← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 99

Sashe 81

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

an gidan Salima mai
yau ita ka
ai abunta, dan gidan kansane ba haya yakeba, aiko nan dangi aka shiga
ananun magana akan ai abun ba'a dukiya bane zuciyace kawai, kowa yasan wannan habaici ana yinsa ne wasu Samina, wadda ita bama ta zoba tana gida abunta sai Binta ce taji zafin abun, sai dai tasan gaskiya mutane ke fa
a ai, tun barowar Samina wajen su Rumana tai zamanta sashensu bata sake fitaba, amma kowa ya ganta yasan tana cikin damuwa, dan har bayi ta shiga tasha kukanta, wani irin masifaffen son Ahmad takeji a ranta, musamman ganin datai masa yau shida matarsa da
ansu, hakan ya kuma tada hankalinta,
an yaron mai
yau, da yanzu ita ta haifesa fa.
Mama gaje ta fahimci Samina tai kuka, sai dai bata da damar tambayarta saboda taron mutane.
Basu da
eba aka kwasosu aka dawo dasu gida, sai kuma ALLAH ya kaimu gobe tafiya kai Fa'iza.
*_Washe gari_*
Washe gari akai shirin mi
a fa'iza, tunda wuri aka gama kimtsawa, itama tasha kuka fiyema dana Salima, bayan an kammala mata fa
a suka
unguma zuwa shema, dan sai anyi biki suma a can yau zuwa gobe su mi
ata cikin katsina su juyo.
Kaf su Rumana ba'abar kowaba dasu aka tafi, Samina ce kawai batajeba, a ranar ma ta tarkata kayanta ta koma gida, dan inhar tace zata cigaba da zama a gidan zuciyarta zata bugane idan tana ganin Ahmad.
Tarba ta mutuntawa suka samu a shema, dan auren zumincine da kowa ke murna dashi, anta musu hidima sosai kamar a goyasu.
Haysam ya nema takurama Rumana da kuka ta banka masa maganin da yasakashi dogon barci, dan ya hanata rawar gaban hantsi bayan itama tana bu
atar ta
an warwasa
Fa
a yaya Maryam taita mata kuwa akan haka, ita dai tai tsit tunda tasan bata da gaskiya.
Sun kwana sun hantse washe gari aka
auki Fa'iza suka sake
unguma cikin Katsina, itama
an gidanta mai
yau kuma ita ka
ai, kowa yanata sam barka.
Salla kawai sukai aka
an gyagygyara mata waje, dayake aikin yawane dan danan suka kammala,
an shema sukai gida,
an kano suma suka nufo kano cike da kewa da fatan alkairi ga
ar uwarsu.
Sai takwas na dare suka iso kasancewar tafiyar yamma lis sukayo, Ahmad na kwance a
aki duk yanajin hayaniyarsu, tunda ya dawo sallar isha'i yay kwanciyarsa saboda gajiyar hayaniya.
Rumana bata shigo
akinba sai kusan goma, dan batai tsammanin yanama gidanba, da yamma sunyi waya kafin su taho yake fa
a mata sunje wani waje shida Sufyan.
Sannu yay mat
a, ta amsa tana kwantar da Haysam dake barci kusa dashi, bata zaunaba ta fa
a wanka dan shi take bu
ata fiye da komai.
Bayan ta fito tai sallolin da suka riskesu a hanya na magriba da isha'i, har lokacin Ahmad na kwance barcima ya fara
aukarsa bayan ya gama tatta
e Haysam.
Tashi tai ta fita neman ruwan zafin da zataima Haysam wanka, dan tasan inma batai masaba saiya farka, kuma hanasu barci zaiyi tunda ta rigada ta sabar masa da wankan kullum kafin barci.
Ahmad ma baisan ta fitaba sai motsin dawowarta yaji, idanu ya bu
e yana kallonta har tazo ta
auki Haysam ta cire masa kaya.

Bakijin akwai sanyi garin nan Ruman, kibarsa da wankan nan
yay maganar muryarsa da alamun son barci.
Tsayawa tai daga
arin zame wandon jikin Haysam, tace,
Yaya wlhy ji
e yake da fitsari a panpas
innan, sannan rabonsa da wanka tunda safe a shema da Yaya Raheenatu tai masa, komun kwanta zai tashemu da rigima anjima
Numfashi ya sauke da fadin,
To kardai ki zuba masa ruwa bisa kai, dan mura zata iya kamashi
Da to ta amsa tana mi
ewa zuwa bayi.
Tana zuba masa ruwa a jiki ya hau mata kuka, bata kulasaba saida ta kammala tazo tai masa shirin barci, tea ta ha
a ta bashi, dan yarigada ya fara girman da har tsoro take yace zaisha nono, dayakema baida damuwa komai aka bashi ci yake, sai dai yasha ya
oshi sannan itama ta mi
e tana shirin barci, shi kuma ya rarrafa jikin Ahmad dake barci-barci ido biyu.
*_BAYAN KWANA GONA_*
Tafiyar Ahmad ta gama kankama, zai fara yin gaba kafin yaga abinda ALLAH zaiyi game da iyalinsa da yakeson su bishi, yana tare da damuwa game da karatun Zainab data fara za'a datse mata, dan bazai yuwu su koma can su ka
ai su zaunaba, amma da yay shawara da su baba sai sukace aje da Abu can porthercout
in sai ya zauna dasu Rumanan har aga abinda ALLAH zaiyi.
Kowa yayi na'am da wannan shawara.
Tare sukai shiri suka koma port, suka sake barin
an gidansu da kewa, kowa kuma nabin Ahmad da addu'ar fatan alkairi da
unbin nasara.
Duk jarumtarsa sai da ya share hawaye, dan yanaji a ransa kamar bai zama lallai ya sake ganawa da wasunsu ba, koshi ya mutu, kosu wani ya mutu.

Wannan tafiyar harda Abu aka yita, hakan yasa Ahmad da Umm-Ruman suka zauna a baya, Abu da zainab kuma na gaba dan shata ya
auka wannan karonma.
Sun isa gidansu da sukaima yajin sati biyu, a ranar da suka isan dai babu abinda suka iya tsinanawa saboda jigata, dan wannan tafiyarma ti
is su Rumana suka isa, hatta da Abu kansa dan shima bai ta
a doguwar tafiyaba irin haka.
Haysam kam wannan karonma ragal yake yaronnan, sai dai yayi barci ya farka.

Washe gari kasancewar Abu ba mutum mai ganda ba da taimakonsa Umm-Ruman ta gyara ko ina ya
auki haske, Ahmad kam ma tunda safe ya fice gidan, bai dawoba sai yamma tare da Happy.
Duk da Rumana tayi mamakin ganinsu taren sai batace komaiba, ta tarbeta da mutunci kamar yanda ta saba, sai da suka shiga
aki Ahmad ke sanar mata anan Happy
in zata kwana.
Murmushi kawai Rumana tayi batace dashi komaiba, ya ri
o hannunta yana tsatstsareta da idanu.

Naji bakice komaiba?

To Yaya mizance? Tunda da dai ga
akin Zainab basai tai kwanciyarta ba
..
Baice komaiba ya sake mata hannu, ta fice shikuma ya bita da kallo kawai yana girgiza kai, akan la
ansa ya furta
Kishi kenan Gwal?
babu mai bashi amsa, dan haka ya ta
e baki kawai.
Washe gari ranar tafiyar Ahmad, bayan ya gama kimtsawa suka rankaya domin masa rakkiya a motar daddyn Happy da sukazo.
Kallo
aya zakaima Umm-Ruman kasan ta
i kuka a daren jiya, shi kansa Ahmad wannan tafiyar jiyake kamar yayta kukan, Haysam nata barcinsa har suka isa Airport
Zaman da baifi na mintuna talatinba aka fara sanar da shela akan matafiyan, nanfa ran Umm-Ruman ya sake dugunzuma.
Ahmad dake zaune kusa da ita ya sauka yay dur
uso a gabanta tare da kama hannayenta duka cikin nashi, yau ko kunyar Abu da Zainab baijiba.

Haba Babie R ki daure Please, insha ALLAHU kuma nan bada jimawaba zaku bini, saboda inason ku kasance kusa dani yasa na za
asar saudia domin yin karatunnan koda aka bani za
i, saboda inason yarana su tashi da cikar burina, insha ALLAH bazan
au lokaciba zaku matso kusa dani kuma kinji, ki kulamin da Sadaukina, idan kuma nayi ajiyar
anwarsa anan itama a bata kulawa
. ya
are maganar da shafa cikinta
Kanta ta
aga masa tana share hawayenta da murmushi a lokaci
aya, ya mi
e tsaye tare da sumbatar goshinta yana saka mata albarka shima da murmushi shinfi
e a tashi fuskar.
Barin gabanta yay yaje ya sumbaci Haysam dake barci a bayan Zainab, itama ya kuma mata garga
i akan karatu.
Ya matsa yayma su Momyn Happy sallama yana sake musu godiya, sai ga Happy na hawaye, badan tasan bayaso ba da babu abinda zai hanata rungumeshi.
Ya bama Abu hannu shina yana sake jaddada masa ya kula sosai, cikin girmamawa Abubakar ke amsawa yayan nashi, tare da jera masa addu'oin fatan alkairi da nasara.
Harya tafi ya dawo wajen Umm-Ruman da duk suka mi
e tsaye ya rungumeta, dole Abu da Zainab sai
asa sukai da kansu.
Jin sunansa da aketa ambatane ya sakashi sakinta ba tare dayace uffnba ya juya ya fita.
Momyn happy tazo ta rungume Rumana a jikinta tana lallashi, da
yar suka samu tai shiru.
Sai da jirgin su Ahmad ya lula sannan suka bar airport
in, har gida su Dadyn Happy suka maidasu sannan suma suka wuce.
Umm-Rumana ta shiga
unci akan tahowar Ahmad porthercout balle barin
asa baki
aya, ranar har Haysam saida ya shaida tana fushi, dan
iri da muzu ta
i bashi nono sai tea sukaita banka masa da abinci.
Chapter 81 · 0% Book details