Sashe 40
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Oh ALLAH? Shike nan kinga to bara mu maimaita
A zabure tace,
Yah Ahmad mi?
Yanda tai maganar hawaye na zubowa lokaci
aya saman kumatu ne ya sakashi yin dariya, yaja hancinta ka
an tare da dungure mata kai yace,
Mai raki kawai, iya tasan har ita kika kira saboda ragwantakarki saita miki dariya
Cusa kanta tai a jikinsa tana murmushi, jiya kam a
an gidansu ai babu wanda bata lissafo ba, har Tahir dake shan nono bata mantaba, yo taji azaba, ashe abun da gaske babu sau
i........
Ahmad ya katse mata tunani da fa
in,
Kinga tashi kije ki kwanta, wannan barcin da muka
au bashi idan bayinsa akaiba zai haddasa ciwon kai
Da
yar Rumana ta bar jikinsa ta mi
e, bata yarda ta kallesa ba taje ta haye gadon ta kwanta, shima da yake binta da kallo tashin yay yacire rigarsa ya hau gadon.
Jinsa a jikinta ya saka sabon tsoro bijiroma Rumana, ta lafe tamkar mai barci tana sauraren mizai biyo baya, sai bataji komaiba, hakan ya sata sauke ajiyar zuciya a hankali.
Ahmad daya jita ya murmushi kawai.
Basu farkaba har kusan goma, har lokacin kuma dai garin ana yayyafi irin yaf-yaf
innan, hakan yasa garin
aukar shiru kowa yana cikin
akinsa, sai irinsu maman Ama
an gutsiri tsoma da ake yawan le
a waje aga wazai fara fitowa, dan ita dukda yayyafinnan tuni mijintama yabar gidan.
Kausar ma dake fama da ciki kusan tara ta fito
aura musu abin kari, ananne suka ha
u da maman Ama.
Waisu wa
annan bazasu tashi bane? Garin ALLAH ya waye amma
ofa a gar
ame?
Dariya Kausar dake sauraren mama Ama tayi tana gyara buhun ledar data
ora saman kanta saboda kar yayafi ya ji
ata, tace,
Ke ko sai an nuna manafa miji ya dawo jiya ko
Baki maman Ama ta ta
Saikace wata tsiya mijin ke iyayi matan
Kausar ta sake yin dariya tana juye shayi a kofi mai murfi,
Ko baiyiba ai ya
an lalubi abinda zai iya, wlhy ni idan nice ita tuni zan tona maka asiri na kashe auren, banga amfanin namiji gareni bai iya ta
ukamin komaiba, ai ko ganga batason ajiya burinta kullum a ka
ata ta bada sauti balleni da
uruciyata da komai
Ke kika san dokar ai
Cewar maman Ama tana harar
ofar
akin su Rumana da basusan sunaiba ma
Rumana ce ta fara tashi, ta janye jikinta da yay mata nauyi da
yar daga na Ahmad ta sakko, barcinsa yake sosai dan haka baiji saukarta ba,
ofar ta bu
e ta fita bayan ta cika buta da ruwan zafin daya ajiye a filas ta fita da brush a hannu, tsakar gidan babu kowa, dan sun gaji da le
e-le
en sun zauna waje
aya, hartayi brush
inta taje bayi tai tsarki sosai ta fito babu wanda ta gani, taji da
in yin tsarkin kuwa, dan sai taji kamar an mata gafara.
akin ta koma, ta maido risho bakin
ofa daga ciki ta kunna domin nema musu abin kari.
Tana cikin juye ruwa filas
in Ahmad ya farka shima, lalubawa yay kozai jita sai yaji wayam, ya bu
e idanunsa yana tashi zaune, ganin tana aiki sai ya
anji sanyi a ransa, bata yarda ta kallesa ba harya sakko a gadon, ya
auki brush da buta ya fita baice da ita komaiba.
Lokacin daya dawo harta gama kwashe ruwan ta kashe risho
in, daga bakin
ofa ya mi
o butar ya ajiye ya juya ya fita.
Ganin hakanne ya saka Rumana
arin fara gyaran
akin, da yake aikin ba wani mai yawa bane dandanan ta kammala, tana shara Ahmad ya dawo ri
e da leda
arama a hannunsa.
Matsa masa tai ya shige, ita kuma ta fita da sharar waje, koda ta dawo saita iske yana fito da kayan tea daga jakkar da yazo da ita, batace komaiba ta kawo kofuna kamshin
wai soyayye dukya gauraye
akin.
A ledar nan akwai bired
. Yay maganar yana cigaba da maida kayan daya fiddo daga jikkar.
Cikin sanyin murya Rumana ta amsa da
Bayan ya kammala zama yazo yayi, da taimakonsa ta ha
a musu shayin, ita dai duk ta
i yarda su ha
a ido, duk da shi Ahmad yanata bu
atar hakan.
A takure tai wannan kari, har suka kammala ta tattare komai ta fita da wanke-wanke, shi kuma ya
iba ruwan wanka ya sirka da wanda ta zuba cikin filas
in ya nufi bayi.
Tana bakin rijiya ya wuce, hakan yasa ta bisa da kallo, dan batasan zaiyi wankanba aida ta ha
a ruwan takai masa.
A lokacinne Kausar ta fito daga
akinta, sai da ta harari Rumana data juya mata baya kafin ta
araso tana
ar dariya,
Oh ni su amarya anyi bulum a
aki saboda yau oga ya dawo?
Murmushi kawai Rumana tayi, ba tare data bata amsaba tace,
Ina kwana
Nanma saida Kausar ta harareta ta wutsiyar ido sannan ta amsa, zuwa yanzu garin yayi
af babu yayyafin, sai wani
an hasken rana daya hasko mai
umi.
Kausar tasan dama Rumana ba biye mata zatai suyi surutuba, amma sai
arin janta take da hira, Maman Ama da taji motsinsu sai gata wuff ta fito daga
aki tamkar an jefota.
Itama Rumana gaidata tayi da tambayarta lafiyar yara, maman Ama ta amasa suna gulmar Rumana da ido itada Kausar, ahaka Ahmad yazo zai shigesu suka shiga gaishesa.
Amsawa yay kawai, ba tare da ko kallonsu yayiba ya shige
aki, sunata surutunsu ita dai Umm-Rumana na wanke-wankenta, tana kammalawa kuma ta mi
e tama bar musu wajen, da tabbacin Ahmad ya gama shiryawa ta shiga
akin, sai kuma ta iske sa
anin hakan, yadai gama shafa mai yasa singlet da boxer yana kwance a gadon
afafunsa a
asa.
Shigowarta ce ta sakashi bu
e idanunsa ya zuba mata, yayinda ita kuma dukta dabarbarce tana neman juyawa ta koma saboda yanda ta gansa.
Katseta yay da fa
in,
Zonan
Tamkar zata fasa ihu haka taji, ta matso shikuma yana tashi zaune sosai, saurin ri
o hannunta yay ganin tana neman dur
usawa,
K wai nazama surukin kine?
Yay maiganar yana
orata saman cinyarsa.
Kanta ta girgiza masa.
Yace,
Magana da baki nakeso
Da
yar tace,
Eh mana, ba gashi bakison kallona ba, idan ina
akinnan duk sai kibi ki takura kanki
To kayi ha
uri, bazan sakeba
Inma banyi ha
urinba ya zanyi Ruman, kinga tashi na gwadaki naje shago na
an sama miki kayan da zakije wajen bikin gobe, yau dai ki kwanta ki huta
Idanunta suka cika da
walla, danta saka ran zai barta taje tun yau, da
ar shagwa
a tace,
Amma Yaya miyasa bazan fara zuwa tun yauba?
Kallonta kawai ya tsayayi, kamar zai shareta sai kuma yace,
Gobenma na gadama bazaki jeba
Bakinta taja ta tsuke, bata sake koda tariba.
Ya mi
ar da ita daga cinyar tasa shima ya mi
e, tef ya
auka yazo gabanta ya tsaya, karon farko dazai gwadata dan zai musu
inki, hakan bai ta
a faruwa ba, dan baya gwadasu sai dai yace su kawo kayansu yay amfani dashi.
Salon da ake gwada
inkin ya saka tsigar jikin Rumana keta tashi, badai ta yarda ta motsaba saboda yanda ya ha
e fuska, tasan dai haushin maganar bikice da tayi, itama saida ta furta ne taga wautarta.
Yanayi yana rubutawa, harya kammala ya
auki kayansa ya saka, sabuwar shaddace mai
yau kalar ruwan sararin samaniya, duk da bamai tsada bace tai bala'in masa
yau, ga
inkin ya zauna
am cikin
yawar surarsa, ainahinsa na Barumen bakatsine ya fito masha ALLAH, ballema yayi aski da gyaran fuska,
asumbar daya ajiye ta sake fiddo taswurar nutsatstsiyar fuskarsa, hannunta daya kamone ya maidota hayyacinta, ya saka mata turare a hannun.
Kallonsa ta
anyi sai ya nuna mata jikinsa alamar ta saka masa.
A
an kunyace ta fara fosa masan, sai da ta tabbatar ko ina yaji sannan ta dakata, hannunta ya kama ya jata gaban gadon, shi ya zauna ita kuma tana tsaye a tsakanin
afafunsa idanunta a
asa tana kallon hannayensu.
Yace,
Kina jina
Kanta ta
aga masa, sai kuma tai saurin cewa,
saboda tuno garga
insa.
Ya murza hannun nata yana cigaba da fa
in,
Ki kwanta ki huta, bance kije cikin matannan ki zauna ba, zan aiko Abubakar ya kawo miki abinda zakici, sannan abinda ya faru tsakanina dake sirrinmu ne, koda wasa naji bakinki na bama wani labari koda su Fa'iza ne bazakiji da da
iba, ki kama bakinki
Cikin rawar murya Rumana tace,
To yaya, insha ALLAH zan kiyaye
Good
ya fa
a yana mi
ewa, matsota yay jikinsa ya rungume yana sumbatar kanta da shafa bayanta, a hankali ya furta,
ALLAH yay miki albarka
Rumana dake lafe jikinsa tana sha
amshinsa ta amsa da amin a cikin zuciyarta tana
arin maida
wallar da suka cika mata ido..
ago kanta yay ya kama fuskarta ya saka cikin tafin hannunsa yana kallo, ganin ta
i kallonsa sai ya
ora goshinsa kan nata,
A kalleni mana madam
Kunya ta sake kama Rumana, ta
an saki murmushi da a ma
oshi kawai taji sautin kayanta, shima ya sumbaci la
anta ya
ago ya sumbaci goshinta sannan ya saketa.
ar ledar daya ajiye gefe ta viva ya
auka yana fa
in,
saina dawo mizan zo miki dashi?
Ba komai Yaya
ta fa
a tana
an satar kallonsa.
Ka
a kansa yay yana nufar
ofa bayan ya zira takalmansa ba
e a
afa,
Shikenan saina dawo
Ka gaidasu, ALLAH ya tsare
Amin
ya fa
a yana
aga labulen ya fice.
Kausar da maman Ama da har yanzu suna inda Rumana ta barsu suna gulmarta duk suka zuba masa ido a kaikaice, harya fice kowacce da abinda take sa
ama ranta.
Shiko baima san sunaiba, dan basu ishesa kalloba.