Sashe 13
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
yalesa Ayyah tayi kawai badan ta yarda ba, amma ta fahimci koma minene shine ya aikatashi, kuma ko Maryam
inma bata san asalin miya kawo gyara a cikin lamarin auren nata daya nema hargitsewa ba a shekarunnan..
Matsaloli sun sake kunno kai tsakanin Samina da Ahmad, dan ta sake birkice masa ya rasa kanta.
Gashi yanzu abubuwa yake gani a wajenta wanda bashine ya siya mata ba, yasan kuma iyayensu basu da
arfin saya matan, dan har waya ta canja, tun tana
oye masa har komai ya fito ya ganta da wayar.
Duk iya tuhumar da yay mata kuma ta
i sanar masa gaskiya.
Abinda ke
ara tada masa hankali kuma da ita sam yanzu batajin shakkarsa balle akai ga tsoro,
iri da muzu take masa rashin kunya idan yay mata fa
a akan kuskure.
Dan akan wayar nan daya gani a hannunta sosai rikici ya
arke a tsakaninsu har takaisu ga zuwa gaban kakanni, saboda maganar taje wajen iyayensu mata, sukuma suka gumtsawa mazan, daga nan ne kuma su iya sukaji suma, malam Rabi'u kuma ya kira Ahmad
in da Samina domin yaji gaskiyar maganar.
Da farko Samina ta musa, amma da taga babanta na neman dukanta a wajen saita fa
i gaskiya.
Ran kowa ya
aci ranar a gidan, dan haka take a wajen malam Rabi'u tsoho mai ran
arfe ya tsaida watan bikin Ahmad da Samina, a cewarsa ko haya gwara a kama musu su fara zama kafin ALLAH ya hore asan abinyi.
Kowa yaji da
in yanke hukuncin da Malam yayi, dan kuwa kusa aka saka bikin, wata biyu kacal, lokacin Samina ta gama exam
inta, a cewar malam taje gidan mijinta ta
arasa karatun, tunda dama shine ya nace akan sai tayi
Wannan abu ya mugun tada hankalin mama gaje da Samina, dan zuwa yanzu dai gaba
aya tunaninsu ya karkatane ga Ma'aruff dake kashema Samina ku
i tamkar baisan ciwonsu ba.
Ahmad kuwa ji yake kamar an masa rahama, dan sakayau ya jisa, shi kansa dama a bu
ace yake da auren ainun, saboda muguwar sha'awar da ya fahimci yana da ita akan abokiyar halittarsa............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(8)*
............Sosai hankalin mama gaje da Samina yake a tashe, tunda suka baro sashen su Baba Rabi'u sai suka kasa zaune suka kasa tsaye.
Samina da ke share hawaye tace,
Wlhy mama bana sonshi yanzu, kinajifa wai
akin haya
aya za'a kama a ajiyeni kafin komai ya warware? Har sai yaushene komai
in zai warware a garesu baki
aya, tunda muka dawo rayuwar gidannan a talakawansu muka iskesu, shekara kusan goma sha takwas basuyi arzi
iba sai yanzu da za'a cuceni za'ace zaizo, wlhy nama kula danginmu
ashin tsiyane dasu, shiyyasa duk wanda sukaga ALLAH zai
aukaka sai su nema dakushesa, kaf yaran gidannan da sukai aure tunda kan su yaya Maryam har zuwa su yaya Binta waccece ba'a cikin wahalar rayuwaba?, kowacce matsalolin fatara da babu sun gama isar rayuwarta, duk sun lalace sun zama wasu tsofaffi sa'anninku, babu wata mai gidan nunama sa'a a cikinsu. Mama kinga kuwa gidan Ma'aruff inda zai ajiyeni, wlhy ko za'a ha
a kaf dukiyar ahalinmu bazata sayi wannan gidanba, na rantse da ALLAH ko sama da
asa zata ha
e bazan zauna da Ahmad ba, inba hakaba kuwa ALLAH guduwa zanyi daga gidannan......