Sashe 51
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
an garen Samina kuwa dai har yammar ranar basuga
eyar Ma'aruff ba, sunma Samina tambayar duniya a kansa ta
i kulasu.
Sai bayan magriba suna shirin kayansu kamar yanda Doctor yace suyi dan zai basu sallama sai ga Ma'aruff yazo, abin mamaki babu wanda ya gasar tsakanin Inna Mari da Mama gaje, sai ma faman hura hanci yake yana wani
aure fuska.
Mama gaje ko jiki na
ari take gaidashi, ya amsa a cinkushe babu wani alamun girmamawa agareta.
Wannan abu ya saka Samina tsantsar takaici, shiyyasa da aka sallamesu zasu wuce tace ita gidan Inna Mari take so ta wuce, sai taji
arfin jikinta zata koma.
Da farko Ma'aruff yaso yin gardama, mikuma ya tuna oho masa yace taje amma sati
aya kacal.
Ta yarda da hakan, maimakon ya
ibesu ya kaisu gidan a motarsa sai ku
in napep ya dan
a musu wai shi akwai inda zaije ana jiransa.
Ba
in ciki tamkar Samina ta ha
iyi zuciya ta mutu, amma dai sai batace dashi uffanba.
Tunda suka shigo gida iya keta haba-haba dasu, ita ta dafama Samina ruwan zafi tai wanka dan taji da
in jikinta, tare da nuna mata dabarun da zata gyara jikinta duk da kuwa
ari tayi.
Uffan inna mari bata ce dasuba, dan ita abinda Ma'aruff yay musu ne kecin ranta, so take ta gano ina malar take suyi
arin gyarawa kafin Saminar ta koma, dan sosai ta fahimci akwai matsala, to kafin mutane su farga gara suyma tuf
ar hanci.
Aiko da dare Samina na kwance bisa gadonta, itako tana
asa zaune mama gaje ma haka dan bata wuce gidaba wai sai da safe inna Mari ta jefoma Samina tambaya a bazata.
Anya Samina wannan mijin naki akwai zaman lafiya a tsakaninku?
Da mamaki Samina ta kalli inna mari,
Inna miyasa zakimin wannan tambayar?
Sosai Inna mari ta kalli Saminar,
arnan barmin wani
oye-
oye, fito fili ki fa
i damuwarki kafin ki koma malam ya maido miki shege akan layi, kafin
an bakin ciki da sa ido su farga
Ajiyar zuciya Samina tayi tana
auke kanta ba tare da ta fa
i abinda suke bukatar jinba, bawai bata son fa
ar bane, kawai dai tana tsoron fa
arne maganar cikinta ya shigo, kuma inhar zata fa
ar sai wannan labarin ya shigo.
Suma
yaleta sukai basu sake magana akaiba har kwanaki uku da dawowarta.
A hakanma basuga
eyar Ma'aruff a gidanba, gashi tabar wayarta acan gidanshi, kayama da take bu
atar a kawo mata tanaji tana gani sai ha
ura tayi.
A kwana na hu
une Inna mari tai shirin zuwa wajen malaminsu, Samina catai zata bita, batai musu ba suka shirya suka tafi tare.
Aiko ranar yini guda a wajen malamin suka yisa, ya ha
o mata abubuwa sosai akan Ma'aruff, na binne-binne da wanda zata bashi yasha ko yaci a abinci.
Mama gaje kuwa a can gidansu Ahmad catai Samina ta koma gidanta, harshi baba Yusha'un abinda tace dashi kenan.
Babu wanda ya damu da bin
wafinta, dan kowama tasa ta ishesa a
akinsa.
_________________________________
Tsawon kwanaki hu
u Yah Ahmad na haushi dani akan kawai na tambayesa zuwa duba Yaya Samina, wannan abu nasa ya da
e yana bani mamaki.
A ranar cikon ta hu
un ina cikin gyara kayana a drawer sai ga kira ya shigo min, bamma kawo shi
in bane na zata ko Yah Mudan ne.
Ganin sunansa na yawo
aro-
aro a waya sai mamaki ya kamani, cikin hanzari na
aga saboda tana gab da tsinkewa.
A sanyaye nai sallama dan shi yayi shiru da ga can.
Yanda ya amsa da
an dama sai naji sanyi a raina, na tambayesa ya kasuwa da jama'a?.
Alhmdllh, ya jikin naki?
Da
an murmushi a fuskata nace,
Na samu sau
i ai Yayanmu
Daga can Ahmad ya lumshe ido kewarta na cigaba da zungurinsa, cikin sanyin muryar datai kwana biyu bata jiba daga garesa yace,
Yanzu mikikeyi?
Da
ine ya kamani, nai murmushin da nakeji a jikina yayi tasiri a garesa,
asa na kuma maida muryata nace,
Ina gyaran kayane Yayana
Ya
an sauke numfashi ka
an daga can,
Sannu da
ya fa
a a
asan ma
oshi.
Tunda nace yauwa sai mukai shiru mu duka, nice na katse shirun da cewa,
Yaya kayi ha
uri dan ALLAH na
ata maka rai ranar, insha ALLAH bazan sakeba
Ya wuce
Ya bani amsa a takaice, daga nan muka sake yin shirun na wasu sakwanni kafin ya kuma kauda shirin namu da cewar,
Ki za
a cikin gidajen su Yaya Maryam ina kikeason zuwa?
Wani da
ine ya kamani, cikin zumu
i nace,
Ko gidan Yaya Maryam
inma yayi
Ki shirya sai su Salima su rakaki gobe idan ALLAH ya kaimu kimata yini, saura kukai har dare acan
Na gode Yayanmu, insha ALLAH zamu dawo da wuri
Yanda ya jiyo tana zumu
i sai tausayinta ya kamashi, amma sai bai nuna mataba yay mata sallama akan idan ya koma gida zai kirata, yanzu yana kasuwa ne, kafin ta bashi amsa ya yanke wayar.
Sosai naita zumu
in wannan fita, su Salima na zuwa na gumtsa musu bayani, dariya sukaita min, niko ban damuba dan ni ka
ai nasan da
in da nakeji, tunda akai aurenmu ban ta
a zuwa gidan kowaba a cikin yayyenmu, aiko tun a daren na gama kimtsa hatta kayan da zan saka saboda tsabar zumu
Da daddaren ma ya kirani, duk da dai sama-sama yanzunma muka gaisa naji da
i, koba komai dai inaji a jikina ya daina fushi dani.
arfe goma mun gama shiri, ko nace na gama su Fa'iza da suka je gida su fa
a nake jira su dawo mu wuce, sai kallon agogo nake ina zuba tsaki, aiko basu dawoba sai kusan goma da kwata, sunsha harara kamar idona zai fa
Sukaita zubamin dariya, ban kulasu ba muka fito na kulle
akin, Mama Ama ce kawai a tsakar gidan, kausar na
aki inaga dai jikin nata babu da
ine, ganin takalmin mijinta yasa mukaima maman Ama salama kawai muka fice abinmu, duk da neman zance da take na tambayar
Su amarya yau kuma ina aka nufa?
Banko bata amsaba bayan murmushi da cewar
Zan
an fitane saimun dawo
Muna fitowa su Salima ke fa
in,
Wai ita matarnan bazata canjaba?
Suma ban basu amsaba, muka tare Napep dai sukai ciniki sannan muka shiga.
Farin cikin da nai na fitar sai muka iske mafiyinsa a wajen Yaya Maryam, gaba
aya ta gama rikicewa da murnar ganinmu, ta kasa zaune ta kasa tsaye.
Gashi dama ita ka
ai muka iske a gidan kishiyarta wai tayi tafiya zuwa Zamfara biki.
Sosai ranar na tsinci kaina a farin ciki, domin na yini cikin
an uwana munsha zuminci, Yah Ahmad ma ya kira suka gaisa da Yaya Maryam har take masa fa
an wannan karon baizo gidanta ba harya koma.
Bansan wace amsa ya bata ba, naga dai ta kalleni tana dariya da fa
in,
Zahiri kuwa
anina