amma bazan yarda a zubarmin da cikib......
Maruka biyu ya sauke mata a lokaci
aya, nanma sai da Adam ya ri
eshi yana bashi ha
uri sannan.
Adam ya ha
a allurar dazai mata, Samina naji na gani Ma'aruff ya matseta Adam ya danna mata allurar zubda ciki, tana wani kuka mai tsuma ran mai saurare.
Mintuna sha biyar kacal dayin allurarnan jini ya
alle kuwa.
Tun tana sanin halin da take ciki har ta rasa jinta da ganinta baki
aya.............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(27)*
..............Jini sosai ya
allema Samina, abinda ya tsorata su Ma'aruff kenan suka
auketa zuwa asibiti, gaggawar fara
arin shawo matsalar Aliyu ya farayi, da
yar aka samu komai ya dai-daita bayan ba
ar wahalar da yasha.
Ma'aruff sai jan tagwayen tsaki yakeyi, ya kasa zaune ya kasa tsaye har sai da Adam ya fito sannan.
Kwantar masa da hankali yayi akan an samu dai-daiton komai, yanzu haka zasu kai Samina
akin hutune.
Numfashi ya sauke a hankali, sai lokacinne ya tuna da batun aikinsa, waya ya ciro yay kira Mama gaje ya sanar mata akan tazo asibitin ta samesu.
Hankalinta ya tashi sosai, da yake batasan ina zata gano asibitinba saboda private ne sai ta tasa
anin Rumana gaba Kamalu suka tafi dan ya rakata, bata sanarma kowaba saboda a
ofar gida ta gamu da Kamalun ta iza
eyarsa suka tafi.
Koda suka iso suna gaisawa da Ma'aruff ya kaita
akin da aka kai Samina sai yay mata bayanin
ari Samina tayi, daga haka yay musu sallama ya tafi akan shi zaije Office ne saiya dawo.
Yanda Samina ta rame ya tadama mama gaje hankali, amma data tuna
ari akace tayi saita danganta ramar da kwaikwan ciki, sai dai a
asan ranta tana mamakin miyasa Samina bata ta
a sanar mata ta samu cikiba koda wasa? Yanzu kuma auren sati uku ne har an samu cikin da zai iya zubewa?.
Batai zurfi a wannan tunaninba ta watsar da shi gefe kawai ta
akko wani.
Kamalu shine ya koma gida ya sanar musu Samina na asibiti babu lafiya, kowa yasha mamaki, amma da yake ba biyema shirmen mama gaje sukeba sai sukai shirin zuwa su dubata.
Yayinda yaran gidan suka fara tafiya kaima yayyensu na ma'auri labarin.
Harsu Ayyah sukazo duba Samina asibiti tana barci bata farkaba, kowa yayi mamakin ganin ramar da Samina tayi a sati uku da aure kacal, hakama zancen
arewar ciki ya tsayama kowa a rai.
Ammi ce kawai data da
e da fahimtar Samina nada shigar ciki tun tana gida abun bai bata mamakiba, sai dai tana tausayin mama gaje akan
arancin rashin kulawa da saka idanu akan yaranta.
Basu baro asibitinba sai gab da magriba, har zuwa lokacin kuma babu ko
aya daga dangin mijin Samina daya le
o, shima kansa Ma'aruff
in bai dawo ba, sai Inna mari da Iya da sukaje, sai ko dangi
ai irin na kusa da labarin yaje musu suma suka
an lalle
Har zuwa lokacin kuma Samina nata barci bata farkaba, su dai sallama sukai musu suka taho akan sai kuma gobe idan ALLAH ya kaimu, dan malaman asibitin sun fara maganar sunyi yawa, da sun tsaya har sai Saminar ta farka suma.
Bayan dawowarsu gidane suma su Baba suka tafi duba Saminar, sun isa babu jimawa ne ta farfa
Da ihu da fisge-fisge Samina ta farka, sai ambatar sunan Ma'aruff take akan itafa tanason cikinta karsu zubar mata, babu wanda bai shiga ru
aniba, su sam sunma kasa fahimtar mi Samina ke fa
Dr Adam yace duk su fita daga
akin Please.
A daidai wannan lokacinne kuma Ma'aruff ya dawo, daka gansa zaka san hankalinsa kwance, kuma daga gida yake, dan bakayan
azun da safe banema a jikinsa, babu tausayi ya wankama Samina dake cikin halin rashin sanin mi takeyi mari,
K dan ubanki duniya kike fa
ama yanda aikai ne?
Da sauri Adam ya janyesa yana masifa,
Wai kai MJ mike damun kankane? Yarinyar dama batasan ina a hankalinta yakeba kakema wannan Marin? Kaji tausayin halin da muka sakata mana, wlhy badan tanada sauran shan ruwaba a
azun zata iya rasa ranta, kai baka da wani abin birgewa sai dukan mace? Wannan fa matarkace ta sunna ba matan banza daka sabama wannan rayuwarba, Mtsoww, baka sha giyarba ma rasa hankalinka ake......
A fusace Ma'aruff ya dakatar da Dr Adam,
Malam karka fa
amin babu da
i mana, bansan shishshigi kaima ka sani
Banza Dr Adam yay masa, ya shiga
arin ganin Samina da numfashinta ke fita da
yar bama taimakon gaggawa, dole dai allurar barcin ya sake mata saboda sam bata a cikin hayyacinta, a
asan ransa yana dana sanin biyema Ma'aruff akan wannan aikin.
Acan waje kuwa su mama gaje na iya jiyo hayaniyar su Ma'aruff, sai dai basajin mi suke fa
a, tuninsu ma duk ru
ewar halin da Saminar ke cikine ya jawo hakan, hakan yasa suma suka sake rikicewa ainun.
A fusace Ma'aruff ya fice daga
akin, ko kallon su Baba dake wajen dasu mama gaje baiyiba balle su sami mutuncin a gaishesu, su duk ganinsu halin da matarsa ke cikine ya sakashi a ru
Basusan ma yana fita daga asibitin zuwa yay ya tanaji giyarsa ba tare da tsaleliyar budurwa suka nufi gida, tunda yau babu Samina a cikinsa anan zai warwasa abinsa
Ina bakin rijiya zaune ina wankin
arfin hali saboda kaina dake mani wani azabar ciwo, gaba
aya kwanakinnan haka nake fama da wannan ciwon kai, abinda kawai nasaka a raina basir ne yaymin mugun kamu da malleriya, sallamar yaran gidanmu ta sakani
ago idanu na kallesu, ni ka
aice dama a gidan, Kausar taje asibiti wai yaron cikinta na dawo mata a
irji, maman Amatullah kuwa tana gidansu sunan
anwarta data haihu, su Fa'iza kuwa tun da safema suka tafi gida yau.
Sallamarsu ta amsa fuskarta dai babu walwala.
Ku kuma daga ina? Da wannan tsakar ranar khadija?
Yaya Rumana daga gida mukefa, Yaya Samina ce bata da lafiya tana asibiti
Ajiye hijjab
in danake cu
awa a cikin ruwan kumfar nai ina fa
in,
Ya salam, miya sameta haka?
Muma bamu saniba, amma dai su Ammi ma duk sunacan sunje dubata
Wayyo, to ALLAH ya bata lafiya, zan kira Yah Ahmad kuwa nasamu zuwa anjima naje na dubata
Haka Rumana ta cigaba da wankinta su khadija na tayata da hira, duk da ma ita ba saka musu baki takeba dan kanta dake ciwo, da yake wankin baida yawa dan danan ta kammala, tana share ruwan wajen Kausar ta shigo tana
aga
afa da
yar saboda ciki, duk da yanzu bata min magana hakan bai hanani mata sannu ba.
Uhumm
kawai tace min ta bu
akinta ta shige.
Ban damuba, nima na ha
a robobin danai wankin na nufi nawa
akin, muna shiga na bama su Khadija kantu daya rage a kayan sana'ata nace suje gida kar'a nemesu, dan nagaji da surutunsu nikam.
Da murna suka amsa suka wuce, nikuma na shiga duba magani dan nasha sai dai ma ashe ya
are,
aramin tsaki naja na haye gado na kwanta kozan samu sassauci.
Ring
in wayartane ya tasheta daga nannau
yan barcin datai nisa a ciki, ta kai dubanta ga agogon
akin tana
arin lalubo wayar a
asan filo.
arfe biyar na yamma, agogon ya nuna, tashi nai zaune a rikice dai dai na gama ciro wayan, Yaya Ahmad ne, kafin na
agama ta tsinke.
Ina
arin sakkowa ya sake kira, dakatawa nai na
aga ina kaiwa kunne.
Kina lafiya kuwa? Tun
azun nake kira amma babu amsa
Cikin yanayin wanda ya tashi a barci nace,
Kayi ha
uri Yaya, wlhy barci nake
Daga can yace,
Barci kuma? Lafiya dai ko?
Lafiya
alau, kaina ne kawai kemin ciwo dan wankima na gama
..