Sashe 55
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
To ALLAH yasa da gaske kakeyi, zanko ajiye dan ALLAH ka dawo
Yana gab da fita yace,
Wlhy wasa nake karki ajiye, yau aiki garemu a shago na masu biki
Ro
onsa ta shigayi akan ko cikin su Kamalu ne ya aiko su kar
a masa, shidai ya fice yana jaddada mata karta ajiye.
Koda ta ha
a marka
en Ahmad ta aika ya kira mata Aysha yarinyar ma
waftansu, ta bata tayo mata marka
en, zama tai ta tace abinta ta ha
a duk abinda ake bu
ata ta saka
ara bayan ta juye a
an boket na plastic ta rufe abinta, ta sake kimtsa
akinta tai wankanta gab da magriba ta shige
aki bayan ta sake kunna turaren wuta na tsinke, ta fito ta samu garwashin uwatar da maman Ama tai girki ta diba taje ta saka turaren wuta na tsugunno tayi kamar yanda yaya maryam ta koya mata sannan ta zuba na
aki a sauran rushin, salla ta fara gabatarwa kafin ta gyara jikinta, wasu siket da riga daya kawo mata wancan zuwan ta saka, sunko mata
yau sosai, dan dama sawarta
aya tun yana nan, bayan tafiyarsa kuma ta ninkesu da sauran ta
oye abunta, a tsarinta dama dai tafi son taringa kwalliyar dare dasu idan yana gari.
Bayan sallar isha'i ka
an kuwa sai gashi ya shigo, lokacin ta kammala zuba masa kunun ayar a kofi tana goge wanda ta
an zuzubar a
asa ne.
Sannu da zuwa tai masa, ya amsa yana ajiye ledar hannunsa dake ta
amshi idonsa a kanta.
Kayan sun zauna mata
as ajiki, musamman yanzu datai
ar kibarnan.
Ita kanta yanda yake binta da kallo sai da kunya ta kamata, ta kai tsunman waje ta
aurayo hannunta ta dawo.
Wai miye sirrin
yawun nan ne ta wajena?
Ahmad dake kallon Umm-Rumana ya fa
Tace,
Kai Yayanmu, kai ba'a tambayeka sirrin
yawun da kaiba sai ni wane
yau nayi?
Hannunta ya ri
o ya
orata saman cinyarsa,
ALLAH Babie karkiji batun wasa kin wani ha
u sosai, kinyi
iba da haske kamar ina kusa dake
Hannu tasa ta rufe fuskarta tana fa
in,
Wlhy kana bani kunya Yaya
Kwantar da hankalinki, anjima ka
an zaki bani kunyata ai yarinya
Tashi tai a jikinsa tana dariya, ta
akko filet ta bu
e ledar daya shigo da ita, gasasheshen balangune daya samu tsafta da iya gashi, ga tumatur da albasa da cucumber yasha sunata bada
amshi mai da
i, ta ajiye a saman tabarma kusa da juk
in data zuba kunin ayar.
Tashi yay ya cire rigarsa ya zauna da dogon wandon da singlet, itama ya nuna mata gefensa.
Bata musaba ta zauna, ta tsiyaya masa kunun ayar a karamin kofi ta ajiye a gabansa,
auka yay yasha yana lumshe idanu.
Ya bu
e a kanta tare da fadin,
Babie na kinaji dani fa
Guntuwar dariya Rumana tayi ita dai, tace,
Goron albishir
inne ai kafin ama fadamin na bayar
Ina my Ruman, bashi nake so matsayin goron albishirba, ki
auka wannan na sannu da zuwane kawai, goron albishir
ina na musamman nakeso da gwauro baya samunsa
asa tai da kanta tana
ara mamakinsa a ranta, idan ya zubo magana saika
auka bazai iyaba.
Cikin nutsuwa ya zayyane mata abinda ya kawoshi kamar yanda yayma su baba bayani a gida, farin cikin daya lullu
e Rumana batasan sanda ta fa
a jikin Ahmad ba ta rungumeshi.
Cikin dariyar da yake mata ya samu damar lalubo bakinta ya manna nashi...........
*_Masu bin littafin
wai cikin
aya kuwa, saina tattare part 1 zan turo duka insha ALLAH, na gaji da wannan asha ruwan tsuntsayen nima, zaku iya ganina a koda yaushe da izinin UBANGIJI
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(30)*
.............A yanda salon yazo tuni Umm-Ruman ta bada ha
in kai wa yayan nata cikin nata ilimin data
ara samu akan nada, ta mance da wata aba wai ita kunya, sai dai Ahmad yay li
is a zaunen nan sannan ta iya
arin janye bakinta tana
oye fuskarta a
irjinsa.
Ya lumshe idanu yana jingina da bango da sake kananna
eta a jikinsa yana sauke numfarfashi.
Kusan mintuna biyu suna a haka kafin ya iya bu
e baki da
yar yace,
Da gaske dai Ruman ta girma
Shiru Umm-Ruman tayi tana sake lafewa a jikinsa, ita kanta tasan yau ta za
e da yawa, ba komai ya jawo hakanba kuma sai missing
insa.
Tace,
Nidai Yaya ban girmaba
Murmushi yayi yana kai hannu ya zame
an kwalin kanta, sumarta dake a
aure babu kitso ya shaga shafawa a hankali, kafin ya zame ribbon
inma gaba
aya ya saki gashin nata mai tsawo da cika, yanason gashi sosai, dan yana
aya daga cikin abinda yaso tattare da Samina, ashe baima saniba Rumana tafi Saminar,
Miyasa babu kitso Babie R?
Yun
urawa Rumana tai ta tashi daga jikinsa, kanta a
asa batason su ha
a ido tace,
Zafi nakeji
Zafin kitson?
yay maganar murya a sha
Fuska ta
ata tana langa
e kai tace,
Eh wlhy Yaya
Yayi wani
an moso mai sauti yana kai hannunsa kan gashin,
Miyasa wani lokacin ke raguwace? Yanzu nan kitsone keda zafi?
Babu shiri ta kallesa da
yau, dan ita dai tasan zafin kitso babu sau
ine,
Yaya kitsonne babu zafi?
Shima idanun ya fiddo kamar yanda tayi yana cewa,
Duk zafinsa ya kai randa kikai tamin raki
Yanda ta
ata fuska tai gefe da ita na alamar shagwa
a tsagorontane ya saka Ahmad
yalewa da dariyar da bai niyyaba, ya jawota ta dawo jikinsa,
Kinga wasa nake gwal
ina, ba ke baceba gaskiya
Ni babu wani wayo da zakaimin bayan kanata fa
To na daina fa
ar, haba zinariyar zuciyar Ahmad
i wayon
Rumana ta fa
a tana
an dukan
irjinsa na wasa.
Dariya sosai ya shigayi yana
arin ri
e hannayenta amma ta
i bari.
Karaf kuwa wannan wasa nasu a kunnen mijin maman Ama daya shigo gida a lokacin, shiga yay
akinsu yana tsaki, maman Ama ta kallesa da mamaki tace,
Lafiya Abban Ahmad?