← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 99

Sashe 60

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ALLAH ya
yauta
ya fa
a a zuciyarsa yana ajiye tunanin gefe guda dan ba damuwarsa bace. Napep ya tare musu suka shiga.
Rumana da idonta ke cike da barci ta kwantar da kanta akafa
ar Ahmad, ka
an ya juyo ya kalleta, idanunta lumshe suke, hakan saiya kuma fiddo
yawunta sosai, ga kalar hijjab
in data saka ya kuma fiddo da
yawun fusakar tata ainun.
Hannu yakai ya shafa kumatunta a hankali, ta
an bu
e idanun nata tana kallonsa, nasa idanun ya lumshe mata shima yana fa
in,
Karkiyi barcifa fa, banida
arfin
aukarki
Fuska ta kumbura dama can haushinsa takeji yasa Ammi ta tada ita, dan tace ace ya barta ta kwana kuma Ammi ta hauta da fa
a dole ta taso.
Kansa ya
an jingina jikin nata yace,
Ni bana fa
a yau
Murmushi tayi mai sanyi ta maida idanunta ta lumshe tare da ri
e nasa hannu sosai tana sha
amshin turarensa na tun
azu dake manne da jikinsa.
Shima murmushin yayi idonsa akan hanya.
Shi dai mai napep yana daga gabane yana kallon ikon ALLAH ta madubi saboda fitilar daya saka a cikin napep
in dake haska su Ahmad.
Koda suka isa gida bayan sun biyashi ku
in, bai wuceba har sai da suka shige gidansu, Mai Napep yace,
ALLAH ka ha
amu da masoyan
warai, kana gamo da irin wannan masoyan ai tuni kake tada
ayar baya a gidanku ai maka aure yasin
Kunji mara man kai, sai kaje ka tada din
Ahmad ya amshi key
akin wajen Rumana ya bu
e, bata shigaba, hannu kawai ta zira ta
auki buta taje tayo fitsari sannan ta koma
akin, Ahmad na
arin cire kaya ya tashigo, hijjab
inta kawai ta cire ta jefa saman gadon zata bishi ya ri
ota.

Daure muyi wanka saiki kwanta baki
aya kinji Babie R
ina, maman kuma Babie na mai zuwa insha ALLAH

Yayah Please wlhy barci nakeji, nidai yau bazanyi wankanba
Ya kula yau dai shagwa
a takeji, sakata yay a jikinsa sosai suka zauna a bakin gadon a haka, cikin tausasa harshe yace,
Sorry Gwal
ina daure kinji, zan saya miki sweet mai da
i fa

Kai yaya, wannan wayone fa wlhy

Tab, waneni da yima Gwal
ina wayo, ai kece Boss sai yanda kikeso za'ayi
Da wannan lalla
ar ya samu yaci galaba akanta harya cire mata kayanta, ya ha
a ruwan wankan da kansa ya tasata a gaba zuwa bayi.
Ita dai da
yar tai wannan wanka, suka fito kowanne yay alwalar kwanciya barci da brush, wajen shirin barcinma sai da yasha daga da ita, dan bil ha
i da gaskiya barcine taf idonta, to yau bata samu tayi ko barcin safe ba balle akai gana rana.
Duk
wazabar Ahmad kam ai dole yau ya
agama Rumana
afa sukai barcinsu, shi harma tsoro yake karya koma can kuma baya samu hakan ya damesa, duk yanda yaso dauriya da asuba kuwa ai bata yuwuba, sai da ya
an rage zafi sannan yajisa dai-dai.
Shafin sabuwar tarairaya Ahmad ya bu
e ga Rumana, ita kanta abun har mamaki yake bata, data motsa zaice inane ke mata ciwo? Mi take so taci ko ta sha?.
Abun na bata dariya ainun, idan taso tsokanarsa har langare nasa take, sai ta gama tsurar dashi sannan ta dawo taita masa dariya.
Yakance babu komai i zai rama wataran, ta
auka yanzu itace a ciki shine a kwana, amma wataran zata dawo kwanar shi kuma ya koma ciki.
Dole rayuwarsu ta burgeka, babu sanyi gaba
aya, sannan kuma babu zafi mai tsanani.
Wataran ai farin ciki wataran sa
aninsa.
Inda
an gidansu abin ke
ona musu rai, dansu UBANGIJI kan nuna musu farin cikin su Umm-Ruman
inne kawai.

acin ransu kuma suna
ari dannewa su shanye abinsu a cikin rai da cikin
aki, tunda ALLAH yayo Ahmad
in bamai hargagi ba, koda
acin ranne ya shigo cikin sanyi ake yinsa babu wani fa
a ko cacar baki a ciki.
_________________________________
Samina kuwa bayan wucewar su Ahmad ta jama Ma'aruff tsaki saboda kallon
urullar da yake binsu da shi, aiko yana juyowa ya daddage ya
auketa da maruka har biyu.
Da
arfin masifa ya turata mota ya rufe yana fa
in yau sai ta san ta masa tsaki wlhy.
Wannan abu kuwa duk a idanun abokan Ahmad dasu Mudan dake shago ya faru, sai yaran dake wasa a wajen, sunema suka kai labarin wannan mari cikin gida.
Baiko yi kaffara ba suna shiga cikin gidan ya hau jibgarsa ita kuma tana zaginsa da ja masa. ALLAH ya isa.
Sai da yay mata lilis da duka sannan kuma ya afka mata, taci wuya a hannunsa, dan yau ko aman da yay matama kasa tashi tai ta wankesa.

Washe gari kuwa labarin marin Samina yayta yawo cikin anguwa, Mama gaje taita masifa da cewar
aryane, kawai an sakama Samina idone anason ganinta cikin bala'i kuma baza'a ganiba,
an ba
in ciki sai dai su mutu.
Babu wanda ya kulata a gidan har taci ta tsire, sai daga baya ta kira Samina dan tasan tabbas da Ma'aruff bai mari Saminar ba da wannan zance bai fitoba.
Aiko Samina ta fashe mata da kuka, tare da zayyane mata dukan daya kara mata ma da suka ido gida.
Mama gaje tace,
Bar
an iska ai daga wannan karon dai ta
are, kedai kiyi duk yanda malam yace zaici ubansa ne matsiyaci, kuma zan koma zuwa gobe dan wancan cikin na shegiyar can baza'a haifesa ba, Ahmad bai isa samun
aba har saikin samu Samina
Da
i sosai yakama Samina, dan dama da ba
in cikin cikin nan ta fito Ma'aruff ya
ara mata da haushin kallonsu Ahmad
in shine ta
are da cin duka a wajensa.

Washe gari duk da wuyar da taci a hannunsa sai da ya tsareta tai masa breakfast, yana fita aiki kuwa ta
akko abubuwan da malam ya bata ta fara
ari yin duk yanda yace tayi daki-daki.
Tsafi gaskiyar maishi, tun daga wannan lokacin Samina tace taga canji, dan yanzu kam ta sake kama Ma'aruff a hannu, koda giyarsa ya sha baya dukanta, sannan duk abinda ta tambayesa yimata yake, idan rashin kunyarta ta tashi kuma ta zuba masa gwargwadon iko baya iya ce mata komai.
A yanzu dai ta gama da matsalar ma'aruff kamar yanda ta fa
a, cikin jikin Rumana ne taget dinta na gaba, dan tayi al
awarin sai yabi rariya, kuma da ga shi Umm-Ruman bazata sake
aukar waniba sai dai a lahira idan anayi.
Ni dai bilynku nace,
Hummm
_____
_____
______
______
Chapter 60 · 0% Book details