← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 99

Sashe 77

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

an gidan ya sake birge Rumana, da
inma da taji sune a can ciki jikin katanga.
Babu komai a falon sai wani kafet da aka shinfi
a daga gefe akan tayis
in, dan haka suka zauna anan, zainab ma kwanciya tayi, Ahmad ya
orama Rumana Haysam a jiki ya fita domin shigo da kayan.
Sai da suka gama shigo dasu tas sannan ya fice domin yo salla tunda da massalaci a wajen.
Yacema su Rumana ma suje suyi sallar.
Da
yar ta lalla
a Haysam ya kwanta ta mi
akin daya nuna mata ta shiga, tabi
akin da kallo saboda akwai nefa, katifa ce kawai a ciki sai tarkacensa na kaya da abinda ba'a rasaba, sai
amshi ke tashi kuwa mai da
Ta nufi
ofar da take
yautata zaton bayine, ilai kuwa shine, alwala tayo dan akwai fanfo, ta dawo
in bayan taje falo ta
akko akwati
aya ta canja zani saboda
yamin na jikinta da takeyi.
Harta idar da sallar Ahmad bai shigoba, sai bayan kusan mintuna talatin garima ya fara haske sannan sai gashi da sallama.
Tunda yaga bata a falo sai ya nufo
akin, Rumana na
arin cire hijjab ya shigo.
Kusan a tare suka ha
a baki wajen yima juna sannu, Ahmad ya nufi bayin yana fa
in,
Wanka ya kamata ki musu kema kiyi saina samo abin kari ku kwanta ku huta, dan na kula duk bakwa hayyacinku
Da
ta amsa umarninsa, ya saka musu hita a ruwa sannan ya fita zuwa kicin, dan yanada
an kayan abincinsa da yakan dafa wani lokacin.

amshin
wai kawai Rumana take jiyowa, amma sai bata le
aba tazo ta tada Zainab da tai barci, da taimakonta zainab
in tai wanka, ta cire mata kaya a kayan sawarta sannan ta
auki Haysam shima tana cire masa.
Dai-dai nan Ahmad ya shigo da tire
an babba ya ajiye idonsa akan Zainab.

Zainab yaya jikin?
A marairaice ta kallesa tace,
Yaya naji sau
i, barci dai nakeji

To bara ki karya saiki kwanta kinji ko
Kanta ta
aga masa tana cigaba da saka kayan, Rumana ma na jinsu tana
arin cirema Haysam kayan jikinsa.
Ganin ta mi
e Ahmad ya kalleta,
Zaki iya masa wankan kuwa Ruman?

Lah yaya zan iya, ai tun a gida ana sakani na masa saboda irin wannan ranar dama
Kansa ya jinjina mata, ita kuma ta wuce bayin.
Tana farama Haysam wanka ya fara
a kuka, hakan yasa Ahmad mi
ama Zainab shayin daya ha
a mata da sauri ya mi
e zuwa bayin, shi duk gani yake Rumana bazata iya wankanba.
Amma ganin tanayin dai-dai sai hankalinsa ya kwanta, da taimakonsa aka kammala ma Haysam wankan, tace yayi shima kafin ta shiryashi.
Bai musaba kuwa, itama saita fito.
Har ta gama shirya Haysam ta shayar dashi sannan ya fito, Zainab kam tuni ta gama karyawan ta kwanta barci yay gaba da ita, tashi tai ta shiga itama, ta barsa yana shiri.
Sai da suka kammala komai daya dace, suka karya suma sannan Umm-Ruman ta kwanta, Ahmad kam shiri yay ya fita ya barsu bayan ya kullesu ta baya.
Su Rumana ansha barcin gajiya, kusan kwana uku suna hutawarsu, abinci ma Ahmad ke sayo musu, bai kuma nema komai daga gareta ba duk da yana cikin tsananin bu
atar hakan.
Da yamma randa suka kwanaki na ukun sai gashi shida nura a mota da kujeru, dama ya da
e da bayarwa ayi wajen wani kafintan bahaushe da suke kira malam na kano, yana irin sana'ar gwangwan
innan ne, sai yazam yanada yara masu aikin kafinta, Ahmad ya sanshi ne sanadin Nura, malam na kano yanason
an uwansa hausawa, dan haka yake taimaka musu da abubuwa da dama, dan ya ku
ance da sana'ar gwangwan
in nan sosai, a hankali Ahmad yayta biyansa, yanzu hakama bawai ya kammala biyan bane, duk da kujerun ba wasu masu shegen tsada bane, dai-dai
arfi dai akayisu.
Mamaki ya kama Rumana sosai, ita dai tana kallonsu ne har suka gama tsara kujerun a falon, kafet din da yake ajiye da shi ka
ai a falon a ka maidashi tsakkiya, sai
aramar katifa da aka sakama zainab a
ayan
akin itama, ya umarci Rumana akan ta maida mata kayanta duka a can.
Sun da
e da Nura a gidan, dan sai dare ya wuce, da yake yanzu shine a gidan su Happy ya maye gurbin Ahmad tun lokacin da aka bashi gidan nan.
Da daddare bayan sun kammala hira da cin abinci zainab ta shige
aki wai barci takeji ita dai, Ahmad na zaune yana danna waya bai tankaba, sai ita da Rumana ke maganarsu dama can, sai idan ya gadama yake jeho tashi.
Haysam na goye a bayanta yana barci.
Bayan shigewar Zainab Rumana ta kalli Ahmad
in,
Yaya zakasha shayin ne yau? dan nima kwanciyar kam zanje nayi
Idanunsa ya
ago ya kalleta, ya ajiye wayar yana wani sake
ance idanu kamar wani bachaine.

Eh kawo
Ya fa
a kamar wanda bayason magana.
Tashi tai ta nufi kicin, babu jimawa ta dawo da kofin shayi yana tururi.
Koda ya amsa idonsa na kanta, ita dai ta
auke kai kamar bata fahimcesa ba.

aki ta nufa tana fa
in bara ta kwantar da Haysam kafin ya shigo. Da uhum ya amsa mata.
Koda ta shiga ta kwantar da Haysam a
ar katifarsa mai net saita cire kaya ta shiga wanka, dukkan dabarun dasu Yaya Maryam suka
ara mata karatu a kai shitayi kafin shigowar Ahmad, dan tasan yau dai batada mafita, wannan narke fuskar da yake faman yi yakai ma
urar da bazai iya
aga mata
afaba.
Kamarko tasan abinda ke ransa kenan, dan yana kammala shan tea
in tashi yay ya nufo
akin bayan ya kashe fitilar falon da fanka, dan basu da kayan kallo.
Isketa yay tanama Haysam addu'a, bai ce komaiba ya nufi bayi, ita kuma ta daka hijjab ta nufi
akin Zainab.
Itama tayi barci tuni, addu'a tai mata sannan ta gyara mata kwanciya ta fito.
Tana shigowa Ahmad na fitowa, yace,
Daga ina?

Addu'a na yoma Zainab
Ta fa
a tana zama bakin katifarsu
Baice komaiba ya
arasa shirinsa, ita kuma ta cire hijjab
in ta kwanta.
Sai da ya du
a wajen Haysam ya zira hannu ya
an shafa kumatu yaron yana murmushi kafin ya taso yana fa
in,
Sadaukina banda kukan dare yau, Ni da Mommyn filin daga zamuje
Kallonsa Rumana dake daga kwance tayi cikin mamaki, sai dai harya kwanta ya sakata jikinsa bata iya cewa komaiba.
Ya hura mata iska a cikin kunne yana magana a hankali,
K idan ance yau ranar barcice sai ki yarda?
Rumana ta
ame jikinta saboda tsigar jikinta data yamutsa gaba
aya, shi kansa jikinsa rawa ya farayi saboda tsananin kewarta da yayi.
A yanda duk suka
i laushi zai tabbatar maka kowa kewar
an uwansa na damunsa, dan yau ajiye kunya Rumana tai ta tabbatarma yayanta da gaske shi
in natane, kuma ya kar
u a gareta kar
a ta har abadan.
Hakan ba
aramin neman zauta Ahmad yayiba, dan baita
a zato daga Gwal
insa ba sam, duk da ta jigatu ta daure domin ganin ya samu farin ciki daga gareta, kodan tarin alkairan da yayi mata kashi-kashi tun daga haihuwarta zuwa yau da bazasu lissafuba.
Bata samu ku
uta daga garesaba sai da kukan Haysam ya tsaida komai, a gurguje suka tsarkake jikinsu tazo ta
aukesa ta bashi abinda yakema kukan.
Ahmad harda dungurema Haysam kai, wai baiji nasihar da yay masaba ashe
Ita dai Rumana tai murmushi kanta a
asa dan ta
i yarda su ha
a ido saboda nauyin abinda ta aikata yau, shiko ko'a jikinsa, saima wata
aunarta ta musamman dake sake shigarsa ta kowacce
ofar gashin jikinsa.
Da asubama bayan yay sallar asubahi sai da ya sake komawa filin daga injisa.
Chapter 77 · 0% Book details