Sashe 72
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
K wace irin wawuyace mara kishin
ar uwarki, ni nasan yanda Ma'aruff kesan Samina wlhy sai dai idan asiri akai musu, kuma ba kowa bane sai dai wannan annamimin yaron Ahmad ko ba
ar dagarcan (Amin su Rumana take nufi), suna ba
in cikin ta fisu ta wuce da saninsu, shine suka
ulla mata dan tarasa zaman lafiya a gidan aurenta
Murmushi kawai Bintu tayi tana girgiza kai, tace,
Wannan shine ake kira da suna *GUDU DA WAIWAYE....* mama, gashi tun ba'aje ko inaba harya fara kawo muku *mugun zato*, ina Ahmad yaga wani lokacin ma Samina asiri balle Ammi da abinda yake gabanta kawai takeyi, abinda ta za
ane ALLAH ya bata kawai. Godiya ya kamata kumasa dan a yau
inma ku
insa ya saka ya fiddota, badan mahaifinsa ba kuma sai dai ta dawwama a hannun
an sandan
Tana gama fa
a ta fice abinta tabar musu
akin.
____________________________________
Anta
ananun magana akan wannan al'amari daya faru da Samina, harda masu
ara gishirima a kai, tana ji tana ganin shigowama sashen su Ahmad taga jariri ya gagareta, saboda
an barka masu shige da fici.
Lamarifa ya taru yayma su mama gaje yawa, ga ba
in cikin haihuwar Rumana, ga tashin hankalin abinda ya faru da Samina, ga surutan mutane dake tashi harda abindama ba ayiba.
Sunason fita wajen malaminsu baba Yusha'u yace konan da zaure Samina ta fita inhar ba mijinta yazo gidanba to tabar gidan kenan har abada, itako mama gaje inhar ta fita to abakin aurenta.
Dan randa inna mari tazo barkane yaji suna
ulla yanda zasuje wajen malam su sanar masa abinda ke faruwa, musamman ma a kan aikin Rumana da basuga ya wani ciba, tunda gata daram ita da jaririn ta, ga ru
anin daya
illo a cikin auren Samina wanda su basu san da shiba.
Ranar da Umm-Ruman ta cika kwana biyar da haihuwa, Samina nada uku a gidan sai kawai akaga su yaya maryam da akwatina guda hu
u set guda kenan, sai kuma babba guda
aya kalarsa da ban da
an tarkace irin na jarirai.
Tofa, kallo ya koma sama, aka gama shigo da kaya kafin a tattara zuwa sashen su Rumana akai a dire, dan gwaggo da Ayyah harma da baba dama duk sun gani sunkuma san da shirin.
Tun fitar Ahmad ta farko neman ku
i, ya
an fara zuwa da kaya yana ajiyewa
akin baba acewarsa zai ha
ama Rumana lefen da ba'ai mataba, hakan yasa duk zuwan da zaiyi sai yazo da wani abu ya
an yadda, ranar da suka kar
o Samina fitar da sukai akwatina suka sayo suka kaisu gidan Yaya maryam, dama acan yake tara kayan haihuwa, wa
anda ya tara anan kuma kullum idan zata wuce gida saita
auki wasu ta tafi dasu, a haka aka fidda kayan daya tara a
akin baba.
Ba wani uban kaya na fariyya Ahmad ya dan
ara a akwatunanba, amma dai Alhmdllh ya cancanci yabo, dan kuwa ko ma
iyi yaga wannan lefe dolene ya yaba, ga kuma kayan barka na jariri da kayan
amshi na al'ada da iyaye mata kan ha
a Ayyah ta ha
asu rankakakaf, sai
an akuya gasashshe na al'ada shima na
auri da baba yayi.
Mama gaje na tsakar gida su Sakina suka shiga, Samina kuwa tana wanka.,
Suka sauke akwatina a
ofar mama gaje saboda aima Ammin Rumana irin kawaicin nan, a ba
ini kuwa harda son
ularwa ga mama gaje da Samina.
Aifa nan dangin Ammi dake gidan suka shiga callara ghu
Su Yaya Maryam dake tayasu suka shiga musu bayani, Sakina tace,
an nan kayan barkane na al'ada da kowa ya san wajibine yima mai jego idan ta haihu, musamman ma haihuwar fari, wa
annan akwatina kuwa sa
one daga Ahmad, yace a fa
a muku kayan lefene na Umm-Ruman da baiyiba a baya, ga sunan ayi ha
uri dai babu yawa
A take waje ya sake kacamewa da sabuwar ghu
Basu jira mama gaje ta fara bu
ewa ba, hakan ne ya saka mama gaje da
irjinta ke lugude kamar zai fito yin tsaki, ta fara sakin maganganu akan duk barikin dai da za'ai na banzane, dan ko kama
afar lefen Samina dai wannan lefe baiyiba.
Babu wanda yabi takanta, dansu ba yawan bane matsalarsu, albarka suke fata, da bajintar da Ahmad ya nuna ba tare da kowa yayi zaton hakanba.
Tuni gida ya kacame, ma
waftama sunata shigowa ganin kaya.
Samina data fito wanka ta samu ta ra
a ta shige
aki tana ha
iyar zuciya.............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
.*_39_*
*_ZAFAFA NE_*
..............Umm-Ruman ta rasa da bakin da zatama Ahmad godiya, ta dai samu lokaci ta rubuta tsararren text messege ta tura masa, dan tunda kayan suka shigo gidan bata sake ganin
eyarsa ba, ko abune yakeso sai dai ya aiko wani ya amsa.
Wannan lefe na Umm-Ruman ya tsayama mutane da yawa a rai, yayinda wasu kuma ya sakasu farin ciki.
Har gida aka kaima su Maman Ama gulma, da farkoma
aryatawa sukai, dan haka suka
iri zuwa gidan su Rumana akan sunzo sake gaisheta ne, tunda basa samun zuwa kullum.
Ita dai murmushi kawai tayi, tace musu babu komai, dan taji a ranta dai akwai dalili, amma ba gaisheta ba.
Har sashensu tasa aka rakasu dan kayan suna
akin Ammin ta.
Aiko komai sai da aka bu
e musu suka gani, sai sauke tagwayen ajiyar zuciya suke hassada fal ransu.
Su da sukace zasu zauna har yamma a fara rage aikin abincin suna sai suka kasa, suka kwasa zuwa gida acan aka bu
e dandalin gulma da ma
wafta, sai faman kushe kayan suke, Kausar harda fa
in ALLAH yasa Ahmad ba arowa yay ba (Oh ALLAH, ALLAH ka rabamu da ciwon hassada dai to
Ita dai Rumana da batasan sunaiba ma tana can ana mata kitson suna da
unshi, wanda suka sake fiddo mata
yawun da jego yay mata, gashi
ibar datai ta ciki tana nan bata saukaba, hakan yasa tai dumurmur da ita saboda kulawar da take samu ta musamman daga iya da Ayyah, dan gyara suke mata maiban mamaki.
_________________________________
Yau aka wayi gari ranar suna, bayan sallar asuba aka ra
a sunan yaro da yaci sunan baba, wato *HAMZA*.
Kowa nata addu'a wa jinjiri tare da fatan samun rayuwa mai albarka.
A cikin gidama dai sunata hada hadar girki, dan su Yaya Maryam anan suka kwana, to wannan shine karon farko da za'ai sunan jika na
a namiji a gidan, tunda sudai duk a gidajensu ake na
ansu.
Abu ne ya kawo musu sunan yaro, tare da sanar musu alkunyarsa shine *Haysam* kowa nata addu'ar ALLAH ya raya Haysam.
Rumana na daga
aki tana karyawa duk tana jiyosu, taci kwalliyarta cikin atanfa data samu zaunannen
inki da Mudan yay mata.
Tata zaton Ahmad zai shigo kafin gidan ya cika amma sai taji shiru, sai da rana ta
aga ta jiyo maganarsa a tsakar gida zasu fita da raguna biyu na yankan suna.
Ka
an ta le
a ta kafar labule, daga shi sai jallabiya ma a jiki, yadaiyi gyaran fuskar data kuma fiddo nutsuwarsa, ta
an sauke ajiyar zuciya tare da komawa ta zauna kawai, batasan wane wasan
uya yake da itaba haka? kwana biyunnan.
Da gaske dai wannan suna shiri akai masa na musamman, dan taron da su Rumana basu samuba a biki gashi a taron sunan Haysam an yi musu shi.