Sashe 43
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wafa yay ya nufi hanyar fita ri
e da bag
in da ledar ba tare daya bataba.
Ita kuma ta
arasa gasu maman Ama tana fa
a musu ta tafi wajen biki sai sun
araso suma.
Da
yar suka iya amsa mata su duka har maman Aysha
in, ta ka
a kanta ta bi mijinta suka rakata da harara.
Ba
aramin tsaya musu a rai wankan Umm-Ruman yayiba, dan ko makaho ya laluba yasan sunyi
yau sosai, kamar sune akema bikin.
A soro ta iske Ahmad tsaye yana jiranta, ya mi
a mata bag
inta, amsa tayi tana cewa,
Thanks yayana
Baice komaiba sai kallo da yake binta dashi, shi kansa ganin matar tasa yake kamar ba itaba, dan kuwa ya kuma tabbatarwa jikin Umm-Ruman nason abu mai
yau, kamar yanda mutane ke fa
a akansa shima.
Cikin katse masa tunani ta mi
a hannu zata amshi ledar hannunsa, saiya janye yana girgiza mata kai, ya nuna mata hanya yana fa
in,
Ke kanki badan kar ace na cika rawar
afaba da
aukarki zanyi bazakisha wahala ba
Gaba Rumana tai da sauri tana murmushi, yayanta wlhy yafi mijin novel
in da Samina ta tafka kuskure akan nemansa.
Duk inda suka gitta kallonsu akeyi, hakan kuma saiya zafi Ahmad a zuciya, ya tsaida musu napep suka shiga yana jan tsaki.
Da mamaki Rumana ta kallesa, sai ya galla mata harara yana fa
in,
Da nasan kowanne banza zai nema
ora idonsa akan matata wlhy da hijjab zaki sawo Mtsoww
Gefe Rumana ta maida kanta tana
arin ha
iye dariyar dake neman kufce mata, tofa kishifa kenan? Dan idanunsa harsun ka
a saboda
acin rai.
Kallo bai dawo kansuba ma sai da suka iso
ofar gidansu, gaba
aya mutane sukai musu caa da idanu, abokan Ahmad kam wani ihu suka saki harda masu fito tamkar anci
wallo suna ha
a baki wajen ambatar
Sai mai zafin mu!!
Da
uwa Ahmad yay musu yana cije baki.
Ba tare da yasan mi yayi ba yaja hannun Rumana sukai cikin gida wai duk dan mutane subar gane masa mata.
Murmushi baba ilyasu da Baba Yusha'u dake
ofar gidan suma sukayi suna girgiza kawunansu, Baba kuwa ai shi harda kunya yaji, dukda yaji da
in ganin
an nasu cikin aminci da kuma kishin Rumana daya hango a fuskar Ahmad
in kodan abunda yayi.
Rumana nason tace ya saki mata hannu amma tanajin tsoro, a haka suka shigo har cikin gidan sashensu, inda yake cike da
an Shema matan da akazo dasu
aurin aure.
Aiko abokan wasa sukai musu caa da sheri, shi saima lokacin ya fahimci tsiyar daya tafka, gashi sunyi ido hu
u da Gwaggo da Ayyah dake tsaye suna magana, gwaggo dai kallo
aya tai musu ta
auke kanta, Ayyah ko saita hau dariya mai nuna tsagwaron farin ciki.
Gasu Yaya Maryam daga gefe suma suna dariyar da kare su Ahmad
in daga sherin da abokan wasa suke masa akan ya kamo Rumana kamar yana tsoron kar wani ya
wace masa.
Murmushi kawai yayi ya saki mata hannu a hankali, ya sosa gefen wuyansa tare da takawa zuwa ga iyayensu
an shema dake wajen.
Rumana kam ai tunda suka tsaya kanta ta sunkuyar kawai
asa, jitake inama
asa ta tsage ta shige saboda kunya, bata iya ta motsa ba sai da Ayyah tazo ta kama hannunta sannan, amma sai tafiya take a hahhar
Ayyah ta
arasa da ita inda Ahmad ke dur
ushe yana kwasar gaisuwa da saka albarkar dangin mahaifan nasu, dur
usawa itama Rumana tayi kanta a
asa bata yarda ta kalli kowa ba ta shiga gaishesu.
Wata dake matsayin yayar su babansu ce ta jawo hannunta tana fa
in,
Wannan
ar tawa anya babu ajiyar mijina ko kishiya anan?.
Nanfa kowa ya shiga fa
in albarkacin bakinsa, Ahmad dai tunda ya saci kallon Rumana saiya mi
e dan yaga su Wasila abokan wasansu ba
aga masa
afa zasuyiba, shi kuma ba iya maida murtani yakeba dama can.
Wajen Ayyah ya nufa suma ya gaishesu yanata wani soshe-soshen kai, ita Ayyah ma saiya bata dariya.
Samina na tsakkiyar
awayenta ana ranga
a mata kwalliya wasu
awayenta biyu da suka iso kusan tare dasu Rumana suka shigo musu da labarin soyayyar da suka gani a waje na wasu sabbin ango da amarya, dansu basusan Ahmad
inba.
Tsigil wata
iyar
anwarsu mama gaje tace,
Aunty Samina Ahmad nefa da Rumana
Wani irin fa
uwar gaba Samina taji har tana ka
e hannun mai kwalliyar, tayi kicin-kicin da fuska dan zuciyarta sai zallo take tamkar zata faso
irji ta fito, a yanda
awayenta ke bada labarin lallai show
in ya
ayatar kuwa, ganin zata sauka a layi Nafy tai saurin
arta.
Duk yanda taso dai-daita kanta saita kasa, dan kuwa ahankali maganar abinda Ahmad
in yayi yaketa fitowa daga bakunan mutane, wasu suna ganin yayine dan kawai ya nuna yanzu Samina bata ransa, wasu kuma na fa
in kawai tsantsar
aunar dake tsakaninsa da matarsane ya nuna kishinta.
Samina jitake kamar ta fara dannama duk wanda ya ambaci sunan Rumana da Ahmad zagi a wajen............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(24)*
..............Su Rumana dai an shige cikin dangi, kowa sai haba-haba yake da ita, iya kuwa harda gu
a ta callara akan Umm-Rumana, hakan ya jawo kallon Rumana ya
ara armashi cikin taron, dangin mama gaje da hassada keci sai kusheta suke,
an uwanta kuwa dana mahaifiyarta da
in ganinta cikin shigar kamala duk sai ya lullu
esu, ko ba komai dai Ahmad ya tabbatarma duniya ya amshi za
in ALLAH kuma yabi umarnin iyayensa.
Babu wanda yay tunanin ganinsa cikin taron bikin sai gashi harda matarsa, kuma abin birgewa cikin aminci da cikar haiba aka gansu, ba kamar yanda su mama gaje suke tunanin soyayyar Saminar ta cigaba da wajiga rayuwarsa ba har a wannan lokacin.
Dan bokanta ya tabbatar mata Ahmad tsiya-tsiya zai dawo daga neman ku
in daya tafi, kuma bazai ta
a shiga gaban Samina ba ita zatai ta kasancewa a samansa, haka Rumana kuwa bazai ta
a ya kusanceta ba sai dai iyayenta su gaji su kashe auren.
Itama Umm-Ruman tun tana sinne-sinnen kunya harta saki jikinta acikinsu, dukda kuwa jitake kamar kowa yasan miya shiga tsakaninta da Ahmad, gashi dama bawani gama jinta tai dai-dai ba, irinsu Ayyah tsoffin mata dasu Iya kallo
aya sukaima yanayin tafiyarta suka harbo jirgin.
A
ofar gidama ga Ahmad dolene abun ya burgeka, harkokin gabansa kawai yake cikin abokansa, sam babu wata damuwa ko ka
an a saman fuskarsa, shaftarsu sukesha cikin nutsuwa suna kwasar dariya.
Yanda ya nuna halin ko in kula ba
aramin burge iyayensa da abokansa yayiba.
Shiko harga ALLAH yanzu Samina bata gabansa, dan
an labaran daya samu akanta gameda rayuwar data za
ama kanta da Ma'aruff ba
aramin tsanarta ya cusama ransa ba, balle yanzu da suka zama abu guda shida
anwarsa Umm-Ruman, saima ya kula dama can so yama rufe idanunsa bai kula Rumanan tafi Samina komai ba.
Har aka gama taruwa babu ango babu dalilinsa, hakama waliyansa, ga lokaci yanata ja, an tara mutane dukda sunada uzurorin gabansu, abokan ango dai sun iso, sai kiran wayar Ma'aruff
in suke amma tsabar wula
anci ya
i ya
aga.
Sai da mutane suka gama
uluwa da takaici, wasuma harsun fara mi
ewa sannan sai gashi, ko neman afuwar kowa baiyiba kuwa, da yake tare suka iso da waliyan nasa kawai
aurin auren akayi.
Kamar mutane akan
aya suke ana
aurawa suka fara watsewa, shi kansa angon dagashi har abokansa basu zaunaba suka
ara gaba.
Aiko wannan abu ya zama
ananun magana sosai a cikin gida, dan irin
ar gaisuwar iyaye da anguna kanshiga yi su Ma'aruff basuyiba, balle amarya tai tunanin zasu
auki hoton tarihi haryaga kwalliyarsa ita taga tasa ya zamo musu ranar tunawa wata rana a gaba.
Samina ranta ya
aci, ta kira Number Ma'aruff amma ya
aga mata, daga
arshema data jera masa kira kusan ba
wai sai ya kashe wayar gaba
ayanta.
Wannan abu yaso
imauta tunaninta kam, sai dai Nafy na tausarta saboda idon mutane.
A
ofar gida kam yaran anguwa suka ha
a dj na sha
iyanci, da wa
ar MATAR JAMI'A ta Naziru Ahmad suka fara wadda kowa dai ya fahimci habaicine ga samina, daga nan suka cigaba da saka wa
i kala-kala da dai ke garga
i ko magana akan butulci.
Ahmad da abokansa kuwa tuni sunbarma anguwar suma, dan dama sunada wajen zuwa auren kawai suke jira a
aura su