← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 99

Sashe 83

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Amin ya rabbi abokina
Gaddafi ya fa
a yana maijin takaicin al'ummarmu da suka dauki zalunci
aramin abu da bazai ta
a komai na rayuwarsuba, balle ya ragesu, sun manta da inda ake biyan zalunci komin
antarsa da ayyuka, ranar da kowa ayyukan yafi bu
ata ruwa a jallo, ranar da in baka da ayyukan kwarai a taskarka zunibin wanda ka zalunta za'a
iba a maka maka (Ya rabbi ka rabamu da rufaffiyar zuciyarda shai
an ke gadinta, ka azurtamu da ganin gaskiya komai dacinta garemu, ka hanamu zalintar duk wanda ALLAH ya ha
amu zama dashi koda ba'amuhalli dayaba, ka hanamu hassada da
yashi wa kowa, ka hanamu
untata zuciyar kowa a rayuwarmu, ka hana maisan
untata mana samun nasara a kayinmu
Har suka isa gida suna cigaba da tattauna matsalolin
asarsu ne da suka baro.
Cikin kwanaki ka
an komai ya kankama na karatunsa, Gaddafi ya
aukesa sukaje har makkah yay addu'oi
akin ka'aba na neman nasara da haske a dukkan al'amuransa, makkah ma ta
awatar dashi ainun, yay ziyarce-ziyarce sosai kafin ya fara zuwa makaranta, shine har Madina bisa jagirancin Gaddafi dai.
Aiko Alhmdllh, dan tunkan ai nisan zango yafara cin karo da hasken, dan kuwa yanda ya kamata yana fahimtar karatun da yazo dominsa.
Satinsa biyu a gidan gaddafi ya samu wajen zama shima, hakan yasa ya tattara ya koma can, gashi abin jin da
i kusa da makarantar.
Kwa
ayin son fa
a ilimin addini dan amfani da damar da ALLAH ya bashi, ya sakashi ma Gaddafi maganar son komawa makaranta, sosai Gaddafi yaji da
in wannan al'amarin, kuma Ahmad ya birgesa, babu bata lokaci nanma ya shiga shigi da fici har Ahmad
in ya samu shiga wata islamiyya ta dare da aka bu
e domin magidantan da basu da lokacin kai da rana da irinsu Ahmad da karatu ke cinyema lokaci, nanma dai Ahmad ya fara karatunsa cike da nasarori kuma ya maida hankali dan kuwa masu iya magana sunce gemu baya hana ilimi.
Kullum da dare sai yayi waya da iyalinsa, Rumana taita masa shagwa
ar da ke tada hankalinsa dajin bu
atar son ta matso kusa dashi.
Haka kwanaki sukaita jaa, abubuwa nata faruwa, inda kafin kace kwabo Ahmad ya ja watanni hu
u da tafiya, tun yana
araminsa mutum ne shi mai zuciyar nema, hakan yasa ko a
asar ta saudia bai zauna ya dogara da karatunba kawai, dukda duk watan duniya albashinsa na shiga asusunsa, wanda aciki yake fidda hidimar iyalansa da ahalinsa.
Shawara ya nema wajen Gaddafi akan son fara yin wani abun, Gaddafi yay murna da wannan zuciya ta Ahmad, nan take ya bashi shawara
yawa kuwa, da taimakonsa suka ha
arfi da
arfe duk da dai na Gaddafin sunfi suka fara kasuwanci, dan dama shi Gaddafin yanayi.
A lokacin da Ahmad yake watanni na goma sha
aya sai dai muce Alhmdllh, dan kuwa dai-dai gwargwado yasamu rufin asirin da zai iya maido su Rumana nan, babu
ata lokaci yasa aka fara musu shirin tahowa harda Zainab, Abu kuwa anan porthercout
in yasa ake nema masa admission, dan dama yana zuwa wajen Nura tare suke zama wajen sana'ar kayan yarinsu Ahmad
Randa Ahmad ke sanarma Rumana suyi shirin tafiya kano tayi farin ciki sosai, dan tafiyace dake nuni da sun tafi kenan daga can jirginsu zai
aga zuwa saudia.
Harda Abu suka taho kanon, amma shi zai dawo ne tunda komai na karatunsa ya gama kammala.
Sosai Rumana kum taji kewar Port, zuwa yanzu kuma babu inda Haysam baya zuwa da
afarsa, yayi wayo sosai har magana yakan
an dagula duk da bata fita da
yau sosai, ta kuma yayesa ba tare da kowa ya saniba hatta da shi Ahmad
in kuwa..
Kowa yayi farin ciki da wannan zuwa nasu, sai dai banda irinsu mama gaje da har yanzu suka kasa samun mafita balle damar cutar dasu.
Haysam
an dangi, kowa sai
aukarsa yake da jinjina saurin wayon yaron.
Dukda Rumana ta
an rame saboda rashin mijinta a kusa hakan bai hanata sake yin
yauba, fatarta sai
aukar idanu take.
Wannan zuwan bata zaunaba, ta shiga ziyarce-ziyarcen dangi dayin sallama, itace har katsina wajen Fa'iza dake fama da cikin da har ya fito, da alama dai kusan lokaci
aya suka samu ita da Salima ma, duk da sun huta sosai sunci amarci kafin ALLAH ya kawo cikin.
Fa'iza tayi farin ciki matu
a da zuwansu, ranar sunsha hira sosai, suka kwana suka hantse washe gari da yamma suka taho suka barta cike da kewarsu.
Wannan karon ta samu har tsohon gidansu taje domin gaida su Maman Ama, sai dai tayi rashin sa'a ta iske maman Ama bata nan, wai tayi yaji saboda fa
a da sukai da mijin akan zai
ara aure ya faffale fuskarta da maruka.
Kausar kawai ta iske sai wa
anda suka kama hayar
akin da suka zauna yanzu, sosai Kausar ta ru
e da ganin yanda Umm-Ruman ta sake canjawa, tamkar ba ita bace ta zauna a gidan nasu, gashi ta girke ta zama mace sosai, keko shekara kusan biyu kenan basuga junaba, tun arba'in
in Haysam da gashi yanzu yana takawarsa.
Duk sai Kausar ta raina kanta, tanatama Rumana Gulmar maman Ama, ita dai Rumana bata tofa tataba sa ALLAH ya
yauta da tace, da tagama abin zai wuce maka
i da rawa tai musu sallama ta taho, ta barsu da tafa hannaye na mamakin wai yanzu Saudia su Rumanan zasu koma?.
Aiko maman Ama na dawowa bayan kusan sati da zuwan Rumana da labarin zuwan Umm-Ruman
in Kausar ta tarbi maman Ama duk da a yanzu basa shiri anyi uwar watsi tuni, harda
ara gishiri da magi
Maman Ama taji takaici na rashin ganin Umm-Ruman, dan haka ta
au aniyar sai tazo har gida taganta tunda Kausar tace sai nan da sati biyu Rumanan zasu wuce.
Sai dai kuma an taki rashin sa'a, dan kuwa kwanaki hu
u da zuwa Umm-Ruman maganar tafiyarsu ta tashi, haka sukai sallama da
an uwa da abokan arzi
i, suna kuka itama tanayi sukai mata rakkiya airport ita da Haysam da Zainab suka lula abinsu.
Chapter 83 · 0% Book details