← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 99

Sashe 2

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwanaki ka
an dayin wannan Zama, zancen
ara auren Ilyasu ya taso, zai auri wata yarinya anan
asan layinsu mai suna Zubaida.
Bayan Ilyasu ya
ara aure a nanma sai Gaje taita tunzura Sailuba, sam zaman lafiya ya
i tsakanin matan Ilyasu saboda munafurcin Gaje.
Haka rayuwar ta cigaba da tafiya a wannan family, a cikin gida
aya har kawo yanzu da duk sun mallaki hankulansu,
ansu duk sunyi girma, yayinda tsufa ya kama Malam Rabi'u sosai, hakama iya ladi, dukda dai ita Alhmdllh jikinta da
wari tunda komai tana iyayima kanta.
Hamza talakane mai
arin neman na yau da gobe, yanada wadatar zuci da bai amince ya zauna ro
oba, duk wahalar sana'a yana
okarin ganin yayi ya samawa iyalansa abinci, da abinda zai kula da iliminsu, dan ya tashi zuciyarsa nason
ansa suyi karatun boko, amma ga sauran
an uwansa sam ba haka baneba, sun tsani ilimin boko, a ganinsu watsa tarbiyyar yarane kawai, inda yana da kyau da iyayensu suma sun sakasu ai..
Hamza yasha zaunar dasu ya fahimtar dasu banbancin zamanin yanzu da nasu daya shu
e, sai dai sam sun
i fahimtarsa, hakanne ya sakashi
yalesu kawai.
Shi
ansa Suna zuwa makarantar boko ta gwamnati tamkar sauran yara, sannan da yamma suje islamiyya, da dare suje allo.
Rayuwa ta shu
a inda malam Hamza (Baba) ya fara aurar da
ansa, Maryam ita aka fara kaiwa
akin miji, sai Rahama da suka tashi sa'anni da Ahmad, daga nan sai Raheenatu.
Shima Yusha'u ya aurar da Binta, wanda bayan bikin da kwanaki ka
an yace zai kara aure.
Tashin hankali kenan, da ga mama Gaje, wadda tai tsalle ta dire akan bai isaba, ita tafi
arfin zama da kishiya wlhy.
Rigima tayi rigima har takai Yusha'u ya saki Gaje da cikinta
an wata bakwai.
Wannan shine sanadin barin Gaje gidan, shikuma yayo aurensa.
Daga nanne suka sami zaman lafiya, kowa ya koma mutunta
an uwansa a gidan.
Amaryar Yusha'u ta sinkuto masa
iya mace bayan shekara
aya, wadda taci suna Umm-Rumana.

an Baba Hamza mata daya aurar Dukansu iyakarsu sakandire aji uku yake musu auren, dan haka Ahmad ne ya fara wuce aji uku na sakandire a gidansu.
Ahmad
yawan yaro mai cikar halittar asalin rumawan katsinawa, komai nasa mahaifinsane, yanada
wazo a makaranta ga rashin hayaniya, dan sam da wahala kaji ance ga abokin fa
ansa, inhar kaga yayi fa
a to ankaisa ma
urane, dan yanada zafin zuciya idan aka kaishi
arshe, sannan idan yay fushi da abu Ayyah ce kawai ke iya lankwasashi cikin sau
Dan Ahmad
an gatan Ayyah ne sosai, duk abinda kaga Ahmad ya nema ya rasa sai dai idan Ayyah bata da
arfin siyensa, shima kuma saitayi
okarin saya masa makamancinsa, harya fara zama saurayi komai nashi yana
akinta, tsakaninsa da mahaifiyarsa kuwa gaisuwace kawai, dan kallonsa ma bata iyayi saboda kunyar
an fari.
Ya da
e baisan ba Ayyah ce ta haifesa ba, da yasani kuman ma bai damuba, abinda kawai ke bashi mamaki kawaicin mahaifiyarsu, dan sam bata sakewa dashi, tun abun bai damunsa harya
an fara damunsa, amma daya
ara hankali sai ya fuskanci ba sonshi bane batayi kawai al'adace irinta hausawa, tunda itama Ayyah ai bata kula yayarsu Maryam, komai sai gwaggo.
Tun Ahmad na sakandire aji
aya suka ha
u da Samina, an tashi makaranta sun nufo gida shi da su maryam sai suka iske yara na damben fa
a a wani lungu.
Maryam tayi
arin rabasu amma ta gaza, hakan yasa Ahmad
aukar
ar bulala ya tsutstsula musu a
uwawu, dole suka rabu kowa na shafa wajen yana kuka.
Yarinya
aya a cikinsu sai ta maido fa
an akan Ahmad daya dokesu, tsayawa yay kawai yana kallonta da mamaki, dan alokacin shekarun nata bazasu gaza bakwai ba, inma sun wuce sai dai
an wattani.
Kuka take kashir
an akan saita rama dukan da yay musu, ta kama
asan rigarsa ta ri
e tana kai masa duka da
an hannunta.
Shi dariyama ta bashi, dan haka ya tsaya yana kallonta yanayi, ganin da gaske take sai Rahama ta kamata ta janye tana dungure mata kai, nanko yarinya takuma daddagewa ta fasa musu kuka harda zagi.
Sunyi mamakin rashin kunyarta, suka wuce suka barta tana cigaba da zaginsu.
Washe gari sun taho makaranta suka gamu da yarinyar jiya da ko sunanta basu saniba, tana
yalla ido taga Ahmad saita samu dutse ta jefa masa, aiko sai akan goshinsa, kafin kace kwabo sai jini.
Dole aka kaisa
yamiz daga nan makaranta, yarinyar kuwa ta tsere gida basu sake ganintaba.
Bayan kwana hu
u Ahmad ya samu sau
i ya koma zuwa makaranta, a randa ya koma yakuma yin gamo da yarinyar nan a hanya ana fa
a da ita.
Tsayawa kawai yay yana kallonta, ya kula batajin magana sam, tana ganinsa ta kwasa da gudu zata tsere, amma saiya cafkota, kuka ta saka masa da magiyar yayi ha
uri.
Shiko ya zare mata idanu yana fa
in, saiya rama zubar masa da jini da tayi.
Sosai take kuka tana tsalle da bashi ha
uri, shiko ya tsaya kawai yana kallonta.
Ganin bazata nutsuba yasashi fadin,
Kinga nutsu na fasa ramawar
Tsayawa tai tana share hawayenta, tace,
Da gaske ka ha
ura?
Kansa ya
aga mata alamar eh.
Hakan ne yasa ta nutsu, sai kuma takai hannu tana ta
a masa ciwonsa inda aka saka bandejin, dukta marairaice alamar jin tausayinsa.
Hannun nata ya janye yana murmushi, yace,
Kinga ai ya warke, yaya sunanki?

Samina
ta fa
a har yanzu hankalinta nakan goshin nasa data fasa.

Suna mai da
ya fa
a yana mi
ewa ri
e da hannunta, cikin makaranta suka karasa yana tambayarta ajinsu, sashen
an firamari ya kaita, saida ya kaita har cikin aji, ya
auki naira
aya ta
wandala ya bata a cikin ku
in taransa naira uku da Ayyah ta bashi.
Tun daga wannan ranar sai yazam kullum Samina saita zo wajen Ahmad, tun su Rahama na mangareta har suka bari, dan sha
uwace ta fara shiga tsakaninsu a hankali, harma takai ga Ahmad yasan gidansu Samina, dan anguwarsu
aya, sai dai ba layinsu
ayaba, tsakanin makarantar su Ahmad da gidansu Samina babu nisa, shiko Ahmad gidansu da akwai
an nisa da makarantar.
Haka suka kasance a tare, idan Samina ta taho makaranta bata shiga sai ta jira Ahmad yazo, dayake makarantar firamare din kusa take da sakandire
in, shikuma shine zai kama hannunta ya rakata har ajinsu yakuma cire
wandala ya bata a ku
insa na tara.
Sha
uwar dake tsakaninsuce tasa har Ahmad yasan gidansu Samina, wadda ashe bai saniba
ar uwarsace ta jini.
Dan kuwa Samina
iyar Mama Gaje ce tsohuwar matar Yusha'u
anin Hamza daya saki da ciki.
Ashe bayan fitowarta ta haifi Samina sai tai aure a can garin Bauci, kuma da Samina ta tafi sannan tana jinjira, haihuwarta biyu acan zaman ya
i da
i ta kashe auren ta dawo kano da Samina, dan wancan mijin ya kwace
ansa.
Tunda kowa ya fahimci hakan a gidan sai ya fara jan Samina jikinsa, yayinda Ahmad yaytama Kawunsa Yusha'u naci akan ya dawo da mama gaje mahaifiyar Samina gidan dan ALLAH.
Da taimakon Ahmad daya kama kafa dasu Iya Ladi Mama Gaje ta sake dawowa gidansu, inda Samina da Ahmad suka kasance
ashin inuwa
aya.
A wannan karon Mama gaje da shirinta ta dawo gidansu Ahmad, dan kuwa sai da ta gama mallake zuciyar kowa musamman Malam Rabi'u da Iya Ladi.
Dawowarta kuma gidan ya sake
aukar sabon salon zama, sai dai kowa na dannewa da kawaici saboda yanzu akwai
a a tsakani.
Da taimakon Ahmad dukan yaran gidansu suka samu shiga makaranta a yanzu, musamman ganin ita Samina tanayi tunda ba'a gidan ta tashiba.
A haka har Samina itama ta shigo sakandire
in dayake maza da matane a ha
e, hakan ya saka sha
uwarsu ta sake
arfi mai ban mamaki, tana aji
aya yana aji biyar, amma ko yaushe suna tare, hakan yasaka abokansa suka fara kiransa da suna Sharukhan baban soyayya
............

_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan kafin a fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*_Typing
*_
GUDU DA WAIWAYE.....!!_*
_(Shi ya kawo mugun zato)_
*_Bilyn Abdull ce
*(2)*
.............Yakanyi dariya kawai, dan a sannan ba soyayyar bace a tsakaninsu, duk da dai ta musu kamu basu saniba.
Tun ana yaya da kawa har abin ya fara riki
a yana zama soyayya, soyayyarma mai
arfi da sha
uwa, kowa ya san da hakan a cikin iyayensu kuma duk da iyayen Ahmad mata basuso hakaba saboda mugun halin Mama Gaje.
To Amma ya zasuyi da hukuncin UBANGIJI? Dole suka
auke idanunsu suka koma musu addu'a da fatan ALLAH yasa kar Samina tayo gadon halin Uwarta.
Bayan Ahmad ya kammala sakandire saiya fara bin mahaifinsa kasuwa wajen sana'arsa ta saida yadikan maza da huluna, amma sai baban yace da hakan ai gara ya koya koda sana'ar
inkice ko wani abun.
Ahmad ya aminta da hakan
ari bisa
ari, dan haka yashiga wani shagon koyan
inki anan bayan layinsu kusa da makarantar su samina.
kusancin da suka samune ya kara sake
ullesu sosai, dan kullum daga gida Ahmad da Samina tare suke tahowa, saiya rakata makaranta zai dawo shago wajen aikinsa.
Sannan da an tasosu daga makaranta komi yake a shago sai ya ajiye ya rakata har gida, wataranma sake biyoshi shagon ta keyi, data shiga gida babu da
ewa zata fito wajensa su koma tare..
Chapter 2 · 0% Book details