← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 99

Sashe 20

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lafiya lau kowa da komai yake
Zaheedah ta amsa duk da taso ya bata amsar maganarta ta farko.
Sun
an ta
a hira ka
an, a cikin hirar take fa
a masa sai tazo ganin amarya.
Bayan ya ajiye wayar ya kalli Rumana da har yanzu kanta ke a
asa,
Zubamin ka
an, sai ki ha
amin shayin nan, anjima nasha kunun
Da to ta amsa tana mi
ewa,
aton banbun ruwanta da aka zuba kwanikan amfani ciki ta bu
e ta
auki filet da cokali da kofi, dukda a wanke suke fes sai da ta sake
aurayewa sannan ta dawo inda take, sai faman gyara gyalenta dake zamewa take harta kammala ha
a masa shayin, ta zuba fankasu uku yace,

ya isa haka, zuba miyar a kai kawai
Da
ta amsa.
Bayan ta gama ta
an kallesa, a
arare tace,
Ko a saka Sallaya a
Kai ya
aga mata yana cigaba da danne-dannensa a waya.
Ganin zai fara cin abincin sai ta mi
e zata fita.

Kefa?
Yay maganar ba tare da ya kalleta ba.

In....in..ba banajin yunwa
tai maganar cikin in ina tana sosa gefen kunne.
Manyan idanunsa ya
ago ya kalle, hakan yasata saurin maida nata ta risinar.

Dawo ki zauna ki karya ko ranki ya
Dawowa tai tabi Umarninsa, zata zuba wani fankasun yay mata nuni da wanda ta zuba masa.
Duk jikinta tsuma yake, itace yau zataci abinci kwano
aya da Yah Ahmad?.
Yanda ta takure kanta duk yana kula, amma sai yay kamar baisan tanayiba, yaci gaba dacin abincinsa duk da baya masa da
i sosai a harshe saboda zazza
in da yayi, ga damuwar Samina tana nan daram a ransa babu abinda ya ragu a ciki.
Bai sake tanka mata ba har suka cinye ukun data zuba masa, wanda shine ya cinye kaso mafi yawa a ciki, bu
e kwanikan yay ya
ara wasu ukun ya saka miya, Rumana dai na kallonsa batako motsaba, gabanta ya tura filet
in ba tare da yace uffanba.
Ta kallesa da sauri suka ha
a ido, yanda ya sake tsuke fuska ya sata maida kanta
asa da sauri
irjinta na lugude, tadai fahinci itace zata cinye wannan kenan?.
Yanda bai sake bi takansa ba itama ta kasa kallonsa, ya ajiye kofin tea
in da
an saura a ciki alamar dai ya
oshi, miya tuna kuma oho masa, sai taga ya jawo ledar da madara ke ciki ya fasa
ayan sacet
in ya zuba a kofin da sukari sai nescafe, ya zuba sauran ruwan zafin kofin ya motsa, gabanta ya ajiye ya mi
e nanma bai tanka
inba dai.
Da kallo ta bisa har ya
akko ledojin jiya ya ajiye inda ya tashi, ya bu
e banbun da kwanika ke ciki ya
auki kofi, sannan ya bu
aramin banbun danya
eba ruwa amma wayam babu komai.
Mi
ewa Rumana tayi tana fa
in,
Babu ruwa ai, naje zan
iba a rijiya wai gugan ta fa
a jiya, bara nasamo maka wajen maman Amatullah
Baice komai ba ya mi
a mata kofin.
Bata jimaba ta dawo
auke da ruwan leda a filet.
Koda ta ajiye a gabantsa sai ya tsirama ruwan ido kawai ba tare da ya
aukaba.
Hakan ya saka Rumana tsayawa tana kallonsa itama.

Babu ruwane a gidan sai wannan?
. Ya fa
a yana nuna filet

Na tambayeta ne shine ta bani wannan wai na rijiyar baida da
i sosai suma wannan suke sha.
Filet
in ya tura gabanta, da alamun
acin rai a fuskarsa ka
an yace,
Bani wancan haka nan
Tamkar Umm-Rumana zata fasa kuka haka taji, yanzu mata tai musu abin alkairi kuma sai yace ta maida? To mi zata ce mata ita kuwa?.

Zaki
auka ne? ko sai kin gama tunanin?
Kafin ya rufe baki ta sungumi filet
in ta fice cikin sassarfa..............
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(12)*
............Jiki a sanyaye ta koma
ofar
akin maman Amatullah.
Maman Amatullah dake zaune tana
ura zo
o a gorori na saidawa ta amsawa Rumana sallama tana fa
shigo mana Amarya
Kunya duk ta lullu
e Umm-Rumana, ta ajiye filet
in ruwan tana magana cikin in ina
Dan ALLAH kiyi ha
uri, wai ya fi son na rijiyan
Murmushi maman Ama tayi, tace,
Amarya karki damu, haka maza suke, abinda suke bu
ata kawai suke so, bara na
iba miki wannan yafi
an sanyi to
Rumana dai batace komaiba, ta amsa ruwan tana mata godiya ta fice.
Inda ta barsa nan ta iske sa yana danna waya, ta ajiye kofin ruwan a gabansa
Ga shi
Bai ce komaiba ya ajiye wayar.
Tana cin abincin da aka sakata dole tana satar kallonsa yanda yake shan magani kamar zaiyi kuka, sai yayi kamar zai sha sai ya fasa yana matse ido, idan kuma ya jefa a baki da
yar yake ha
iyewa kamar zaiyi amai.
Ba sabon abu bane a wajenta tunda tasan baya son magani, ya
ata lokaci sosai kafin ya gama shan maganin da bai wuce kwayoyi shida ba.
Ficewa yay, mintuna ka
an sai gashi ya shigo, botiki ya
auka ya fita tare da
aramin banbunsu.
Hakan yasa Rumana mi
ewa itama ta shiga tattare kwankan da suka gama, ta
akko wani filet
in ta juye kazar jiya ta
ora a tiren da zainab ta kawo abinci ta ajiyesu gefe.
Mamaki ya bata ganin yana
ibar ruwa, da alama dai gugar ya fiddo dan ga
ugiya nan a gefe ya ajiye.
Kwanikan ta ajiye gefe ta koma
akin, tana
arin shiga ta tsinkayo muryarsa yana fa
in,
Ki kwashe kwanikan nan shima ki fiddosa

kawai ta iya cemasa.
Yanzu ita ina zata saka wa
annan kwankan haka? Duk da basu da yawa
akin babu wani fili mai yawa daya rage, kuma dai bata ce zata jerasu a
asa ba ai.
Haka dai ta gama fiddasu ta
auki banbun takai masa, sai da ta
auraye shi sannan ta ajiye.
Ya
auki wanda ya cika da ruwan ya kai
akin, itako sai kallonsa take, dan banbun yanacin kusan boket hu
Ruwan ta
iba a
aramar roba ta koma gefe tana wanke kwanikan, shi kuma ya
auki banbun data ajiye ya maidashi
ofar
akinsu ya ajiye, idan ya cika botiki sai yaje ya juye.
Hakan da Rumana ta ganine ya sata mi
ewa tabar wanke-wanken, idan ya cika botikin sai taje ta juye, a haka har suka cika banbun da botikan uku, biyu na roba
aya na
arfe.

arasa wanke-wanke tazo tanai, shikuma ya
auki ruwan botikin
arfen ya nufi bayi.
A lokacin kuma Maman Ama... Ta fito ri
e da Amatullah tana kuka.
Rumana tai murmushi tana kallonsu da fa
in,
A'a Amatullah yaya dai?

Rigima kawai mara dalili,
an zo
on dana rage na
asan botiki ta zubarmin a
aki, shine kuma bazan gogeba sai na bar mata tai wanka a ciki
Rumana tace,
Lallai hajiyar
arna kenan, ina Yayana shi? Ban ganshiba tunda na tashi?

Wannan ai tun jiya bama ya gidan, da
anwata tazo jiya da yamma ya ma
ale mata sai da ta tafi dashi

ALLAH sarki, to ALLAH ya dawo dashi lafiya
Rumana ta fa
a tana kama Amatullah data rarrafo wajenta.

aukarta tayi, ta zauna a bakin rijiyar tana mata wasa, ahaka Ahmad yazo ya wucesu.

in shiga
akin Amatullah tayi, har sai da ya le
o, kamar ance ta
ago sai suka ha
a ido,
Zonan
ya fa
a kawai yana sakin labulen.
Mi
ewa tai
auke da Amatullah ta nufi
akin.
Tsaye ta iskeshi yana taje sumarsa a gaban mirror, tace,
Gani Yaya
Bai tankaba sai da ya gama, ya ajiye kum
in yana fa
in,
Bara naje can gida baba na kirana, naga babu abin girki ko?
Tai jimm saboda bata gane kan tambayarba.
Katse mata tunani yay da cewar,
Risho nake nufi ko abin gawayi

Eh babu, amma inaga zasu kawo yau sukace

Okey
kawai ya fa
a yana
arin
aura agogo a hannunsa, mikuma ya tuna sai taji ya ja siririn tsaki tare da kuncesa ya bu
e jakar daya
auki kaya ya jefashi ciki, ya zaro wani ya saka, kumatun Amatullah dake mi
a masa hannu tanason ya
auketa ya
an shafa ya wucesu batare da yace komaiba.
Rumana tai ajiyar zuya bayan ya fice tana
an girgiza kai, aranta tana tunanin ko yaya wannan zama nasu zai kasance kenan oho?.
Fitowa tai tsakar gida tanama Amatullah wasa, inda maman Ahmad ke
an mata hira daga kicin
insu tana girkin rana.
Ita dai Rumana murmushin ta yafi hirar yawa, dan dama can ita bamai yawan magana bace, ta kuma kula Mama Amatullah akwai surutu.
A haka su Fa'iza sukazo suka iskesu, sosai Rumana taji da
in ganinsu.
Suka shiga
aki sai sha
iyanci suke mata, harda tambayarta wai yaya jiyan? Dan sunga Yah Ahmad a gida yanata
yallin angwanci.
Duka takai musu, suka kauce suna dariya, haka sukaita tsokanarta, kazar kuwa da suka gani sai da ta
iba musu, suka kuwa ci suna fa
in,
Tunda ke tsoro ya hanaki kici muko ci mukayi, Rumana wai dan ALLAH da wuya kamar yanda ake fa
Rumana ta kalli Salima mai maganar tana fa
in,
Minene?
Gado Salima ta nuna mata da yin magana
asa-
asa kamar mai munafunci.
Tashi Rumana tayi tsaye,
Oh ni ALLAH ya shiryeku, ni dai babu ruwana wlhy, kuje ku tambayo Yah Ahmad
in mana

Kutumelecy amma baki da man kai Rumana yasin
cewar Fa'iza.
Salima tace,
A'a so take ya maidamu ni
iyar gyada ta
uli-
uli alkur'an, kinga kuwa yanzu da muka ha
u dashi a gida sai wani cin magani yakeyi, niko a raina har gulmarsa nayi, nace waishi Yah Ahmad yamayi auren bazai canjaba ne?
Dariya Fa'iza da Rumana suka sanya, Salima ma mai maganar ta tayasu tana sake cewa
Wlhy na zata yau zan ganshi fuska a washe, Rumana ko dai baki bada kai bane?
Chapter 20 · 0% Book details