Sashe 8
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ai bakiji maganar tashiba, tunda kinyi watsi da ita kin koma bin gidajen bikin da ba tsarankiba, Samina karki ru
ar da kanki, karki bari
arya ta lullu
e ganinki, karki yarda da wasiwasin zuciya, kar dau
ar duniya ta toshe jinki da tunaninki, inba hakaba wlhy zakiyi *GUDU DA WAIWAYE...*
arshe kuma zai kawo miki *mugun zato ne* ga duk masu
arin
ora tunaninki akan *keken
era*
Shirun da Samina taji Iya tayine ya sakata gane ta gama, maganganun Iya sunyi tasiri sosai a ranta, sai dai she
aniyar zuc
iyarta na mata kutse cikin tunanin dake nuni da (A'a), baki ta ciza da
arfi kamar zata huda la
anta, gaskiya tana bu
atar dogon tunani akan wannan al'amarin, idanma son samune harda shawara.
Da wannan tunanin ta ingije abun a ranta ta samu barci ya saceta mai cike da mafarkin Ma'aruff.
*Washe gari*
Asubar fari Ahmad ya farka tamkar yanda ya saba, da addu'ar tashi barci ya bu
e idanu, ya mi
e zaune yana janye bargonsa tare da yin mi
a mai
auke da hamma, sai da ya
anyi minti biyu a zaunen kafin ya mi
e da
yar, fitowa yay daga
akin nasu zuwa soro daga shi sai boxer
in,
an jujjuya jikinsa yay yanda ko ina zai motsa kusan na mintuna biyar, kafin ya koma
akin ya
auki jallabiyarsa ya saka ya
au buta zuwa cikin gida.
Babu wanda ya fito harya shiga bayi ya fito, ya zauna saman
an dutsin dake tsakar gidan kusa da kwatanniyar ruwan agwaginsa ya fara alwala.
Ayyah ce ta bu
akinta ta fito, ya kalleta yana kuskure baki, isowarta kusa dashi yay daidai da zubda ruwan bakinsa,
Ayyah na kin fito?
Yay maganar cikin yanayin muryar wanda ya tashi a barci, yana kai ruwa a hancinsa zai sha
an albarka, ka tashi lafiya dai ko?
Sai da ya face ruwan daya sha
a ya amsa da
Alhmdllh
Bayi ta shige ba tare data sake cewa komaiba, shima ya cigaba da alwalarsa.
Yana kammalawa zai mi
e Ayyah ta fito daga bayi, sai ga Gwaggo ma ta fito daga lungun
akin baba.
Itama barka da fitowa yay mata yana nufar hanyar soro.
Kamar yanda ta saba haka ta amsa cikin halin ko in kula.
Ahmad ya yarfama Mudanseer dake jan nashari ruwa a fuska, kamar kullum ya farka a fusace yana
unin fa
Kai yah Ahmad, kai yah Ahmad, ni ALLAH ka dainamin abunnan, sai kace wani
an ri
o kullum kaita tadani da ruwa?
Kai dai ka sani uban
an mita, dilla tashi kai alwala mu wuce masjid, saura ka tsaya shegen kashinka na
a'ida harmu makara kamar jiya
Cikin tuttura baki Mudanseer ya
auki buta ya fita yana layin barci kamar zai fa
Ahmad ya girgiza kansa kawai, sallar raka'atainul fijir ya tada kafin Mudan yagama kalularsa su wuce...........
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(5)*
............A
angaren Samina kuwa sai da Iya tayi da gaske ta tashi sallar asuba, rashin kwanciyar wuri da batayiba yaja mata nauyin jiki, tana gama sallah ta koma ta kwanta a gado.
Iya kam fita tayi kamar yanda ta saba, duk da tsufanta haka tai gohon ha
a wutar kokon saidawa da takeyi da safe, saida ta
ora holo
on tukunyar da takeyi ta zuba ruwa sannan ta
au tsintsiya ta fara share tsakar gidan, kafin gari ya gama haske ko ina yayi
al har soro, tasa ruwa ta wanke bayinsu, dukda kasancewarta tsohuwa ta tsani
azanta.
Sai da taga gidan ya mata yanda takeso sannan ta ha
a wanke-wanke ta fara, a haka tukunyar kokonta ya tafasa, ajiye wanke-wanken tayi taje ta she
a kokon a botikin fenti guda uku kamar yanda ta saba, ta kimtsa gindin murhun tana maida dumamen tuwonsu, saita koma wajen wanke-wanken ta
arasa da sauri.
Waken
osai data ajiye ta
akko a
aki, har lokacin Samina na baje a gado tana barci, hakama Inna Mari na
aki duk kiciniyar aikin da Iya keyi tana jiyo ta amma tai zamanta, Sa'idu autan inna mari,
anin mama gaje kuwa yana
akin soro kwance shima ko sallar asuba bana tunanin yamaje yayi.
Iya ta surfa wakenta ta gyarashi tsaf cikin hanzarin da ALLAH ya bata, ta
auka a kanta ta fita marka
e makwaftansu.
Sammakonta ya saka itace farko kullum, yauma dai ita ta fara buga gidan Rabi mai marka
e. Mijinta yazo ya bu
e, kafin ya koma ciki ya tado rabin.
Kamar jama'a jira suke, sai gasu sunata shigowa marka
e, sai da aka fara marka
a na iya ta dakko ta dawo gida abinta.
Koda ta shigo babu wanda ya fito, bata damuba ta sauke tukunyar tuwon ta sata gefe inda zafin wuta zai dinga kai mata ta aza kasko a murhun tare da zuba man gyada ta yanka albasa a ciki.
Zaman buga
ullun tayi, wanda yay jajir saboda kayan miyar da yaji, gishiri kawai ta saka masa tai masa bugu mai
yau, zuwa lokacin manta yayi zafi yanda take bu
ata.
Duk abinda zata bu
ata ta kawoshi kusa da ita sannan ta zauna suya.
A hankali mutane suka fara sallamar sayen koko da
osai, dan Iya gwanace akan tsafta da iya sarrafa
osai harma da kokon, hakan yasa kullum customers basa yanke mata, hardaga layukan bayansu da gabansu duk zuwa ake sayen kayan sana'arta, shiyyasa kafin wani dogon lokaci zakiga komai ya
are.
Sai da hayaniyar
an sayen koko da
osai ta cika gidan sannan inna Mari ta fito daga
akinta, babu kunya taje ta
eba koko da
osan ta koma gefe tanaci tana kallon yanda masu saye suka yanyane iya har tana neman ru
ewa.
Maimakon taje ta taimaka mata saita kauda ido tana ta
e baki.
A haka Sa'idu ya shigo gidan, buta ya
auka ya shiga ban
aki, zuwa can sai gashi ya fito, shima dai koko yaje ya
iba da
osai ba tare da ya gaida kowa a cikinsu ba ya koma
akinsa.
Har dai akaci cinikin nan aka tsire Samina tana barcinta.
Bata fitoba kuma sai da iya na wanke kwanikan data
ata.
Bata ko kalletaba ta fice cikin hijjab, kusan awa guda sai gata ta dawo
auke da leda ba
Iya na zaune tanacin tuwo Samina ta zari kwano da kofi a wanke-wanken da Iya tayi ta shige
aki.
Ajiyar zuciya kawai Iya tayi tana janye idanunta ta maida kan tuwonta dake mata dadi fiye da kilishin dayay sati biyu a tsume
________________________________
Sai da gari ya
anyi haske Ahmad da Mudan suka shigo cikin gidan, dan tuni baba shi ya dawo tare da sauran
an uwansa, tsoho baba Rabi'u kuwa baya iya fita saboda
afa.
akin baban suka shiga, suka gaidashi cikin girmamawa, kamar yanda ya saba ya jaddada musu nasihar jin tsoron ALLAH a duk halin da suka tsinci kansu, tare da ri
e gaskiya a zamantakewarsu da kowa a rayuwa, su nemi gumin halak komai wahalarsa da
ankantarsa, su saka a ransu albarkarsa na wajen UBANGIJI ba wayonsu ba, duk sau
in Haramun su gujeta dan ita halaka ce, karsu zama masu biyayya wa jagorancin miyagun abokai akan harkokin banza, ko bayan babu ransa su ri
e zumincin juna danshi tsanine mai kai bawa zuwa aljanna, idan mutuwa ta riskesa a wannan yinin karsuyi masa kuka, karkuma ai masa zaman makoki, ya yafema kowa, su ro
a masa gafara wajen kowa, baya bin kowa bashi ba'a binsa.
Wannan itace nasihar da yake musu akowacce safiya, wadda tun suna
anana sunma gama haddaceta a
walwarsu saboda yawan bita da suke samu daga mahaifinsu abin alfaharinsu.
Jiki a sanyaye suka mi
e suka fito daga
akin,
akin Ayyah suka shiga, tana zaune saman abin salla tana jan cazbaha.
asa suka tsugunna itama suka gaidata cikin girmamawa, fuskarta
auke da murmushi ta amsa musu, kafin ta turo musu kwanon dabino tana fa
an,
Mudan gashi, nadai san
an albarka yau azumi yakeyi
Murmushi Ahmad yay yana
aga mata kansa, Mudan yaja kwano ya ciri dabino bakwai yana
aramar dariya da tsokanar Ahmad,
To mudai bamayi Ayyah, kuma ci mukayi abunmu, amma tunda
aki
aya muke kwana da Yah Ahmad nasan za'a rin
a dibamin ladan ganin ido a azuminsa
Dariya Ayyah takeyi, Ahmad kam dake mi
ewa ya shureshi da
afa yana hararsa, akwatin
arfe na lefen auren Ayyah
da kayansa ke ciki ya nufa,
Ayyah kibar biyema wannan shashashan wlhy, dan mudan bazai ta
a hankaliba inaga
Tab lallaima Yah Ahmad
innan, duk hankalinan da nake dashi baiyi makaba ashe? To zakasha mamaki kuwa, Ayyah samun albarka kinji naje na
ebo ruwa yau inada wajen zuwa da safen nan
Ayyah dake ha
iye dariyar da take musu tace,
ALLAH yay muku albarka Mudanseer, ya shirya manaku ku zama jaruman musulinci da MANZON rahama zai alfahari da haihuwarku, ALLAH ya baku rufin asiri mai albarka da amfani ya tsareku da dukkan wani sharri da abun