← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 99

Sashe 44

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maganar farin ciki dai a wannan buki kam
alilanne, dan komai kaga yazo saika samesa a dagule da
acin rai, danma dai sunata
arin rufe wani abun dan kar a fahimta ai musu dariya.
Da daddare ma sai da rai ya
aci akan
aukar amarya kafin abokan ango su iso, tsabar iskanci kuma dukda sun iso a makare sai sukace
ammatan amarya kawai zasu
auka banda tsaffi.
Da
yar aka samo wani mai motar hayar taxi a anguwar ya
auki wasu a cikin iyayen Saminar tunda bazai yuwu ace ankai amarya babu danginta ko guda ba.
Abinda kuma basu saniba daga nan gidanma bawai gidanta aka nufaba da ita, hotel
in da zasuyi dinner abokan ango suka nufa, shiyyasa ashe sukace
ammata kawai zasu
auka.
Ran wasu a cikin iyayen da suka bisu ya
aci sosai, dan dangin Ma'aruff
in sai kallon banza suke musu.
Ganinfa ana nemam wula
antasu suka zaro jikinsu suka fito domin dawowa gida.
Ga Samina kuwa duk
acin ran data shirya nunama Ma'aruff tana ganinsa sai taji ta daburce ta kasa ko tari, sai ma damuwa data shiga dangane da shashsharetan da yakeyi.
Har aka tashi wannan dinner bataga fara'arsa ba, sai dai idan abokansa ko danginsa sunzo kusa dasu yin hoto ko magana dashine zataga yana murmushi, amma ita magana ma idan tayi saiya ja lokaci yake bata amsarta, wata kuma ya share abunsa kamar bai jiba.

arfe
aya aka tashi, kowa ya kama gabansa bayan sunma Amarya da ango rakkiya gidansu, dan tsaruwa kam gida ya tsaru, dolene Samina ta kira kanta gwarzuwar shekara a wannan lokaci.
Sai dai suna shiga yaga abokansa sun wuce da
an uwansa ya saki hannun Saminar,
akinsa ya nufa ya barta a falo tsaye, tun tana tsammanin fitowarsa harta
osa ta bishi, tsabar rainin hankali iskesa tai harya shiga wanka,
akin ba ba
onta bane, tunda ansha kawota cikinsa a aikata abinda akeso da ita a ciki, sai dai an canja kayan cikinsa, waje ta samu ta zauna tana tsumayen fitowarsa.
Koda ya fito ya ganta kallo guda yay mata ya
auke idanunsa, cigaba yay da shirinsa kamarma baisan tana
akinba, ita dai Samina mamaki sai kuma
aure kanta yake, gani take tamkar ba Ma'aruff
inta bane mai sonta da
aunarta tare da tattalinta ga komai.
Bayan ya gama shirinsa tsaf yazo ya zauna a bakin gadon yana kunna lap-top, ga kofi daya ciko da fresh milk ya ajiye gefensa.
Kasa jurewa Samina tayi ta mi
e ta koma kusa dashi ta zauna tanata zabga
amshi mai da
i kuwa.
Murya a raunane tace,
Wai lafiya kuwa Sweet?

Mi kika gani?
yay tambayar ba tare daya kalleta ba.
Da
yar ta ha
iye busashshen yawun bakinta tana zuba masa mayun idanunta irin nasu Ahmad,
Sweet ka canja min, sai kace ba kaiba, kamar baka
okin ganina a gidanka matsayin amarya matarka ta sunna? Yanzu wane angone za'a kawoma amarya amma hankalinsa nakan aiki
Wata
ar dariyar rainin hankali yayi ya juye gaba
ayansa yana kallonta, yayinda yake kai kofin madararsa a baki yana sha.

To ke kuwa banda abunki wane zumu
i kike son ganina a ciki? Babu wani abu ba
on a gareni daga wajenki ai, kokuwa wannan faudar da zanen
unshin zan zauna kallo?
yay maganar yana lakato kwalliyar fuskarta a
an yatsa.
Wani mugun tsorone ya kuma dirar mikiya a fuskar Samina, tai galala da baki tana kallonsa ba tare da ta iya furta komai ba.
Bakinsa ya ta
e yana kauda kansa daga kallonta,
Miye abun mamaki a zancena, kema dai kinsan kowane ango yana rawar jikine ga amaryarsa saboda abunda zai amsa mai muhimmanci a gareta, to ni kuma an bani tun a waje ai, mizanma
oki kuma yau?
Hawaye masu azabar zafi suka fara gudu bisa fuskar Samina saboda kalaman da Ma'aruff yake gasa mata akan abinda shine yafi
arfinta ya amsa ba itace ta bashiba, hasalima tabi duk hanyar da zatabi danta tsare abunta sai irin wannan ranar amma saida ya ruguza mata shirinta.
Tashi tai ta fita da gudu tana kuka, ya bita da kallo yana ta
e baki, sai kuma yaja tsaki yana fa
Kajimin wawuyar yarinya, ballaga kawai mtsowww
Samina kuwa
akinta ta shiga tunda dama ta sansa, ta fa
a kan gado tana fashewa da wani kuka mai ciwo, farawa da iyawa kenan, daga tarewarta Ma'aruff ya rasa dami zai tarbeta sai wannan rashin mutuncin?.
Kuka tasha bana wasaba, ga maganin matan da aka
irka mata sai cizonta yake, har mararta ta fara mata ciwo.
Ganinfa zata halaka kanta kusan biyu na dare ta sake mi
ewa ta koma
akin Ma'aruff.
Kwance ta iskesa hankalinsa kwance yana barci, cikin san
a ta haye gadon tare da
aga bargon ta shige cikin jikinsa ta
amesa.
Cikin jan tsaki Ma'aruff daya farka yace,
K wane salon iskancine wai haka ina barci zakizo ki tadani?
Banza tai masa ta fara masa salon data san yana saurin ruftawa, da zafin nama ya tureta daga jikinsa.

K banason rashin mutunci fa, mike damun tunaninkine?
Kuka mai tsuma zuciya Samina ta fashe masa dashi tana ro
onsa ya taimaketa karta mutu, sai faman ri
e mara take tana matse baki, ga hawaye wasu na bin wasu.
Shiko kallonta yakeyi da ma
aukakin mamaki, shi sai yau yake fahimtarma abinda mahaifiyarsa ke fa
a masa akan rashin dacewarsa da wannan yarinyar......
Katse tunaninsa Samina data manne masa a jiki tayi, ya janye jikinsa yana hararta,
Wlhy ki kama kanki, ni na aikeki kisha abinda zai hanaki zaman lafiyar? Can kije kiji da matsalarki ni dai barci nakeji, dan haka tashi kibarmin
aki kokuma na fitar dake wlhy
Sabon kuka Samina ta fashe dashi tana dur
usawa a gabansa tana ro
onsa, amma sam ya
i saurarenta saima fa
i yake ta fitar masa a
aki, inba hakaba wlhy zai laka
a mata duka, abinda take son shi baida ra'ayinsa yanzun.
DAREN FARKO ya zama DAREN WAHALA, Inji amarya Samina dake neman shi
ewa saboda azabar ziwon da mararta take mata, ruwan sanyi kam harta gaji da she
a ma jikinta ta sada
ar mutuwa zatayi kawai kafin wayewar gari, tayi nadamar biyema su mama gaje da suka dinga
irka mata magunguna duk dan ta burge Ma'aruff, kuka kam tayi harma ta rasa hawayen zubarwa, Ahmad ya fa
o mata a rai, yanda yay wani irin murjewa ga wani she
i da choco fatarsa keyi, kawai saita shiga kawosa cikin ranta a wani irin yanayin daya sakata kuma fashewa da kuka, dan kuwa tana
iyastashi a rantane zuciyarta na hasko mata Ahmad tare da Umm-Ruman.
Jitai tamkar numfashinta zai bar gangar jikinta lokacin da hakan yazo mata a cikin rai.
___________________________________
Ahmad ma kam baisan tanaiba, dan tun sanda ake dambarwar abokan ango sunce bazasu
auki tsoffi a motaba ya shigo gidan ya ka
a kan matarsa suka
auki hanyar gida.
Tana sashensu sunashan hira da Amminta da
annen Ammi da sukazo bikin Zainab taje ta sanar mata sa
on kira daga Ahmad akan tazo su wuce gida.
Sam bataso wannan tafiya ba, dama ga tsoro a ranta na abinda ya faru a daren shekaran jiya, Ammi tai mata tsawa ganin ta
i ko motsi balle shirin tafiyar.
Tashi tai tana matsar hawaye ta kimtsa ta fito, a sashensu ta iskesa suna fa
an da suka saba shi da Sakina, tun suna
anana idan tace masa
aninta sai ya
ata rai saboda bayaso, to har yanzu da take a gidan aure ga
a ba dainawa sukaiba, dan ko gidanta yaje sai sunyi.
Ta girmesan amma tsiran bawani baneba, shiyyasa hakan ke bashi haushi.
Su Yaya Maryam nata musu dariya Rumana ta shigo, ya zubama kan Sakina ran
washi yay saurin nufar hanyar
ofar gida yana fa
in Rumana ta samesa a waje.
Sosai yanzu kowa ke musu dariya har Ayyah da Gwaggo, dan kuwa Sakina taji zafin ran
washin nan sosai.
Ya tsaya mana inba tsoroba, kuma zata kamashi saita rama.
Ita kanta Rumana abun nasu ya matu
ar bata dariya, dan haka tabisa da kallo tana murmushi.
Sallama taima su Ayyah dasu Yaya Maryam
in ta fita, lokacin anata hayaniya a
ofar gida da abokan ango, dube-duben inda zataga Ahmad takeyi, duk da kuwa
ofar gidan akwai hasken wutar nefa da aka kawo.
Jin an kama hannunta tai saurin juyowa, ganin Yah Ahmad ne ya sakata sauke ajiyar zuciya a hankali, baice mata komaiba yaja hannunta suka bar wajen.

Duk da Ahmad ya lura da fushin da takeyi sai ya shareta kamar bai fahimci abinda take jima haushin ba, lokacin da suka shigo gidan shiru dan kowa ya shige
aki ya kwanta, Ahmad ya bu
e musu
ofa suka shiga.
Kayan jikinsa ya rage itako Rumana ta samu waje ta zauna tanata kumbura fuska.
Baibi takanta ba ya ha
a ruwan wanka ya tafi yowa, har ya dawo
akin tana a inda ya barta, murmushi yayi ka
an yana girgiza kai, yasa tawul ya goge ruwan jikinsa ya shiga shirin barci.
Sai lokacin itama ta mi
e ta
eba ruwan ta fita, da kallo kawai ya bita amma uffan bai ce ba.
Itama dai wankan tayo, lokacin data shigo harya kwanta, sai dai ba barci yakeba waya yakeyi, Rumana ta kalli agogon
akin sannan ta kallesa, duk da bataji da wa yake wayarba hakan ya bata haushi, tako sake tsu
e fuska waje guda.
Duk abinda take Ahmad na lure da ita, ta kammala mutsu-mustun shirinta tazo gefen gadon nesa dashi ta kwanta a takure.
Dai-dai nan ya ajiye wayar shima, matsowa yay tsakkiyar gadon ya jawota ta dawo jikinsa.
Hancinsa saman dokin wuyanta yana hura mata iska yace,
Kodai mu koma ne kima amaryar zaman
aki?
Tasan ba
a ya fa
a mata, dan haka tai shiru, murya a sha
e ya sake fa
in,
Dake fa nake magana

ta fa
a tana
ame jikinta saboda abinda yake mata da hannunsa a cikin jiki.
Bai sake magana ba sai sabon salo daya canjama kwanciyar tasu.
Chapter 44 · 0% Book details