← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 99

Sashe 31

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

arfe uku da rabi aka tashesu, har lokacin kuma Ahmad bai rintsaba, haka suka fito kamar awaki, kowa ya
an samu waje a waje ya ma
ale dan ya
arasa daren, wasuko basu kwantaba suka hau hidimar shirin fita kasuwa sai kace fataken dare.
Wannan
ar kwanciya dasu Ahmad suka samu
ofar wani shago ce ta jawo masa barci ya
an figesa, sai da Nura ya tashesa da asuba da
yar.
Gaba
aya komai ya riki
ema Ahmad, dukya fita hayyacinsa tamkar ma wanda baisan A ba, gaba
aya ya riki
e matsayin
an ciraninsa, kwanansa hu
u sannan ya samu damar kiran
an gida a waya.
Yaci fa
a wajen baba saboda
in kira ya sanar ya sauka da baiyiba, sai da yayta bama baba ha
uri sannan ya sakko.
An bashi ya gaisa da kowa, harda Mudanseer, yace masa yaje da dare ya kaima Rumana waya su gaisa.
Aiko kamar yanda ya bu
ata da daddare ya kaima Umm-Ruman waya, lokacin su Fa'iza masu tayata kwana suna gidan. Gaisuwa kawai sukai ya tambayata babu dai wata matsala ko? kuma ta daina kukan?.
Ta fa
a masa eh tana ha
iye kukanta.
Daga haka bai
araba yay mata sallama, itako ta mikama Mudanseer wayar.
Tun daga ranar bai sake neman Rumana ba, sai dai duk kwana biyu yakan gaisa da baba, idan yaga ku
in zasu isa a ha
ashi dasu Ayyah, idan bazasu isaba shikenan yace baba ya gaishesu kawai.
Tun Ahmad na jigata harya saba da sanar tasu, ya dake zuciyarsa sosai, komai ya zame masa jiki.
Kafin wani nisan zango sai ga wata
aya ta shu
e babu labarin Ahmad balle dawowarsa, da yake yakanyi waya da Madan ya sanar masa
an ku
inki da ake samu suna ri
esu har Rumana sai hankalinsa yakan
an kwanta, amma ya turama Mudanseer ku
i sau biyu duk da basu da yawa kuwa.
Baba ya fara magana akan zuwansa gida, hakan ya saka Ahmad shiga damuwa, dan shidai alokacin baima fara fahimtar komaiba game da abinda ya fito nema balle kuma ace yaje gida, ko ku
in mota kawai sun isa gayya.
A haka wata
aya ya kuma shigewa suka zama biyu, dukda takurawar baba yanata jansa da ban ha
uri shidai tare da wasu dabaru.
Wannan sabuwar rayuwarce ta fara saka zuciyar Ahmad mantawa da wata Samina, dan shi kansa yakan manta da kansa balle ita, ibadar ALLAH da sana'arsa ce kawai damuwarsa, sai
an uwasa da basa barin zuciyarsa a koda yaushe, Umm-Rumana ma takan fa
o masa arai lokaci-lokaci, musamman ranar dazai taho da taita kuka ta kasa barin ransa, sai kuma randa tai targa
e a
afarta tayi masa kukan ta
ara.
Yakanyi murmushi idan hakan yazo masa a rai kuwa.
A hakane kuma suka samu aikin gadi shi da abokinsa Nura, babu musu suka amsa, dan kuwa mai wajen da zasuma gadin yay musu al
awarin biyansu ku
i masu
an tazara, dan duk wata dubu talatin su biyu su raba.
Ahmad yay murna, dan tun zuwansu bai tara kamar wa
annan ku
inba.
Da rana zasuyi yawon tallarsu, da dare kuma suzo su kwana yin gadi a wajen.
_________________________
Chapter 31 · 0% Book details