← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 99

Sashe 38

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Yaya zaka
ara cin abincine?
Tai maganar tana dur
ushe a gefensa.
Bai bata amsaba, sai hannunsa daya mi
a ya kamo nata ya mi
ar da ita, batai masa musuba, saboda tun fil azal babu wannan wasar tsakaninsu, kusa da shi ya zaunar da ita har jikinsu na gogar juna, hakan ya saka Rumana
an takure jikinta.
Abinda Iya ta bashi ya mi
a mata,
Gashi inji iya kisha
Sai da ta kallesa, ganin shima ita yake kallo tai
asa da nata idon tana amsar robar dake cikin ba
ar leda, ta cire ledar tana jujuya goran a hannu, Ahmad ya katse tunaninta da fa
in tace,
Kisha
aya bisa hu
. Daga haka ya mi
e tsaye.
Rumana nason tambayar minene amma tanajin tsoro, sai kawai ta bu
e goran ta mi
e ta
akko kofi ta zuba, yanda abun ke zuba a kofin da kauri sai taga kamar zuma, sai dai wannan
amshin kayan yaji yake tunma kanta kai bakinta, ganin yayi dai-dai da yanda iyan tacene yasata rufewa takai kofin bakinta, sosai za
i taji, dan haka mamaki ya isheta, amma da yake dama can ita sha zumamuce wajen
ayin abu mai za
i saita shanye kayanta harda su
e kofi
Shi dai Ahmad tuni ya haye gadon yana kwance yana danna wayarsa, sai dai rabin hankalinsa naga kallon Rumana.
Tashi tai ta
auraye hannunta da kofin cikin roba sannan tasha ruwa, ta gyara labulen da iska ke
agawa ta dawo cikin
akin sosai tana
aukar tabarma danta shinfi
a a
asa, tunda taga Ahmad ya hau gadon, itama kuma a ranta tanaji ya cancanta ta barmasa ya kwanta kodan da
ewar da yay bai hauba, dukda itama ba hawan takeba, dan tunda ya tafi a
asa suke kwana dasu Salima, sun fara kwana a gadon tare, amma randa yaya Maryam tazo taita musu fa
a akan hakan da sukai ai tsageranci ne, gadon da yayansu ke kwana zasu hau su jeru suna malelekuwa akai? Karta sake ganin haka, su dinga kwanciya a
asa.
Tun daga wannan ranar basu sake hawaba, sai dai bata gajiya da gyaransa kowacce safiya........

Ruman! wai tunanin mikike ana magana ma ba
yaji?
Firgigit Umm-Rumana ta dawo hayyacinta jin maganar Yaya Ahmad dab da ita babu zato.
Ta kallesa tana
an yin baya da sauke ajiyar zuciya, sai kuma yanda ya kira sunan natane ya tsaya mata a rai, gashi ya tsatstsareta da wa
annan idanun nasa masu kama da
wai ga shegen haske kamar ba namijiba.
Duk saita nema daburcewa ma, tasan dukansu gidansu suna kamane da juna, amma dole wani ya
ara wani
yau, to lallai ta fannin ido kowa yasan Ahmad ya zarta kowa, akwai idanu masha ALLAH, gasu da haske da cikar gashi, amma idan ransa ya
aci tuni suke komawa jajur tamkar bashiba, shiyyasa mafi yawan lokuta ta idanu ake gane
acin ransa ko damuwarsa........
Jin hannunsa tai kan nata, ta sake kallonsa a
an tsorace, tabarmar hannun nata ya amsa ya ajiye kawai, ya nuna mata gadon alamar ta kwanta yana fa
in,
Bansan tunanin mikikeba haka nikam?
Murya a sanyaye Rumana tace,
Babu komai fa
Bai tanka mataba, taje ta hau gadon daga can gefe inda ta saba kwanciya, ita duk zatonta shine zai kwanta a
asan.
Dan haka lokacin da zai cire riga ta rufe idanunta tana gyara kwanciya.
Ahmad ya kammala kimtsawa lokacin ruwan na sake
arfi sosai ya haye gadon abinsa, zai kai ha
arkarinsa ne yaji abu a wajen, buk
in da Rumana ke karantawane, dan haka ya janyosa yana kwanciya da
yau, samun kansa yay da haska wayarsa yana duba buk
Abinda ya karanta a shafin data tsaya
inne ya sakashi juyawa ya
an kalli bayanta data juya masa, wanda tunda ya hawo gadon gabanta ke luguden daka, dan sam batai zaton yau
in a guri
aya zasu kwanta ba.

auke kansa kawai yay yana girgiza kai, ya
ara karantawa, yanzu kam sosai ya zubama bayanta idanu, yace,
Juyonan
..
Gaban Rumana ya sake
arfin gudu, tasan dai da ita yake, kuma bazai maimaita abinda ya fa
aba tunda yasan tajisa sarai, kamar mai tsohon ciki haka taita motsi da
yar harta juyo tana fuskantarsa, sai dai ta kasa kallonsa sam.
Littafin ya mi
a mata tare da wayarsa,
Amshi karanto min wajen nan har zuwa
arshen shafin
Babu shiri Rumana ta waro nata manyan idanun itama a kansa tana
ora hannunta saman baki kamar wadda ta fa
i abu ba daidaiba.

Malama karki cinyeni da wa
annan idanun, oya amsa
Amsar tai jiki na
ari, sai dai tasan abinda yake bu
atar yana da nauyi a gareta, dan sun ta
a karanta buk
in dasu Fa'iza, maimaitawa kawai takeyi, inda kuma yakeson ta karanta sam
anba sau
ine, dan kuwa daren farkon ma'auratan littafinne, duk da marubuciyar bawai ta bu
e komai bane, salon soyayyar wajenne dole ta tsuma ma'abocin karatu, tareda jin kunya ga irinta da batasan komai dangane da hakanba......

Kina
atamin lokaci fa
yay maganar gab da ita ba tareda tasan ya matso ba ma.
Kallonsa ta
anyi, tai azamar janye idonta saboda kusancin da suka samu dab sosai.
Cikin
an rawar murya da marairaiceta tace,
Yaya kayi ha
uri dan ALLAH....
Ahmad ya katseta da fa
i,
Laifin mi kikaimin, karatu kawai nace kiyi
Ha
iye busashshen yawun daya kasa wuce mata tun
azun tai da
yar, cikin ha
o kalmomin bakinta da
yar tace,
Ai a..i ka ra tunne ban iya a fili ba

Uhyimm, tom saiki fara koya da ga yau, kina
atamin lokaci
Idanun Rumana cike da
walla ta fara
an karanto masa, yayin da taje layi kusan na biyar a shafi ai ina saita kasa, dan kuwa dai da kunya wlhy.
Ahmad da idanunsa ke a lumshe yana saurarenta ya bu
esu jin tayi shiru,

Yaya dai? Cigaba mana

Yaya dan ALLAH kayi ha
uri, na tuba bazan sakeba
Kamar zaiyi murmushi amma sai ya dake, idonsa a kanta yace,
To wayace kinyi laifi? Nidai karatu kawai nake bu
atar ji, inba hakaba kuma ni na karanta miki nawa labarin
Rumana da sam bata fahimci inda ya dosa ba ta mi
a masa buk
in jiki na tsuma tace,
Eh yaya dan ALLAH to gashi
Baiyi musuba ya amsa buk
in, sai dai juyawa yay ya ajiye a bayansa ya juyo gareta yana amsar wayarsa ya kashe fitilar, hakan ya saka Rumana saurin shirin juyawa amma sai ya dakatar da ita da fa
in,
Waya gaya miki ni a littafi zan karanta? piratical ne aini nawa
. Yay maganar yana jawota jikinsa gaba
ayanta.

Tashin hankali, wanda ba'a sa maka rana
inji Rumana da dukkan illahirin jikinta ke amsa kuwwar karkarwar tsoro, firgici, harma da gigita mai gauraye da tsuriya
Ya matseta sosai cikin jikinsa yana lumshe idanunsa, yayinda hancinsa ya sauka saman dokin wuyanta yana magana cikin wata irin murya da Umm-Rumana bata ta
a sanin yanada itaba.

Ashe kin girma ban saniba Ruman?

Wlhy Yaya ban girma ba
Cewar Rumana murya na rawa alamar tahowar kuka.
Sake matseta yay da
u, ya maido fusakarsa kan tata yana ha
a hancinsu waje guda, a hankali ya sake furta,
Ga zahiri na gani kuwa, tunda kin iya karatun littatafai irin wa
annan?

Yaya na rantse ba nawa bane, su Salima ne sukazo dashi, shine na
auka ina dubawa ganin baka dawoba
Chapter 38 · 0% Book details