← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 99

Sashe 45

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau
inma dai babu sau
cewar Umm-Rumana a zuciya tana share hawaye bayan ta gama gurzuwa a hannun jaruman mazaje.
Da taimakon Ahmad yau
inma ta kimtsa jikinta tanata masa kuka, da yake kukan da biyune harda haushin
in barinta ta kwana gida sai na yau ya nema finma na shekaran jiyan, shi dai Ahmad idanuma ya zuba mata, sai dai a
asan ransa yanajin tausayinta dan shi kansa yasan shi
in bana wasan yara bane, tunda yana a ganiyar
uruciyarsa ne, kuma yanzunma aka fara wasan
Yanata lallashinta ta sigar shafa mata baya har barci ya kwashesu a haka su dukansu.
Washe gari Ahmad na gida har azahar bai fita ko inaba, hakanne ya saka Rumana fahimtar itama dai bazataje ko inanba kenan.
Bataga fuskar tambayaba kuma dan haka tai shiru da bakinta sai haushi dake cinta a zuciya.
Bayan anyi sallar azhar
inne Zainab da Ni'ima
anwarta sukazo, ta
anji da
i, dan kayayyakin bikine wanda Ayyah ta ha
o tace a kawo mata, a wajensu takejin ai suma su Yaya Maryam duk sun tafi gidajensu ma, gidanma sai iya dangin mama gaje ne kawai da suke shirin zuwa bu
ar kai gidan Samina.
_________________________________
Ko wacce amarya tana saka daren farkonta a jerin tarihin daren tunawarta koda takai tsufa saboda muhimmancinsa a gareta, sa
anin Samina daya zame mata daren ba
in ciki da wahaltuwar ciwo, da safe tashi tai tamkar wadda aka tsamo daga bakin kura, tayi wujiga-wujiga cikin azabar ciwo, ga kukan wahala datasha idanu sunyi luhu-luhu.
Har lemon tsami sai da ta samo da
yar a kicin
insu tasha amma bataji yanda takeso ba, sai da ta
an samu kanta ka
an harta sami damar gyara jikinta tai wanka, bataga ko
eyar ma'aruff ba a gidan kuma bataji motsinsa ba sam, gashi ko
an abincin da akan kawo daga gidan surukai washe garin kai amarya ita babu wanda ya kawo matashi.

ar kazar amarcin da ango yake kawowa nanma bata sameta ba a daren jiya.
Komai ya dagule mata ta kowanne fanni, har zuhur bataga kowa ya le
otaba ga yunwa ga damuwa ga ciwon mara, falo ta dawo ta kwanta cikin kujera tana hawaye, a lokacinne taji ana
wasa
ofa.
Tashi tai bayan ta ciri tissue dake saman center table
in falon ta goge hawayenta taje ta bu
an uwan mahaifiyartane da sukazo bu
ar kai.
Matsa musu tai suka shigo tana musu sannu da zuwa, su dai sai binta suke da kallo.
Duk da sunsha mamakin ganinta ita ka
ai a gidan sai basuce komaiba, yanda akasan amarya da farin jini sun zata kodai dangin mijinta sa iske wasu a ciki, duk da dai sun kula
an gayune kowa rayuwarsa yake babu ruwansa data wani, kuma yanda mijin nata yake firi-firi babu alamar kunya a idonsa ma ya hana kowa ra
arsu.
Yanayin da suka ganta wujiga-wujiga basu kawoma kansu tana cikin damuwa baneba, ca suke kawai dai angone ya mori amarcinsa musamman lura da yanda take tafiya da sukayi, ita kuma ciwon marane ya sakata tafiya a duddu
Bata iya fa
ama kowa halin da take cikiba har suka gama hidimarsu bayan la'asar sukai shirin tafiya, a lokacin kuma motar ma'aruff ta shigo cikin gidan.
Ya fito daga mota sai wani tsume fuska yake tamkar baiga wa
anda suke a gidanba, kamarma zai wuce bazai gaidasu ba sai kuma dai miya gani oho masa, ya tsaya ya gaishesu cikin rashin girmamawa ya wuce abinsa.
Wannan abu kuwa ya saka kowa a cikinsu yaye baki suna binsa da kallo harya shige, ita kanta Samina abin ya sosa mata rai.
Su dai duk sun tafi zuciya a sa
ule, yayinda wasu suka gumtsi abin fa
a da ya
awa kuwa.

Samina na shiga falon taci karo da Ma'aruff tsaye yana cika yana batsewa, harara ta zuba masa tana jan tsaki zata wucesa.
Baice mata komaiba ya fisgi hannunta ya jata
akinsa saikace wata abun banza, saman gado ya wurgata kawai ya afka mata.
Sosai Samina taji warin giya a jikin Ma'aruff, hankalinta yay matu
ar tashi, duk da a bu
ace take dashi sam batajin da
in yanda yake mu'amulantarta yanzu, ga warin giya ya addaba ma, tsabar baisan abinda yakeba kuma danna mata bakinsa kan nata, yun
urin amai samina ta fara tana kuka wiwi, Ma'aruff ya cire bakinsa jin zatai masa amai yako kaftama fuskarta mari.
Kuka mai tsuma rai Samina ta saki, dama gashi da mugunta yake kusantarta saboda baisan ina hankalinsa yakeba, kuka take tana ro
onsa yayi ha
uri, ta tuba.
Cikin maye yace,
Ba ke kike bu
atata tun jiyaba, dan uwarki kin samu ma shine zakimin yanga
ya
are maganar yana sake kafta mata marin daya sake gigitata.
Yana samun nutsuwa kuma ya kwarayo mata amai a jiki mai azabar wari ya koma gefe yana sauke numfashi...............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(25)*
..............Samina ma aman ta shiga kwararawa.
Ma'aruff ya tashi zaune da
yar yana fa
in,
Kai wai k dan uwarki amai kikemin ma a
aki? To aiko saikin shanyeshi shegiya sauran titi,
ilama bani ka
ai kike baiwa ba
ya
are maganar yana kai mata wani bahagon bugu.
Dan wuyama Samina yanzu kasa kukan tayi, babu ko
igon tausayinta a ranshi ya tashi yashiga laka
a mata duka, ta
waci kanta da
yar zata gudu, yace wlhy idan ta fita sai ya mata mafiyinsa tazo ta gyara masa gado da
aki, uwartace zatazo ta goge wannan aman?.
Dole Samina ta tsaya dan duk a birkice take, ga tsoronsa ya kuma tasiri mata arai, tana kuka ta nanna
e zanin gadon, shiko yana tsaye
yam a kanta da belt
in wandonsa.
Haka ta ha
a ruwan morping tazo ta tsaftace gadon zuwa tsakar
akin, Ma'aruff kuwa na tsaye a kanta, sai da yaga komai yay masa need sannan yace ta ha
a masa ruwan wanka, kuma saita wanke bayin, danshi ya kula wai batada tarbiya, toshi zai koya mata tasa a gidannan
Duk uban aikinnan da Samina keyi a bubbu
e take tafiya saboda
arnar da Ma'aruff yay mata na afka mata, duk yanda yakeso haka tayi, tana hawaye harta kammala komai ta saka masa wankakken zanin gado ta feshe
akin da air parishioner.
Zata fice ya kuma dawo da ita,
K dan uwarki juyo bayanki, ubanwa zai wanke miki wannan zanin gadon? Zoki
auka karkuma kibari na tashi barci na ganshi da dattin nan
Dawowa tai ta
auka ta fita dashi tana sharar
walla.
Shiko yaja tsaki yana nufar ban
aki, koda yayo wanka zuwa yay ya kwanta abinsa, barci mai nauyi kuwa ya sacesa hankali kwance.
A
akin tama data koma kuka taitayi rurus, ga warin zanin gadon dana giyar daya goga mata ya addabeta, dole ta ajiye batun zaman kuka gefe ta mi
e ta hau wankin zanin gadon hanci a toshe, sai da ya fita fes ta ajiyeshi gefe itama ta fara tsaftace nata jikin, ta shiga ruwan zafi kozataji nutsuwa akan ba
ar muguntar dayay mata.
A daren jiya ta wahaltu da bu
atarsa, sai gashi bata samu nutsuwar fitar abinda ya dametanba saima ba
ar wahala data shawo, wahalar kuma ta mantar da ita bu
atar da take ciki gaba
aya.
Tsakar gida taje ta shanya zanin gadon da
yar, ga yunwa nacin hanjin cikinta, ga damuwa, kayan cincin da aka kawo mata na gara wanda mama gaje tai bajintar yi saboda za'a kawo
a gidan masu ku
i Saminar ta
iba, sai dai kuma tuno warin aman Ma'aruff da ha
a bakinsu da yayi ya fa
o mata a rai, saurin ture filet
in tai gefe saboda sabon amai da taji yana zuwa mata.
Kanta ta dafe tana hawaye da fa
in,
Nashiga uku ni Samina, wace rayuwace na jefo kaina a ciki?
..
Bata da mai bata amsa dan haka ta cigaba da raira kukanta a falon.

Masu karatu ban saniba ko kuna da amsar bata
Ni dai Bilynku bani da

Ma'aruff bai farka ba sai kusan tara na dare, normal ya mi
e, yay wanka yay shirinsa mai nuna alamar na fitane, a falo yaci karo da Samina dake kwance a galabaice ko sallar la'asar, magriba, isha'i bata samu yinsu ba saboda rashin
arfin jiki, yunwa tacita ta cinye.
Tsayawa yay kawai yana kallonta da mamaki,
Lafiyarki kuwa?
Ganinsa cikin hankalinsane ya saka Samina tunanin ro
onsa kozai tausaya mata, ta mi
a masa hannu tana fashewa da kuka.
Chapter 45 · 0% Book details