Sashe 57
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau
inma bai
aga mata
afaba, danshi dai ji yake ta sake canja masa fiye da wancan karon, shiyyasa baya gajiya da ita.
Rumana dai kam dauriya kawai takeyi, dan batajin da
in jikinta sam, da safe kuwa lu
us ta tashi harda su zazza
i, to dama can ba isashshen lafiyarne da itaba shikuma yazo ya sake nu
urkusarta.
Duk yanda yaso kuma suje asibiti tace ita kuma a'a, har sai da yakai da zazzaga mata masifar dabai niyyaba, sai kawai ta saka masa kuka.
Abin nan ya bama Ahmad haushi, dan baiga abin kuka a wajen ba shi dai.
yaleta yay yama shirya ya fice daga gidan dan jiya bai kammala uzirirorinsa ba shida Sufyan.
Yau
inma tare suka tafi da Sufyan
in a mashin
insa.
Sai dai duk abinda yakeyi zuciyarsa nakan Rumana daya bari kwance duk da haushin data bashi.
Rumana kuwa kusanma sha biyu sai taji ta ta dawo dai-dai, sai dai ciwon jikin da Ahmad
in ya haddasa matane kam bai bartaba.
Abincima ta tashi tayi sannan ta gyara jikinta.
Lokacin da Ahmad ya shigo gidan sai ya isketa da su khadija
anwarta sun kawo mata kayan sana'arta da akayo daga can.
Ya
anji sanyin ganinta haka, amma sai bai sakar mata fuskaba.
Yaran suka gaidashi itama tai masa sannu da zuwa, duk amsawa yay a dake har ita
Da kansa ya
iba ruwa ma ya tafi wanka baice ta ha
a masaba, koda ya fito ta gama shirya masa abinci, su Khadija kuma ta basu aikin data kauda hankalinsu suka dawo waje.
Ganin ya
i kallon ko inda ta ajiye abincin sai ta daure tace,
Yaya ga abinci
Kamar bazai tanka ba, sai kuma ya juyo ya
an. kalleta ya
auke kansa,
oshi, ke da baki da lafiya kuma waya aikeki yin abinci?
Dan ALLAH kayi ha
uri Yaya, naji sau
i, dama kuma bawani yayimin zafi bane zazza
Bai amsata ba, dukda ta bashi tausayi, ya canja kayansa, da alama dai wanima wajen zai sake fita.
Sai da ya kammala tsaf sannan ya zauna ya bu
e abincin data ajiye, matsowa tai tana jin sanyi a ranta da zaici, ta zuba masa, tana
okarin komawa gefe yace,
K kinci?
oshi
ta fa
a kanta a
asa.
Cokalin ya ajiye yana yun
urin mikewa,
Cin nawa baida amfani kenan
Saurin katseshi tai har tana dafa masa hannu,
Yi ha
uri yaya Please zanci wlhy
Sai da ya zuba mata harara sannan ya koma ya zauna.
Daga
arshe dai a tare sukaci abincin sannan ya fice yana fa
a mata bara yaje baba na jiransa zasuje wata gaisuwa.
A dawo lafiya tai masa.............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
https://youtu.be/N2nbw8zn9Jk
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(31)*
...............Cikin sauke ajiyar zuciya Umm-Ruman tace,
Kai Yah Ahmad ko daru
idan
an arzi
in sukazo ayi, idan
an tsiyarne ya koma mata Ahmad
in data sani a gida.
A cikin kwana biyun nan dai kam ya bala'in maida kansa busy, hankalinsa bai samu zama waje
aya ba sai da ya ha
a kan duk abinda yake bu
ata sannan.
A daren jiya malam ya tashi da mura ta rashin jin da
in jiki, abunka da jikin tsufa, zuwa safiya sai abun yaso yin
an tsanani, tunda safe sukai kiran Ahmad koma barci bai tashiba kiran ne ya tadashi.
A gurguje yay brush ya canja kaya ya fice.
Tunda ya fita Umm-Ruman tai tagumi kawai tana ma kakan nasu addu'ar samun afuwa.
Ahmad na zuwa basu
ata lokaciba asibiti suka wuce, shi da Mudan sukai ta shigi da fici saboda sune dai manyan
a maza a gidan, iyayensu kuma ba karatu sukaiba, suma kuma suna bukatar a taimaka musun.
Dukansu dasu akaje asibitin, amma dai su Ahmad
inne keta kai da kawo har aka bama Malam gado sannan suka
an samu nutsuwa.
Rumana tun tana jiran dawowar Ahmad harta fara damuwa sosai, ta gyara ko ina dai tayi musu breakfast, sai dai ta kasa ci.
Tana zaune jugum har kusan
arfe
aya sai gashi ya shigo, jiki a sanyaye ta mi
e tana masa sannu da zuwa.
Ya kalleta yana
an lumshe ido ya jinjina mata kai kawai, dan jikinsa yayi lu
us saboda kai kawo da sukaitayi, ga yunwa na cin hanjinsa.
Yaya ya jikin nasa?
an ya sauke numfashi yana zama a bakin gadon,
Da sau
i sosai, sunata
ara masa ruwane dan yaji
arfin jikinsa
Wayyo malam ALLAH ya
ara lafiya yasa kaffarane
Da amin Ahmad ya amsa yana mi
ewa ya fara cire kayansa, hakanne ya saka Rumana fita danta ha
a masa ruwa.
Tana dawowa shi kuma ya fita zuwa bayin, koda ya fito yaga ta ajiye kayan shayi sai ya kalleta da mamaki.
Kina nufin zama kikai jirana baki karyaba?
Yaya banji yunwa bane shiyyasa
Baice komaiba ya
auke kansa, ya kimtsa ya fita massalaci domin gabatar da sallar zuhur.
Itama Rumana abinda tayi himmar yi kenan, bai kuwa jimaba sai gashi ya dawo
auke da
anyan indomie a leda.
ledar ya mi
a mata yana fa
in,
Tashi ki dafa wannan
Amsa tai cikin girmamawa, kafin ta kammala ya
ansha tea dan yunwa yakeji bata wasaba, koda ta gama da
yar ya sakata taci abincin, ya lura batason cin abinci yanzu, ga wani tsarce-tsarcen yawu daya lura tanayi a kwana biyun nan.
Bai dai ce mata komai akan hakanba yace dai ta shirya suje asibitin ta duba malam.
Taji da
i sosai, ta shirya tsaf ta kawo hijjab ta saka, maman Ama na tsakar gida suka fito, sai da Rumana ta kammala rufe
ofarta kafin tace mata saisun dawo kakansu aka kwantar a asibiti.
Addu'ar samun lafiya maman Ama tai musu tanabin Rumanan da kallon
urilla, itafa saima taga kamar mai ciki.
Tsaki taja tana fa
in,
Toni bandama abuna waye yay cikin? matar da ko namiji bata ta
a saniba ta ina zata samo ciki?, inaga dai dagaske maganain
ibar sukasha ita da mijin
Maman Amar mu ta mutunci kenan, ido bai gani baki ya
yalle saiya tofa, ALLAH ya gyara mana ke da masu irin halinki
Rumana tayi mamakin ganin ashe da mashin
in Sufyan Ahmad
in yazo.
Sai da ya hau ya tada sannan ya kalleta ganin tayi tsaye tana kallonsa kamar ta samu tv,
Kona wuce ne?
Ya fa
a manyan idanunsa a kanta.
Da sauri ta
araso, dole sai da ta dafa bayansa sannan ta hau.
A zuciyarta take fa
in,
gaskiya roba-roba inba mijinkaba ai baida da
in hawa
, to diba yanda duk ta koma jikinsa, ballema ita matsoraciyarnan dama.
Babu mai cema
an uwansa uffan har suka isa asibitin.
Samina dake jikin motar Ma'aruff da ALLAH ya
orata a kansa ya kawota duk da dai akwai manufa a ransa, dan soyake yakai yarinyarsa gida su
an huta, shiyyasa ya
akkota da kansa ya kawota gida kamar yanda yay al
awari, sai dai suna zuwa aka sanar musu malam na asibiti, duk matan gidanma basu da
e da tafiya ba sai yara kawai.
Da kansa yace tazo ya kaita asibitin itama, idan ya ajiyeta sa dawo gida da
an gidan nasu, da daddare kuma zai dawo ya
auketa.
Wani sama taji kanta kuwa, shiyyasa akai shiri na alfarma, yanzu haka sun shiga sun dubo malam
inne tazo rako Ma'aruff da zai wuce.
Tun shigowar mashin
in su Ahmad akan idontane, gabanta yay wata irin fa
uwa zuciyarta sai fatt-fatt take da masifar
arfi.
Ma'aruff dake magana batajiba ya kalli inda tabi da kallo kamar idonta zai zu
asa.
Akan Ahmad dake faka mashin
in ya sauka, Umm-Ruman ta dafa bayan Ahmad zata sauka shida baima san su Samina nayiba ya
an juyo ya kalleta yana fa
in,
Babie R karki karyani fa
Murmushi mai
ayatarwa Rumana tayi, ta
arasa sauka tana bashi amsa,