Sashe 29
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Addu'a ai dolece Ru
ayya, shi mai yara inhar da hankali jikinsa ai kuma isasheahen barci ya kare masa kenan, ALLAH dai ya cigaba da mana jagora da tsare mana su baki
Amin ya rabbi, Ayyah da Gwaggo suka amsa a tare.
Ayyah ce ta le
o da kanta tai kiran Ahmad, dan haka ya tashi ya koma.
Amadu mun amince kaje, amma da shara
Ahmad ya
ago yana kallon baba, don san jin minene shara
Baba ya cigaba da fa
in,
Shara
in shine karka yarda dogon lokaci ya riskeka baka ziyarci gidaba, sannan inhar kai dawowar farko naga ka canja daga Amadun dana sani to lallai bazaka sake komawa ba
Baba na amince da dukkan shara
in, fatana dai kuci gaba da min addu'a
Za'a cigaba dayi insha ALLAHU, yanzu yaushene kake shirin tafiyar?
Eh to asan samuna insha ALLAHU ranar laraba, zanyi
ari na kammala dukkan
inkunan mutane dake hannuna, daga nan na dam
a komai a hannun Mudanseer, sannan inason itama Rumanan ta koma makaranta tunda sun kusa fara jarabawa, inaga hakan zai rage mata ka
aicin
E lallai kayi
yan kai, ALLAH yasa haka shine mafi alkairi, duk da ni yanzu karatun bokon nan ma tsoro yake bani, to amma ita rayuwa ba'ai mata ku
in goro, dan wani ya bijire dalilin hakan bazakai imani cewa kowama zai kasance hakanba, ALLAH ya cigaba da tsare mana ku baki
aya, yanzu kafin ka wuce saika sanarma su Iya duk yanda mukai, nima zuwa safiya zan shiga mu tattauna harma dasu Yusha'u akan batun
To Baba nagode ALLAH ya saka da alkairi, ya kara muku lafiya da tsahon kwana
Su duka da amin suka amsa. Daga nan Ahmad yay musu sallama ya tafi, sai da ya shiga Sashen su Iya kankanninsa, bayan sun gama
an wasansu na jika da kaka ya zayyane musu komai, babu wanda ya musa a cikinsu, saima albarka da fatan alkairi da nasara sukaita saka masa, zuwa kusan sha
aya malam yace ya tashi yaje dare yayi haka nan.
_________________________
Lokacin daya shigo gida Umm-Rumana har tayi barci, hakan yasa bai tadata ba shima ya kimtsa ya kwanta, ya da
e yana tunani kafin barci ya
aukesa.
Washe gari da safe suna karyawa ya sanarma Umm-Ruman maganar tafiyarsa, duk da tasan ba wata soyayya a tsakaninsu
an zaman nan da sukai shakuwa ta fara tasiri a garesu, hakanne ya saka duk sai taji babu da
Amma tayi farin ciki da yace zata koma makarantar ta, hakama islamiyya duk zata koma, dan bayason tanama zama a gidan balle ta koyi halinsu maman Ama.
Duk da ya gindaya mata shara
in saka dogon hijjab da ni
af a makarantar hakan bai
ata ranta ba sam.
A gaba
aya kwanakin da suka biyo baya na shirin tafiyar Ahmad ne, yay
okarin kammala ayyukan jama'a daya amsa, sannan yaje makarantar su Rumana yay maganar dawowarta da fa
ar matsayinta na matar aure a yanzu tunda makarantar ta
ammatace, hakama islamiyyarsu yaje ya daidaita mata komai, acewarsa bazata shiga ta matan aure ba, mafi yawan makarantun matan sunfi maida hankali ga saida abubuwa da gulmae juna.
Daren da zai tafi ya zaunar da Rumana yay mata Nasiha sosai, tare da kafa mata shari
a na zaman gidan, duk kuma abinda takeso ta tambayi Mudanseer zai kawo mata, sannan Fa'iza da Salima zasu dawo nan su ringa tayata kwana.
Taji da
in zancen dawowar su Salima, dan har akan fuskarta sai da yaga haka, amma sai yay tamkar bai fahimceta ba.
Dama tun da daren yay sallama da kowa nasa, iyayensa kakanninsa abokansa dama duk wanda yasan suna hu
ar mutunci dashi.
Dan haka yana dawowa sallar asuba ya shigo gidan bayan sunyi sallama da mazajen su maman Ama, jakkarsa daya zuba kaya kala uku kawai ya
auka, dan ko wanka baiyiba, sai kuma Umm-Rumana taji hawaye na zuba mata.
Tsayawa yay kawai yana kallonta, shi kansa baisan sha
uwa ta shiga har haka a tsakaninsuba sai yau, ya tako a hankali zuwa gabanta, babu tsammani ya jawota jikinsa kawai ya rungume,
amesa tayi tana mai fashe masa da sabon kuka, baice komai ba ya shiga bubbuga bayanta a hankali yana mai lallashinta ta hakan, ganin zata ja masa makara sai ya
ago kanta ya sumbaci goshinta, murya
asa-
asa cikin kunnenta yace,
Haba
anwata kuma amaryata, kimin addu'a kinji, amma ba kukaba, ALLAH yay miki albarka, insha ALLAHU lokaci zaiyi da zaki mallaki Ahmad da komansa, ke dai ki zama mai yawan ha
uri da yanayinsa na yanzu kawai
ara fa
awa jikinsa Rumana tayi tana wani kukan, yay murmushi mai sanyi yana janyeta a jikinsa, taimaka mata yay ta hau saman gado, ya lullu
a mata bargo tare da
ara sumbatar goshinta, yace,
Karki manta dani duk runtsi
Abinda kawai ya fa
a kenan ya juya ya fita yana ja mata
ofar.
Lokacin data jiyo
arar rufe
ofar gidan sai ta kuma fashewa da sabon kuka mai cin rai da tsuma zuciya, tasan dai ba soyayya bace a tsakaninsu, amma tanajin wani
acin na wannan nisan nasu.
Ahmad kam Sufyan ya iske yana jiransa da mashin a
ofar gida, dan haka ya haye suka
auki hanyar tasha.
Koda suka isa sai suka iske mota ana mata lodin zuwa garin porthercout, babu wani tunani aran Ahmad ya fa
a bisa shawarar Sufyan, motar dama dai ta gama cika, gurin mutum
aya ya rage rak, Ahmad na shiga suka tashi, har motar ta fice a tashar suna
agama juna hannu shi da Sufyan...............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(18)*
...........Taci kuka sosai harta godema ALLAH, dole masu iya magana suce sabo akema kuka ba mutuwa ba, harta fara jiyo motsin maman Ama da yaranta a tsakar gida ita batai ko yun
urin tashiba, ahakama barci
arawo ya sake saceta, saboda jiya sun da
e basu kwanta ba.
Gaba
aya barcin nata sai ya kasance mafarkin Ahmad ne.
Kusan goma Kausar ta fito daga
akinta zatayi brush, tabi tsakar gidan da kallo kafin takai dubanta ga maman Ama dake can
ofar
akinta tana ha
a zo
onta na saidawa.
Yau gidan namu bai samu
ar sharar safenba kenan? Ko gimbiyar tamu babu lafiya ne?
ar dariya Maman Ama tayi, ta
an ta
e baki cikin iya gulma tana fa
in,
Zaune dafa'an murar kwa
o, inaga dai kewar tafiyar maigidace ta hanata fitowa
Yo ina mijin ya tafi?
cewar Kausar tana matsowa kusa da maman Ama.
Uhum
wai neman ku
ifa, Kausar nifa wlhy mijin yarinyarnan sai naga tamkar bai ta
a ri
e biroba balle akai ga zaman aji, amma waifa nan inda yake digiri garai
Cikin tsantsar hassada Kausar tace,
Yo digirin banza, maman Ahmad ai yanzu wannan ruwan dare ce, ALLAH ma yasa ko a ajin ba na
arshe yake
aukaba, ita da ba uwar wani abu ya ta
a mataba ma miye na damuwa dan ya tafi mtsooow
Dariya sosai Maman Ama keyi, tace, Kijiki da wata magana, idan baiyi mai gaba
aya ba, kika sani ko yanayin
an kananun ayyuka, duk namijin dai da zai kwana da mace
aki
aya bai iya mata komaiba ai idan kaji gangami da labari, ALLAH sai dai idan bashi da lafiya ne
Nimafa nayi wannan tunanin wlhy, ko ogana da ina bashi labari cayaymin sai dai idan mijin baida lafaiya, amma wane lusarine za'a kawoma budurwa kamar wannan ya iya kallonta ya kauda kai kuma su kwana lafiya su tashi a
aki
Kin daiji magana, wlhy hasashenmu duk
ayane, inaga baida lafiya dai sai yake fakewa da damuwar dan waccan ta
isane
Sosai suka kwashe da dariya, har suna ha
a baki wajen fa
ele kenan
Duk wannan shagali da suke Rumana ma batasan sunaiba, barcinta take abinta.
Bata farka ba sai kusan sha biyu, ta tashi a firgice da mamakin barcin da ta sha, brush da buta ta
auka ta fito, Kausar da maman Ama na tsakar gida zaune, Kausar na tsifar kai daga
ofar
akinta maman Ama kuma na tsince shinkafar da zata girka.
Su duka zubamata ido sukai tamkar yaune suka fara ganinta, Rumana ta gaishesu tana tambayar inasu Ahmad.
Suna
ofar gida, amma lafiya kuwa da barci har rana Amarya?
Lafiya lau maman Ama, kainane kawai kemin ciwo ka
Ayya to ALLAH ya sauwa
. Mama Ama tai maganar suna kallon juna da Kausar kowanne na ta
e baki.
Kausar tace,
Amin, to Amarya ko dai mun samo baby ne?
Murmushi kawai Rumana tai mata ta ajiye brush
in ta
arin shiga bayi ta tsinkayo maman Ama nabama Kausar amsar tambayarta......,