← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 99

Sashe 73

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

an shema ma da ba'ai zatoba sai ga mata sunzo mota biyu, nanfa gida ya
ara kacamewa da hayaniya, Umm-Ruman masu jego ansha kyau har an gaji, sai shiga take tana fita cikin
unkunan da suka tokare zukatan ma
iya irinsu mama gaje dasu maman Ama.
Bayan sallar zuhur Ahmad ya shigo gidan cikin dakakkiyar shadda fara tas da taji
inki na musamman, daka gansa saika
auka sabon angone a ranar
aurin aurensa, nanfa gida ya
auki sowa musamman abokan wasa da su Sakina.
Shi dai murmushi ne nasa kawai.
Umm-Ruman ta fito itama cikin dakakken less dayay mata
yau sosai, ga Haysam shima an masa gayunsa tsaf.
Kallo
aya Rumana taima Ahmad ta du
ar da kai, shiko ko kunya baiji ya kasa daina kallonta, dan sun masa masifar
yau ita da zakin sa.
Yaron ta mi
a masa kamar yanda aka umarceta, dan tare yake da mai hoto.
Ya ha
a da hannunta da yaron ya amsa, sai da ta kallesa sannan ya sakar mata hannu yana murmushi, ita dai batace komaiba ta koma gefensa ta tsaya aka
aukesu.
Daga nan dangi sukaita zuwa harma da Gwaggo da Ayyah, su Ammi da matan baba iliyasu, Mama gaje koda aka kirata
in zuwa tai, wai ace ta shiga wanka (Mama gajenmu ta mutunci kenan
Samina kuwa dama babu wanda yaga idonta tunda garin ALLAH ya waye.
Har sashen su iya Rumana da Ahmad sukaje akai hoto da malam shima da Iya.
Bayan an gama shan hotuna da
an cikin gida Ahmad ya fita da Haysam waje inda zasuyi da abokansa.
Ba kuwa a maido yaronba sai da ya fara kukan neman abincinsa.
Zuwa yamma gida ya kacame sosai da hayaniya, duk da ma
an shema sashen Baba iliyasu suka koma.
Kowa dai a wannan suna sai dai yace Alhmdllh, sai ko ma
iya irinsu maman Ama daketa kushe akan Rumana sai
aga kai take wai
Hidima ta ishi baiwar ALLAH bazasu barta taji da kantaba, duk da kuwa tayi iya bakin
arinta dan ganin an karramasu yanda ya kamata suda matan anguwarsu da sukaje tare, amma hakan bai hanasu
ananun magana ba, gashi ita maman Ama ma na fama da ciki tirtsai-tirtsai.
Cikin amincin ALLAH dai taro ya tashi lafiya yanda ma
iya basu soba, komai kuma anyisa a wadace daidai
arfinsu babu fariyya ko nuna su masu shine.
Da
yar Rumana ta samu ta watsa ruwa saboda gajiya da barcin dake cin idanunta.
Tanaji Haysam na
ananun kuka amma ta sharesa tai kwanciyarta.
Inna baraka ta shema ce da suke tattare kwankan da aka bazar a tsakar gidan, ta le
o tanama Rumana magana akan tanajin kukan Haysam kuwa?.
Cikin kunbura fuska Rumana tace,
Inna ki barsa idan ya gaji yayi shiru, shi baisan mutum ya gajiba ne? Babu abinda ya tara sai cin tsiya yaron nan yasin

Kinci gidanku Rumana, maza tashi ki basa nono, kajimin
wal uba kai, daga sanda kuma ka haihu ai barci ya
are maka isashshe, sai dai ha
uri da abinda ya samu.
Kamar Rumana zatai kuka haka ta tashi ta
auki Haysam, aiko harda dungure masa kai kafin ta bashi.
Shi dai baisan tanaiba, yana samu ya cafke kayansa daman kukan yunwane.
Dai-dai nan, Ahmad ya shigo
akin da sallamarsa, Rumana taja witsiyar gyalen jallabiyar dake kanta ta rufe Haysam dan kar Ahmad yaga jikinta, sannan ta amsa sallamarsa.
Shikam tsaye yay kawai yana kallonsu, a duk sanda ya ganta manne da yaron yakanji farinciki ya sake girmama a zuciyarsa, dan ba
aramin
yau suke masa ba.........

Yaya ina yini
Rumana ta katse masa tunaninsa,
aramar ajiyar zuciya ya sauke tare da cigaba da takowa inda suke, ya zauna a bakin gadon
afafunsa a
asa, sa
anin ita da take a gadon baki
aya.
Yanda ya zauna kusa da ita sosai har jikinsu na gogar juna sai taketa addu'ar ALLAH yasa kar Ayyah ta shigo ta gansu, dan fa
a take mata.....
Gyalen da ya janyene ya dawo da ita hayyacinta, tai saurin ri
ewa zata maida ya harareta,

Malama mikike
oyewa to?
Fuska ta kumbura masa ka
a sai dai ta kasa kallonsa.
Yasa hannu ya
ago ha
arta suka kalli juna, sai wani narke idanu yake kamar wanda ke a maye,
Miye za'a
oyemin wanda ban sanshi ba anan Gwal
ina?
Yanda yay magana a hankali cikin tsananin sanyin murya ya saka Rumana lumshe idanunta tausayinsa na tsargata, dan ta tabbata yana a yanayin bu
ata......
Saukar sumbatar da yay mata a kumatu ce ta sakata bu
e idunta, fuskarsu gab da juna suna musayar sha
ar numfashin juna, taso matsawa amma sai ya hanata damar hakan.
Yace,
Mizan samu babie R?
Cikin son kauda abinda ta hango a idanunsa tace,
Yunwa kakeji Yayana?
Kansa ya
aga mata yana wani luuu da idanu, yace,
Sosai ma
Ta gyara Haysam dake ta shan mamansa baisan iyayensa sun sashi tsakkiya suna
onewa ba

Bara to na ha
a maka tea, kokuma na shiga cikin gida idan za'a samu abinci
Janye fuskarsa yay yana
ata fuska,
Ni ba wannan abincin ba
Rumana ta danne dariyarta da
yar tace,
To wanne?
Kallonsa ya maido gareta ya kafeta da idanu, kafin ya janye ya maida kan Haysam.
Lura tai ba Haysam
in yake kalloba, dan haka ta janye yaron ta gyara rigarta.
Ahmad ya sauke wata sassanyar ajiyar zuciya yana fa
in,
Bara nazo nabar garin nan da gaggawa kafin ta kife dani wlhy
Yanda yay maganar cikin tsagwaron damuwa yasa Rumana kasa daurewa sai da tai dariya.
Ya kai mata cafka sai tai saurin
ora masa Haysam a cinya tana ja baya.

wafa yay kawai ya maida kallonsa ga yaronsa dake
yalla
an idanu saboda hasken fitilar dake
akin.
Sallamar Ayyah ta sakasu kallonta su duka.
Tace,
A'a,
an albarka wai dama kana nan?
A kasalance yace,
Wlhy kuwa Ayyah, wajenki mafa nazo sai na iske ba
akin
Rumana tai saurin kallonsa, sai kuma ta janye idanunta tana ha
iye dariyarta da
yar, dan ko rantsuwa tayi babu kaffara Ahmad ya canja zancen ne kawai dan kar Ayyah tai fa
Ayyah kanta tasan ba haka bane, amma sai tace,
To gani
an albarka a shafamini bayani
Dariya kawai ya
anyi. itama Ayyah haka, Rumana dai saima ta
auki buta ta fita bayan ta saka hijjab.
Koda ta dawo ta iske Ayyah nama Haysam shirin barci. Ahmad kuwa yana fa
a mata alkairan da mutane sukai masa, sai godiya take da fa
in Haysam yayi goshi.
Rumana dai ta haye gado tai kwanciyarta dama barci takeji, dan haka batasan sanda Ahmad yabar gidanba.
*_Washe gari_*
Washe gari ba
i kowa ya kama gabansa, aka bar su Umm-Ruman masu jego da kewa, inda ita kuma tasha barcin gajiya.
Suna da kwana uku Ahmad ma ya tattara ya koma wajen aikinsa, wannan tafiyar ma dai Rumana sai da ta
an matse hawaye, su Fa'iza kuwa suka tasata da dariyar mugunta da tsokana.
Ta cigaba da samun cikakken wankan jego mai
yau da kulawa ta musamman hannun iyayen nata.
Ya yinda a koda yaushe take ma
ale da waya suna soyewarsu itada Zumanta.
Tayi
yau sosai hakama Haysam yayi
ul abunsa saboda nonon Rumana nada
yau Alhmdllh.
Suna cikin sati uku dayin suna Ma'aruff
in Samina yazo, dan kuwa Inna mari ce tasa aka yomata farautarsa ganin zai sakasu jin kunya, da
yar ta samu yaje can gidan, taita ro
onsa akan yayi ha
uri Samina ta koma kar suji kunya hannanun ma
iyansu.
Babu kunya yayta yanka mata magana, daga
arshe dai ya amince da
yar.
To shinefa yau yazo bayan kusan kwana hu
u da kiran inna mari.

iri-
iri ya
i bama su baba ha
uri, saima
arya da yayta narka musu akan Samina na masa abubuwa, aiko suka kirata a gabansa akai mata fa
a sosai sannan ya
auketa suka tafi.
Tunda suka tafi bai mata maganaba, duk yanda taso takalarsa da maganar kuma ya hanata kowacce
ofa, dan yayi kicin-kicin da fuska tamkar an aiko masa mutuwarsa.
A
ofar gate ya tsaya yace ta fita shi yanada inda zaije.
Jiki a sa
ule ta fita, shiko yaja mota yana mata tsaki.
Gidan yayi futu-futu da
ura alamat baya zama cikinsa, haka ta daure ta hau gyarawa, har dare tana wannan ti
ar aiki, sai da gidan ya dawo hayyacinsa ta samu nutsuwa, sai dai kuma harta kwanta a gajiye babu alamar Ma'aruff.
Da safe ta zuba idon ganinsa amma shiru kakeji wai malam yaci shirwa.
Wasa-wasa dai sai da Ma'aruff ya kwashe kwanaki takwas kafin ta sakashi a idonta, shima da daddare yazo mata a buge, tana masa magana ya maketa yabi ya taushe, sai da yay mata biji-biji a wajen sannan ya barta tana cin kuka.
Safiya nayi kuma ya sake barin gidan, sai bayan kwana uku ta sake ganinsa.
Yau dai cikin hankalinsa ya shigo mata, tana zaune a falo tana yankan farce.
Kallo
aya tai masa ta
auke kanta, shima cikin ta
e baki ya wurga mata
aramar ledar hannunsa ya wuce
akinsa.
Sai da ya shige ta
auki ledar ta duba, invitation ne guda kusan ashirin a ciki, ta ciro
aya tana dubawa.

undugurun buhun ubannan kayyasa
Samina ta fa
a a matu
ar firgice, ganin invitation
in auren Ma'aruff ne da wata
iyar
anin babansa.
Jifa tai da ledar ta nufi
akinsa, yana kwance a kan gado ta fa
o masa tare da buga
ofa da
arfi.

K mahaukaciyar wane
auyece zaki shigomin
aki a haka?

Matsalarka ce wannan Ma'aruff, wannan katin miyake nufi?
Tsaki yayi ya maida kansa ya kwantar yana fa
in,
Kinci ku
in tara a banza ne da baki fahimci abinda ke cikiba?, to katine na
aurin aurena nanda kwanaki ba
wai kacal, na samu tsaleliyar yarinya dai-daini mai tarbiya kuma
Chapter 73 · 0% Book details