Sashe 76
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
angaren Samina sam abubuwa babu sau
i, komai sake rikice mata yakeyi, dan yanzu idan har kikaga Ma'aruff a sashenta to tabbas Mufida bata gida ne kokuma sunyi fa
a, ko yazo mata a buge ta korosa, dan tace bazai ta
a zama mata a sashe yan warin giya ba, bai dametaba yaje yay ta sha shiya sani, amma babu maganar ra
arta.
Tofa shine sai kiga ya taho wajen wadda ya raina Samina, ita kuma da bakinta bai iya mutuwa saboda azabar tsiwa da yace kule zatace cas, kafin kace mi sunyi sama, yako bubbugeta babu abinda yasha kansa.
Ya saka mai gadi ya hana kowa zuwa wajenta saboda zugar Mufida, ashe lokacin bikima shine yasa aka hana
awayenta shigowa gidan, sai da ta kira Nafy tana mata tsogumi shine ta sanar da ita komai daya faru, ran Samina ya
aci suka haura sama da Ma'aruff, ranarma sunci uban fa
a a gidan Mufida nata kwasar dariya.
Dolene duk wanda yasan Samina ya ganta a tsakanin nan ya tausaya mata, tayi figi-figi da ita kamar wadda aka
wato daga bakin kura, gashi saboda man bilicin
in data daina shafawa saboda
arewar nata
uraje sun mata futu-futu da fuska, nan yayi ba
i nan yayi ja, fuskar tai wata iri kamar wadda ta tashi daga jiyyar
una.
Duk
arin ku
in da yake mata da yanzu ya daina, sai abinda mufida tace akeyi a gidan.
Da kuka na maganin damuwa da tuni Samina yayi mata, sunan Ahmad kuwa ai babu fashi a rana saita ambata sama da sau goma, abu ka
an Ma'aruff yay mata saitace da Yaa Ahmad ne da ba hakaba.
Ga rashin mutuncin dangi miji, sosai surukarta ke nuna fifiko tsakaninta da Mufida.
__________________________________
A randa Ahmad yazo a ranar yayma iyayensa tuni akan maganar abinda ya kawosa nason tafiya da iyalansa, dan yace kwana uku zaiyi kacal ma su juya.
Babu wanda yay musu a cikinsu, tunda dama kowa yasan da zancen, dan haka shiri kawai suka somayi.
Sai kuma Rumana duk ta shiga damuwa, ta ro
esa dan ALLAH su tafi da Zainab tunda ta gama firamare
inta, idan sukaje can sai a sata sakandire.
Da farko dai yay shiru kamar bazai amince ba, amma da yaga tana kuka sai yace zai tun tu
i su baba idan sun amince, idan sunce a'a tofa sai dai tayi ha
uri, tunda da dai ga Haysam nan ya ishe
auke kewa.
Ita dai tata addu'ar ALLAH yasa a dace, da dare ya samu baba da maganar bayan ya fara sanarma Ayyah dama.
Baba yaso tirjewa, hakama gwaggo, amma da Ayyah ta saka baki sai suka amince, koda suka sanarma malam da iya fatan alkairi sukayi, iya tace dama tanada niyyar magana akan abama su Rumana wata a yaran gidan.
Ana gobe zasu tafi Rumana taje can gidansu, su mama Ama na soro zaune suna hira da makwafta, mamakin ganinta ya kamasu, dan a zatonsu kota dawone, har wata maman Salim na fa
in,
Maman Haysam masu jego na dawowar dare ke ta rana kike?
Murmushi tayi amma bata bata amsaba sai da ta zauna, suka amshi Haysam dake bayan
anwarta khadija suna yaba
yawun da yaron ya
ara.
Sai da ta gaisa da kowa kafin tace,
Ba dawowa naiba, munzo muku sallamane dan da sassafe zamu wuce
Cikin mamaki duk suk kalleta, maman Ama ta
ora da tambayar
Yo ina kuma zakuje amarya?
Kafin Rumana ta bada amsa khadija ta amshe da fa
in,
Porthercout zasu tafi ita da yayanmu
Kallon kallo aka koma. Kausar tace,
Yawon sha
atawa za'a kenan Amarya?
Nanma Khadija dai ta bata amsa da fa
in,
A'a zasu koma can dai da zama sai dai suzo mana yawo
Tsitt soron yayi, sai maman Aysha ce cikin ya
e ta katse shirun,
A to lallai su marya gara wasai, kice guduwa za'ai kudu a barmu, su Haysam ashe
an kudanci za'a koma
A yanda take maganar kawai ya isa tabbatarma da mutum bada da
in rai takeyiba.
Su kuma sauran sai famar ya
e sukeyi, ita dai Rumana mi
ewa tai ta nufi
akinta, shigarta babu jimawa sai ga Ahmad shima ya shigo.
Ya wuto su maman Ama Haysam na wajensu.
Rumana ta amsa masa sallama tana cigaba da abinda takeyi, shima amsawa yay yana zama a bakin gadon idonsa a kanta, daure zuciyarsa kawai yake harsu tafi ba tare daya nema ruwan dazai kashe
ishinsa daga gareta ba.
Itama ta lura da hakan, shiyyasa taketa addu'a da fatan harsu wuce kar yace yana bu
atarta, dan ita dai bazata sake maimaita abin kunyar da sukai a ranar da na
udar Haysam ta dole tazo mataba.
Tana kimtse-kimtsenta yana binta da kallo, hakan yasa ta
walama khadija kira, sarai Ahmad ya fahimci dalilin kiran khadijan, hakan yasa ya cije baki a ransa yana fa
in duk wayon amarya dai sai ansha manta, kuma zaki gane baki da wayo yarinya.
Ita dai batasan yanaiba, ta gama komai yanda ya dace dan yace dagasu sai kayan sawa zasu tafi, sai
an abinda ba'a rasaba da Rumana ta
auka.
Gab da magriba suka bar gidan tana jaddadama su Kausar kalmar a yafi juna.
A fili dai sunce suma a yafe, amma
asan zukatansu tamkar zasu kama da wuta haka sukeji, sunajin ba
ar hassada akan wannan tafiya ta Umm-Rumana, ita kanta ta fahimci ya
e kawai suke mata da dariyar gatsatsa wadda tafi kuka ciwo. Duk da ita sai takejin wani iri babu da
i saboda sabo............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[8/21, 12:41 PM] Nadady: *_41_*
.............Washe gari suna idar da sallar asuba motarsu ta tashi, Rumana sai share hawaye takeyi, Zainab kam ko a kwalar rigarta murna taketayi, su ka
aine a motar dan shata Ahmad ya
auka duk da ku
in daya kashe hakan yafi musu sau
i, dagasu sai kayansu, direba da Ahmad a gaba, zainab da Rumana da Haysam a baya.
Kuka sosai Rumana takeyi haka
an uwanta, duk dauriyar Ammi sai da tayi hawaye itama, tunda motar ta wuce gidan sai ya koma tsit, kowa yanajin kewarsu a ransa, dan Ahmad ya zama wani jigo abin alfaharinsu.
Mama gaje kuwa babu abinda kecin ranta sai ba
in ciki, ko fitowa ba taiba lokacin da kowa ya fito
ofar gida har iya domin ganin tafiyarsu.
Babu wanda ya damu da lamarinta, sukabi yaransu da addu'ar fatan alkairi sudai.
Sunyi tafiya mai nisa Rumana tana kuka, yayinda Zainab barci yay gaba da ita, dama Haysam tunda suka taho shi barcinsa yakeyi.
Ahmad da direba ma ba wata hira sukeba, saboda hankalin Ahmad naga Rumana, itama dai barcinne ya saceta.
Ajiyar zuciya a Ahmad yayi ka
an, yana maijin tausayinta na tsigota da yay daga cikin dangi, bashi da wata mafita bayan wannan, duk da kasancewarsa
aramin ma'aikaci yanada
yau ya maida hankalinsa ga aikinsa tu
uru, gashi karatu yakeson komawa, zai sake zama busy sosai, kuma koba komai yana bu
atar jinta a kusa dashi, itama karatun ya keso ta koma kafin yara su fara mata nauyi.
Da ga Rumana har Zainab sun jigatu da wannan doguwar tafiya da basu ta
a riskaba a rayuwarsu, Haysam kam kuka yayta tsilalawa, musamman da lokacin da aka saba masa wankan yamma yayi, sosai ya rikice, Ahmad dai shi yayta taimaka mata, dan a gajiye take, ga kuma ru
atan da Haysam yayi, dan bai ta
a mata makamancin kukan nanba da suna gida, yayi kukan dare kam sosai amma da yake Ayyah ce ke kwana dashi ita dai nata kallone, wani lokacinma sai yayi kusan rabin kukan take farkawa.
Iya galabaita dai kam sun galabaitu da wannan tafiya, dan ko abincin da sukan tsaya ci ita da zainab basa wani iya ci, Zainab amanta biyu ma ita.
Wannan yanayinne yasa Rumana bazasu iya
arar da komai da suka gani a hanyaba, ALLAH dai ya saukesu lafiya gabannin asubahi.
Gidane
arami da aka bama su Ahmad
ananun ma'aikata su zauna, falone sai
akuna biyu a falon, babba guda
aya da kuma
arami da baikai girmaba, sai ko kicin da sito shima
an fit, kowanne
aki da bayinsa a ciki.
Ginin gwamnati ba ginine na mugunta ba, komai akanyisa da inganci, dan haka dolene gidan ya burge mutum, duk da dai kamar a kwatas suke, babu wata hayaniya kamarma babu mutane a wajen.
Ita dai Rumana ma bata kallon abubuwa takeba, burinta ta samu ta zauna ta huta, hakama Zainab data ma
ale jikin Ahmad saboda rashin
warin jiki, gashi
auke da Haysam a kafa
a barcin wahala ya sacesa.
Nuni yay musu da su shiga ciki bayan ya bu
ofar da key
in daya ciro a aljihu, har sannan Zainab na jingine dashi, Rumana tai gaba shikuma ya shigo da yaran, yayinda direban keta
arin sauke musu kayansu.