← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 99

Sashe 3

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

an shagon kan musu dariya, musamman da suke ganin sunyi
anana, badai za'ace za'ai musu aure a wannan shekarunba.
Lokacin da Baba ya fahimci wannan shashancin nasu sai yaytai ma Ahmad
in fa
a, yakuma ce karya sake ganin Samina ta bishi shago bayan ta dawo makaranta.
Yaji fa
an baba ya dakatar da Samina, amma dukda hakan wataran saita
an zagaya a
oye taje, musamman ranar weekend da babu karatu.
Shekararsa
aya a shagon aka yayesa, zuwa lokacin kuma ya kware a aikinsa sosai dan ya nuna
wazo matu
Ayyah ta fasa
an asusunta da takeyi da ribar kayan sana'arta ta siya masa keken
inki, yayi murna sosai, hakama yan uwansa sunyi farin ciki, wani
akin dake cikin gidan aka fasama kofa ta baya aka saka masa keken
inkin, sai yazama shike
inkama baba yadika ana kaiwa kasuwa a siyar
inkakku, sai kuma masu kawowa da yakemawa, harma na mata yana dan jagulawa dukda bai wani
wareba saboda dinkin maza ya koya.
A hankali hannunsa ya fara fa
awa akan dinkin matan ma, kafin kace mi komai ya zama Alhmdllh, harma yana taimakawa gidansu da abinda ALLAH ya hore masa, gefe kuma yanama Samina hidima sosai dasu ta karatu da bu
atun yau da kullum.
Ganin yasamu madogara kuma yana samu Alhmdllh sai yay aniyar komawa karatu.
Kowa ya bashi goyon baya, dan haka ya shiga kokarin neman gurbi a jami'ar b.u.k.
Ya samu shiga jami'ar B.U.K, dayake takardunsa sunyi
yau sosai, kuma a lokacin tsadar rayuwa batakai hakaba sosai.
Komawarsa makaranta yasakashi sake zama busy, ko
inkima sai yayi da gaske yake samu ya
anyi, ga kuma aikin yana samu, ganin zai iya korar customers ta wannan hanyar sai ya fara koyama
aninsa Mudanseer shima, aiko Alhmdllh Mudanseer ma sai ya maida hankalinsa sosai, sai ya zam yana taimakawa Ahmad
in da wasu ayyukan.
Tunda Ahmad ya shiga rayuwar Samina ya fara canjata sai baba Yusha'u kejin da
i sosai, dan abubuwa da yawa sai Samina tabar biyema mahaifiyarta, dan a hannunta ta tashi, lokacin da mama Gaje ta dawo gidansu Ahmad sai tarbiyyar Samina ya banbanta dana sauran yaran gidan.
Da
in hakan da Baba Yusha'u ya jine ya sashi zaunar da
an uwansa duka a gaban iyayensu su iya ladi, aka kuma kira masa Ahmad da Samina, a gaban kowa ya kuma sake dam
a ma Ahmad amanar kula da Samina, tare da al
awarin aura masa ita a duk lokacin da suka kai munzalin girma, ya kumace ko bayan babu ransa bai yarda wannan al
awarin ya tashiba.
Murmushi kawai Ahmad yayi kansa a
asa saboda kunya.
Yayinda sauran
an uwa da tsoffi su malam Rabi'u wannan abu yay musu da
i, dankuwa koba komai zumincin
ansu zai
ara dan
o da
arfi.
Albarka kowa ya sakama abin, tare da addu'ar kaiwa lokacin da rai.
Tun daga wannan lokacinne kuma Samina bata kula kowanne namiji, kowa yasan an mata miji Ahmad, hatta da danginsu na Shema kowa yasan hakan.
Mama Gaje dai batace hakan bai mataba, bakuma taji a ranta zuwa nan gaba idan Samina ta sami wanda yafi Ahmad zata hanata barin Ahmad
inba, idan kuma Ahmad yayi arzi
i dama ta dawo hannunta, dan kuwa sai yanda tayi dasu Ayyah akansa.
Tunda Ahmad ya gama secondary ya koya
inki yana kama
an ku
e sai nauyin Samina ya kusan koma kansa, shine duk wani bukatunta na makaranta, shine dinkinta da bukatun yau da kullum na
iya mace, hatta dasu kayan ciki na mata bai gazaba wajen bata kudin saye.
Wannan hidima da yake da ita sai ta
ara saka mata girmansa da
aunarsa a zuciyarta, bata da hira sai ta Ahmad, duk wani namiji a idonta mace ne, Ahmad
intane kawai take kallo da gashin arzi
i, shine kuma kawai nagartaccen namiji a idonta.
Bayan samina ta gama secondary lokacin Ahmad na shekararsa ta
arshe a jami'a sai yake bata shawarar komawa karatu.
Lokacin suna zaune a
ofar gidansune a shagon
inkinsa suna hira, dama mafi yawan lokuta anan suke hirar tasu.
Kallonsa tayi da
an murmushi ta dukar da kanta
asa saboda kunyarsa, cikin muryarta mai cike da yanga tace,
Haba Hubby, kamar ka manta yanda al'amuran suke a gidannan namu, idan nace zan cigaba da karatu yanzu a ina baba zai samu ku
aukar nauyina?, kullum ana ha
a na masara da
yar a ina za'a samo na karatu kuma?, sannan a ziri'ar mu kaf babu macen data ta
a gama secondary sai nifa, shima da taimakonka, saiko
annenmu uku mata da ayanzu suma zasu kammala, iyayenmu ma bazasu amince naje jami'a ba nima nasani
Murmushi Ahmad dake kallonta da tausayawa yayi, ya sauke ajiyar zuciya har lokacin idonsa a kanta, a hankali yace,
Samie na ai komai na ALLAH ne, indai kina da ra'ayin karatun baki da matsala, dan ba baba zamu dorama wannan nauyinba, nine zan
auki nauyin matata da kaina, kinga insha ALLAHU idan ubangiji ya shige mana gaba sanda zaki kammala
ila koda karamin aikine na samu, sai maganar aurenmu ko, kodama baki gamaba inhar aka samu
an abin rufin asiri sai mu rufama kanmu asiri a wankemu a mi
amu daga ciki kowama ya huta
Maganarsa ta
arshe ce ta sakata jan hijjab
inta ta rufe fuskarta saboda kunya tana
ar dariya.
Shima dariyar yayi mai sauti yana shafa kansa, yace,
Sorry bazan sake bama matata kunyaba, ammafa randa aka kaimin ita zan cire kunyarnan dukanta insha ALLAHU
Babu shiri Samina ta tashi ta gudu zuwa gida, duk kiran da Ahmad yake mata akan ta dawo su karasa magana kasawa tayi, dole ya ha
ura ya
yaleta.
Daya shiga gidan suka ha
uma da sauri ta kauda fuska ta
i kallonsa, lokacin suna a tsakar gida itada su Rumana suna shafa kurkur a fuska.
Murmushi kawai yay yana
auke kansa, dan baya wasa da yaran gidan, idan ka cire Samina babu mai yawan ganin ha
oransa a cikinsu.
Duk sannu sukai masa, ya amsa kamar yanda ya saba, sai da yazo gab da shiga sashensu ne suka ha
a ido da Samina data saci kallonsa.
Ido
aya ya kashe mata yana murmushi, tai saurin
auke kai tana murgu
a masa baki.
Shigewa yay yana maijin nisha
i da
arin kaunarta a ransa.
Da daddare Samina take sanarma mahaifiyarta yanda sukayi da Ahmad.
Mama Gaje da da
i ya lullu
e ta washe baki tana rungume Samina.
Chapter 3 · 0% Book details