← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 99

Sashe 85

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gwal
ina ke ta dabance a duniyata, bakina yayi ka
an wajen furta miki kalaman godiya ko kewa da
ishirwar jinki a kusa dani dana tsinci kaina a wattani goma sha
ayannan, kinriga da kin zama Ahmad, Ahmad ya zama ke tuni, kece zuciyata, kece jinin jikina, kece farin cikina da komaina matata, ashe kema haka kike sona?
Sake
amesa Rumana tayi tana dariya yanzu, shima dariyar yake mata, da
yar suka mi
e a wajen manne da juna.
________________________________
Bayan sunyi wanka Ahmad ya fita gabatar da sallar magrib da Isha'i, yabar Rumana itama zatayi anan.
Kafin ya dawo duk abinda Hafsat tace tayi sai da tai abunta, dama gashi kafin su tahi Ayyah da Iya sun mata tsumawa ta musamman, Yaya Maryam ma da tata gudunmawar, banda wanda itama taima kanta a bayan fage.
Kasancewar cikinsu taf yake basa tare da yunwa Ahmad ya shigo musu hannu rabbana, dan jiya duk wani sayayya data dace ya yita a gidan na kayan abinci, to sai yazam harda fruits duk ya ajiye gwargwadon
arfinsa.
Koda ya dawo
in zaman gaisawa sukayi da tambayar
an uwa da abokan arziki.
Daki-daki kuma take sanar masa da sa
on gaisuwar kowa yake masa.
Yaji da
i kuma yanata amsawa da godiya, daga
arshe dai hirar ta canja sabon salo zuwa......
to babu ruwana, su o'e an bu
e kunnuwa aji, salon aje wajen malam ace Bilyn Abdull ce ta hi
Rumus Umm-Ruman ta tashi a wannan rana, dan da gaske dai Ahmad ya fanshe watanninsa na kewa.
Kallo guda zakai musu ka fuskanci
unbin farin cikin da suke ciki, ALLAH ya sosuma ranar tazo a ranar hutu bazaije makaranta ba, amma ya dace yaje wajen business dinsu da sukeyi da Gaddafi kamar yanda ya saba a duk randa baida karatu.
Sai dai ba zai iya hakanba, to tunma da safe Gaddafin ya kirasa akan ya hutashshesa basai ya fitoba.
Hakanne ya saka Ahmad sake bararrajewa sukai ramuwar barcinsu na dare da ya gagara.
Koda suka tashima tare suka shiga kitchen suka ha
a abincin rana dan ba'ace masa breakfast ba dai
A wannan yini dai gaba
ayansa a kogin soyewa da rushewa wa
annan ma'aurata sukayishi, suna manne da juna kowa na bama
an uwansa labarin abinda akai a watanni 11 da basa tare, sai kiran
an gida da Ahmad yayi suka gaisa.
Washe gari ma har rana Ahmad na gida, sai da
yar da yamma ya iya fita makaranta saboda yanada lecture
in yamma.
Kwannan su Umm-Ruman biyar da zuwa saudia sannan su Haysam suka dawo nan gidan, familyn Ahmad ya dun
ule waje guda kamar yanda ya da
e yana kewa.
Dan danan sha
uwa ta shiga tsakaninsa da Haysam sosai, dan yana jansu a jiki shi da Zainab dansu sami farin ciki daga tsamosu a dangi da yayi, soyayya kuwa shida Gwal
insa ai ba'a cewa komai.
Suna da watanni biyu da zuwa saudia Ahmad ya nemawa Zainab makaranta, shima Haysam kuwa aka sakashi, duk da ma dai Gaddafi ne ya
auki nauyin saka Haysam makaranta dan yana
aunar yaron, haka zasuzo su
aukesa yaje can yay musu kwana biyu.
Wannan yasa Haysam yazama mai gida biyu, yau yana gidansu gobe yana gidan Gaddafi, idanma akai kwanaki ba'a kaisaba sai yayta kuka yana kiran sunan Ubaya, (Subayya kenan yake nufi
Itama dai Umm-Ruman
in Ahmad yanada burin sakata makarantar, danshi dama can mai sha'awar son ganin iyalinsa sunyi zurfi a karatune, hakan yasa yaji bazaiyi
asa a gwiwa ba, dukda shi bamai
arfi bane zaiyi
ari da abinda ALLAH ya hore masa insha ALLAHU, tunda da dai karatune ya kawosa
asar ba kasuwanciba, amma duk da haka babu abinda zai cema UBANGIJI sai Alhmdllh.
A gefe kuma yanata zuba ido yaga gwal
insa ta fara laulayi, dan Ahmad yay
warin da ko ciki ta samu a yanzu basu da wata damuwa, ballema yaron yanada girman jiki, hakan yasa ta yayesa tun yanada shekara
aya da rabi, gashi yanzu har yanada skekara biyu da wata
aya.
Tom ALLAH dai bai kawo
inba, sai dai a cigaba da fata.
_______________________________
*_NAGERIA
_Ya kamata mu waiwayi Samina matar manya
Lamari ya sake ca
ewa sosai a gidansu Samina ko nace gidan Ma'aruff, dan tunda Mufida ta haihu komai ya
ara canja salon taku.
Irin shagalin da akai wajen wannan haihuwa da
arnar ku
in da Ma'aruff yayi abin har ba'a cewa komai.
Dan mahaifiyar ma'aruff kanta lamarin ya girgizata, hakama
an uwansa tunda kowa yasan ba ha
insa bane shi ka
ai ku
in da yake
aragaza dasu, amma saboda son
untatama Samina sai basu nunaba balle zance ya fito, kowa ya ha
iye abun a ransa, dan dai kam tabbas Mufida bawai tabar Ma'aruff hakanan bane duk da kuwa mahaifiyarsa ta tsaya tsayin daka akan sai ya auri mufidan.
Rabonda Ahmad ya shigo sashen Samina da
udirin sauke ha
inta harta manta watan, dukta fige, dan ko lokacin bikin su Fa'iza a wannan tashin hankalin tajesa, to bayanma bikinsu Fa'izar sai abubuwa suka kuma ta
arewa.
Dan ganin Ahmad a wajen taron bukinnan ya dawo mata da sabuwar zazzafar
aunar da take masa, wanda kwa
ayi da son duniya ya danneta a wancan lokacin, kullum shine a mafarkinta, shine tunaninta, saboda shi duk dare saitayi kuka mai yawan gaske, ga tashin hankalin gidan miji, gadai ci da sha amma babu miji babu farinciki babu
auna daga ahalinsa, ya kuma hana kowa zuwa gidan a
awayenta, wannan yasa ta ha
u ta kuma lalacewa, ko gidansu batason zuwa, indai ta fita iyakarta gidan inna mari, acan suke ha
uwa da mama gaje, mutanen gida kuwa duk sun
auka ko laulayin ciki Samina keyi shiyyasa ta
aukema gidan
afa, amma kuma basuji wani labariba har tsawon watannin da zuciya zata iya
auka wannan hasashe.
Ta amshi Number Ahmad, daga baya kuma sai aka sanar mata ai bamaya
asar, dan ita batasan zai tafi saudia ba, mama gaje bata sanar mataba gudun kar ranta ya
Babu kalar
ulle-
ullen da basuyiba amma asirin nasu yabar tasiri a halin yanzu, sun rasa a ina matsalar takene?.
Basusan matsalarsu itace Mufida ba, dan itama sai da tai duk wani yun
urin da
ilesu kafin ta kafa nata shai
ancin tsubbun ga Ma'aruff da ahalinsa.
A yanzu babban tashin hankalinta shine Ma'aruff kullum cikin zarginta yake akan wai maza takebi, dan watannin daya
auka baiyi tarayya da itaba bazai yuwu ta iya ha
uriba tunda yasanta ita karyace.
Tamasa rantsuwa yafi shurin masa
i amma yaki saurarenta, abinda kuma bai saniba komai yawan bukata na
an adam inhar yana cikin tashin hankali bayama tuna wata sha'awa, musasaman ma mu mata da muke da rauni,
aramin
acin rai kan gusar da sha'warmu muji bama bukatar namiji.
Wasa-wasa abu ya fara tsamari tsakaninta dashi akan wannan magana, to abune lamari na kwakwalwar
an giya da babu Mathematics sam aciki, balle ga sammu na
awainiya da rayuwarsa.
Yau da su Rumana ke cika wattanni biyu da tafiya rikici ya
alle tsakanin Samina da Ma'aruff akan saita fa
a masa da wa suke cin amanar aurensa, dan da daddare ya shigo gidan a make Mufida ta hanashi shiga sashenta shine ya nufo nan, ya iske Samina nata sambatu akan begen Ahmad.
To da yake a make Ma'aruff yake sai
walwar kansa ta bashi wani abu daban, tun a daren ya fara dukanta sai dai abun bai nisaba ta gudu bayi ta
uya, shine ALLAH ya ta
aita abun.
Da safe kuma bata fitoba har yabar gidan, ya kumaje ya yini da abun a ransa ko a office
inma, shinefa yana da
wowa abinci kawai yaci a sashen Mufida yanufo sashen Saminar
auke da yarinyarsa da Mufida ta haifa masa.
Sai kuma gashi ya taki babbar sa'ar isketa a falo kwance tana tunanin Ahmad da ayanzu ya zamemata abokin rayuwa.
Ganin yana cikin hankalinsa yasa tai tsamanin babu abinda zai faru, sai dai ina, batasan a yanzunnema zai farunba.
Basu yarda ta
aukar musu yarinya, dan haka yanzuma kallo
aya tai musu shida
ar tashi ta
auke kanta, sai dai tambayar daya jeho mata makamanciyar ta jiya ya sata tashi zaune a rikice.
Tun ana zancen da fatar baki har takai ya ajiye yarinyar ya ma
ure Samina, dan ya tabbatar mata idan bata sanar masa dawa take tarayyaba sai ya halakata.
Tashin hankalin da Samina take cikine ya sata birkice masa itama, yana kai mata duka tana ramawa, kafin kace kwabo sun kaure.
Sosai hayaniyarsu ta kaure gidan, a kuma lokacin ne Afrah ta rarrafa zuwa ga wata kwalbar ruwan lalle da Samina ta ajiye gefen kujera ta
auka ta saka a baki, sunata danben bala'i itako tana wasa da ita har ALLAH ya bata nasarar bu
ewa ta juye ruwan cikin bakinta ta shanye.
Mufida duk tana sashenta tanajin wannan bala'i, sai kwasar dariya takeyi, daga
arshe ta fito da nufin zuwa tasha kallon zahiri baji da kunneba, sai dai ta iske kallon zahiri kuwa wanda batai zatoba ko tsammani.
Dan daidai baby Afrah na shure-shuren mutuwa ne ga dafara na fita a bakinta fara tas ta kumfa, ihun da ya dawo da hankalin Ma'aruff da Samina ta
wala tana nufar Afrah, suma duk sai suka kalli wajen.
Ma'aruff shima ya isa da gudu suna jijjiga Afrah tare da Mufida, daga
arshe dai ya fisge yarinyar ya fita da gudu da ita waje, Mufida da Samina suka take masa baya a matukar tashin hankali.
*_RUBUTACCIYAR
ADDARA_*
Tabbas wannan yanayi ya cancanci a kirashi da suna Rubutacciyar
addarar Samina, dan kuwa bayan ankai Afrah Asibiti, likitoci na amsarta mufida na kuka ta kira
an sanda akan bazata yardaba Samina ce tai yun
urin kashe mata
iya, mai makon Ma'aruff da yasan gaskiyar lamari ya hanata, tunda dagashi har Samina basusan mi Afrah taci ba ko yay sanadin shigarta wannan hali, sai yay shiru Mufida ta kira
an sandan.
Samina na gida cikin matu
ar tashin hankali, dan basu bari ta biyosu ba, bayan tafiyarsune kuma ta fahimci abinda Afrah tasha
Chapter 85 · 0% Book details