← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 99

Sashe 63

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

angaren Samina kuwa a yanzu babu abinda ya tsayama rayuwarsu a rai ita da su Mama Gaje kamar cikin Umm-Ruman, da yake yanzu Ahmad kan barta taje gidansu lokaci-lokaci mama gaje jitake kamar ta gatsi Rumana da ha
ori idan taje, fahimtar hakan da Ammi tayi ne ya sakata kuma dagewa Rumana da addu'a, dan ranar cikin dare fitsari ya fiddo Khadija
anwar Rumana sai taji Mama gaje nata kiran sunan Rumana a tsohon daren nan, lalla
awa tai ta le
a ta jikin Window mama gaje, dayake a kwai
an haske khadija tai ido biyu da Mama Gaje na busa wani abu a hannunta tana kiran sunan Rumana, hankalin khadija yay masifar tashi, kasa ha
uri tai saida ta bugama Amminsu
aki a hankali, ALLAH yasa bata da nauyin barci ta tashi ta bu
e mata, harta farama Khadija fa
a akan hakan da tayi, babba da ita tana abun yara mike faruwa.
Khadija tai
asa da murya tana sanarma Ammi abinda ta gani, fitowa tai itama jikinta har rawa yake ta le
a Window mama gajen, a lokacin ma sunan Rumana dana Ahmad
in take kira tana she
a abun hannunta a
asa saikace mai shi
ar hatsi.
Wannan Abu yay masifar tada hankalin Ammi, a wannan daren kam batai barciba daga ita har Khadija...............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(34)*
...............A lokacin da mama Gaje ke wancan shai
anci Umm-Ruman na kan sallaya tana karatun Qur'an, ta idar da nafilfilinta tamkar yanda ta saba a kowane dare idan har ALLAH ya bata iko, randa kuma takejin nauyin jiki koda ta farka taji bazata iyaba sai taita addu'ointa daga kwance har barci ya sake kwasheta, tama da
e bata tashi ba a kwanakin nan, saboda yanayin jikinta, amma yau tun kusan sha biyu da rabi sai barcin ya
auracema idonta, dole ta mi
e tayo alwala a tsorace ta dawo, shine ta fara gabatar da salla kafin ta
auki Al-Qur'ani ta shiga karatu a hankali.
Tabbas taji gittawar abu ta gabanta tamkar iska, sai dai koda ta
ago ido bataga komaiba, bata kawo komai a rantaba ta cigaba da karatunta kawai.
Tunda Safe sai ga Khadija gidan, yanda ta iske Rumana cikin farin ciki suna karyawa ita dasu Fa'iza ne ya sakata jin sanyi a ranta, bata sanar mata komaiba dasu Salima zasu wuce gidama saita bisu.
Koda ta dawo ta fa
ama Ammi Rumana na cikin
oshin lafiya sai itama taji sanyi har ranta.
Ta cigaba da mata addu'ar neman kariyar UBANGIJI a koda yaushe.
Randa Rumana tazo gidan kuma saita
ara bata wasu addu'oi tace ta dage dayi a kullum tana kuma shafe cikinta shima.
Rumana ta amsama Ammi da
cikin jin kunya, dan tunda maganar cikin nan ya bayyana Ammi bata ta
a maganarsaba sai yau.
Su Mama gaje sunta jiran suji sakamakon aikinsu amma tsit, sai ma Umm-Ruman da tazo gidan cikin
oshin lafiya, hankalinsu ya tashi, a ranar taje ta sanarma Inna mari.
Sai ta hauta da fa
a akan kodai batayi yanda malam
in yaceba, tunda dai gashi aikin da yayma Samina yayi
yau, dan yanzu haka tana kan cin duniyartane da allura, duk da dai bawai yabar shaye-shayensa bane, randa kuma tsautsayi ya gifta yakan jibgeta, sannan tun randa yaga Rumana da Ahmad kusan kullum saiya mata maganar Umm-Ruman, har cemata yake da yasan da wannan
yawar a gidansu mizaiyi da ita sauran bilicin.
Wannan abu na sosa zuciyar Samina, shiyyasa take sake jin tsanar Rumana a kowacce da
a ta rayuwarta, bata
i ace yau ga gawar Umm-Ruman ba a duniya.
Mama gaje dai ta taima Inna mari rantsuwa akan duk tayi yanda yace, hakan yasa suka koma wajensa washe gari.
Bai
oyeba ya sanar musu gaskiya akan samun aiki yaci Rumana ko Ahmad abune mai wahalar gaske, danshi Ahmad ma akwai tsari tare dashi tun yana yaro cikin iyayensa sukaima duk yaransu, shiyyasama ko aikin farko da sukai akansa dan karya samo komai a neman ku
insa aikin ya
i tasiri. shima sai daga baya ya fahimci hakan. Umm-Ruman kuwa bata wasa da ibadar ALLAH, tana cika kowacce salla ta farilla, sannan bata bari lokacinta ya shige akan ganganci sai dai kuskure.
Yace,
Kunsan ba aikin dake bamu wahala kamar na mutumin da bai wasa da salla, mukan da
e bamuci galaba a kansaba, sai dai idan UBANGIJI ya
addara hakan arayuwarsa. Yanzu gashi matsala
aya bata jini saboda ciki, amma da ace tanai sai mubi wannan hanyar musamu nasara. Idan kuma zakuyi ha
uri harta haihune to, randa ta haihuma zamu iya salwantar da yaron ita kuma aikinmu ya shiga jikinta
Shiru su mama gaje sukai suna nazarin maganarsa, Inna mari ta katse musu tunani da fa
in,
Babu damuwa mun yarda kawai malam, amma babu yanda za'ai kafin sannan a
an saka rashin jituwa tsakaninta da mijin nata?
Dariya malam yayi yana fa
in,
Badai za'a barta ta hutaba kenan? To zan gwada na gani idan za'a dace, amma ita
ar uwar tata Samina ta kwantar da hankalinta ta shiga jikinta sosai, ta wannan hanyarne kawai zamu san komai daga gareta har watan cikin nata
Chapter 63 · 0% Book details