Sashe 59
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya ai dama bamuce muma wani abu na damunki ba, jininki kawai zan
iba yanzu.
Dole ta amsa da to, saboda yanda Ahmad ya tsuke fuska.
Kiran waya Doctor yayi, babu jimawa wata Nurse ta shigo, ita yasa ta
iba jinin Rumana ta fita dashi zuwa lab.
Tashi sukai suka koma wajensu Ayyah, dan Doctor yace sai nan da kamar awa
aya zai basu bayani idan result
in ya fita.
Ahmad bai zaunaba suka wuce massalaci dasu baba, Rumana kuwa tazo ta zauna wajenta nada.
Tun tana sauraren hirar yayun nata har itama ta fara saka baki, Samina ce dai ta koma gefe ta tsume ta
i shiga cikinsu, a ganinta ta wuce da ajinsu, gefe kuma mugun haushin Umm-Ruman takeji dama su kansu
in da suke tarairayarta.
A haka su Ahmad suka dawo, baba yace su tashi duk su wuce gida hakanan anbar yara su ka
ai, su zasu zauna har malam
in ya farko.
Rumana sai addu'a take ALLAH yasa Ahmad yace ta bisu, tanata satar kallonsa amma shi ya
i kallon inda take sai faman latsa wayama yakeyi, a bazata baba yace Samina da Rumanan suma suje can idan mazajen nasu sun tashi sa biya su
aukesu.
Dama ita Samina can zata koma, Rumana ce ke a cikin
ila wakala, shiyyasa baba na fa
a wani da
i ya ratsa ranta da zuciyarta.
Aiko tana
ago ido ta tsinci na Yah Ahmad dake antaya mata harara.
Fuskewa tai ta
auke kanta kamar ma bata ganshiba, takobi su Ayyahn.
Tun a wajen asibitin Mama gaje da Samina suka raba hanya dasu Ayyah, dansu daga nan wajen malaminsu suka nufa Inna mari nacan na jiransu dama tun
azun.
Babu wanda ya damu da lamarinsu kuwa, dan suma su Sakina ayarin
an gidan nasu sukabi kowa nason
arasa yininsa a gida, hakama bintu yayar Samina gida tabi
an uwanta tanama mahaifiyarsu da
ar uwarta fatan shiriya a wannan rayuwa.
Ba
aramin da
i Rumana ta tsinci kantaba na ganinta a gida cikin
an uwanta, su Fa'iza harda mata sherin wai akuyar
aure ta samu sake.
Da
uwa kawai tai musu tana dariya.
Abinda ya tsayama Rumana a rai yanda kowa ke mata magana akan ta kula da kanta sosai, sannan tabar zama babu wani abu a bakinta saboda hanama kanta zubda yawu.
an tsarguwa ta farayi a ranta jin Yaya Bintu na fa
in,
ALLAH dai ya raba lafiya wannan
an gatan dangi ya fito duniya musha shagalinmu
Rumana tai kasa
e tana tunani, idanfa har zata
ora maganganunsu a mizani kamarfa suna dangantata da cikine na haihuwa? To amma haka ake cikin dama babu wani wahala? Ita dai bayan ciwon kai dataita fama dashi kwanaki batajin wani ciwo a jikinta sai na rashin jin da
in jikinta, tanajin komai na sauya mata a jiki kam sai wannan zubar da yawun shima baifi kwana biyu kenanba ya fara addaba mata.
Kauda zancen tai kawai a ranta da ya
inin ba haka bane, ta cigaba da hidimarta hankali kwance............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
https://youtu.be/N2nbw8zn9Jk
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
https://youtu.be/HFjVgQVnmn0
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(32)*
............Bayan tafiyar su Rumana Doctor yake sanarma su Ahmad sakamakon gwajin da akai mata, ya tabbatar musu tana
auke da
aramin ciki
an watanni uku.
Daga su Baba har Ahmad bayyana farin cikin da suka tsinci kansuma a ciki
ata lokacine, bakin kowa ya kasa rufuwa, wannan aure da suka ha
a yayi riba, dan sun sake tabbatar da
ansu sun amshi
addarar UBANGIJI da hannu biyu.
Ahmad sai sinne kai yake yana murmushi, shi adole kunyar su baba yakeji, Su Mudan ne dai suketa shirmensu shi da Abu da sauran
annensu.
A wannan yanayin farin cikin abokan Ahmad suka iskesu, suma sunzo duba Malam.
Aiko sunajin abinda ke faruwa suka tasa Ahmad da sheri, baiko
aga musu
afaba ya shiga ramawa.
Gaba
aya Ahmad ya kasa daina mamakin abun a ransa, wai shine yau da
a, Umm-Rumana zata haifa masa
a ko
a mallakinsa.
Ya lumshe ido yana ha
iyar wani tsinkakken yawu da sauri-sauri, ta
asan da Sufyan yayine ya sakashi bu
e ido yana kallonsa.
Sufyan yay murmushi tare da fa
in,
Kai Alhaji duk murnarce? Badanma ka tsaya jamana ajiba ai da wannan watanne watan haihuwa
aramin naushi Ahmad ya kaima Sufyan, da sauri Sufyan ya kauce yana dariya, Ahmad ya fa
a murmushin sa yana harar Sufyan
in,
an sa ido kawai, nakula ka fara lalacewa kaje kai aure?
Rabi'u yace,
Iye kaji masu aure, mikakeci na baka na zuba, muma muna nan tafe insha ALLAH, dan da yawanmu bazamu wuce shekarar nanba
Da nayi farin ciki kuwa, ko yaya nasamu sau
i daga iskancinku
Ahmad ya fa
a yana hararsu.
Nanma dariyar suka
anyi ka
Suna a asibitin har kusan tara na dare, a lokacinne kuma cikin amincin ALLAH malam ya farka, kowa yaji da
in yanda ya farka da
arfinsa, kuma a hayyacinsa, dama can Malam bayason asibiti, hakanne yasaka shi yanzuma ya tijare musu akan bazai kwana ba su maidashi gida, da a hayyacinsa yakema bazai yarda a kawosa nanba.
Duk yanda su Ahmad da abokansa sukaso lalla
a tsohon nan sam ya
i harda shirin musu kuka yake.
Babu shiri Doctor ya basu sallama akan zai dinga zuwa da safe yana dubashi insha ALLAHU.
Sunji da
in karamcin wannan likita, dan haka suka nufi gida da
warin gwiwa.
Lokacin da suka iso gidanma Rumana ita har tayi barci a
akin Amminta, ta kwantane da fatan ALLAH yasa karsu Ahmad su dawo da wuri yau ta kwana gida, koba komai ta huta da fitinarsa ma.
Sai dai kam addu'arta bataci ba, dan su Ahmad suna kai malam
aki yaga komai ya dai-daita sashensu ya shiga.
Ayyah da Gwaggo sukai masa sannu da zuwa.
Amsawa yay yana zama kan dutsin dake kusa da kwatanniyar ruwan agwaginsa, gaishesu yayi suma, suka
ara masa ya mai jiki, yace Alhmdllh, dan kuwa kowa yaga malam yanzu bazaice shine aka fita dashi shataf ba
azun da safe.
Ayyah tace,
an albarka a kawo tuwo ko?
Ayyah anya kuwa zanci tuwon nan yau?, gaba
aya a gajiye nake kwanciya kawai nake bu
ata yanzu, ko ma yunwar banaji sam
Sannu kaji, zirga-zirgace wlhy, jiki da jini ai yana bu
atar hutu, to inko bazaka ciba kuzo ku wuce gida dare nayi, dan itama wannan yanayin nata bai bu
atar yawace-yawacen daren nan kodan shai
anu, tunda baikai
wariba har yanzun
Murmushi kawai Ahmad yayi, dan ya lura dai iyayensa mata su dukma sun gama fahimtar yayi ajiya ashe.
Gwaggo dai duk na zaune ta kunna redio tana sauraren taskar labarai, tana kuma jinsu sarai, amma yanda ta
auke kanta saika
auka batasan hidimar da akeyiba.
Sadiya ya
walama kira, ta amsa daga
akinsu tana fitowa, da alama ma harta kwanta ya tasota.
Jeki ki kira min Ruman mu wuce gida
Da
Sadiya ta amsa tana wucewa.
Shi kuma ya mi
e ya
auki buta ya shiga bayi.
Dai-dai nan baba ya shigo shima, daga Ayyah har gwaggo sannu sukai masa, ya amsa yana fa
in,
Su Amadu sun wuce dai ko?
A'a yanzu dai suke shirin wucewar, yana bayi
Ayyah ta bama Baba amsa.
Baice komaiba ya shige sashensa.
Ahmad na fitowa Rumana da Sadiya suka shigo suma, sai kumbura fuska Rumana take saboda barcin data fara aka taso ta, ji take tamkar ta fasa ihu.
Ahmad ya sauke idanunsa a kanta, ta
an hasken farin watan daya gota sha biyar, hakan ya saka
yawunta kuma bayyana masa a cikin ido, ya sauke ajiyar zuciya ka
an yana maida idonsa gasu gwaggo da Ayyah.
Tom bara mu wuce sai da safen ku
Ayyah tace,
To ALLAH ya huta gajiya
an albarka, Umm-Ruman ALLAH ya
ara lafiya kinji, aita addu'a dai ALLAH ya inganta mana ya kuma raba lafiya
Sadiya ce ka
ai ta amsa, Ahmad da Rumana kunya ta hanasu cewa komai, hakama Gwaggo da tunda aka fara zancen cikin bata tofa nata ba, tana dai cikin tsantsar farin ciki a cikin ranta.
Itama Rumana tai musu sallama tabi bayan Ahmad da yay gaba.
Sai da sukaje soro ne ya juyo, hannunta ya ri
o ba tare daya ce komaiba, dan ya lura kamar barcin data fara bai saketa ba.
A
ofar gida sukaci karo da motar Ma'aruff yazo
aukar Samina, amma sai masifa yake mata akan tun
azun yazo kusan mintuna talatin yana jiranta, itako sai faman lalla
ashi take dan karya
aga murya
an majalissar abokan su Ahmad su ji.
Fitowar su Ahmad ne ta saka ma'aruff yin shiru yana kafe Umm-Ruman da ido tamkar idanunsa zasu fa
asa, suko koma kallonsu basuyiba duk da su Ahmad
in sunji jarabar da yakema Saminar, sun gittasu Ahmad yajiyo warin giya ya buso, mamaki ya kamashi warin giya daga ina haka? Yasan dai mu al'ummar arewa kasantuwarmu mafi yawa musulmai bamu cika hu
a da giyaba musamman yankinmu da Hausawa sukafi yawa, sannan shi baima ta
a jin warin giyaba a
ofar gidan nasu sai yau, to lallai yana zargin kamar mijin Samina ne kenan?.