Sashe 6
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
arfe tara da rabi dai-dai suka fito, kowa daga nan gida ya shiga domin cin abinci.
Tsakanin gidansu Ahmad da majalissarsu gida biyar ne, hakan yasakashi takawa a hankali suna tafiya shida Salisu da shima gidansu ke ma
waftaka da nasu Ahmad, suna isowa kowa ya shige.
Gidansu Ahmad gidane na talakawa irin masu
aramin
arfinnan sosai kamar yanda kukaji tun a farkon labarin, ginine irin na zamanin daya shu
e, duk da dai yana mulmule da suminti har jikin bango, amma kallo
aya zakaima gidan ka fahimci ingantaccen ginin daya samune yasaka sumintin da
ewa bai zabtareba, saika shiga soro biyu kafin ka iso ainahin tsakar gidansu, amma a shiga farkon gidan zakaci karo da turken awakine da mahaifansu mata ke kiwo, sai kejin kaji daga gefe wanda baida nisa sosai da
ofar ban
akinsu.
A shiga farkon gidan
akunan kakanninsu da aka zagaye da katanga zaka fara iskewa, sai sashen Baba Iliyasu daga bangon gabas, sai sashen Baba Yusha'u mahaifin Samina daga can Bangon arewa, suna kallon sashin kakanninsu, sai sashen iyayen Ahmad a bangon yamma suna kallon sashensu baba Iliyasu.
Tsakar gida zaka fara tararwa, sannan kabi siririyar hanyar da zata sadaka da ainahin sashen da matan Baba Hamza mahaifin su Ahmad suke.
Ya shafa kan tunkiyar daketa
ara kuka saboda rashin ganin
anta kusa da ita,
K dan ALLAH ki rage ihunan, tunkiyarnan sam baki da hankali akan
a, inama ya shiga shima uban
arnar
Ahmad ya
are maganar yana le
asan kejin kajinsu kozai gano
an jaririn ragon tunkiyar.
Can kuwa ya hangoshi kwance, dan haka yasa hannu ya za
ulosa ya kai gabanta ya ajiye kafin ya shige ainahin cikin gidan da sallama.
Mahaifiyarsa da
ar kunya ke tsakaninsu saboda shine na fari a gabanta ya fara cin karo tana
ibar ruwa a tulun dake
asan barandar
akunansu cikin kofin silba.
Kallo
aya tai masa ta
auke kanta tamkar batama gansaba, sai
annensa dake zaune a tabarma da fitila a gabansu sun baza littatafaine suka amsa masa, sai kuma Ayyah matar babansu ta farko dake ri
e dashi a
akinta data amsa itama daga cikin
akinta.
Ya gaida Gwaggo data gama zuba ruwan harta
ora a tiren data shirya abincin babansu tana shirin
auka zuwa
akinsa, sau
aya ta amsa ta
auki tiren tai gaba abinta, ya
an bita da kallo yana kauda kansa a lokaci
aya.....
Ayyah dake fitowa ta katsesa da fa
in,
an albarka ka dawo?
Murmushi yay mata yana
arasawa gabanta da cewa,
Eh Ayyah na, ina yini?
Lafiya lau
an albarka, kaga tashi ga abincinka nan yau miyarka nasaka akai dole a gidannan, maza kaci karya huce, ga manshanu nan dana soya maka
azun
Cikin fa
a fara'arsa ya mi
e yana fa
in,
ALLAH ya saka da alkairi Ayyah na, ya ji
an malam ya
ara muku nisan kwana da lafiya
Amin ta fa
a ita da
annensa.
Baba dake daga can
akinsa duk suna jinsu shi da gwaggo, ba yaune suka fara ganin hakanba, dan soyayyar Ayyah da Ahmad ALLAH ne kawai yasan iyakarta, amma ba mutumba, inhar ba fa
a maka akaiba bazaka ta
auka ba itace ta haifesaba.
Saman tabarmar da
anwarsa Sadiya ta shinfi
a masa ya zauna, tuwone na jar masara dayaji dahuwa ta ma'iya, sai miyar tafasa da akayita da gya
a sai
amshi takeyi, ya bu
e kwanon langa
arami da manshanun ke a ciki ya zuba, tare da barba
a yajin daddawa da shikuma ke a robar cingam.
Laumar farko daya kai ya lumshe idanu saboda da
in da miyar tayi, Zainab dake ajiye masa ruwa tai
ar dariya ciki-ciki,
Yah Ahmad kaji miyar ta ha
u ko?
Idanunsa ya bu
e ya
aga mata kai kawai batare da yace komaiba.
Ayyah dake
arin kunna redio
inta tai saurin fa
in,
To akku, ki tashi masa akai yaci abincinsa cikin salama
Baki Zainab ta kumbura tana barin wajen, hakan yay dai-dai da shigowar Mudanseer
anin Ahmad
Sallama yay suka amsa, ya ajiye ledar hannunsa gaban Ayyah yana cewa,
Ayyah gashi nan inji Yaya Maryama, tace gobe insha ALLAHU zama tazo gidan
Karma tazo
Ayyah ta fa
a rai a jagule.
ago ido Ahmad yay ya kalli Ayyahn, kafin ya maida kan Mudanseer dake
arin zama kusa dashi.
Miya faru kuma da Yaya Maryaman?
Yaya abinda kasani kullumne dai, fa
a suka sakeyi da kishiyarta shikuma jakin ya daki yaya maryama
in, amma sai batazo ta fa
aba tai shiru, sai
azunne Inna Haule tazo da zancen gidannan
Shiru Ahmad yay kamar bazai tankaba, ya tsame hannunsa daga abincin da yakeci yana ture kwanon silbar gefe, mi
ewa yake shirin yi Ayyah tace,
an albarka dama ka zauna kaci abincinka, itafa ta za
ama kanta wannan rayuwar, mizaisa ku zauna kuna
ata ranku a banza, maza koma ka zauna ka karasa ci
Komawa yay ya zauna, danba tarbiyyarsu bace jayayya da maganar manyansu, Mudanseer ya
auki ruwan dake gaban Ahmad yasha tare da wanke hannunsa, cikin kwantar da murya yace,
Yah Ahmad babu tayine? Bayan ga
amshin manshanu inaji ya cikan hanci
an gatan Ayyah
Hararsa Ahmad yayi, amma baice komaiba, hakanne ya saka Mudanseer
in yin murmushi ya saka hannu suka cigaba dacin tuwon, wanda a yanzu Sam Ahmad baya wani ci sosai saboda damuwar halin da
ar uwarsa take ciki................
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*_Typing
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(4)*
.............Har suka kammala babu wanda ya sake magana, Ayyah natajin redionta, su Zainab kuma na Assignment
in makaranta.
Ahmad ne ya fara tashi, bayan ya wanke hannu ya shiga
akin Ayyah, kusan mintuna biyar sai gashi ya fito hannunsa
auke da
ananun kaya, dukda ya zama saurayi har yanzu kayansa na
akin, dukda kuwa sunada nasu
akin a
ofar gida, takalman daya fita dasu ya ziro hannu ya
auka ya maidasu cikin
akin, sannan ya saka silifas
insa dake gefe a wanke.
Ficewa yay daga gidan batare daya cewa kowa uffanba.
Ayyah ta
an rage sautin redio
inta tana kallon Mudanseer dake kwashe kayan da sukaci abincin.
Mudan banso kayi maganar yarinyarnan gaban
an albarka ba, yanzun nan saiya saka abun a ransa kasandai halinsa
Wlhy nima Ayyah sai bayan na fa
a na gane nayi kuskure, dan sai sauke ajiyar zuciya yake
Ayyah tai shiru cikin damuwa.
Ahmad kuwa yana fita
akinsu dake a soro na farkon fita daga gidan ya shiga, ya canja kayansa kafin ya ciro wayarsa da screen
in yay rugu-rugu saboda azabar lalacewa yashiga neman Number Samina, harta yanke ba'a
agaba, ya sake kira a karo na biyu nanma babu amsa.
Bai gajiyaba ya cigaba da kira, sai da yay mata kira na takwas ne ta
aga kamar a fusace.
Sautin ki
an daya jiyo yana tashine yasakashi saurin fa
in,
Wai Samina kina nufin har yanzu baku koma gida bane?
Guntun tsaki ta saki yanda bazai jiba, daga can tana murgu
a baki da harar wayar,
Ai yanzu zamu tafi
ta fa
a a cinkin sanyin murya dan tsabar munafunci.
Kansa ya dafe yana gyara zama akan yololuwar katifar barcinsu,
Haba Samina, kinsan kuwa
arfe nawa yanzu? A matsayinki na mace ace kina waje har kusan sha
ayan dare? Kina nufin da anan gidan kike zakikai wannan lokacin baki dawo bane? Koma shiyyasa kika tafi can
in danki samu lasisin yin yanda kikeso?!!
. Ya
are maganar a tsawace.
Sosai ta firgita, jikinta na
ari cikin in ina ta shiga fadin,
To yaya amma kuma ni ba wani abu nakeyi mara
yau ba fa, Nifa wlhy wannan bin
wanton da abokanka suka koya maka bana sonshi, ni dai subar ha
ani dakai gaskiya, ahaka kake tunanin zamuyi aure babu yarda a tsakaninmu?
Le
ensa na
asa ya
an ciza yana cewa,
K banason iskancifa, ni kike fa
ama wannan banzar maganar...?
Batama bari ya rufe bakinsaba ta katse wayar ta koma cikin rawa.
Innalillahi kawai ya shiga ambatawa da
unbin mamakin Samina, anya kuwa itace ma ta
aga masa wayar nan? To amma ai muryartace, kansa ya dafe cikin tsagwaron mamaki da damuwa.
Har Mudanseer ya shigo Ahmad bai saniba, Mudanseer dake tsaye kansa ya sake maimaita kiran sunansa a karo na uku,
Yah Ahmad!!
an firgice ya bu
e idanunsa dake a rine da duhu, tashi yay zaune sosai yana sauke tagwayen ajiyar zuciya,
Mudanseer yaushe ka shigone?
Zama Mudan yay kusa dashi cikin damuwa,
Yah Ahmad tunfa
azun na shigo, inata maka magana amma baka ko motsaba, halan zancen Yaya Maryam kasaka a ranka, kokuma yauma gimbiyar taka tayi wani tutsun?
Guntun murmushi Ahmad yay yana kallon
anin nasa, ya
an ta
e baki yana
age kafa
u, cikin
arin kauda maganar Samina yace,
Mudanseer, dolene halin da yaya Maryam ke ciki ya dameni, bansan miyasa ta kafe akan wannan rayuwarba, inajin takaicin yanda a kullum mijinta ke mata dukan kayan wanki amma bazata fa
aba, shin wai ita wane irin sone har haka a tsakaninsu da bazata rabu dashi ba