← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 99

Sashe 7

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To ni wlhy Yah Ahmad nama kasa fahimtar wannan al'amarin nasu, kaga kuwa yanda yaji mata wani mugun ciwo a hannunta
Babu shiri Ahmad ya mi
e tsaye yana fa
in,
Ciwo kuma? Amma ta zauna bataje asibitiba?

Wlhy batajeba in gaya maka, sai da naje na tasata gaba
yamis
in Shamsu, dama ku
inkine
azun Farida ta kawo ina jira ka dawo na baka sai Ayyah taimin aike wajen yaya Maryam
in na iske halin da take ciki
Cikin tsagwaron takaici Ahmad ya jingina da bango yana lumshe idanu zuciyarsa na masa wani irin zafi, tsawon mintuna uku suna a haka kafin ya fice daga
akin yabar Mudanseer shima da nasa tunanin.
Shagon da suke
inki ya bu
e ya shiga, ta kowanne fanni ya rasa abinda ke masa da
i, da
an hasken screen
in wayarsa yay amfani wajen haskawa ya nemo fitilar da suke kunnawa a shagon idan babu wuta, da yake suna cajinta da hasken rana ne, tayi
au da haske saboda ranar da aka zuba yau.
Ya sagalata jikin
usar da suke ajiyewa ya zauna a kujerar da tazama tasa, dan babu mai hawa wannan keken sai shi.

acin ran da yake cikine yasashi du
ufa kan aikin wasu kaya daya yanka tun jiya da hantsi,
inkin yake amma sam zuciyarsa bata wajen, tana can a tunanin Samina, ganinfa bazai iya daurewa ba saiya ja tsaki yana take keken ya tsaya da aiki, wayarsa ya
auka ya sake kiranta,
agawa tayi harta tsinke, ya ajiye wayar a wani yanayi.
Kamar zai ha
ura sai kuma ya dai sake kira, tana gab da tsinkewa ta
aga.
Kafin yayi magana tace,
Na koma gida, harma na kwanta barci Hubby na, dan ALLAH kayi ha
uri
azun wayarce ta mutu ashe babu cajine
Sassanyar ajiyar zuciya ya sauke murmushi na neman ku
ce masa, Murya a sanyaye yace,
To sannu da zuwa

Uhumm
ta fa
a daga can.
Shiru sukayi su duka, jin hakanne yasa Ahmad cewa
Kiyi barcinki sai da safe, nima
inki nake
an ragewa
Kamar bazata amsa ba, sai kuma tace,
inki a daren nan Yah Ahmad?
Murmushi yayi mai sauti saboda jin da
in nuna kulawarta gareshi wadda ta da
e batai hakanba, yace,
To Samie na ya na iya, na kwance ai baiga gariba

Hakane Yah Ahmad, amma dai kaje ka kwanta kaima, sai da safe

Nagode My Samie
yay maganar a hankali tamkar mai ra
Itako daga can baki ta
an ta
e tana ajiye wayar da maida hankalinta ga Ma'aruff sabon saurayin da tayi yau a hotel
in da sukaje wajen kamun
awarsu, shine ya kawota har gida a mota, koda suka iso sai suka zauna hira bata fitaba duk da kuwa dare yaja, dan kusan sha biyu ma.

Kallonta Ma'aruff yay yana
ata fuska,
Shi kuma wanene wannan?
Ta
ago manyan idanunta ta kalleshi da wani fari,
Karya dameka, yayana ne

Yayankine amma kika nuna damuwarki a kansa harda kashe masa murya?

Wannan duk farfaganda ce dan a rabu lafiya
Shiru yay baice komaiba, ganin hakan yasa ta
akko masa wata hirar.
Da yake shima
an duniyane sai ya basar da zancen suka
ora hirarsu.
______________
___________
Ahmad kam kalaman Samina ne suka
an sanyaya ransa, ya jingina da bango yana lumshe idanu, shi kansa baisan iya adadin son da yakema Samina ba, bashi da burin daya wuce a yanzu ya mallaketa matsayin matarsa ta aure.
Yayi zurfi a tunani ya tsinkayo muryar Baba na fa
in,
Amadu! Kai Amadu shin barci kakeyine a shagon wai?

A'a baba
. Ahmad ya fa
a da sauri yana mi
ewa tsaye.
A
ofar shagon yaga baba tsaye,
Sannu baba, wani abu kake bu
ata?

A'a babu komai, na fitone zan rufe gida saina le
akinku naga Mudan ne kawai a kwance, shiyyasa nai tunanin ko kana nan, nakumaji ba
inkin kakeba ashe?
Shafa kansa yay yana fa
in,
Eh wlhy baba,
inkin dai na fara sai kuma allura ta karye na tsaya sakawa, ashe babu mai
yau a shagon ma sai mun nemota da safe

To ALLAH ya kaimu, ka rufe kaje ka kwanta hakanan, kanaji jiya sai da
arayi suka shiga gidan Alhaji mamman

Wlhy kuwa baba, haka nima nakeji
azun da safe, ALLAH ya rufa mana asiri to

Amin ya rabbi
baba ya fa
a yana juyawa gida.
Komawa cikin shagon Ahmad yay ya kashe fitilar sannan yazo ya rufe shagon ya koma cikin gida bayan ya rufe gidan.
Uzirinsa ya shiga bayi yayi, yay alwalar barci daya sabarma kansa kafin ya nufi
akinsu.

Mudanseer na
ararraje a katifarsu yana jan nasharin barci, Ahmad ya shinfi
a abin salla a gefe yana girgiza kai, salla ya tayar yay sha'i da wutiri, bayan ya kammala yay addu'oinsa ya cire rigar jikinsa dan sam baison kwanciya da kaya takura masa sukeyi.
Da ga shi sai boxer ya kwanta, bayan ya tura Mudanseer gefe da
yar saboda shima dai
atonne masha ALLAH.
Bargonsa yasa ya rufe jikinsa ruf har saman kai, dan komai zafi saiya lullu
a yake iya kwanciya, sannan komai sanyi saiya cire kaya yake iya barci.

Iya na zaune tsakar gida ta zabga uban tagumi tana jiran taga ta inane Samina zata
ullo.
Inna mari kuwa babu ruwanta, tuni ta shige
aki tai kwanciyarta tana sha
ar barci.
Sai wajen sha biyu da kwata sabon saurayin Samina yay haramar tafiya, ya kalleta ido cikin ido yana wani narkesu a cikin nata.
Hakanne yasaka tsigar jikinta tashi, tai saurin janyewa
irjinta na wani irin bugawa, tabbas batajin magana, amma har yanzu rawar kanta bai ta
a sawa ta yarda wani namiji ya ta
a aikata mata wani abu mara
yauba koda runguma kuwa, duk da kuwa tana jin sha'awa sosai irin wadda kowacce mace mai lafiya kanji a lokacin da takai shekarunta.

Babie zan tafi, amma babu abinda zan samu
. Yay maganar cikin ra
a kuma a saitin kunnenta.
Matse jikinta tayi ka
an, muryarta na
an rawa tace,
Yalla
ai kamar mi kenan?
Wani mugun murmushi ya saki yana sake matso da kansa jikin wuyanta, sai da ya busa mata iska a wuyan kafin ya kai hanci yana shinshinar
amshin turarenta, cikin ra
a-ra
a ya sake fa
in,
Komai ma na samu inaso babie
Yanda gashin jikinta ke mi
ewane yasata
alle murfin motar ta fice ba tare data shiryama hakanba, ya bita kallo da idanunsa da suka fara rinewa yana murmushi,
Babie akwai wayo, shikenan na gode ga wannan kiyi amfani dashi wajen kwalliyar gobe
Kamar bazata amsaba sai kuma ta
yalla ido taga yawan ku
in, wani irin taji a ranta, tai azamar mi
a masa hannu tana fa
in,
Nagode sosai, amma kamar sunyi yawa ka rage
Wata siririyar dariya yayi mai sauti yana dukan sitiyari ka
an, ya maido kallonsa gareta har sannan da sauran dariyar a fuskarsa,
Babie nawanema wa
anan ku
in da har kike tunanin sunmiki yawa? Ai
yauta bata yawa, yanzunma dan babu ku
ine a jikina shiyyasa, kinga shiga gida sai da safe
Kanta kawai ta iya
aga masa, ta wuce sim-sim kamar wata munafuka.
Sai da yaga ta shige sannan ya tada motar yabar wajen yana dariya abinsa.
Da sauri Iya ta mi
e tana kallon Samina data shigo kamar a tsorace, tai kanta tana fa
in,
Samina kinada hankali kuwa? Tafiya biki shine har sulisin dare?

aramar ajiyar zuciya Samina tayi, ta
an marairaice yanda iya zataji tausayinta,

Iya wlhy mota muka rasa tun
azun, da
yarma muka samu wannan ta kawo mu
iya batace da ita komaiba, itama sai ta ra
a ta gefenta ta wuce zuwa
akin iyar ganin Inna Mari harta rufe
akinta ma ita.
Dan gidan nasu
aki biyune kacal sai runfar girki,
akin inna mari sai
akin iya Atine.
Iya dai bata yarda da maganar Samina ba, amma sanin bata da wani
arfin iko a gidan sai batace komaiba, ta
auki butarta ta zagaya ban
aki, koda ta fito ta shiga
akinta sai taga Samina na
arin cusa abu cikin tsummo karanta na wanki data
ule da safe zata aikama
arta dake aure ta wanke mata, saboda ita bata iyawa.
Nanma kallo
aya tai mata ta
auke kanta, ta haye gadon
arfenta rakuminka
aka tai kwanciyarta.
Samina ka
ai taita shigi da fici a tsakar gidan, sai da ta kammala shirin barcinta kafin ta kwanta kusa da iya a kan gado, babu abinda ke mata yawo arai sai ha
uwar sabon saurayinta.
Ya ha
u iyakar ha
uwar da zuciyarta ke tabbatar matama yafi mijin novels, da alama kuma sunada ku
i kamar yanda kullum take mafarkinta akan mijin aurenta, ga
yawar nasaba da itama take masa hasashe. Shin dama marubuta da gaske suke akwai mazan novels a zahiri kenan? A tunaninta koda akwaisu bazasu so
an talakawa ba kamar yanda na littafi keyin soyayya da
anyan talakawa irinta, sai gashi a dare
aya tayi gamo da Ma'aruff. Ta lumshe ido a hankali, wani irin da
i na kamata, yau gata zata mallaki mijin novel.....

Yah Ahmad fa?
Wata zuciya ta ambata mata acan
asan ranta, da
arfi ta rintse ido tana sama da
asa da numfashinta, dan wani irin faduwar gaba taji a ranta, tabbas tanason Ahmad, tanada tabbacin kuma yafi dukkan maza matsayi a ranta, sai dai bashida kwalitis
in da take bu
ata ga namiji, tabbas tanason namiji
yawa, Ahmad
yawa ne, tanason namiji mai suffa mazan gaske, Ahmad yanadashi, tanason namiji
an gayu, Ahmad ba
an gayu bane, tanason namiji mai dukiya, Ahmad baya da dukiya, tanason namiji mai nasabar sanannan gida, iyayen Ahmad talakawane babu wanda ya sansu sai danginsu da iya jama'ar layinsu, tana so!, Tana so, tana so da yawa, sai dai Ahmad baida su, bai dasu da yawa.
Yaya zatayi kenan tunda a yanzu tasamu mai dukkan nagartar da ita take bu
ata? Zatabar Ahmad
inne ta samu *CIKAR BURINTA?* kokuwa zata bar cikar burinta ta anshi *BU
ATAR ZUCIYARTA?......*

K Samina wai mike damunkine haka?
Firgigit ta dawo hankalinta, ta juya kwanciyarta tana fa
in,
Babu komaifa Iya, kawai ina lissafine na jarabawar dake tunkaromu kwanan nan, saboda Yah Ahmad yace na dage da karatu
Chapter 7 · 0% Book details