← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 99

Sashe 19

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

amshin sabon fenti dana katako ne ya tuna masa da inda yake, ya janye bargon da yake a ciki a hankali yana yun
urawa ya tashi zaune, babu haske a
akin, dan Rumana ta saba idan zasu kwanta sai Ammi tace su kashe fitila, shiyyasa jiya da zata kwanta bayan ta gama shan kukanta sai ta kashe ta ajiye kusa da ita, a tunaninta ai zata riga Ahmad tashi da asuba.
Ahmad ya
an laluba ko zaiji wayarsa a jikinsa, sai dai babu, ya tura hannunsa
asan filon da ya tashi nanma babu.
Iska ya huro
an a bakinsa yana janye bargon baki
aya, da lalube
afarsa takai ga bakin gadon, ya zurasu gaba
aya yana ambaton ALLAH a kan la
ansa.
Da sauri yay
arin janyewa saboda jin ya
ora akan mutum, sai dai nan
inma sake
orasu yay akan jikin nata.
Zafin da Rumana taji a
irjinta ne ya sakata farkawa tana fa
wayyo ALLAH Kadija zaki kasheni, bakicewa na haska miki fitila, ji yanda kike takani a
irji..
Yanda tai maganar cikin yanayin barci da sanyin murya irin ta wanda yaji zafi sai da tsigar jikin Ahmad ta tashi, bai kawo a ransa tana wajen kwance ba, duk da ma dai zai iya cewa ya manta da ita a
ikin.
Yana
arin janye
afafun nasa Rumana ta kunna fitila
akin ya gauraye da haske.
Ba
aramin fa
uwa gabanta yayi ba ganin Ahmad zaune, sam ta manta inda takema ita, tai saurin jan gyalenta ta rufe jikinta saboda da daddare takura mata rigarta tayi shine ta zuge zif
in ya koma
asa sosai.
Kallo
aya yay mata ya
auke idonsa, ya sake ziro
afafunsa
asan batare da yace mata komaiba.
Itama dai ko motsi bata sakeba harya
auki buta
aya cikin guda biyu da aka zubama ruwa aka ajiye farkon
ofar
akin.
Hannu yasa ya zare sakatar
akin da ta saka ya fice, yanda iskar asuba ke ka
awa a hankali ce ta sakashi bu
e hanci ya zu
a sosai sannan ya fesota ta baki yana lumshe idanu.
Rumana dai kasa motsawa tai, sai kalmomin data fa
ane ke mata kaikawo a rai, takai hannu saman
irjinta daya taka kunya na sake kamata, dukda ba nauyi ya sakiba taji zafi, kuma tana
anji har yanzu ka
an, maida zif
inta tayi ta mi
e jiki duk babu
wari, ta
auke filon data kwanta tare da na
e tabarmar.
Yanda fitilar tasu ta
an hasko waje tana hangenshi yana alwala a
ofar
akin, da yake gidan bawani girmane da shiba, babu wani isashshen tsakar gida sam....
Ya katse mata tunani yayinda yake
aga labulen ya ajiye butar, kamar zai tafi sai kuma ya dawo da baya ya shigo
akin.
Ta gabanta yabi zuwa gaban gadon, ya
aga filo yana sake duba wayarsa, ganindai babu ita saiya maida kallonsa ga Rumana dake tsaye jikin Wadrobe kanta a sunkuye tana kallonsa gefen ido.

Sufyan bai bada wata bane?
Da farko bata fahimci tambayar tasa ba, dan haka ta
ago ido ta kalleshi, ganin ya tsareta da idanu tai saurin janye nata, cikin in ina tace,
A'a,
ila ya manta ne
Baice komaiba yazo ya sake ra
ata ya fice.
Tana jiyoshi ya bu
e gida ya fita, hakan ya sata sauke ajiyar zuciya itama ta
auki fitila ta fita duk da tana
anjin tsoro.
Tana cikin alwala mijin
ayar matar gidan ya fito, ganinsa da ga shi sai gajeren wando yasa Rumana saurin du
awa tana wanke
afa, bata ce masa komaiba shima baice mata ba ya shige bayi, itama tai saurin fa
awa
aki.

Ana idar da salla Ahmad ya shigo, kasancewar massalacin a
ofar gidan yake, Rumana na zaune saman abin salla tana azkar.
Yanda yay sallama ciki-ciki haka ita ta amsa masa a hankaki, baice mata komaiba yazo ya sake hayewa gadon ya kwanta.
Rumana ta
arasa azkar
inta sannan tace,
Ina kwana
Kamar bazai amsa mataba sai kuma taji ya amsa da
Lafiya
Daurewa tai ta sake cewa
Ya jikin?
Nanma dai shirun yayi, harma sai da ta fidda tsammanin zai amsa sai kuma yace,
Alhmdullh
Daga haka kowa yay shiru, shi dai barcine ya sake kwasheshi, saboda maganin bai gama sakinshi ba.
Itako duniyar tunani ta fa
a, a ranta sai
ara girmama hukuncin ALLAH takeyi, yanzu nan Yah Ahmad matsayin miji yake a gareta? Wata zuciya tace,
To gashi ma kun kwana a
aki
Nannauyan numfashi ta sauke, wanda har Ahmad ya jiyota sama-sama a
an barcin da ya figesa.
Umm-Rumana na zaune a wajen har gari ya fara haske,
akin kawai take bi da kallo daki-daki, Ahmad dai nata barcinsa, wanda daga inda take tana iya jiyo saukar numfashinsa a hankali.
Sama-sama ta fara jiyo motsin matar gidan da yarinyarta dake kuka, sai kuma zuwa can tajiyo maganar mijin shima suna fira.
Idanu ta lumshe tana tuno gidansu, yanzu tasan gidan nacan da hayaniyar yara daga kowanne sashe, musamman ma sashensu da ke da
ananun yara da sashen baba ilyasu.
Barcine ya sake saceta a kan abin sallar itama.
Sallamar Zainab ce ta farkar da Ahmad, ya bu
e idanunsa kafin ya tashi zaune yana amsawa, yakai idonsa kan Rumana da ko motsi bataiba, janyewa yay ya bama Zainab
in izinin shigowa.
Sai da ta sake yin sallama sannan ta shigo, ta sauke tiren kanta da aka
ora kofin silba babba da kwanon silba guda biyu akai.

Yaya ina kwana
ta fa
a lokacin da take kaiwa
asa dur
ushe.
Amsa mata yay yana
arin sakko da
afafunsa
asa.
Tace,
Gashi inji Ayyah, tace yaya jikinka? Idan kaci abinci dan ALLAH kasha magani, idan kasha zataji a zuciyarta kasha, idan kuma bakashaba ma zataji bakashaba
Guntun murmushi yayi badan ya shiryaba, a ransa yana kuma jin
aunar Ayyah sosai.
A hankali ya furta,
Kice mata zansha insha ALLAHU

To yaya zan fa
Zainab ta amsa tana ta
afar Umm-Rumana yanda Ahmad bazai luraba.
Shi baima san tanaiba,
arin sakkowa yake daga gadon.
Dai-dai nan Rumana ta bu
e idanunta.
Zainab ta matsa kusa da ita tana
ar dariya, Ahmad kam buta ya
auka ya fita ya barsu suna gaisawa.
Bayan tafiyar Zainab da Rumana taita ro
on ta zauna ta
i, acewarta ance karta da
Rumana tahau gyaran
akin dan Ahmad bai dawo ba, sai da ta gama shara ne ta fito danta share waje sai taga butar a jiye, kenan nan ya ajiye ya juya ya fita.
Share tsakar gidan tayi gaba
aya, tana
arin wanke ban
aki matar gidan ta fito
auke da kwanikan da suka karya.

A'a amaryace dayin shara da safen nan? Harda su wankin bayi?
Murmushi Rumana tayi, cikin girmamawa tace,
Ina kwana

Lafiya lau amarsu, ya amarci da angon naki?
Kasa amsawa Rumana tayi, saboda jin kunya, matarma tayi dariya kawai tana ajiye kwankan bakin rijiyar dake gidan.
Rumana ma ta fito daga bayin ri
e da botiki, gaban rijiyar ta ajiye tana fa
in,
Rijiyar akwai ruwa kenan

Eh akwai ruwa Amarya, sai dai babu guga wlhy, jiya da safe Ahmad ya jefashi cikin rijiyar saboda tsabar rashin jinsa
Kallon rashin fahimta Rumana tai mata, jin ta ambaci sunan Ahmad.
Matar data farga da kallon sai tayi dariya,
Au yi ha
uri, na manta sunan mai gidanki kenan Ahmad, bas
hi nake nufiba, yaron wajena shima sunansa kenan, sai
aramar Fa
ima muna kiranta Amatullahi
Rumana tai murmushin jin kunya tana cewa,
ALLAH ya raya mana su akan sunna

Amin ya rabbi Amarya, amma ke yaya sunanki? Ni sunana Husna, amma yanzu dai anan anguwar anfi sanin maman Ahmad

ALLAH sarki, ni Umm-Rumana, sai dai ni zanke ce miki Maman Amatullah to

To babu damuwa Umm-Rumana amaryarmu, ai dole a
oye sunan mai gida, kije ga ruwa can a banbuna ki
iba kafin Abban Ahmad yazo ya
akko gugan

Nagode sosai
Umm-Rumana ta fa
a tana nufar Banbun ruwan kalar ganye dake
ofar
akin Maman Ahmad.
Wanka tayo da ruwan data
iba, tayi alwalar walha kamar yanda ta saba ma kanta tun tana gida.
Kayanta da aka jera cikin Wadrobe ta bu
e ta
auki zani da riga na leshi ta saka, sama-sama ta shafa mai saboda zafi da aka fara, batai wani kwalliya ba sai fauda data shafa da kwalli a idonta.
Ta fara jin yunwa, dan haka ta matsa gaban tire
in da zainab ta kawo ta bu
e, Fankasu ne da yay luhu-luhu a kwanon silban farko, sai miya a
ayan kwanon tana ta
amshin manshanu, kofin kuwa kunune na tsamiya shima sai
amshin kayan yaji yake, tana rufewa Ahmad na shigowa da sallama, kanta a
asa tai masa sannu.
Ya ajiye ledar hannunsa da kofin roba mai murfi madai daici yana amsawa.
Zama yay a bakin gadon idonsa akan kwanikan data gama bu
ewa yace,
Miye wannan a ciki?

Fankansu ne da kunu
Baikai ga amsawa ba wayarsa tai ring, fiddota yay daga aljihun jallabiyarsa ya duba.

Manyan
asane haka suka tuna damu?
yay maganar wayarsa a kunne.
Daga can Zaheedah tai dariya tana maida masa amsa da
Ai kune manyan
asa Shema, yanzu gudun namu da akeyi har takai ai bikinka babu gayyata?
Murmushi yayi mai sauti, wanda har ya saka Umm-Rumana satar kallonsa da mamaki, ta da
e bataga Murmushi a fuskarsa ba, duk da dama can itadai bayi mata yakeba sai da taga yanayi a majalissar abokansa ko idan yana tare da Samina, maganarsa ta sata sake maida hankalinta garesa batare da tasan dalilin hakanba.

Bani da bakin kare kaina kam, amma dai ina ro
on amin uziri, nasan dai Sufyan ne ya sanar miki, kuma inada tabbacin bazai gaza miki bayani ba

hhh hakane kam ango, ai banyi fushiba, yanzu ma dai taya murna na kira nayi, ALLAH ya sanya alkairi, yasa nanda wata tara muzo suna tunda ba ai biki da muba
Sai da ya saci kallon Rumana dake wasa da yatsun hannunta kanta du
e ya lumshe ido, sannan yace,
Humm, kina lafiya? Ya mutan gida?
Chapter 19 · 0% Book details