← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 99

Sashe 30

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Hhhh kema Kausar akwaiki da son zance dai, kin ta
a ganin gonar da ba'a ta
a mata ko gewaya ba ta fidda tsirrai? Dama kin tsaya a abinda ta fa
in yafi
Na
an ciza le
ena dukda ban gama fahimtar zancen nasuba nasan akwai sha
iyanci a ciki, yanda suka kwashe da dariya kawai ya tabbatarmin da hakan.
Sosai
yami ya kamata ganin bayin duk datti, dan bata tashiba baza'a samu wanda zai tsaftaceba, sai kace ita ka
ai ke amfani dashi, waje ta dawo tai brush ta koma
aki abunta.
Bata zauna ba ta hau gyaran
akinta, sai da ta kimtsa komai tsaf tayo shara ta goge ledan da ruwa da omo tasa turaren wuta sannan ta dawo sharar waje, har lokacin kuma su maman Ama ana zaune ai ana gulmar ma
wafta, wance tayi kaza wance tace kaza.
Rumana dai bata saka musu bakiba harta kammala sharar tsakar gidan taja ruwa a rijiya, tana
arin fara wanke
an kwanikan da sukai amfani dasune mijin Kausar ya shigo gidan, gaidashi sukai ita da maman Ama.
Maman Ama na ganin Kausar da mijinta sun shige sai ta
akko boket tazo gaban rijiya
ibar ruwa.
Dama ina kallon yanda take hararar ledar hannun mijin Kausar kamar idonta zai fa
asa.
Tana zira gugar ne take fa
Amarya bakiga mutuniyarki ana karya
ugu su miji ya kawo cefane ba, batasan munsan komaiba yanzu, sai abinda kishiyarta tace miji keyi
Murmushi kawai nayi amma bance uffanba, maimakon maman Ama taji haushi tai shiru itama sai ta cigaba da zaro zance akan Kausar, azamar kammala abinda nake nayi nabar wajen ina fa
in,
ALLAH ya
yauta to
Ina kallo ta bini da wata harara tana ta
e baki, na girgiza kai kawai na
auki ruwa da omo naje na tsaftace bayin sannan nazo na
iba ruwan wanka a rijiya.
Har lokacin kuma Kausar basu fitoba, maman Ama na zaune tana facing
akinsu tamkar mai hango abinda sukeyi a ciki.

Lokacin dana fito wanka sai ha
iyar zuciya take, harda dukan Amatullah.
Ni dariyama ta bani, na shige
aki abina inayin kayata a zuciya.

in fitowa nai, ina shirin
ora taliya a
aki sai ga sallamar Zainab.
Ta shigo
auke da kwanon silba.
Cikin
okin ganinta nake fa
in,
Ga autar gwaggo ga autar Ayyah
Itama dariyar takeyi da cewa,
Kai Yaya Rumana, sai kace wadda tazo daga legas

Lallai yarinya, kinsan kuwa yanda nakejin da
i idan na ganku, daga ina haka?

Daga gida nake, Ayya ce tace na kawo miki wainar rogo da mukayi

Kai-kai kice yau da
i kukeci a gidan malam
in?, duk ni ka
ai wannan?

Eh mana
Zainab ta fa
a tana
ar dariya.
Na kashe rishon ina cewa,
Aini to nama fasa dafa komai, wannan kam tama isheni
Zainab data kwanta a tabarma tace,
Ai aunty fa'iza ma tace anjima zasu taho itada aunty Salima nan, tace karkiyi girki zasu yo muku ta
a ka lashe

To ALLAH ya kawosu lafiya
Haka Rumana ta zauna taci wainarta ta rogo tai nak, sunata hirarsu da Zainab, har aka kira sallar la'asar sannan ta mi
e alwala, itama Zainab alwalar tayo sukai sallah, bayan sun idar ta bata naira talatin ku
in napep da aya da gya
a tace taje gida kar a nemeta.
Godiya tai mata ta wuce, itako ta jawo littatafan makaranta ta hau dubawa.
_______________________________
Ahmad kam tunda suka
auki hanya ya jingina kansa da kujera yay shiru yana tunanin rayuwa da abinda ya zamo masa sanadin barowa gida, wani sa'in idan ya tuna rayuwar da sukai da Samina a baya sai yaji kamar zai yarda da maganar wasu mutane dakan ce asiri akai mata, sai dai wani sashe na zuciyarsa na saurin
aryata wannan magana, sai ya bijiro masa da ainahin gaskiya aka lamarin Samina ta gujesa ne kawai saboda burin banza da wofi da son duniya, wanda a wannan zamanin mafi yawan
ammata shine yake ru
arsu ya halakasu, wasu zaka samu da taimakon iyayensu, wasuko sun zubda tarbiyyar iyayen ne sun
auki ta
awaye ko samari, san zuciyane kawai kesa a zagi ilimin boko, amma wlhy bashi da ala
a da lalacewar yaranmu, lalacewar kawai tafi yawa daga zuciya ko tarbiyya da dai sauransu.
Yayi zurfi a tunaninsa sosai, har sukai tafiya mai nisan zango dashi kansa baisan adadinta ba, sai da na kusa da shine ya ta
asa lokacin da suka iso wani gari aka tsaya domin yin salla sannan ya dawo hankalinsa.
Bayan salla suka sai abinci kamar yanda yaga abokan tafiyarsa nayi, dan duk inda ya saka
afa tarene suke da makwafcinsa da suka zauna kusa da juna.
Bayan sun dawo kuma sai
ar fira ta fara shiga tsakaninsa da abokin zaman nasa, wanda yace shi sunansa Nura, shima dai neman arzi
i ya kaisa rayuwar garin porthercout.
Tun Ahmad bai sake masaba dai harya saki jikinsa kular da yay kamar Nuran baida yawan hayaniya, ahaka har suka isa garinna port gabannin asubahi.
Dole Ahmad yabi Nura masaukinsa da safe kamar yanda ya bu
ata, dan kuwa inma ya
i dai bashi da wajen zuwa, tunda ba kowa ya saniba balle yace zai nemeshi.
Masaukin na nura dai bawani waje bane face gidan biredi, inda sukan ma
ala
an kayansu su wuce wajen sana'a, idan sun dawo su yada zango a
ofar wani shago da ire-irensa su rage dare, zuwa
arfe goma su nufi gidan biredi su kwanta, asubar fari kuma za'a tashesu saboda za'a fara aiki.
Sana'ar kuma Nura Shu-shaina ce, dan haka koda Nura yayma Ahmad bayani sai bai jayayya ba yace shima zaiyi, tunda bada wani jari yazo ba balle yace, dama iya ku
in motane, sai ku
in da suka rage masa a aljihu naira dubu
aya da
ari bakwai.
Da wa
annan ku
inne Nura ya rakashi ya sayi
an abubuwan bukata da zai fara wannan sana'a, a ranar babu hutu suka fara zagayawa kuwa.
Ahmad yasha matu
ar wahala, duk da ya saba da wahalhalun talla ba irin wannan baneba, saboda banbancin gari da jama'ar garin, sau
insa
ayama yayi karatu, shine ya taimakesa wajen furta magana da mutane, dan inhar kaji hausa to sai dai idan suna tare da bahaushene wa
anda suka kasance
alilan a garin kuma.
Sai yamma lis suka dawo yanata ya
e, ga
afafunsa sai ciwo suke, harya yi aniyar cema Nura shi dai bazai iyaba, sai kuma wani tunani yazo masa a rai, idanma yace bazaiyiba to yanada jarin yin wata sana'arne bayan wannan? Wannan tunanin shine ya danne dukkan yun
urinsa ya sama zuciyarsa ha
uri.
Hankalinsa bai kuma tashiba sai da sukazo kwanciya, yaga kowa na
okarin jera kwalin da zai kwanta,
walla ne suka cika masa idanu, dukda kasancewarsu talakawa ko kwanan tabarma bayi yakeba sai ta kama, ko yaya dai sunada
ar katifar barcinsu.
Shi aranarma sun manta basu sayo masa kwalinba, sai na Nura suka gitta suka kwanta iya
irjinsu kawai wai dansuji
an taushi,
afafu kuma na saman suminti, Ahmad da ya saba rufa zai iya barci sai gashi yau babu abin rufar, aiko duk yanda yaso yin barci kasawa yayi, ta ko ina babu da
i, zuciya sai tuna masa matarsa da iyayensa harma da Samina take.
Chapter 30 · 0% Book details