Sashe 24
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baby karki hanani kanki, namiki al
awarin babu abinda zai shiga tsakaninmu inba
an kiss hakaba, shima dan na samu nutsuwa ne kawai kar wata ta lalata miki ni, dan harga ALLAH a matse nake, shiyyasa banson aurenmu ya gaza wata
aya, amma gashi kekuma kince muyi ha
uri ki
arasa karatunki nanda watanni shida, niko yamun nisa Samin
A hankali ta bu
e idanunta da suka shige cikin nasa, tsigar jikinta sai tashi take saboda dama itama a bukacen take, duk yanda taso ta hanashi hakan sai ya gagareta, saboda wani tsantsar sonta take hange cikin
wayoyin idanunsa, itama idan son samun tane suyi aurensu nanda wata
ayan kamar yanda ya bu
ata, amma sai mama gaje tace tajashi harta gama makaranta dansu
ara tatsar ku
en da zasuyi mata hidimar biki na garari da sai ya tsayama
an gidansu a rai da Ahmad, wannan shawarar ce ta saka Samina cemasa ya bari ta gama makaranta kawa......
Saukar la
ansa kan natane ya sakata
ame jikinta, dan wannan shine karo na farko a rayuwarta.
Duk hanyar da Ma'aruff ya
ware akai sai da yabi Samina ta sakar masa jiki yay kissing
inta sosai, sai da ya gaji dan kansa sannan ya barta.
Koda suka dai-daita kunya hanata kallonsa tayi, yaje da ita wani wajen motsa baki, duk yanda yaso ta
i fita su shiga tare, dan gani take kowa zai gane abinda sukayi, Ice-cream da gasashshiyar kaza da kayan ciye-ciye ya lodo mata ya dawo, daga nan gida ya maidota, inda ya hanata fita suka cigaba da hirarsu a mota.
Koda Ahmad ya fito da ga shago zaije masallaci sallar magriba kallo
aya yayma motar yay gaba abinsa, zuciyarsa na wani irin
una tamkar zata fito waje.
Har suka dawo sallah Ma'aruff da Samina na'a motar, hakanne ya saka Ahmad shiga cikin gida ya amsar musu tuwo shi da Rumana ya fito domin tafiya gidan.
Har abokansa na tsokanarsa akan yau da wuri haka zai wuce?.
Murmushin ya
e kawai ya iya musu ya wuce abinsa yana tsaida mai napep.
_________________________
Yau gidan namu ya kasance na mutum Uku, dan kuwa amarya za'a kawo mana, amma dai bazawara ce kamar yanda Maman Ama ta sanar min.
Tun da hantsi
an uwanta sukazo sukai mata jere, hakan yasani yini a
aki dan ni bancika son sakewa cikin mutane da yawaba, musamman ma wa
anda ban saniba.
Ban sami nutsuwar zaman wajenba sai da suka wuce bayan la'asar, sannan ne na fito nai wanka, na dafa taliya dai-dai cikina dan nasan Yah Ahmad ba dawowa ci zaiba, tunda ya cemin yau yana da aiki sosai a shago, maybe shi da gida sai dare.
Daga nan
ofata na fito na saka kujera ina duba buks
ina na makaranta, dan ban fidda ran Yah Ahmad zai barni na zana koda ssce ne ba.
Jefi-jefi nakan amsa maganar Maman Ama da duk rabinta gulmar dangin ba
uwar amaryarmu ne da sukazo sukai jere.
Ni dai ban yarda nace komaiba, iyakata dariya ko nace ALLAH ya
yauta, daga
arshema da naga zata takurani sai na
auki kayan karatun na shige
aki kamar zanyi wani aiki a ciki, zama na nai, ban sake fitowa ba sai da aka kira magriba, nazo nai alwala na koma
aki, dan ba
i sun
an fara shigowa, da alama dai dangin angone da zasu tarbi amarya.
Ni dai gaishesu kawai nayi nai shigewata.
Zan kabbara salla biyu a cikinsu suka le
o wai na taimakesu da buta suyi alwala, mi
a musu nayi na kabbara salla ta, ina cikinyi suka shigo, ganin salla nake suka shinfi
a tabarma suma suka tayar.
Koda muka idar basu fita ba, sai hira suke jana da ita, duk tambayoyin nasu dai akan son sanin nima amaryace?, ina
an amsa musu abinda zan iya saboda naga sun girmemin sosai.
Muna idar da sallar isha'i ne Yah Ahmad ya shigo da sallama, ganin bani ka
ai bace sai ya koma da baya ba tare da yace komaiba.
Hakan da suka ganine ya sakasu mi
ewa suna min godiya, a tsaye suka iskeshi, suka gaidashi suna barin wajen zuwa
ofar
akin maman Ama da sauran
an uwansu suke can sukai salla.
Sannu nai masa ina amsar leda viva dake hannunsa, wadda Ayyah ta sako masa kwanikan tuwo a ciki.
Da yauwa ya amsa yana zama a bakin gadon,
annan fa?
yay tambayar yana kallona.
Uhm ba
ine
an tarbar amaryar da zata tare a gidannan yau
Kamar zaiyi magana sai kuma yay shiru, saboda wayarsa da tai ring,
agawa yay suna magana, wadda na fahimci dai akan
inkine.
Kwanikan abincin na fiddo a ledar, koda na bu
e naga tuwo sai bance komaiba na maida na rufe.
Dai-dai ya ajiye wayar, hakan yasashi fa
in,
Da ruwan zafi a gidannan?
Eh, akwai wanda na dafa
azun
Mi
ewa yayi tsaye yana
arin cire ma
allan rigar jikinsa mai dogon hannu,
Juye min shi na
an watsa, zafi ya isheni banzo nayi wanka
azun ba
Da
kawai na amsa masa, na shiga bin Umarninsa tamkar yanda ya bada.
Bayan na ha
a ruwan bayin naje nakai masa, lokacin dana dawo harya cire kayan ya saka jallabiya, ya
auki kwandon soso da sosan sa ya fice. Ni kuma sai na kwashe kayansa da ya cire ya ajiyemin saman gado, a raina inata tseguminsa, wani lokacin sai naita ganin kamar Yah Ahmad bai karatu mai zurfi ba na boko, dan sam bashi da irin son gayunan da
walisar samarin yanzu masu irin shekarunsa, yana dai da tsafta gwargwado, amma itama tunda abunnan ya faru tsakaninsa da Samina sai tayi rauni, jiba fa, rabonsa da wanka tun
arfe uku da wasu mintuna na yammar jiya, sai yanzune kusan takwas da rabi na dare zai sakeyi, inba sa'a ba daga haka kuma sai gobe da yamma.
To ke ina ruwanki?
wata zuciyata ta fa
a cikin garga
ina.
Haka nefa wlhy
na fa
a a fili kamar mai bama wani amsa.
Kafin ya fito najiyo hayaniya ta
an fara cika gidan, da alama dai tawagar amarya sun fara shigowa...........
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WhgANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(15)*
...............Shigowa yay yana jan tsaki, da alama dai hayaniyar gidance ta bashi haushi, ni dai bance komai ba na amshi kayan wankan na fito waje danna zazzage ruwan jikin soson, ta wani
angare kuma na bashi damane ya kimtsa.
Ina kallon wasu suna nunani, da alama dai ana gulma tane, oho basu dameni ba, sai ma na
auke kaina daga garesu.
Gu
ar data cika soron gidan ne ya tabbatar mana da cewar dai amarya ta iso, ilai kuwa sai gasu sun shigo da ita.
Ni dai ina daga
ofar
aki ina kallonsu, har aka shige da ita
akinsa suna callara gu
a abinsu.
Murmushi na
anyi, dan sun tunomin da randa nima aka kawoni gidan ina rusar ihun kuka.
Sai kin gama kallonsu zakizo ki bani abinci ne?
Muryar Yah Ahmad ta maidoni hankalina, da sauri na girgiza masa kai ina fa
awa
akin jikina har
ari yake.
Zaune na iskeshi saman tabarma, ya cire jallabiyar yana sanye da wando dogo mai taushi da riga, da alama dai na barcine.
Tuwon na zuba masa miyar ku
ewa
anya sai
amshi take, dukda babu nama a ciki girkin tsoffin mata irinsu Ayyah daban yake, musamman ma akan abinci irin na gargajiya da a yanzu yake gagarar matan hausawa, wata sai tai maka tuwon masara kaji tamkar ya ji
e saboda tsabar rashin bashi nutsuwa.
an zaki saka
yay maganar idonsa nakan wayarsa.
Na amsa da to ina
arin saka masa dai-dai misali a filet
Koda na kammala sai na koma gefe zan zauna, amma sai ya katseni da cewar,
K mi kika ci?
Da yamma na dafa taliya naci da mai da yaji, yanzu banajin yunwa
Baice min komaiba ya fara cin tuwonsa hankali kwance, kallo
aya zakai masa kasan yanajin da
insa sosai.
Yana tsaka da cin tuwon niko ina zaune gefensa ka
an ina sauraren hayaniyar da gidan ya
auka mukaga an
aga labulen
akin kamar da gayya, da sauri na kalli
ofar sai naga matashiyar mace ce ma, kafin nayi magana ta katseni da fa
in,
Mai
akinnan ruwan sha zaki sammin dan ALLAH
Mi
ewa nai ina fa
in,
hakanne ya sakata shigowa gaba
aya tana kalle-kalle kamar ta ajiye wani abu a
akin, sai kuma naga ta fita da sauri tana cewa,
Ya salam, kuyi ha
uri dan ALLAH, wlhy bansan maigidanki na nanba
guntun Murmushi kawai nai mata na mi
a mata ruwa waje.
Ta amsa tana cewa
Na gode
Ni dai komawa nai ciki na zauna inda na taso, kallo
aya kuma naima fuskar Yah Ahmad na fahimci yaji haushin abinda matar tayi.
Ni dai bance komaiba, kamar yanda shima bai tankaba ya cigaba da cin tuwonsa.
Bayan ya kammala yace na bashi ruwan wanke hannu.
Mu
ewa nai na
ebo a madaidaiciyar roba na kawo masa ya wanke, na fita naje na zubda, matar data ro
i ruwa ta bani kofina tana sake godiya.