Sashe 86
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
addarar dake biye da ita ta sakata
auke kwalbar ruwan lallen tasa a shara tare da goge wajen wai dan kar Mufida ta juya abun kota zargeta
Batasan hakan datai shine babban kuskuren data tafkaba a rayuwarta kuwa.
Dan tana kammalawa babu jimawa sai ga Mufida da
an sanda, basu wani tsaya jan zanceba suka wuce da Samina tana kuka da rantsuwa akan ita ba ita ta aikataba.
Sai dai sun
i saurarenta, haka suka wuce da ita station.
Kafin a
auki dogon lokaci kuma magana ta fara baje dangi, har gidansu Samina takai.
Babu kuma mai fa
in gaskiyar lamari sai cewa ake Samina ta bama
iyar kishiyarta fiya-fiya ta mutu saboda ita tana ba
in cikin bata haihuba.
A asibiti kuma babu wani bayani dangane da jikin Afrah daga likitoci, sunata dai shigi da fici
akin da aka kwantar da yarinyar saboda Adam da ya tsaya tsayin daka akan komi...............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[8/24, 12:14 PM] Nadady: *_6446446J_*
............Komai ya hargitse, gaskiya ta gaza fita a bakunan mutane, kowanne furuci ya fito na zargin Samina ne kai tsaye.
Ca ake bata
auki ranta a bakin komaiba ita kanta dama, dan ta ta
a shan fiya-fiyan shiyyasa yanzu ma ta bama
ar mijinta.
Mama gaje ta koma tamkar
aramar mahaukaciya, hakama inna mari, ga baba Yusha'u yace babu hannunsa a ciki, Babansu Ahmad da Mudanseer ne keta shigi da fici station
in amma ko ganin Samina an hana misu, dan
an sanda sunci ku
i sunyi hani
an wajen Mufida data sake
aure komai da wasu zantuttukan, Ma'aruff kuma ya gaza kare Samina ko sau
aya.
Afrah bata mutuba, amma yarinyar na cikin mawuyacin hali, harma takai sai an mata aiki a ciki saboda
annar da ruwan lallen yay mata a wani sashe na kayan hanjinta.
Yanzu ana maganar shiga kotune, dan haka akace su baba suje kawai su nema lauya
*_YARO TSAYA MATSAYINKA, KADA ZANCEN
AN DUNIYA YA RU
EKA_*
Wannan kalma itace dai-dai da abinda ya dace a ambatama Samina ko zata zamo mai tuna mata baya.
Dan kuwa a yanzu babu mai goyon bayanta, kowa ALLAH wadai yake furtawa a gareta tareda bada shaidar munanan halayyarta, abun mamaki dukkan iskancin da sukayi da Ma'aruff saiga zantuka nata fitowa.
Har takai wani video ya fita nasu amma ba'a ganin fuskar Ma'aruff
in saita Samina, sai dai duk wanda yasan ma'aruff yanajin muryarsa dake fita a videon yasan shine, kuma gashi a gidan gonarsane.
Hankalinsa ya tashi matu
a, dan wa
annan videos
in da sukaitayi da Samina duk a cikin tsohuwar lop-top
insa ya adanasu, data samu matsala ya gaza fiddasu sai yay tunanin
ilama sun goge, shiyyasa bai damuba, saboda ya rasa muhimman abubuwansa da yawa a cikin lop-top
in, to ashe wasu bidiyo
in sun ma
A watan jiya daya shu
e Mufida ta ro
esa ya bama
aninta lap-top
in zai gyara yay amfani da ita, saboda babbar lop-top ce kuma batasha wahalaba, ku
ine kawai dake
awainiya da Ma'aruff shima ya sakashi ajiyeta.
Baiyi musu ba ya bashi, ashe acan wajen gyara
anin Mufida sukaga wasu daga cikin bidiyo
in da basu gama fitaba shida abokansa, sai dai ya kar
e ya
oye, bai kuma ta
a sanarma kowaba har Mufidan, sai yanzu da wannan abun ya taso saboda son tozarta Samina yaron ya saki videos
in shi a tunaninsa Samina ce kawai zata tozarta banda Ma'aruff, tunda a ko ina babu fuskarsa sai muryarsa, wani wajen kuma Saminar cema ka
ai a bayin gidansu tai masa video ta tura masa.
Abu kamar wutar jeji yayta yawo a kafafen yanar gizo da wayoyin mutane, tare da hoton bikin su Saminar da wata budurwar da ma'aruff din ya ta
a yaudara itama ta
ara, hakama irinsu Basy da wasu tarin
ammatansa suka samu hanyar sake tozartashi.
To lamarifa sai ya sake canja salo, dan ahalin Ma'aruff
ansu kawai suke
arin karewa da son kare mutuncinsa.
Ranar a gidan su Samina duk wanda kaga baiyi kukaba to lallai sai dai idan bai mallaki hankalin kansa da zai fahimci halin da ake ciki bane, wannan tashin hankalinne ya saka jikin malam rikicewa aka kwashesa zuwa asibiti.
*_SAUDIYYA_*
Ahmad na makaranta kiran baba ya riskesa, bai
agaba dan sannan suna lecture, sai da ya bari ya fito sannan ya kirashi.
Tun a yanda yaji muryar baba hankalinsa yay masifar tashi, Baba yana share hawaye ya sanar masa abinda zai iya, dan bai iya bu
ema Ahmad komai ba a zancen.
Shiru Ahmad yay kawai yana sauraren baba, bayan sun gama wayar da Baba sai ya kira Mudanseer, ko gaisawa basuyiba ya tambayi Mudanseer abinda ke faruwa.
Komai Mudan bai
oyema Ahmad ba, har maganar cikin da akece Samina taje dashi gidan Ma'aruff
in, da duk shai
ancin da suka dingayi a titi lokacin shi yana cikin mawuyacin hali na
ulafucin sonta.
Babban tashin hankalin Ahmad halin da akace malam yana ciki da Baba Yusha'u, haka ya koma gida a wani irin yanayin da Umm-Ruman ta gaza fahimta.
Tai masa tambayar duniya yana bata amsa da babu komai, daga
arshe sai kawai ta zuba masa ido tana kallo, dan ita dai tsagwaron damuwa take hangowa tattare dashi, gashi babu wanda ya sanar mata da abinda ke faruwa ita kam daga mutanen gida.
Koda lokacin
akko Haysam yayi daga makaranta sai itace ta fita ta
akkosa, alhalin inhar yana gida ca yake ta zauna ya
akkosa.
Da suka dawo duk ma
ale masan da Haysam yake bai kulashi ba, daga
arshema da Haysam ya fara fitinar kuka akan bazaici abinciba sai da Ahmad
in kamar yanda ya sabar masa, sai Ahmad ya daka masa tsawa kamar zai dakesa.
Yaro bai saba da ganin Abbunsa hakaba, tsoro ya kamashi ya
ame Rumana yana kuka da
oye fuskarsa.
auke kai Ahmad yayi duk da baiji da
in yanda yayma yaronba, tunda shi minene laifinsa a ciki?.
Aiko har yamma Haysam bai sake bin koda sashen da Ahmad yakeba, itama Zainab tana shigowa gidan ta fuskanci akwai matsala, dan har Rumanan ma bata cikin walwala sam.
Zuwa sallar magriba ya samu wani kiran daga Nigeria, hankalinsa tashe ya
aga, dan tun
azun girarsa ke rawa gabansa na fa
uwa tamkar wani abu zai faru dashi, hakama Rumana ta tsinci kanta a cikin wani irin tsoro.
Koda ya
aga a tsorace sai yaci karo da tashin hankalin abinda dama yake jima tsoron, wato dai ALLAH yayima Malam kakansu rasuwa
Sakin wayar kawai Ahmad yayi ya zube cikin kujera hawaye masu zafi da
arajin tsanar Samina na tasiri a ransa, yasan mutuwa dolece akan kowa, sannan kuma dama ALLAH ya rubuta yau malam bazaiyi kwanan duniyaba, amma tabbas Samina ce sanadi, dan
acin ranta shine sanadi.
Ta zubar musu da kimar gida, ta kunyata
arin tarbiyyar da iyayensu suka gina a garesu da saka shakku a cikin ta
annensu masu tasowa gaduk namijin da zai iya neman aurensu.
A ru
e Ruman ke tambayarsa miya faru? Sai dai ya gaza bata amsa sai hawaye yake irin wa
anda ya jima baiyiba a rayuwarsa.
Barin wajen tai taje tai kiran gida itama, sai dai da
yar ta samu Number Salima, itace ta sanar mata komai dake faruwa da yay sanadin barin malam duniya dukda dai dama kwanansa ya
are.
Ranar sunsha kuka ita da Zainab, har sai da Ahmad ya dawo lallashinsu.
__________________________________
Bayan rasuwar malam da kwana hu
u za'a shiga kotu, har sannan kuma Samina bata da lauya, hakan yasa baba kiran Ahmad akan maganar, duk da
acin wula
antarwar da Samina ta jamusu a idon duniya.
iri da muzu Ahmad ya bama baba ha
uri akan shi babu ruwansa akan wannan maganar, zai biya ku
i dai a canjama Baba Yusha'u asibiti kawai.
Tun baba na masa fa
a harya koma lallashinsa, da
yar ya yarda akan a samo lauyan to, idan ku
in da zai bu
ata baifi
arfin aljihunsaba ya biya, idan sunfi
arfinsa sai dai mama gaje itama ta kawo wani abu.
Dole aka yarda da wannan magana ta Ahmad, dan koda aka samo lauya sai ya no
e ya bada abinda baifi rabin kudin da lauyan ya bu
ataba, dole mama gaje ta fidda wata kaddarar acikin wadda suka saya suka tara da kudin ma'aruff din ta saida.
A wajen rasuwar nan ta malam babu abinda ake mata ita da Samina sai ALLAH wadarai, ko fitowa batason yi saboda kunya.
Tayi wani firi-firi da ita saboda damuwa da tashin hankalin da take a ciki.
Washe garin addu'ar Malam ta uku aka shiga kotu.
Su Mudan hankalinsu yakai
ololuwar tashi lokacin da aka iso da Samina kotun. dan dagani kasan taci
an banzan duka na fitar hankali a wajen
an sanda.
Ko gani idonta
aya bayayi saboda kumburi.
Yanda akaima Samina
auri tamau akan wannan al'amura yasa ko a kotun komai yay tsamari, dan kuwa sun
auki kwararren lauya da yaci ku
i na tashin hankali, saboda dangin Ma'aruff ma suna goyen bayan Samina ta shiga wani halin da zai kaita jail saboda mutuncin
ansu.
Aiko sai gashi hujjojin da duk sukazo daga mutane da
warewar lauyansu ta saka wannan shari'a
aukarsu ga nasara.
Ru
anin da Samina take ciki yasa duk tambayar da akai mata take badata cikin zurma kanta, daga
arshe shari'ar sai bata bada wahalaba kai tsaye al
ali ya yanke hukunci wa Samina.