← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 99

Sashe 56

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mtsoww mutanenki mana, wai yaushema har ya fara abinda mazan
warai keyi?
Itama tsakin maman Ama tayi tana ta
e baki,
Ko baiyiba ai ayi mana bariki dan muce anyi, karma kilakinsu ya dameka, hakama wancan zuwan sukaita wannan abun sai kace wani namijin gaske
To su dai su Ahmad ma basusan sunaiba, sunacan suna firarsu cikin nutsuwa da nunama juna zallar aminci ba tare dasun damu da kowaba ko lamarin kowa a gidan, dan in zaka karsu basa fa
a maka yanda kowacce take rayuwarta a gidan ba da mijinta.
Suko anbi an saka musu idanu ko wanne motsinsu abin ayi tsogumine.
Tana kwance kanta bisa cinyarsa yana wasa da gashinta, wayarsace a hannunta take kallon hotuna suna firarsu cikin nutsuwa.
Har kusan goma da rabi sannan Ahmad yace su tashi haka nan su kwanta barci yakeji.
Batai musuba ta tashi tai kaye-kaye tayo alwala da brush kamar yanda shima yayo, sanda ta shigo haryayi shirin barci ya haye gado, itama kimtsawa tayi bayan ta kashe fitilar
akin har Ahmad na mata tambayar lafiya.
Ca tai masa babu komai.
Murmushi kawai yayi ya
an girgiza kansa yana gyara kwanciyarsa.
Sai da ta gama
umshe-
umshenta sannan ta hawo gadon.
Yau
inma dai sun gwangwaje juna da soyayya mai tsayawa a rai, duk da dai Rumana ta yabama aya za
inta, dan Yah Ahmad
in bana wasan yara bane.
Shi kansa yasan tayi laushi bana wasaba, yau ma wankansu sukai a roba ya fita ya zubda ruwan ita kuma ta goge inda suka
isar da ruwan.
Aiko tunda suka kwanta Rumana batai ko juyiba tsabar gurzuwar da tayi, a hakan kuma bayan sunyi sallar asuba ya sake nuna bu
atarsa, babu yanda ta iya dole ta amince kodan gujema fushi.
Aiko harda
wallanta, dan ita kam jarumtarsa tsoroma take bata, inhar haka za'a cigaba dayi lallai akwai jan aiki a gaban mata kenan?.
Da
yar Umm-Ruman ta iya tashi bayan sunsha barcinsu kusan goma na safe, haka ta daddage ta mi
e domin ha
a musu abin kari.
Shima tashin yayi, ya zira jallabiya ya fita, babu jimawa sai gashi ya dawo, lokacin tana
ofar
aki ta kunna risho.
Ciki ya wuce, ita kuma ta cigaba da ayyukanta, bayan ta
ora ruwan cikin
akin ta koma, yana kishingi
e a tabarma dan haka ta samu ta gyara gadon, ta
an share
akin ta gewayeshi, har tsakar gidan ta share ta wanke bayi, duk wannan hidimar da takeyi kuma Maman Ama bata gidan, tunda Kausar tai nauyin da bata iya zama suyi gulma to bata iya zaman gidan, to dama ita mijinta
arfe bakwai yabar gidan, shiyyasa sam bata kallon irin wannan lokacin matsayin safiya.
Rumana dai ta gama ha
a kalacinta, ruwan wanka ta sirka taje tayo, sai da ta fito sannan ta ha
ama Ahmad.
Koda ta fa
a masa ga ruwan wanka bai musaba ya mi
e yaje dan ya yo, saboda shima a damuwar son tsarkake jikinsa yake.
Kafin ya fito Rumana harta shirya, ta mulke jikinta da
amshi.
Koda ya shigo itace ta taimaka masa ya shafa mai kamar yanda ya bu
ata, duk da tanajin nauyinsa haka ta daure danta lura bayason yace ai masa abu ake masa gardama.
Itako yanda yake sakewa da ita a yanzu ai bata fatan taga
acin ransa sam.
Iya gajeren wando da singlet kawai ya saka ya zauna sukai breakfast, bayan sun kammala yace ta fiddo masa kayan da zaisa, dan Sufyan zaizo suje makaranta ne.
Taji da
in wannan girmamawa tashi, dan haka ta za
o masa kayan da tasan idan yasa suna
ara masa kwarjini da
yau, da taimakonta ya saka hardasu hula, tsaf ya fito asalinsa na bahaushen arewa, ta saka masa turare.
Kuncinta ya sumbata yana mi
a mata agogonsa da fa
in,
Thanks
Kanta ta jinjina masa tana
an murmushi, ta kama hannunsa ta
aura masa agogon.
Ji take kamar tace ya zauna kawai taita kallonsa......
Ya katse mata tunani da fa
in,
Bara muje inaga ya iso ga kiranshi nata shigowa, sai mun dawo

Tom Adawo lafiya, amma mi za'a dafa?

Komaima ki dafa, Abu zaizo, ki duba a kayan dana cire zaki samu ku
i saiki bashi yayo cefane
Yana gama fa
a ya fice, ita kuma ta bisa da addu'ar dawowa lafiya.

Ajiyar zuciya ta
an sauke bayan fitarsa, ta zauna a bakin gadon tana cije baki, wlhy jikinta sai ciwo yake mata,
kai Yah Ahmad babu sau
ta fa
a a fili tana matsa cinyoyinta.
Dole ta sake daurewa ta tashi ta sake kimtsa
akin da kyau, sai da taga komai ya mata yanda takeso sannan ta samu nutsuwa, barci ne sosai a idonta amma haka ta daure ta zauna jira Abu.
Shima babu jimawa yazo saboda kiransa datai ta waya, ku
in ta
akko ta bashi kamar yanda Ahmad ya fa
a, ta lissafa masa abinda zai sayo.
Da yake aiken na mai hankaline bai jimaba ya dawo, itama ta mi
e batai son jikiba tai abincin.
Dan danan ta kammala ta tsaftace wajen tamkar batai ba, alwalar azhar tayi ta shige
aki, har lokacin su Ahmad basu dawoba, aiko tana idan da salla kasa jurewa tai tasa filo ta kwanta a wajen, cikin mintuna
alilan barci yay gaba da ita.
__________________________________
Hajiya Samina matan masu hannu da shinu, yanzu kam babu laifi tana
an samun yanda takeso wajen angon nata, sai dai fa shan giyarsa da
ura mata maganin hana
aukar ciki yana nan yanayi bai fasaba, idan tai masa gardama taci dukan banza.
Matsala
ayace yanzu taso tasota a gaba, wato maganar
ara aure da mahaifiyar ma'aruff take yawan yi masa, duk da shi dai bai amsa zaiyiba hakan na tada hankalin Samina matu
ar ti
ewa.
Dole ta lalla
asa akan tanason zuwa gidansu cikin satin nan, dama baifi sau biyu ta ta
a zuwaba a cikin kusan wata hu
u da aure, amma gidan iyayensa kam dukda ana hantararta haka yake sakata taje dole, gidansu kam ya hanata, data ambata zaice mizataje tayo? Bayanma ba wani bu
atar ganinta sukeba
an gidan nasu, idan kuma kannenta sukazo yayta fushi yana fa
in shifa bayason wannan shigi da ficin.
Hakan na mata ciwo a rai, amma tana dannewa dan a zauna lafiya.
ALLAH ya dorata a kansa kuwa yau ya barta, amma yace sai ranar talata, batai musuba ta amince tunda dai ai nanda kwana biyune kacal.
___________________________________
Sai bayan la'asar su Ahmad suka dawo, tare da Sufyan suka shigo gidan, amma sai Sufyan ya tsaya a
ofar
aki sai da Ahmad ya fara shiga saboda sunyi sallama basuji Rumana ta amsaba.
Kwance Ahmad ya isketa tana barci, da alama ma ko sallar la'asar batayiba.
Wani
an tsigunno yayi a gabanta yakai hannu ya shafa fuskarta, jikinta da
an zafi ka
an, bai kawo komai a ransaba game da
umin jikin nata, ganinsa kawai dan tana a cikin
akine.
A hankali ya fara kiran sunanta yana cigaba da shafa fuskarta,
Umm-Ruman;
A hankali ta bu
e idanunta a kansa, ganinsa tsugunne a gabanta ya sakata sake bu
e idanun nata sosai tana kallonsa, murya a sanyaye tace,
Yaya kun dawo?
Kansa ya
aga mata, ya mi
a mata hannunsa ta kama ya taimaka mata ta tashi.

Koma salla bakiyiba halan?

Eh wlhy Yaya banma san anyiba, banyi zaton barcin nawa zaiyi nauyi hakaba
Hijjab
in daya
akko yake
arin saka mata,
Ai gara da kikayi
yaji da
i, tare muke da Sufyan
Tayashi saka hijjab
in tai tana fa
in,
Yana ina to?

Gashi a
ofar
aki, munyi sallama ne baki amsaba shiyyasa ya jira na shigo naga lafiya?

ALLAH sarki, kuyi ha
uri banjiba wlhy, ya shigo to
Izinin shigowa Ahmad ya bama Sufyan, ya
aga labulen ya shigo sallama
auke a bakinsa.
Rumana tai masa barka da zuwa ya amsa yana zama da tsokanarta.
Fuskarta
auke da murmushi ta
auki tiren data shiryama Ahmad abinci takai gabansu tana gaida Sufyan
in, koda suka gaisa saitai yun
uri dur
usawa zata zuba musu abincin.
Ahmad dake latsa waya yana saurarensu ya
ago ido ya kalleta, a hankali ya furta,
Jeki abunki zamu zuba
Yanda fuskarsa babu walwala yasa bata musaba tama fita domin yin alwala.
Lokacin data shigo harsun fara cin abinci, sallarta ita dai ta kabbara, koda ta idar saita fita tabarsu sunacin abincin suna hirarsu.
Koda suka kammala ma tare suka sake ficewa daga gidan Sufyan nata mata santi, ita dai murmushi kawai takeyi kanta a
asa har saida suka fice.
Ta tattare kwanikan ta fita dasu danta wanke, tana wanke-wanken suna
ar fira da Kausar data fito take shan iska a
ofar
akinta, Maman Ama dai bata gidan tana gidan maman Aysha.
A haka tazo ta samesu, kawai sai gani sukai ta
ata fuska, ko zato take gulmarta sukeyi? Bata san su firar tasuma akan haihuwar Kausar
in bace..
Tunda Rumana taga yanda tayi saita mi
e abinta dama ta gama wanke-wanken ta koma
aki kawai.

Yauma anayin sallar isha'i Ahmad ya shigo gidan, ledar daya sayo musu kayan fruits ta amsa tana masa sannu da zuwa, kwalliyar datai yakebi da kallo dan ta mata
yau, itama ta lura da kallon da yake mata tun shigowarsa.
Ta katsesa da fa
in,
Yaya a ha
a ruwan wanka?
A ta
aice yace,
Sai da takai masa har ban
aki sannan ta dawo ta sanar masa, ya mi
e ya cire kayansa ya saka jallabiya ya fita.
Kafin ya dawo ta saka fruits
in a filet mai
an girma, tana fiddo masa kayan da zaisa ya shigo.
Da taimakonta ya shirya dukda dai ita takasa sakewa dashi yanda ya kamata har yanzu, sosai takejin nauyinsa, abinda yasa take daurewa saboda ta lura yana son tattali, nuna kulawarta a garesa sosai ke sakashi sakin mata fuska tana ganin fara'arsa, a ganinta ta wannan hanyarne zata cusa masa sonta a rai koda bata samu kwatankwacin abinda Samina ta samuba na soyayyarsa, itama ta samu wani yanki a ciki.
Sai dai abinda Rumana bata saniba shine tuni tayi mamayar da Samina batai koda kwatankwacinta ba a zuciyar gwarzon nata, kawai dai bai furta baneba.
Chapter 56 · 0% Book details