← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 99

Sashe 90

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[8/30, 3:10 PM] Nadady: *_GDW_*
*_8448_*
...........Sai a ranar da Abu-Talib ke cika sati
aya da yaye Ahmad ya fahimta, kasancewar Juma'a ce babu makaranta, sun dawo daga massallaci shi da Haysam sai yayo musu tsaraba irin ta yara, to anba Abu-Talib nashi amma kuma na hannun Haysam yakema zari, dan haka yaketa
arin kwacewa, shi kuma Haysam ya hanashi.
Su dai su Rumana na kallonsu suna dariya, saboda yanda ake kicimillin rigimar dolene kai dariya, Abu-Talib akwai rigima, ga zafin nama na hanzari da ALLAH yaba yaron, ko zazza
in ha
ora yake inba yakai matukar kaisa
asaba, baya hanashi yin wasa, sai dai su suyita jin tausayinsa. Zainab kuwa tana
aki kwance tasha magani saboda zazza
i da takeyi.
Can rikici yay rikici Haysam yaji zafin tsole masa ido da Abu-Talib yayi wajen son amsar abun hannunsa, shi ko ya tureshi ya fa
i, aiko ya fashe da kuka dan yaji haushi.
Rumana ta
auki Abu-Talib
in tanama Haysam fa
an abinda yayi.
Ganin ya
i yin shiru bisa lallashin da Ruman ke masa Ahmad yayma Rumana magana akan ta bashi nono mana
ila yay shiru.
Murmushi kawai tayi tana cigaba da lallashin Abu-Talib.
Ahmad da yay zaton batajisaba ya sake maimaitawa, nanma sai tai murmushin tana fa
Karka damu Yaya zai shiru, ya riga ya girma da nono ai
Da mamaki yake kallonta, tare da nuna alamun bai fahimceta ba.
Yace,
Wai kina nufin mikenan? yayesa zakiyi?
Tace,
Ai nama yaye
Ahmad yay masifar tsura mata idanu, sai dai fuskarsa ta nuna alamun
acin rai, hakan yasa Rumana da ta fahimta sai ta
auke kanta, dan tasan dama za'ayi hakan ai inhar ya sani, ko na Haysam ma dan baya
asarne.
Baice mata komaiba a lokacin, sai dai kuma hirar da akeyi yabar yinta, daga
arshema ya
auki Haysam
in tare da amsar Abu-Talib da ga hannunta suka fice.
Ajiyar zuciya ta sauke tana girgiza kai, ita dai bataga abin fushi ananba ai, shekara
aya da wata bakwai miye laifi idan ta yaye Abu-Talib dan ALLAH?.
Bata da mai bata amsa dan haka ta share ta cigaba da harkokin gabanta kawai.
Tun tana tsammanin dawowarsu kusa har magriba babu labarinsu, ta taso Zainab dake kwance saboda magriba.
Haka tai zaune ita ka
ai shiru har tara na dare, dan Zainab ma ta sake komawa ta kwanta.
Tana shirin barci suka shigo, ya kwantar da Abu-Talib dake a kafa
arsa yana barici, Haysam kam ido ras, sai zuwa yay ya rungume
afafun Rumana yana fadin,
Ummie oyoyo
Juyowa tai tana murmushi, tace,
Babana kun dawo?
Tai maganar tana satar kallon Ahmad da ke
arin shiga toilet fuska babu walwala..
Haysam kuwa na
arin bata amsa, da labarin inda sukaje.
Sam hankalinta baya a kan yaron har Ahmad ya fito, yazo ya ja Haysam ya cire masa kayan jikinsa sannan ya
aukesa zuwa bathroom, tana nan zaune suka fito yayi masa wanka, ita dai batace komaiba harya gama shiryashi ya tafi kaisa
akin Zainab inda yake kwana yanzun.
Ya
an jima kafin ya dawo, tasan yanacan yana lalla
a Haysam yay barcine.
Ita kuma lokacin tanama Abu-Talib wankane yana kuka, ta kammala ta fito tai masa shirin barci shima ta bashi tea,
insha ma yayi, data fahimci a
oshe yake saita
yalesa kawai ta kwantar dashi.
Alokacin ne Ahmad ya dawo
akin, nanma
indai bai kalli inda takeba, ita dai ta daure ta tambayesa ko akwai abinda yake bu
ata?.
Sai cayay mata a'a.
Shiru kawai tai tana kallonsa, ya shiga bayi yayo wanka ya fito yay shirin barci, har lokacin idonta biyu kuma tana zaune.
Koda ya kammala shirinsa sai ya kwanta tamkar baisan tanayiba.
Zuwa can itama ta gaji da zaman da tunane-tunane ta matsa jikinsa ta kwanta tana gyara musu bargo.
Ahmad najinta amma sai baiyi ko motsiba, tai guntun murmushi kawai tana lumshe idanu, hannunta nakan
irjinsa tana yawo dashi.
Tace,
Haba Zumana, minayi haka da zafi ake irin wannan fushin dani ne wai?
Shiru yay mata tamkar bai jiba, bata gajiba dai ta sake maimaitawa, nanma yay shiru, itako bata fasaba ta cigaba da neman harmutsa masa tunani.
Da Ahmad fa yaji yana neman hawa Network gashi yana fushi sai yay saurin ri
e mata hannu,
Miye haka wai Ruman? Ki barni barci nakeji

Yaya ya za'ai na bari bayan kana fushi dani? Yanzu yayen da nayi shine laifi dan ALLAH?
A matu
ar fusace ya juyo gareta yana fa
in,
Okey bama abune mara
yauba kikayi? Yanzu ace Umm-Ruman ina cikin gidannan harki yayemin yaro ban saniba? Duka shekararsa nawa?
aya fa da wata bakwai, saurin mikikeyi da bazaki barshi ya cika shekara biyunba? Okey ke yanzu kin girma ko? Duk abinda kikaji yuwuwarsa cikin rai ba
ya bu
atar kowa a cikinsa, hakafa kika yaye Haysam ban saniba, nai miki shiru a lokacin shine yanzuma kika sake saboda kin gama rainani ga sa'anki ko......?
Innalillahi kawai Rumana ke ambata, ganin yanda ya birkice da masifa tamkar ba shiba, akan
anin abunda ita bata kallesa wani abun kirki ba.
Sai da ta bari ya gama sannan, ita dai batace uffanba, ranar ma kwanciya kowa
arshen gado yay barci, tasan ko ha
uri ta bashi sai dai ta sake tunzurashi yay sama, to garama tai shiru da bakinta yafi alkairi, idan ya huce daga baya ta bashi ha
uri.
Da safe kuma yay ficewarsa makaranta bayan yasan tana kicin tana
arin ha
a musu karin kumallo.
Koda ta fito taga ya fita hakan ya mata bala'in ciwo a rai, har
walla tayi, ita dai wannan saurin fushin na Ahmad bata sonshi sam wlhy, gashi da mitar fushi, idan yay zuciya takan jima bata shawo kansa sun dai-daitaba, danma dabarun da Iya ta bata tana
arin aiki dasu, dan lokacin bikin su Fa'iza da suka
an da
e a gida akwai randa Haysam ya fa
o daga kan gado yana barci, ita dai tasan a tsakkiyar gado ta kwantar dashi, yaronnan wajen mirgina-mirgina ya dawo gefe, daga
arshe ya fa
o ita kuma tana waje suna hira da iya, tofa sai fa
owar Haysam tai dai-dai da shigar Ahmad
akin, ya nufesa da gudu ya
aukesa, yaro yayta kuka, iya ta amshesa tana dudduba jikinsa sai ta fahimci yaji ciwone a hannu, ta kaisa wajen Malam ya duba sai ya tabbatar ciwo yaji, a take malam yay masa gyara saboda ya iya, aka sakamasa magani. To aiko wannan lamari ya zafi Ahmad, danshi a ganinsa laifin Rumana ne data kwantar da Haysam a bakin gadon saboda sakaci, haka ya zauna ya zazzaga mata masifa a
aki daga
arshe ya koma fushi, Rumana taci kukanta a
aki ta share hawaye, kwana biyu basa kula juna Iya na lure dasu, sai dai yanda basu fa
aba itama bata tankaba, sai aranar na ukune suna gab da komawa Porthercout Iya ta zaunar da Rumana tana koya mata dabarun zama da Ahmad
in. ta kuma tabbatar mata mafi yawan halayyar Ahmad ya samosune daga kakansu Malam Rabi'u mijinta, shiyyasa idan Ahmad
in na abu takan tuna
uruciyarsu da Malam sosai. Umm-Ruman taji da
in wannan shawarwari na Iya, da sune kuma take samun damar fuskantar Ahmad
in a duk lokacin da yayisa.
Itama kasa cin komai tayi, sai Haysam da Zainab ne sukaci, shima Abu-Talib ta bashi nashi da yake iya ci sannan sukai shirin fita.
Kwana biyu yana haushi da ita, a na ukun kuma ta
ara dur
usawa har
asa ta bashi ha
uri tana hawaye da amsar laifinta.
Sai da taita masa magiya kafin ya nuna ya ha
ura tare da mata garga
i sosai akan karta sake.
A take ta rungumeshi, daga nan aka canja tasha zuwa wadda tafi
arfina
Chapter 90 · 0% Book details