Sashe 36
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ta
an sake
auraye masa bayin sannan ta ajiye ruwan ta fito.
A
ofar
aki ta iskesa zai fito, hannunsa ri
e da abin wanka da brush da ya sakama makilin, ta matsa ya wuce bayan ya ajiye takalman daya fiddo na silifas.
Aiko harya shige ban
aki su maman Ama na binsa da kallon
urilla, so suke suga abin kushewa a samu nayi, sai basu ganiba, dan saima wata
iba data
ara masa cikar zati da kwarjini ya
aro.
Sai suka koma fa
in, ba dole ya narko
ibaba yanacan yanacin da
innsa ya bar Rumana anan cikin wahala daga fara da mai sai wainar filawa.
Karaf sai zance a kunnen Umm-Ruman data fito
auraye filet
in da zaici abinci.
Kanta kawai ta girgiza tana mamakinsu ta koma
aki abinta dan gulma ta rufe musu ido basuko farga da itaba.
Koda Umm-Ruman ta koma
aki sai ta
auki turaren tsinke ta sake kunnawa, duk da dai da safema ta kunna, kuma Alhmdllh
amshin ya kama
akin saboda nacin saka turaren da takeyi ga firishina ta ha
awa da yaya maryam ta kawo mata mai
an yawa, tanata
oyen abunta sai ka
an- ka
an take sakawa har turaren wutarma, na tsinkenne dai kullum saita kunna saboda da yawa aka kawo mata su..
Tana
arin kunna fitila saboda duhun magriba da garin yayi Ahmad ya shigo
akin da sallama, Amsawa tai ba tare data juyi ta kallesa ba saboda kunya, duk da tasan akwai jallabiya a jikinsa kuwa.
Batai auneba taji hucin mutum a bayan, cikin
an hanzari ta juyo, Ahmad dake tsaye a bayanta ya mi
a hannu zai
auki robar mai dake saman madubin, gefe Rumana ta matsa, duk da hakan kuma jikinsa na ta
a nata saboda lungun wajen baida girma sosai.
Baice da ita komaiba, duk da ya lura da yanda taketa zare idanu, ya
au mansa ya zauna abakin gadon danya shafa, ganin ta
i wucewa ya
ago fararen idanunsa ya
an kalleta.
Saurin ra
ashi tai ta fice, ya bita da kallo kawai yana girgiza kansa.
Tana alwala a bakin rijiya yazo ya wuce zai fita massalaci, ta sha
amshin turaren daya saka tana binsa da kallo, sosai taga canji daga garesa, sai taga kamar an wani canja matashi, dan yanda jikinsa kawai ya murje zai baka amsar tafiya tayi riba.
Da wanna tunanin ta shiga
aki itama ta kabbara salla.
Ana idar da sallar magriba sai gashi ya dawo, a bakin gado ya zauna dai-dai tabarmar data
ora kayan abincin, waya yakeyi, dan haka ta matso ta fara zuba masa abincin a filet, harta kammala zubawa yana wayarsa, sai dai idonsa na kanta kamar ya samu talabijin, dukda tanajin yanda idonsa ke yawo a jikinta tun
azun ita bata yarda ta kallesanba.
Kauda kwanikan tayi gefe yanda zaiji da
in sakewa a wajen sosai, ta yun
ura da niyyar ta mi
e kawai babu zato taji ya ru
o mata hannu, kafin ta gama tantance gaskiyar lamarin ta tsinci kanta
are-
are bisa cinyarsa.
Kasa magana tayi dan matu
ar al'ajabinsa, ga jikinta sai wani yamm yakeyi, Ahmad ya ajiye wayar gefe tare da kallonta sosai, yanda yake kallon fuskarta babu wani alamun jin ba daidaiba ne ya sakata kasa jurewa ita, gashi fuskarsa sam babu walwala, kamar dai yanda ta saba ganintane acan baya.
Hannu ya saka ya
ago da ha
arta yana
arin zare hijjab
in, bata hanashi ba, dan batagama fuskar yin hakan daga garesaba, sai sake matse hannayenta take waje
aya illahirin jinin jikinta na gudu cikin kowacce jijiya da sauri.
Ya ajiye hijjab
in saman gadon ba tare daya tankaba, goshinsa ya
ora saman nata, mutuniyarku saita sake ru
ewa, cikin in ina tace,
Ya..ya a...b in ....cin za..i zai huce fa
Ahankali ya furta
idanma ya huce bakece kika ja ba?
Babu shiri ta
ago idanunta sai suka afka cikin nasa, dan har yanzu goshinsa nakan nata, hancinsu gab da juna suna musayar numfashi, hakama bakinsu babu wata tazara duk da ita Rumana ta
an du
ar da kantane ba kamar yanda nasa yake daret ba.
asa ta sake maida idanun dan bazata jura kallon cikin nasaba, cikin muryar da ita kanta batasan tana da itaba tace,
Yaya ni kuma?
Ahmad da muryar Rumana ta saukar masa da kasala yace,
Uhum mana, ke haka aka koya miki tarbar miji ne? Wata shidda bama tare amma sam banga wani murnar ganina ko kewata a tare da keba
Karon farko da kanta ya kasa
aukar kalamansa, domin batai tsammanin wannan furucin daga garesa ba. Saita kasa bashi amsa, wasa dai taketayi da hannayenta dake bisa cinyarta, itako tana saman tasa zaune ko nauyinta bayaji.
Hannunsa dake zagaye da
ugunta ya janye ya kamo hannayenta da taketa cu
awa waje
aya.
Sosai jan lallen da akai mata wanda ya gaurayu da zanen ba
i yayma choco fatarta dake kama da tasa
yau, ya janye kansa daga goshinta yana sauke sassanyan numfashi tare da murza yatsun hannun nata duka cikin hannayensa.
Tunda bakiyi murna da dawowar tawa ba,
agani na koma inda na fito
Da sauri ta girgiza kanta idonta na cikowa da
walla
ALLAH yaya ba haka baneba fa, nayi murnar dawowarka mana
Tsura mata ido yay, yanda idanunta suka kawo ruwa suna fidda wani
yalli saboda hasken fitilar sun
ayatar dashi,
an yatsa ya
ora ka
an ya dangwalosu yayinda suka gangaro ka
an saman furkarta,
Har yanzu kina nan a shashasharki dai?
Baki Rumana ta kumbura ka
an wai ita dole taji haushi ya cemata shashasha.
Haushi kikaji?
Yay maganar cikin kunnenta yana sunsunar dokin wuyanta dake kamshin khumrar data shafa.
Da sauri ta sinne kai
asa, jikinta na
aukar
yarma saboda sabon al'amarin da yakeyi mata.
Baki ya
an ta
e yana saka hannu ya
ago ha
arta suka kalli juna,
Oh jan ajine komi?
Kasa jure kallon tayi tana janye idanunta,
A'a kawai dai banyi zaton dawowar taka bane ba yanzu
. Tai maganar cikin sar
ewar halshe.
Karon farko yayi murmushi har ha
oransa na bayyana, ya yun
ura tare da mi
ar da ita shima ya mi
e, harkan tabarmar suka isa hannunsa ri
e da nata, ita dai ji take tamkar ta tsilla da gudu, sai da suka zauna sannan ya saki hannun nata, yakai hannu ya jawo filet
in abincin gabansa ya faraci ba tare da ya sake cewa komaiba.
Rumana dai na zaune duk a takure, addu'a take ALLAH ya kawo mai belinta yanzun nan, sai dai addu'ar tata bataci ba, dan kuwa har ya kammala cin abinci babu wanda ya shigo, sai motsin matan gidan da suke jiyowa daga tsakar gida.
Shikam Ahmad yanacin abincine idonsa akanta, musamman ma
ushinta data gama tsole masa idanu tun shigowarsa gidan, amma da yake jarumin dakewane bazaka ta
a fahimtar hakan akan fuskarsa ba.
Ya kammala cin abincinsa tsaf sannan yasha ruwa yana yin hamdala, dai-dai nan aka fara kiraye-kirayen sallar isha'i.
Wayarsa ya
auka yay kiran wani da taji yana ambata da Nura, kusan mintuna biyu suna wayar sannan ya kashe, mi
ewa yay tsaye yana zira wayar cikin aljihun jallabiyarsa,
Bara naje salla, daga can zanje gidan dan bamu gaisa dasu baba ba
Kan Rumana a
asa tace,
Saika dawo a gaishesu
Uhum
ya fa
a yana ficewa daga
akin.
Sai da Rumana ta jiyo fitarsa daga gidan gaba
aya sannan ta sauke numfashi tana murmushi, ta kalli hanunta sosai da yasha murza a nasa ta lumshe ido, wai yau itace bisa cinyar Yah Ahmad zaune
ane-
ane, yana mata magana cikin taushin murya da sanyi.
Duk da tasan ba sonta yakeba hakan ba
aramin da
i yay mataba, salla ta mi
e ta gabatar sannan ta zauna ta cinye sauran abincin da ya rage a filet
in tana mai jin wani tsagwaron nisha
i...
Koda aka idar da sallar isha'i Ahmad gidansu ya nufa, inda ya samu damar gaisawa da kakanninsa da iyayensa maza, wa
anda yayi mamakin baiji sun rufeshi da fa
an rashin dawowarsaba, dukda yayi tsammanin hakan kuwa, ko baba baice dashi komaiba akan hakan.
Yanzun kam har
aki ya shiga ya samu gwaggo ya sake gaisheta, duk da bata sake masaba sai da ta jero masa tambayar ya hanya da sauransu.
Yaji da
in kulawarta, dan haka ya amsa yana fa
a fuskarsa da fara'a.
Ba tare data kallesa ba tace,
Kai yanzu nan kana ganin abinda kayi mai
yaune? Ka tafi kabar
ar mutane har tsahon wata shidda? Kana ganin inda badan gida bane iyayenta zasuyi shiru su zuba mana idanu?
Nasan ni mai laifine Gwaggo, amma dan ALLAH ku gafarceni, wlhy inda ALLAH yay zaman nawa mai nisane, sannan harna kwashe kusan watanni uku bana fuskantar komai a sana'ar tawa, saboda bada jari najeba, lokacin ko ku
in motar dawowa aikine a gareni, amma insha ALLAHU bazan sake kwatanta hakanba, kuma ALLAH ya huci zukatanku, itama zan bata ha
uri na kuma nema gafararta
Shiru gwaggo tayi kamar bazata amsashi, sai kuma zuwa can tace,
Shikenan, ALLAH ya yafe mana baki
aya, abu na gaba shine karnaji wani abu daban agareka cikin hidimar bikinnan, babu ruwanka da sabgar yarinyarnan komi zasuyi, ka kama kanka ka kama girmanka, suma su Mudanseer ka sake garga
insu akan karnaji karna gani
Insha ALLAHU gwaggo an wuce wannan wajen yanzu, babu wani abu sa
anin mai da
i da zakiji, ni yanzu babu wani abu daya shafeta da yake a gabana sam