← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 99

Sashe 58

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Oh Yaya, da nice fa yanzu kacemin raguwa
Shima saukar yay yana murmushi da
arin ajiye mashin
in da
yau, ya juyo yana
an ran
wafowa ya lakaci hancinta da fa
in,
Yo ai ragguwarce
Yanda Rumana ta
an
ata fuska a shagwa
e ne ya bama Ahmad dariya, dan haka yace,
Zaki wuce mu tafine ko saina
aukeki?
Baya ta matsa tana masa harar wasa, ta tofar da yawun daya taru mata a baki ka
an tana fara tafiya.
Hannu ya kai zai ri
ota tai wani
an taku mai hanzari kamar zata ruga.
Dariya Ahmad yayi har ha
oransa na bayyana, yace,
ALLAH zan kamakine Yarinya
Wannan kalma tashi karaf a kunnen Samina da Ma'aruff dake binsu da kallo kamar idanunsu zasu fa
asa.
Sukam su Ahmad ma basu lura dasu ba har suka shige.
Ma'aruff ne ya fara ta
e baki yana fa
in,
To shi wannan fa
irin yaushe yay
iba haka? Ko shima sha ka fashe
in da mata ke sha ya sha?
Banza Samina tai masa, dan ita ka
ai tasan sukar da takeji a zuciyarta, badan ta baro handbag
inta wajen mama gaje na a ciki da wlhy bazata koma ba.
Shiko Ma'aruff Umm-Ruman ce ta tafi da zuciyarsa, harya kasa ha
uri sai da yay ma Samina tambaya,
Wai dama wannan aka aura masa?
Guntun tsaki Samina tai, a ta
aice tace,
Babu zato taji Ma'aruff yace,
kai amma
yawa da ita, wlhy tama fiki
yau da nutsuw....
Sai kuma yay shiru bai
arasaba ganin kallon da Samina tai masa a hargitse.

Kinga malama daina watsomin wa
anan idanuwan, indai nine ma kinga tafiyata, kice ina gaidashi shida
yawar matarsa dan ALLAH
Hawayene kawai suka shiga sakkoma Samina a kumatu, wanda ita kanta batasan na minene ba, da
yar ta iya tsaidasu tabi bayan su Ahmad, dukda tsantsar kishin Rumana daya doki
irjinta bazata iya daurewa ba sita sake ganinsa ko zataji sassauci.
Su Ahmad kam tunda suka shiga iyayensu mata duk suka zubama Rumana ido, sukam basu fahimtaba, cikin girmamawa duk suke gaishesu daga Rumanan har Ahmad.
Tsagwaron farin cikine ya bayyana a fuskar Ayyah, hakama Gwaggo da Ammi sai dai su sun shanye a zukatansu, su dai su Yaya maryam sun kasa
oye farin cikinsu duk da hasashe suke ba tabbatarwa sukaiba, Mama gaje kuwa zuciyarta sai gudu take da sauri-sauri.
Ahmad da Rumana dai suka shiga inda Malam ke kwance danta dubashi, barci yakeyi, shi ka
aine a
akin har yanzu kuma ana saka masa ruwa, likatanne yace duk su fito dan ba'ason ana masa yawan hayaniya.
Basu jimaba a
akin suka fito, Ahmad ya nufi wajen likita dan yaji ya ake ciki yanzu?, ita kuma Rumana ta zauna wajen iyayensu mata da yayyanta.
Lokacin Samina ta shigo, dan haka Rumana ta gaisheta da bata ha
uri akan rashin zuwa dubata da bataiba, tace alokacin itama batajin da
ine.
Cikin
an ta
e baki Samina tace,
Karki damu
daga haka taja bakinta tai shiru.
Itama Rumanan sai bata sake cewa komaiba, su Ayyah ma duk suna saurarensu amma babu wanda ya saka baki.
Tashi Samina tai ta nufi office
in likita wai bari taje taji yaya ake ciki? Babu wanda ya tanka mata sai mama gaje, dan tunda tazo asibitin taketa nuna isa ita adole matar mai arzi
i, har cewa tai za'a canjama malam asibitin iya tace a'a nanma ya Isa, Ahmad nata iya bakin
arinsa hakanma su ya wadatar.
Yanzu kuwa data tsiri zuwa Office
in likita kowa ya fahimci Ahmad ta hango ya shiga
ila.
Babu kuma wanda ya tanka mata akan hakan.
Yanda Rumana ta kasa zama taketa fita zubda yawune ya saka amaryar baba iliyasu tai magana cikin murmushi,

Rumana kiringa samun ko cingam ne ko wata alewa haka kina sakawa a bakin, zai rage miki tara yawun kinji
Rumana da bata fahimci al-amarinba tace,
To Umma, ni wlhy nama rasa miya kawo hakan, sam ban iya ha
iye yawun yanzu, idanma nai kuskuren ha
iyewa sainaji kamar zanyi amai ko zuciyata taita tashi
Su dai iyayen da suka fahimci tsagwaron wautar Rumana duk sai sukai murmushi, sai su Yaya Raheenatu ne suke mata dariya sosai.
Ahmad na zaune suna magana da Doctor Samina ta shigo ko neman izini babu, kallo
aya Ahmad yay mata ya
auke kansa yana sake shan toka, zama tai a kujerar dake kallon tasa, hakanne ya saka Ahmad mi
ewa yana bama Doctor hannu sukai musabaha yana masa godiya.
Ya tsallakota zai fice ba tareda yama nuna yasan
urar data kwasota ba, gudun kar taji kunya yasata tasowa da sauri tabiyosa, nanma baiko dubeta ba dukda yana jin takunta gab da shi, kusan a tare suka iso wajen, aiko Rumana da ganinsu tare ya sosa ranta karaf sai suka ha
a ido da Ahmad.
Yanda ta juya idanun ta
auke daga kansane ya bashi mamaki, dan tsagwaron kishi ya hango a cikinsu, saima yaga ta mi
e ta fita.
Ayyah da duk ta kula da abinda ke faruwa tai dariya a zuciyarta, kallon Ahmad
in tai tana fa
in,
an albarka ya kamata a samowa Umm-Ruman wani
an abu ta saka a bakinta koda alewane ko cigam, wannan zubda yawun baida da
i, ta kasa zama waje guda ta huta
Da kallo yabi Rumanan data dawo yanzu ta zauna, shi kansa abin ya fara basa mamaki, yace,
To Ayyah bara na samo mata, zama muje taga likitane, ni kaina narasa mike damunta

Allazi an
ara kenan
cewar Sakina tana dariya.
Harararta Ahmad yay dan dama tunda ya shigo basuyi fa
an da suka saban ba.

Allazi an
ara me? Kekuma?
Sakina tace,
Haba
anina miye na fusatar?
Hannu ya kai zai ran
washeta ta matsa tana fa
in,
ALLAH kana ta
ani akan matarka zan rama, a maganata dai ai ban ambaci sunkaba ka tsargune kawai
Dariya kowa ke musu, dan babu wanda baisan wannan
ar tsamar dake tsakanin Ahmad da Sakina ba, inhar suka ha
u fa
a sau goma su shirya yamusu ka
Shi ya
i yarda ta girmesa, ita kuma bazata fasa fa
ar shi
aninta bane

wafa yay zai bar wajen, tace,
Iye kaga su Amadi masu mata, saboda nace zan rama a kantane ka ha
ura kenan, a lallai soyayya ruwan zuma
Wucewarsa yay bai tanka mataba, ya saki lallausan murmushi saboda iya shegen da Sakina ke masa har yanzu shida Rumana.
Babu abinda zuciyar Samina keyi sai zallo, adai fahimtarta suna nufin Rumana ciki ne da ita, cikinma na Ahmad
inta.
Wata irin tsuma jikinta keyi, numfashinta kuwa da
yar take fusgarsa wajen fitarwa.
Ana cikin haka sai ga Ahmad ya dawo da leda mai
an girma, har gaban Rumana yaje ya mi
a mata ledar, ta amsa kanta a
asa saboda nauyin iyayensu da yayenta, shiko ta kula koma ajikinsa, kansa tsaye yake komai.
Saboda neman magana irin na Sakina ta amshe ledar daga hannun Rumana tana dubawa,
Iye kwali-kwali fa ya siyo, Amadi bara na raba nima na
ib.....
Ai bata
arasaba taji saukar rankwashi mai zafi a kanta, ya kuma fisge ledar yana fadin,
Ko kece
walan ta kankia bazaki lashi ko ledar abu
ayaba
Aiko mi za'ai inba dariyaba, Sakina kuma ta dafe kanta kamar zatai kuka, tace,
Kam balastin, aiko ka jama matarka, kanta zan rama
Sake juyowa yay ya kama hannun Rumana yace,
Basai idan ta zauna inda kikeba zaki raman
Rumana duk da kunyar da ta nema halakata tanaji tana gani Ahmad yaja hannunta suka bar wajen.
Sakina tace,
Matsoraci kawai
Gwalo ya juyo yay mata yace,
Oho dai
Basu Ayyah ba hatta dasu Baba sai da sukai dariyar wannan rikici na Sakina da Ahmad.
Samina kuwa tsaki tayi zuciyarta na mata zafi da turiri, wannan itace
auna da soyayya da riritawar datai tsammanin samu daga Ma'aruff, amma sai gashi tana ganinta wajen wanda takema kallon gara, fa
iri.
Ta ha
iye wani yawu mai kauri tana binsu Ahmad dake
arin shiga Office
in doctor da kallo, kuma har suka shige bai saki hannun Umm-Ruman ba, jitai wata irin tsanar yarinyar na
ara mamaye duk illahirin zuciyarta.
Mama gaje tsaki tayi, sosai maganar cikin nan na Rumana ya tokare ma
oshinta, a ganinta Samina ta cancanci wannan cikin, babu wanda yabi ta kansu dan bama asan sunaiba.
Su Umm-Ruman kuwa a office
in Dr suka yada zango, dama bayanin da Ahmad yaje
azun yay masa kenan, bayan sun zauna Rumana ta gaida likitan ya amsa da
ar fara'a yana tambayarta yaya jikin.
Sai da ta kalli Ahmad sannan tace,
Nifa banajin wani ciwo a jikina Yaya
Murmushi Doctor
in yayi, danshi tun shigowarsu ya fahimci Rumana nada
aramin ciki.
Shine ya katse musu kallon da sukema juna, Ahmad na harara-harara, Rumana na kallonsa a tsoro-tsoro.....
Chapter 58 · 0% Book details