Sashe 5
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai Iya, irin wannan kira haka saikace na mafarauta,
an kwalifa nake
aurawa saboda su Nafy zasuzo yanzu mu wuce, mi kuma zan miki?
Baki iya dake tsaye bakin murhu tana
okarin hura wuta ta ri
Samina anya wannan rayuwar ta dace dake kuwa? Ba
ya ganin kinason wuce gona da iri? Yanzu nan kodan yaron nan Ahmad ai
an sassauta wani abun, wlhy kibar biyema lalatattun yarancan su Nafisa karsu kaiki su baro
Baki Samina ta
an ta
e tana gyara zaman gyalen kafa
arta,
Iya nifa wlhy banajin da
in irin maganganun nan naki, ni mi nakeyi mara
yau a rayuwata dan ALLAH?
Ba nace kina wani abu mara
yau bane ba Samina, Inason dai ki tsaya matsayinki kodan Yaronnan da ya gama wahalar duniya a kanki, karsuje su hure miki kunne akan
abi'u mara amfani
A'a Atine, anface ka fadi alkairi ko kai shiru, dan Ahmadu yaymata wahala sai akace bazata mori
uruciyarta ba? Naga ba aure aka
aura musu ba al
awarin auren ne kawai ko?
Wata dattijuwar tsohuwa mace dake fitowa daga bandaki ta fa
a tana
okarin ajiye butar hannunta.
Su duka kallonta sukayi.
Iya tace,
Amma dai Mari ai kowa yasan dama ALLAH shine yake yanda yaso ga mutum, amma kinsan ta yaro
yau take bata
arko, tunda har da al
awarin auren, wataranama
aurawa za'ayi kamar yanda muke fata
Uhm Atine, mubar wannan batunma dan ALLAH, dan yanzu ba lokacin yinsa bane, ni dai abinda nasani kawai shine bazamuyima yarinya auren doleba, idan tace Ahmad takeso zamu bata, idanko ta kawo waninsa shima zamu bata
Hakane Mari
Iya ta fa
a tana
auke kanta daga garesu ta koma
arin hura wutar data fara.
Daga Samina har inna Mari kakarta harar Iya dake duke sukayi.
Samina ta maida kallonta ga kakar tata tana murmushi,
inna mari bara naje karsu Nafy suyita jirana, kinsan za'a fara kamun
arfe uku na yammane
To Samina ALLAH ya tsare, a dai dunga kula saboda
an saka ido, kana rayuwarka baka damu da kowaba saikiga anata
okarin ta
afarka da harshe, bayan ko MANZON ALLAH ma yace mu kiyayi harsunanmu
Humm Inna ai mutanen duniya ba'a iya musu, sunfi son kullum su ganka jiya iyau, kuma idan arzi
in kayi sune zasu fara zakalkalewar kai nasune
Maganarki na kan hanya wlhy
ar albarka, kedai jeki karki makara
Okey my sweet kakus bye
Duk da ban iya turancinba Samina, nima bye
Ficewa Samina tayi tana dariyar zancen kakar tata.
Itama inna mari ta shige
akinta tana
yalkyata dariyar sake
ular da kishiyarta iya Atine.
Murmushi kawai Iya tayi, tasan duk ita akema habaicin, ta girgiza kanta tana nemawa abokiyar zaman nata da jikarta shiriyar ALLAH, tare da fatan ganewa kafin guri ya
ure musu.
Kamar an saita Samina na fitowa daga
ozajjen soron gidan kakanninta da Ahmad ta fara cin karo zaune bisa
an dandamalin dakalin dake
ofar gidan ma
wafcinsu.
Ta tsaya tsam tana
arema kwalliyarsa kallo, tabbas Ahmad
ykyawane, shiyyasa duk rashin tsadar kaya sukan zauna masa a
yawar surarsa suyi
Ba wani kayane mai tsada a jikinsaba, hularsa
ube da ita ka
ai ta iya saninsa dashi ta
arshen gayunsa ya saka, ta zauna
as akansa, inda daga bayan
eyarsa kwantacciyar sumarsa ta jinin fulanin rumawan asalin katsinawa ta bayyana, sai yadi mai
arancin ku
i mai kama dana
an makaranta kalar ruwan shanshan bale, takalmansa
an sa
e suma masu
arancin ku
i, sai agogon fatar da itace ta saya masashi naira
ari hu
aure a hannunsa da zoben azurfa a yatsansa, kayan sun
auki guga, dan haka suka kwanta luff tare da
oyewar tsufan da suka fara a idon mai kallonsa,
amshin turarensa yake mai
arancin ku
i, amma akwai da
i ga hancin mai sha
Ganinta ya sakashi mi
ewa yana
awata nutsatstsiyar fuskarsa da murmushi na musamman.
Barka da fitowa tauraruwar mata ma'abociyar haske da walwali
Samina ta kallesa a wani yatsine tana cuna baki gaba, ba tare data amsa masa kalmomin yabonsa ba ta maida murtani da fa
in,
Kai yaya, dama zakazo
in amma kaki kirana ka sanarmin kuma? Gashi nacema su Nafy su jirani a gidansu saimu tafi tare
Murmushi ya
anyi duk da yanda tai masan ya bashi mamaki,
Yi ha
uri Samie na, banzo danna hanaki
yautata zaman tareba, nazone dama na kaiki basai kinsha wahalar jiran abin hawaba
Yanzu kam sosai ta juyi ta kallesa, cikin waro masa manyan idanunta tace,
Ka kaini kuma yah Ahmad? Da wane motan?
Huci ya
an fidda mai
aci, dan ta fara
okarin janyo fusatarsa da wannan salon rainin wayon data
akko, amma kasancewarsa sonta na
awainiya dashi saiya sauke numfashi da
okarin hadiye dukkan fusatar tasa ya saki murmushi a karo na babu adadi.
Banda abunki Samina ina naga mota, wannanma mashin
in Sufiyanu ne na aro danna sau
a miki wahala
Tofa, to ALLAH yay mana maganinta ita wahalar, karka damu na hutar dakai, kaje kawai zamu tafine dasu Nafyn tunda kaga na musu al
awarin binsu dan ALLAH
Wani irin bugawa yaji zuciyarsa tayi, sam baya
aunar alakar Samina da su Nafyn gidan
an-majillisa, amma ya kula yanzu dukkan hankalinta yana ga mu'amulantarsu. Ganin zata tafi yay saurin tsaidata ta hanyar fa
Okey to babu damuwa tunda kin samu abokan tafiya, ga wannan kozaki bu
aci wani abu a wajen
Har tayi niyyar wucewarta saita dawo baya jin ya ambaci ku
i, babu kunya tazo ta amshe ku
in dayake mi
omata canzazzu
an hamsin-hamsin rabin bandir
aya.
Godiya tai masa cikin ladabi, ta tura ku
in a jakarta tare da sakar masa murmushi duk dan dai hankalinsa ya kwanta da barinta ta wuce ita ka
Ta
aga masa yatsun hannunta guda biyu alamar bye cike da wani salo.
Da kallo kawai ya iya binta tamkar wani soko, ya sauke
aramar ajiyar zuciya yana nufar roba-roba mashin
in dayazo dashi kalar jaa, hawa kawai yay ya zauna yana kallonta harta
acema ganinsa, yanda take tafiyarta cikin yau
i da yanga sai sonta ya kuma nunkuwa a ransa, yanason Samina so irin mai tsanani
innan, dankuwa dashi ya girma a zuciya tun baima gama sanin ma'anar SO
inba.
Ya
auki kusan mintuna talatin a wajen kafin ya hau mashin
in yabar anguwar da tunanin ina ya dace ace yaje, dan shidai a yanzu ya koma majalisar abokansa dariya zasuyi masa, yanda ya fito yana
are-
aren jiki zaije yakai Samina, sai gashi Samina ta watsa masa
asa a ido, bayan kuma dama kullum abokansa na nuna masa yanzu Samina ta canja, ta fara fin
arfinsa amma sam ya
i fahimtarsu balle ya yarda da batunsu.
Yawo yaytayi a gari, sai da ya fahimci man ciki yayi
asa kafin ya koma gida.
Ya iske abokansa na hada-hadar shiga sallar magriba a massallaci, dan haka shima yay haramar yin alwala domin samun jam'i.
Bayan an idar duk suka fito
ai zuwa majalisarsu da suka kafa a
ofar gidan su Yakubu abokinsu, saboda baranda dake wajen, shikuma yakubu yanada shagon littatafan hausane da yake bada rancin da saidawa.
Hannu suka shiga bama juna suna gaisuwa, Ahmad ya mi
ama Sufyanu key
in mashin
in yana fa
in,
Broth nagode, ALLAH ya bada ladan zuminci
Amin suka fa
a a tare, yayinda Sufiyanu dake amsar key
in ke fa
in Sharukhan
inmu nazata fa sai dare zamu ganka ALLAH, Amma kunyi saurin dawowa kaida gimbiyar taka
Murmushin ya
e Ahmad yayi kawai, ya kishingi
a kusa da Musa yana bama Sufiyanu amsa da,
Ai ba yaune ainahin bikinba fa, kamu sukayi yau shiyyasa, sai jibinema
aurin auren, kasan mata da shegen son bidi'a, shiyyasa a kullum ake
ara nisanta talaka da samun aure cikin sau
Cikin damuwa Rabilu yace,
Maganarka gaskiyane wlhy Ahmad, ba gamunanba, acikinmu nan wanene bai isa aurenba, kuma duk munada
ammata amma babu ku
in yin auren, to wai muma fa kenan dakeda sana'oi munkuma
anyi karatun, inaga wa
anda basuda sana'ar babu karatun kumafa
Salisu daya zabga tagumi ya wani marairaice fuska yana har
e kafafunsa dake lilo a
asan benci,
Abokai wlhy bidi'oin biki suna taka rawar gani wajen
ora mata a burin auren mai hannu da shuni, tana kuma jefa rayuwarsu a garari harma da
ara yawaitar fya
e, yanzu irina masu
arfin sha'awa idan baka danne zuciyarkaba ai tuni zaka afkama
ar wani ka jefa kanka a halaka da
an uwanka a damuwa ko
Lumshe idanu Ahmad yayi a hankali, dan maganar Salisu ta sosa masa inda ke masa
aikayi, yace
Uhumm
kawai ba tare da ya
ara komaiba.
Hakane ya saka Sufiyanu da Yakubu dake kusa dashi kallonsa.
Sharukhan yaya dai?
Ameenu da tun
azun baice komaiba ya fa
a yana kallon Ahmad
in shima.
Bu
e ido Ahmad yay da suka canja launi zuwa jaa, yay murmushi kawai yana girgiza kansa.
Hakanne yasaka su cigaba da hirarsu akan matsalolin aure da burikan da mazan da
ammata ke dorawa saboda son gasa da masu ku
i keyi lokacin bikinsu.
Sallar isha'ice ta tadasu a majalissar, dukansu suka dunguma zuwa massalaci, akabar wa
anda zasu sake alwala irinsu Ahmad.
Bayan sun idar da salla zama sukai islamiyyar da suka tsarama kansu kamar yadda suka saba a kowanne dare, malam Sulaiman ne malaminsu, wato limamin massalacin, bayan
arin karatu yay musu nasiha kamar yanda ya saba.