← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 99

Sashe 89

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Gwal
ina tawace ni ka
ai, hakama farin cikinta nawane ni ka
ai, kin cancanci nasarar data kere haka a rayu Umm-Ruman, duk wanda yay ha
uru da jarabawa da
yawar zuciya badan jiran sakamako ba to lallai sai ya kasance mai tarin nasara a nan gidan duniya ko a lahira, karkaga ka wahala iya wahala a rayuwa baka samu nasarar sakamako irin na labarin novels ba ka
auka shikenan kai ka rasa,
an uwa/
ar uwa! Kun manta akwai wata sabuwar rayuwar da tafi ta gidan duniya komai? Labarin littattafai misaline kawai wa rayuwa ake nunawa, Iyakar da
ewar
an adam a duniya shekaru
ari ne kacal, amma ka tuna tun zamanin annabawa ake mutuwa, saika shekara talatin kacal a duniya ka mutu kaje kai shekara dubunnai a barzahu kafin a tashi kiyama, mi kake tunani a iya zaman barzahu kawai idan har baka aikata alkari ba a
anuwar rayuwarka ta duniya
, miyasa ha
uri da juriyar jarawar shekarun da bazasu ta
a haura
ari ba, su gagareka jurewa? Miyasa da
in da bai ta
a tsallake shekara
ari na a duniyarka zai ru
eka ka manta da dubbunan shekarun dake gabanka na barzahu kawai?, miyasa da
in dake
alilan na duniya zai ru
eka ka manta da ranar hisabi ranar da bata da kwatankwaci ko misali
?, ranar rarrabe gaskiya, ranar tonon silili, ranar da uwa ke gudun
anta, ranar da
a ke gudun iyayensa, ranar da kanka kawai ka sani, ranar bu
oyyayun sirrika
(Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un)
an uwana!
an uwana! Mi muke tunani haka da zurfine? Mi muke buri haka da yawane? Mi muke fatan samu haka da yawane? Mi muke
arin mallaka haka da yawa ne? Mi yake canjamu haka da yawane? Mi yake ru
armu haka da yawa ne? Mi muke ta
ama dashi haka da yawa ne? Da mi muka dogara haka da yawa ne? Suwa muke tunanin ko zaton sun tsaya mana haka da yawa ne? Ina mukabar imaninmu tafiya haka da yawa ne? Ina muka bar zukatanmu haka da yawa ne?

Ya rabbi ka gafarta mana badan halinmu ba
Umm-Ruman ta sake
ame Ahmad tana zirar da hawaye, jikinta na sake yin sanyi game da komai ma, shi kansa da yake maganar hawayen yakeyi......

Abbu! Kuka kakeji?
Sukaji maganar Haysam a kansu a bazata.
Saurin sakin Rumana Ahmad yayi, ya goge hawayensa cikin dabara kafin ya du
a gaban Haysam dan ya daidaita tsahonsa da shi, ya dafa kafa
un Haysam
in yana murmushi.

A'a Sadauki na, ba kuka nakeji ba, abune ya fa
amin a ido sai Ummineka take ciremin fa
Haysam yay shiru kamar ya yarda, sai kuma ya sake jehoma Ahmad tambaya,

To Abbu itama ai naga ruwa na fita a idonta?
Kai Ahmad ya dafe, yasan Haysam yarone mai matu
ar wayo da basira, kullum ta ALLAH kuma
walwar kansa fa
a takeyi, ya sake girgiza masa kai,
asan ransa na tunanin wace amsa zai bashi ya huta.....
Dur
usawar da Rumana itama tayi kusa da shine ya sakashi kallonta, ta dafa hannun Ahmad dake a kafa
ar Haysam tace,
Babana tausayin Abbunka nefa ya sakani hawaye, kaga abu ya fa
a masa cikin ido, amma kuma sai yake gayamin naji tsoron ALLAH a duk inda nake, karna ringa shiga maganar manya, karna ringa shiga abinda ba'a sakaniba, karkuma na sa
ama UBANGIJINA, idan nayi akan kuskure na nema gafararsa, dan dukkan mai sa
ama UBANGIJI to
arshensa baya
yau, hakama mai sa
ama iyaye baya gamawa da duniya lafiya, wuta ake sakashi, sannan MANZON ALLAH baya cetonsa a ranar kiyama.......

Ummie!
Haysam ya kirata cikin katseta.
Ta amsa da
Na'am Haysam

Ummie ita lahirar to a ina take?
Kallon juna Ahmad da Umm-Ruman sukayi, sai kuma duk suka maida kallonsu ga Haysam
Ahmad yace,
Lahira ba'a ganinta, sannan babu wanda zaice maka yaje ya ganota balle ya baka labarinta, sai dai UBANGIJIN al'arshi ya bamu labarinta a littafinsa mai tsarki na AL-QUR'ANI, a wajaje daban-daban, yayi mana bayanin abubuwa masu yawa da zasu faru a cikinta, duk wanda ya mutu a yanzu yana barzahu ne, sai ranar da za'a busa
ahone kowa zai tashi yaga kansa a lahira, harda
wari da dukkan nau'in kowacce halitta da UBANGIJI ya ta
a rayawa a doron duniya
Nanma dai shiru Haysam yayi, dan maganganun sun masa girman da bai fahimci komaiba a cikinsu sai
alilan, kamar zaiyi magana sai kuma yayi shiru saboda chocolate
insa daya hango, dama ita yazo
auka.
Jikinsa ya zame daga garesu yaje ya
auki abarsa ya dawo jikin Ahmad ya zauna yana bashi akan ya
are masa.
Amsa Ahmad yay ya
are masan, yana amsa ya mi
e yafice yana
wala kiran sunan Aunty Zainab.
Da ga Ahmad har Umm-Ruman ajiyar zuciya mai
arfi suka sauke suna kallon juna, Rumana ta kwanto jikin Ahmad shiko ya rungumeta.

Abu Haysam!
Ta kira Ahmad murya a narke.
Idonsa a kanta ya amsa da
Uhyim Umm-Haysam!

Daga yau karmu sake
oye masa a
bu mai muhimmanci da ya shafi rayuwa ko addininmu,
walwarsa a yanzu a wanke take, komi muka sanar masa zai zauna a cikinta, zama irin na har abada, zai kuma ri
esu a ransa su amfanesa harma da yaran da zasuzo a bayansa
Kanta Ahmad ya shafa tare da sumbatar la
anta, sai ya zarce da kissing
inta, da
yar ta samu ta ture kansa tana fa
in,
Yaya wlhy yaronnan zai iya dawowa
Murmushi yayi yana lumshe idanunsa da har sun ka
a sun canja launi.
Haka rayuwa ta cigaba da shu
awa, yau fari gobe tsimma, su Umm-Ruman anata karatu da rainon ciki, sunyi
awaye da suke
aruwar juna, kafin wani dogon zango larabci ya zauna ra
am a bakin Umm-Ruman.
Wannan cikinma ya sakata tayi
iba fiye da na Haysam, hakan yasa ta zama wata babbar mace ga
yawun da ya sakata, Ahmad kansa idan suna zaune bai gajiya da kallonta, kowane motsinta idonsa na kanta, ita harma kunya abin ke bata.
Ba kowa yasan Rumana nada ciki ba, dan Yaya Maryam tai gum da bakinta akan maganar, saboda gudun shai
ancin su mama Gaje wadda tana gidansu kam cikin wani irin yanayi mai wahalar fahimta.
Suna waya da mutanen gidan kuma kullum babu fashi, sai dai yawan rashin lafiyar da takance tanayi wasu ke zargin ko cikinne.
A haka dai a kwana a tashi cikinta ya cika watannin haihuwarsa, wata safiyar Juma'a ta tashi da na
uda, Ahmad na
arin shirin yin massalaci dole ya ajiye ya kira Gaddafi suka
auketa a motarsa harda matar Gaddafin suka nufi asibiti.
Suna isa ma akaga haihuwar ta rigada ta taho gadan-gadan, dan danan aka shiga bata taimakon gaggawa.
Wannan haihuwar Rumana taci wahala, kafin ALLAH yasa ta sunkuto
anta namiji mai kama dasu sak.
Murna wajen wannan ahali ba'a magana, kafin su baro asibitin har labari yakai Najeriya, kowa yanata mamakin wannan al'amari tunda dai ba'asan Umm-Ruman nada cikinba hasashene kawai wasu keyi.
Hotunan yaro kam sunata yawo a wayoyin
an uwa, anatama juna barka da arzi
Bakin Ahmad kam ai ya
i rufuwa, ita Rumana ma har mamaki take, sai kace yaune aka fara masa haihuwa.
Kasancewar jikinta Alhmdllh zuwa safiya aka sallamesu suka koma gidansu, Jiddah matar Gaddafi ita ke tsaye akan Rumana da komai, sai wata dattijuwar balarabiyar
asar Morocco da suke a
ayan sashen gidan, itama taketa gyara Rumana tamkar
ar uwa ta jini, dacan sukan gaisa, idan taga Haysam taita jansa, wani lokacinma jikokinta kanzo su
auki Haysam
in. to amma wannan haihuwar ta Umm-Ruman sai ta sake
arfafa zumincinsu sosai fiye da da can.
Tun randa Ruman ta haihu Ahmad yayma yaronsa hu
uba da suna Yusha'u, sunan
anin babansa, kuma mahaifin Umm-Ruman, zasu ringa masa alkunya da *_Abu-Talib_* Uncle
in MANZON ALLAH (S.A.W).

To sai muce ALLAH ya raya Abu-Talib
Ba'ai wani taron sunaba, amma dai sun
anyi walimar cin abinci ta abokan Ahmad na karatu dana Gaddafi, sai ma
waftansu.
Hakama
awayen su Umm-Ruman na makaranta sunzo suma.
Jama'ar gida nata ALLAH ya raya mai sunan baba Yusha'u.
Haka Rumana taci gaba da rainon yaronta Abu-Talib tare da karatunta, shima yaron dai masha ALLAH, yana kama da Haysam, rayuwa ta cigaba da shu
awa komai na sake cigaba gasu Rumana, rayuwar gidansu abin sha'awa da burgewa, hakama
ansu kamar ka sace ka gudu, idan sa
ani yazo a sa
a, a kumazo a fahimci juna komai ya wuce.
Kafin wani dogon zango Abu-Talib ma ya kai girma, shima Rumana ta yayesa ba tare da Ahmad ya saniba, dan tasan zai iyayin fa
Ranar da akai yayen gudunma kar yay mata kuka ta banka masa maganin barci tace mura yakeyi, da yake Ahmad a gajiye yake daga makaranta sai bai kawo komai a cikin ransaba ya yarda, washe gari ma haka taima Abu-Talib, sai da ta jera kwana hu
u tana haka, ta dai fahimci yaron ya
an manta da nono sannan................
Chapter 89 · 0% Book details