Sashe 35
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A'a idan ka dawo anjima kwa gaisa, dan malam ma baya nan kusa yaje Dawanau ne
Dole Ahmad ya mi
e domin bin Umarninta, jakkar kayansa kawai da jakka
aya da leda ya
auka, sauran kayan kuwa duk nan aka barsu a
akin Ayyah kamar yanda yace su Sadiya su shiga dasu.
Shi kuma Mudanseer ya
auka kayan ya fito
ofar gida domin tarar napep.
Su Samina amare har an wuce, sai abokan Ahmad dake jiran fitowarsa.
Nanma fa wata sabuwar murnarce ta sake kacamewa a tsakanin abokan amana tun
uruciya, da
yar Ahmad ya
waci kansa akan zaije ya kimtsa ya dawo.
Ya shiga napep
in da mudan ya saka masa kayansa suka wuce.
Cikin barci naji muryar Zainab na fa
in,
Yaya Rumana ki tashi ga Yah Ahmad ya dawo
Da
yar na iya bu
e idanuna saboda ba
aramin barci nayiba ashe, ganin Zainab zaune kusa dani ya tabbatar min da ba mafarkin dana saba yi bane.
Tashi nai zaune sosai, sai kuma na mi
e zumbur jin muryar Yah Ahmad dake amsa gaisuwar su maman Ama.
Kasa ha
uri nayi, na nufo
ofa domin tabbatarma kaina.
Sai dai ashe ya kawo jiki zai shigo sai mukai karo harna bige kaina a
irjinsa, nai baya zan fa
i yay saurin ru
omin hannu..............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(20)*
...............Sassanyan numfashi na sauke jin ALLAH ya taimakeni bansha
asaba, sai dai jina a jikinsa saboda jawonin da yayi ya saka gabana fa
uwa nai saurin son matsawa bayan again.
Sakinta Ahmad yayi saboda ganin Zainab a
akin, shima jinta da yay jikinsa ba
aramin bugawa
irjinsa yayi ba, ya ra
a ta gefenta zai wuce murya na Rawa tace,
Sannu da zuwa Yaya
Idanunsa ya
an lumshe yana
arin zama a bakin gadon, ya
ago ya kalleta sosai murya
asa-
asa ya amsa da
Yauwa, kema sannunki
Ruwa Umm-Ruman ta
ibo a kofi bayan ta
auraye, ta kawo gabansa ta ajiye tare da dur
usawa tana sake masa sannu da zuwa, tana a du
en take gaishesa cikin girmamawa.
Da
yar Ahmad ke
arin amsawa dan sosai Rumana ta canja masa, sai yaga ta sake girma, ko dan dai kafin tafiyarsa ba wani kallon
warai yake mataba, sannan bata yarda ta zauna babu hijjab, yau ko ya rutsatane babu hijjabin.
Sanye take da siket da riga na wani yadi mai kama da atanfa, siket
in 8-fisis akai masa, hakan yasa ya matseta ka
an daga sama ya bu
e sosai a
asa, ga rigar fitet ita kuma, sai hannunta ne daya bu
e sosai daga
arshe.
Mudanseer ne yay musu
inki, a lokacin har Ahmad
inma na fa
an yanda Mudanseer yay wula
anta kayan da
inkin manyan gayu.
Yadin bai kai sun sami
an kwaliba, sai wani kalan suka saya, itako Rumana bata cika son
an kwali mai santsiba, shiyyasa ko yanzu gyalen jallabiyane ta yana akan nata, hakanne ya bayyana ha
en kitsonta ta gaba, sai jelar da yake iya hangowa ka
an idan ta du
a saboda tanada tsahon gashi, kusanma duk yaran gidansu ALLAH ya basu suma harsu mazan.
Duk da yasha ruwa a gidansu bai
i shan wanda ta kawo masaba, dan ganinta ya haddasa masa wani sabon
ishirwan.
Yana cikin shan ruwanne Zainab ta mi
e saboda garga
in da Ayyah tai mata akan tai maza ta dawo karta zauna.
Uhm Yaya Rumana bara naje gida, Ayyah tace karna zauna saboda magriba ta kusanto
Ji Rumana tai kamar ta hana Zainab wucewa, dan kallon da Ahmad ke mata duk ya sakata ru
ewa, kamar zatai kuka tace,
Ki zauna su Fa'iza su zo mana,
ilama Yah Madan yazo anjima saiki bisa
Zainab ta
walalo ido waje tana fadin
Kai, Yaya Rumana ALLAH Ayyah dukana zatai, gara dai na tafi, gobe zan dawo
Ahmad dai duk yana jinsu amma uffan bai ceba, yama ajiye kofin ruwan ya koma latsa wayarsa daya sake, dukda ba sabuwa bace tayi
yau dan batasha wahalaba sosai.
Hamsin Rumana ta bama Zainab,
Tunda kin
in Zee shikenan, gashi saiki hau napep
Kima barshi Ayya naira sittin ta bani ku
in zuwa da komawa, kin gani
zainab ta
are maganar da nunama Rumana sauran talatin
in tana
arin fita.
Ba yadda Rumana ta iya dole a gaban idonta zainab ta wuce.
Kanta a
asa tanata faman gyara gyalen danya rufe mata
irji ta maida hankalinta ga Ahmad da har yanzu bai daina latsa wayarba.
Yaya a saka ruwan wankane ko zaka fara cin abincin?
Ba tare da ya bar abinda yakeba yace,
Sakamin ruwan, dan zafi nakeji
Da
ta amsa, ta sanshi dason wanka da ruwan zafi dan haka ta
akko na filas data saba ajiyewa ta juye a botiki ta fita danta sirka masa.
Da sauri Maman Ama da Kausar da suka ha
a kai suna gulma a
ofar kicin suka hau washe baki kamar gaske.
A, Amarya barka fa
an tafiya an sauka lafiya
Umm-Ruman ta amsa da
Yawa, ngd
Tasan dai gulmarta sukeyi, tunda kullumne babu fashi, har ma
wafta surutu suke zuwayi akan wai Yah Ahmad ya watsar da ita tsahon wata shida ya
i dawowa,
ilama ya gudune, idan iyayenta sukaji zasuzo su kwasheta itada kayan tunda mai gidan haya dai ba lamuni zaiyiba idan shekara ta
are.
Yanzukam gulmarta suke akan wai ashe tasan mijinta zai dawo shiyyasa taketa
are-
aren gyara jikin tarbarsa, amma da suka tambayeta sai tace kwalliyar bikice.
Kausar harda cewa,
Yo kwalliyar iyakar fatar ido dai zata tsaya tunda ba wata uwa zai iya mataba
Sosai maman Ama taita dariya da fa
in,
Wa yaga lagwani
shinema Rumana ta fito ta ritsasu.