← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 99

Sashe 95

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

unbin mamaki ya kamasu, saboda kama da yaron yakeyi da su, Mudan ya kama hannun Abu-Talib
in,
Yaro daga ina?
Abu-Talib da dama dai yanajin hausa, duk da dai bazata kai kamar ace ya tashi cikin
asarsa da ake yaren a koda yaushe ba, ya
urama Mudan idanu saboda ganinsa tamkar Abbunsa.
Hakan yasa Mudan du
awa gabansa ya daidaita tsahonsu, Abu-Talib ya kai hannu ya shafa fuskar Mudan yana fa
in,
Lah Aunty Zee zo kiga Abbu biyu.....
Kafin Mudan ya samu ta cewa da lamarin Abu-Talib Abubakar yace,
Kai Yah Mudanseer, kodai yaron Yah Ahmad ne.....?
Shima bai samu amsa ba, saboda kwace hannu da Abu-Talib
in yayi daga Mudan ya juya da gudu yana ambatar,
Ummie kema zo kiga Abbu biyu
Dariya Zainab ta
yale da shi, yayinda Ahmad yake murmushi saboda jin shirmen Abu-Talib, ya sake kai dubansa gasu Abu da suma yanzu nan idanunsu suka sauka akan Yayan nasu da Ahalinsa.
Ai nan take bakunansu suka washe, suka nufosu cikin matu
oki, nan take suka kaure da matu
ar murnan ganin juna.
Mudan dake dariya yana basu labarin abinda Abu-Talib yaje yay musu ya kamo hannun Haysam da shima dai kallonsu kawai yakeyi, shi da yake yayi
an wayo dai yasan ba Abbunsu bane ya zama uku kamar yanda Abu-Talib ya koma fa
a yanzu saboda sake kallon Abubakar da yayi yaga shima dai kamarsa
aya da Abbun nasu.
Abu ya amshi Abu-Turab dake a kafa
ar Ahmad yana barci suna dariyar shirmen Abu-Talib
Basu wani
ata lokaciba suka rankaya ga motar da sukazo da ita, shi dai Ahmad bai tambayi ina suka samo motaba, amma a ransa yana mamaki kam, baya ya shiga shi da Rumana da Zainab, Mudan ya zauna a mazaunin driver tare da Haysam a cinyarsa tamkar zasuyi tu
in tare ne, Abu-Turab kam da har yanzu ke barcinsa yana tare da Abu.
Abu-Talib dake baya jikin Zainab ya tubure shima bazai zauna a baya ba sai an sakashi inda aka saka Haysam sunyi tu
in tare, Zainab nata lalla
ashi amma ya
i sai turje-turje yake yana bibbige Rumana.
Tun suna masa dariya da cewar yay ha
uri shima zaiyi bayan Haysam yayi tunda shine yaya amma ya
i, Rumana ta daina tat dariyar ta zuba masa harara tare da daka masa tsawa.
Babu shiri ya nutsu kuwa yana mannewa jikin Zainab, Rumana tai tsaki tana
auke kanta da fa
in,
Wlhy ka cigaba dan jikinka ne zai tsami
Abubakar ne yay magana Abu-Talib ya dawo wajensa, shi kuma ya mi
a musu Abu-Turab tunda barci yakeyi, dan da idonsa biyuma ba yarda zaiyiba shi
innan da shegen rashin yarda da mutane.
Hakan da akayine ya kawo zaman lafiya, Ahmad yace,
ALLAH dai ya shiryaka Abu-Talib, ko ina saika nuna hali
Abu-Talib yace,
Abbu aito Na shiryu, kuma ka tambayi Aunty Zee nayi addu'a da mukaje makkah
Dariya su Mudan suka sanya harda Zee, Rumana dai banza tai da su ita da Ahmad, dan ita bama jin da
in jikinta takeba, tana dauriyane kawai.
Sun isa gida inda suka samu
yawar tarba ta musamman, dan motarsu na tsayawa Abu ya shige gida
auke da Abu-Talib ya gwargwa
a musu sun iso.
Take gidan ya kaure da murna, wasu kasa ha
uri sukai sukayo waje, dan su yaya Maryam duk suna gidan sunzo tarbarsu, duk da basu san taka maimai lokacin isowar tasuba.
Tuni gidan ya rikice, babu maijin zancen wani, kowa na mamakin canjawar kowa, musamman ma Ahmad da yazam babban mutum da ita kanta Umm-Ruman, Zainab kam sai tsiya suke mata wai aure takeso shiyyasa ta zangame da tsaho.
Saboda zafin da akeyine Ahmad yace ma Ayyah a saka musu tabarma a waje kawai, hakan kuwa akayi.............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*_GUDU DA WAIWAYE......_*
_(Shi ke kawo mugun zato)_
ARHE_*
*Kuma babu editin
, aradun ALLAH nagaji
...........Yanda gidan ya kaure da hayaniya saika
auka biki akeyi, ma
wafta sai zuwa suke kallon
an Saudiyya, Abu-Talib kuwa yanda ya sake da mutane saika rantse dama a cikinsu ya tashi, Haysam sai la
e-la
e yake, yana dai kallonsu
ai, haka yasa mutane keta fa
in saikace Abu-Talib aka haifa anan ba Haysam
inba.
Abu-Turab kuwa koda ya tashi shi ai baima aminta da kowaba shima, da an mi
o hannu za'a
aukesa sai ya ma
ale Ahmad ko Zainab, dan ita Rumana daya ra
eta turesa take saboda takanta takeyi.
Da
yar aka samu mutane suka lafa, shima sai da Ayyah ta sakasu suka shige
aki dan su samu suci abinci, kuma ta lura Umm-Ruman batajin da
i, dan da alama dai ba ita ka
ai bace ba.
Zainab kam nacan mamu
e da Gwaggonta, hakan yasa Abu-Turab binta, ganin Aunty Zee
insa a jikin Gwaggo shima sai ya yarda da Gwaggo ta
aukesa ta saka a cinya, amma sai faman kallonta yake.
Gwaggo tace,
Auta wannan
an naki kuwa yanajin hausa? Ya zubamin ido kamar yaga ku
Dariya Zainab tayi tana kallon Abu-Turab dake zaune a cinyar Gwaggo, tace,
Sunajin hausa Gwaggo, ai duk muna musu yaya baya bari, dan yace idan ba'a musu mukazo gida da wane yaren zasu shiga ahalinsu, sai dai da yake bazai zam sujita tamkar suna anan da zasuyi cu
anya da yara
an uwansu ba
Gwaggo dake murmushi ta shafa kan Abu-Turab tana fa
in,
Kunyi dabara kam, tunda mudai nan ba larabcin muke jiba
Zainab ta sake yin dariya, tace,
Ai abinda shima yayan ya hango kenan, bara kiji, inba ni nai masa maganaba dama bazai mikiba, sam yaron nan bashi da yarda, yanzunma dan ya gannine ya yarda ya zauna miki cinya
.

Abu-Turab!
Zainab ta kira sunansa.
Juyowa yay yana kallonta, tare da amsa mata.

Kasan wacece wannan?
. Tai maganar tana nuna masa Gwaggo.
Kallon Gwaggo Abu-Turab yayi, sai kuma ya girgiza kai ya bata amsa da larabci.
Zainab tace,
A'a da hausa nakeso
Shiru yay kamar bazai sake maganaba.
Sai kuma cayay,
Aunty Zee!
Tace,
Na'am
Inane nan mukazo?

Abu-Turab nan shine gidansu Abbu da Ummie da ni, kuma kuma shine gidanku, nanne
asarmu, kaga wannan daka zauna mata a cinya, itace maman Abbu,
ayar maman Abbunma tana nan waje itama (Ayyah)
Shiru Abu-Turab yay yana kallon Gwaggo dake murmushi jin Abu-Turab na surutu ashe ra
am, sai ya maida kallonsa ga Zainab

Aunty Zee!, shi Abbu dama yanada Ummie har biyu? Mukuma miyasa tamu Ummie
ayace?
Babu shiri Gwaggo ta saka dariya ita da Zainab.
Zainab tace,
Kuma ai Umminku biyu, ba ganiba, gakuma Ummie, kaga biyu kenan aiko?
Kansa ya
aga mata cikin gamsuwa, sai cayay
Aunty zee miyasa su su Ummien Abbu basuje Dhahran ba sun zauna dashi suna kaishi makaranta, suna masa wanka, suna kaishi yawo?
Dariya sosai Zainab da Gwaggo keyi, Saiga Sadiyama dake fama da tsohon ciki ta shigo, ta zauna tana tambayarsu miya basu dariya haka?.
Gaya mata Zainab tayi, Sadiya itama tai dariya tana mi
ama Abu-Turab hannu yazo, amma sai ya
i yama ma
ale Gwaggo.
Yana lafe jikin Gwaggo yace,
Aunty Zee ita kuma wannan Ummien waye?
Zainab tace,
Itama Ummienka ce
Shiru yayi yana kallon Sadiya, a ransa kuma dai yanajin kamar abin yayi yawa, kenan Ummin tasa tamafi biyu.
Kafin yay wata tambayar Abu-Talib sarkin hidima ya shigo, ganin Abu-Turab a cinyar Gwaggo shima sai yaje ya
ane saboda kishi.
Abu-Turab ya shiga turesa akan sai ya tashi, nanko fa
a ya kaure.
Wannan abu ya saka Gwaggo dariya sosai da Sadiya, Zainab tace ai ka
anma kenan indai su Abu-Talib ne, hayaniyarsu ta saka Ahmad daya fito alwala le
akin, dan yasan fa
an da suka sabane sukeyi.
Koda ya
aga labulen yaga a jikin Gwaggonsa suke wannan bidigeren sai ya daka musu tsawa,
Wane kalar rainine wannan zakuzo jikinta kuna fa
a? Abu-Talib ba aikoka nai ka kiranin Aunty Zee tazo taci abinci ba?
Yanda duk suka nutsu sai suka bama Gwaggo tausayi, ashe Ahmad
in na nan bai canjaba ko akan
ansa, hannunsu ta kama ta maida a cinyarta ta zaunar da duk sun mi
e suna neman wajen
uya, tace,
Babu ruwanka kai dai, cjikinka ko nawa?
Ahmad yay murmushi da fa
in,
Nakine Gwaggo, amma ai saisu zauna lafiya ba suyita tsallen banzaba, shifa wannanma aikosa nayi amma yama manta
Sadiya tace,
To yaya ai gara su more abinsu, cinyar da basu ta
a hawaba cefa, ina Haysam?

Wannan ai shi sai a hankali, yana can ma
ale Mudanseer, da Ayyah kawai ya yarda sai Mudan
in, gadai wanda ya sake da mutane nan uban hidima
. Ya nuna Abu-Talib.
Dariya sukai har Gwaggo, Ahmad ya saki labulen yana fa
in bara yaje salla ya dawo.
Chapter 95 · 0% Book details